← Book details Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 109

Sashe 18

Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Fasaha online writers f. o. w.

🌊🌊🌊🌊🌊
🅿1⃣8⃣
🌊🌊🌊
Annah ko sauraran shima bata qarayi ba ta bude motar ta shiga shima ya shiga ya zauna batareda ya qara tambayar ta amsar kalmar ba shima suka dauki hanyar gida,,,,
Ummu hani kuwa wata irin azababbiyar faduwar gaba ne ke cigaba da addabarta tun ganin da ta fara yimasa a karo na farko da kuma yanzu, waje ta samu ta tsaya ta runtse idanunta tareda maida numfashi, tabbas wannan fuskar tasa itace take gani a cikin addababben mafarkin nan nata dud inta kwanta, to mi hakan ke nufi kuma?
jitayi muryan baffanta a kusa da ita da sauri ta bude idanunta kuwa ta waresu a kansa tace "baffa na'am yakace?
mike damunki ne haka ummu hani?
Inaita miki mgn shiru tun d'azun bakiji ba,
"yi haquri baffa naje siyen abincin ne naga mai kawowan bata iso ba shine na dawo na tsaya anan d'in dannasan tana kusa da zuwa ynxun bn son in koma gunku ne babu abincin shiyasa ma qarin tsayuwa na anan d'in"
cikin son 'yar tasa yace"bakomi Allah shi miki albarka zo muje ki zauna kiji maganar da likita yayi mun a gameda binciken da yayiwa mamanki jia gameda ciwon nata, ya fad'i maganar jikinsa a matuqar sanyaye hakama fuskarsa.
zama tayi kusa da mamarta ta riqo hannunta taga har lokacin maman na barci anan baffa yace" ummu kikita yai mun bayani cewan ciwon mamanki na zuciya ne wnda yana buqatar ai masa aiki dan sanuwar lafiyan nata, har ya qara da cewa in har kuma aka barta a cikin wannan halin muddin ciwon ya qara tasowa da zafi kamar wancen karon tofa zuciyarta zata iya kumbura harya kaita ga fashewa kinji abinda likitan yace,,,,
tuni idanuwan ummu hani sukayi narai narai suka kawo qwalla baffa ya dora da cewa "babban damuwa na ummu shine ynda likitan yace kudin aikin naira dubu d'ari 600 da 50,,, ki gaya mana ummu hani a ina zamu samu wannan maqudan kudi ko jakar kudinmu da kikace mun ta fad'i kudin dake cikinta bazasu kai dubu dari 150 ba bare,,,
Gashi hadda number kawunki dud a ciki bare mu kirasa yasan halinda ake ciki
hawayen datake riqo ne suka zuraro mata a saman fuskarta ta qara damtse hannun maman nata tace"baffa yanzu shiknn zan rasa momma na ynzu?
girgza kai yayi yace zata rayu insha Allah da rayuwar Ubangiji Allah,, yanzu dai kinga wannan kudin dubu dari 200 wanda bawan Allahn nan dayazo ya raba mana gasu nan zamu adana su in yaso saimu san yanda zamu bullowa lamarin,,, share hawayen fuskar nata tayi tace "baffa kada mu koma gida saboda duka dabbobin naka ba wasu yawa ne dasu ba kabari mu zauna a nan garin ni zan shiga cikin gari neman aiki in har nasamu na samu gidan aikin koda shara da wnke wnke ne zanyi zan tara kudin da zaiwa mommo na aiki ta warke baffa,,,!!"
"a'a ummu hani,,,
ni ya kamata inje in nemi wannan aikin bake ba, cewar baffan nata.
yanzu mu bari kamar yanda likitan yace idan ta ida warwarewa zai sallamemu nan da kwana 2 kinga saimu shiga cikin garin dan samun aikin,,,
shiru tayi bata sake cewa komi ba tana roqon Allah yasa su dace d'in dan lpiar mahaifiyarta itace babban burunta a duniyar nan,,,
ji sukayi binte ta fara tari da sauri ta matsa ta zauna gefenta tace
"momma sannu kin tashi, ya jikin qarfin?
yunqurawa binten tayi ta tashi daga kwancen da take ta zauna tace"yawwa ummu jiki yayi sauqi kam,,, baffa yace to masha Allah,,, Allah qara sauqi,, amin inji su.
