← Book details Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 109

Sashe 35

Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

dubun dubbata,, share hawayen tausayin momy ni'ima tayi kanta na qasa taci gaba da wasa da fork din hannunta dan bata son su fahimci Tana sauearen firar tasu ne ma. jitayi momy ni'ima taci gaba da fad'in "saida na samu lpia sannan na yarda na dawo da kuma sanadiyyar rashin mamana danayi,, mafarin knn babana da uan uwana suka matsa na dawo. dama kuma nace masa wlh bzn kuma zama waje day'a da ita hajia larai din ba mafarin knn muka dawo nan kusa daku ta hnyar mijinki qawata kinga zamu cigaba da zumunci sosai ko? ,,tayi maganar tana dan murmushi,,, kamo hannunta momy umaimah tayi tace insha Allahu qawata zumumci ma yanzu muka farasa. Annah dake kishingid'e tana jan cazbinta tace "AllAh zai riqa muku insha Allahu,,kowarriqi zumunci ya riqe turba mai 6illewa zuwa Aljannatul nana fiddauseey" murmushi suka sakeyi dukknsu tareda fad'in "mun gode annah inshs Allah zamu d'ora. Anna tace "Allah shi yarda to"kuma ina miki ta'aziyan mamanki Allah jiqnta annabi Muhammad s.a.w. yasan da zuwan ta. "Aminn, suka amsa duknsu. Momy ni'ima tace tofa mafarin knn dud innagaynda maman ummu hani take kyautatamun komi tanamun muna mutunta juna matuqa gaya hakanne yakesa nakan dinga tunowa da inna indo na,, adud sa'ilin da nayiwa baban boy maganar ta yakance "insha Allahu xamu sake gamuwa da innah indo inajin hakan a jikina ni'ima ta",, momy ni'ima taci gaba da fad'in to kunji mafarin lamarin wlh ina jin dadin zamana da maman ummu qawata" Momy umaimah tace "koni nan wlh ina jin dadin zaman mu da ummu,,kawai dai in na lura su irinsu irin masu sauran shiga rayukan mutane ne, Annah tace "hakane Allah bada ikon cigaba da zaman lpia a dukanmu baki daya dai,, insha Allahu kuma niimatu zaa ga yaron nan naku,, cikin goge 'yar 6oyayyar qwalla momy ni'ima tace "to shiknn annah Allah shiyarda" "amim amin,, sai lokacin momy umaimah ta juya wajen ummu hani tace "kinci ya isheki ne ummu? a hankali ummu hani ta gyada kai alamun eh,,, momy umaimah tace to bari na kira doctor lurwan din saiya zoya duba qafan,, Annah tace "yakamata kam" Momy ni'ima kuwa kallon silent din yarinyar takeyi cike da tausayinta, daga gani shuru shurunta da sanyinta na mamanta ta dauko,,, anan momy umaimah tayita trying Number doctor lurwan (family doctor nasu knn da dady mua'zzam din ya canza inbaku mnta ba) Tsoki momy umaimah tayi tace "sam wayar taqi shiga wlh annah kuma yakamata ace urgently an duba qafar nan ta ummu dan ba'asan abinda anjima zatai ba, ina gudun kara hawuwar qafan nata,, momy ni'ima tace "gskia ne da wata da haka kuma, asan abinyi dai". Annah tace "kirawo number mahabeer mana yasata moto yakaita can asibitin adubata sosai ynda ya kamata,,,,," 'dammmmm ummu hani taji zuciyar ta tayi wani iriyar amsawa a lokacin dataji an ambaci sunan mahabeer, kuma waishi ne zai kaita asibitin ma??? Ta666,, Allah sa kada shima to momy umaimah ta samesa a wayan bare har yazo,, dan batason dud wata hanya dazai nuna zasuyi wata alaqa ta zama a tsakanin ta dashi dan talura baccin baqin rai zafin rai irin nasa ga alama ma imani yayi qaura daga garesa inda har ya iya neman karya ta babu laifin datai masa, anya kuwa zan bisa muje hospital din nan kada muje ya ida sawa a qarashe lalatamyn qafana a yanda bai qaunar nan tawa ko kad'an,,, yamutsa fuskarta tayi tareda runtse idanunta jin ynda qafafun sukai mata wata irin zurrrrrrr tashigar wani sabon zafin,,,,, da qarfi ta dafe qafafun nata da hannayen ta tareda fad'in "washhhhh,,,!!! Mah qafana zasu cire,,, tana maganar ne tana yarfe hannunta idanunta a runtse,, da sauri annah da momy ni'ima da ita momy umaimah din suka.....
Chapter 35 · 0% Book details