sallan la'asar sukayi sannan ummu hani tace "baffa zanje nasan yanzu mai abincin ta zo saina siyo mana ko?
dato saita dawo suka amsa mata harta wuce daga wajen,, ta inda sukayi karo da wannan mutumin mai d'aurarriyar zuciya da fuska a cewarta tanan ta biyo taga wajen ba kowa kamar basu ta6a tsayuwa wajen ba,, can ta yi nisa da tafiyarta ta kusan sauka daga benen qasan taji magana daga bayanta ance
"wait madam ummu hani man,,,
juyowa tayi ganin waye ne kusa da ita yasa ta sake daure fuskarta tana shirin jawo mayafin nata dan rufe fuskar nata kamar ynda ta saban yayi saurin cewa "why d reason da zaisa kirufe min wannan kyakkyawar face d'in naki wacce nake mafarkin mallaka akoda yaushe?,,,,
doctor lurwan ya fadi hakan yana mai matsowa gareta,,, da sauri ta matsa gefensa can tace "plss karkace zaka tsaidani doctor ina sauri ne,,
tayi maganar tana mai yin tafiyarta,,, da sauri yasha gabanta yace
"ki saurareni plss ummu hani zamu tattaunane gameda kudin da zaku bada aiwa mamanki aiki,,,,,,,
jin abinda yace ne yasa ta dago fararen tasss d'in idanunta ta dubesa dasu,,, tuni Doctor lurwan yaji wani irin faduwan gaba ya sargafesa wani irin kyau ne tattare da yarinyar mai qwarjini da tafiyar da kowane irin d'a namiji komin taurin kansa kuwa,,,
,m..hhhh wani murmushi ya saki tareda lashe gefen bakinsa yana wani irin wasu abubuwa irin na 'yan duniya wanda suka saba latsa 'yan matan da suka sakar musu jiki barkatai,,,,
saida ya waiga yaga ba Mutane tanan 6angaren da suke tsayen sai can daga nesa dasu sannan yace
"amm in har kin yarda zaki auren xan ma mamanki aikin nan a kyauta,,
da sauri ta dubesa dudda ba tantance maza tayiba kuma ba shiga har karsu take ba amman wannan daga ganinsa cikakken d'an duniya ne shi saboda kodaga yanayin iriyar kallon dayake jifanta dashi musamman akan red lips dinta da mamanninta dudda jikinta a rufe yake amman bai hanashi yi mata kallon qurillan,,,
Muryan sa taji yana fad'in "koya kikace ne madam ummu?
a zuciyarsa kuwa rayawa yake waiii naganni makwanci daya da wannan zuqeqiyar babyn carkwai mazaqwai knn,, dan daga ganinta zata bada show ata kowane 6angare jiyake har tsigar jikinsa ma tashi take a lokcn.
"aa kabarsa mun gode da kulawa zamuje mu nemo kudin mu kawo,,
tana fad'in haka tayi gaba stiil yasake shan gabanta yace
"haba ki tsaya mana ummu kin gane koda baki shirya auren bane yanxun why not muyi auren titi na wucin gadi,,, em? yana maganar ne hankalinsa a tashe kamar ya kamota jikinsa yakeji,, dan ya lura sam yarinyar bata san iriyar harkan da yake nufi da ita ba,
dubnsa takeyi cikin sigar tambaya tace"auren titi kuma?
Miyeshi knn?
gyara tsayuwa tayi yai yana tsortsar le66ensa duka yace
"i mean muringa yin marking love man dake nike nufi a hakan ba auren,,, zamu dingayi kullum koda baifi na wata biyu bane,, ina mai tabbatar miki da cewa indai zaki dinga bani kanki na tsawon wata 2 kullum batareda kin gajiya ba to ni kuma zanwa mamanki aiki a kyauta👌🏻 ta warke kin amince da hakan kuwa madam ummu hani ??,,,,,,,

Fasaha online writers f.o.w. 📘✍🏻

*Zezen Fasaha* ✍🏻
[10/11, 2:46 PM] Xainab Documen: 🌊🌊🌊

*MAHABEER*!!!
🌊🌊🌊

Story and writing
by
Xayyneb 💤💤

🌊🌊🌊🌊🌊

Fasaha online writers f. o. w.
---------------------------
*Mom manal mai rowan naman suna wani ko????? dn bnje miki suna ba ko😴🤨😯🤒,,????*
Chapter 18 · 0% Book details