← Book details Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 94 OF 109

Sashe 94

Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*🌳impacting valuable knowledge and Entertainment is our concern🌳*. 🌊🌊🌊🌊🌊 🅿5⃣2⃣ 🌊🌊🌊 dady mua'zzam yayi saurin sa hannunsa a aljihu ya d'auko wayarsa ya fara neman layin dady Muhammad ba' a d'au dogan lokaci ba kuwa dady Muhammad ya d'aga wayar da sauri kuwa dady mua'zzam ya amsa yace "abokina dan Allah ku shigo gidana yanzun ina son ganinku sbd abunda yake faruwa a family na yanzun wani mai wuyar fassaruwa ne ni day'a saida temako, yana gama fad'an hakan ya ajiye wayar zuciyarsa takasa tsayawa masa waje day'a. ba'a d'au dogon lokaci ba kuwa saiga su dady Muhammad shida momy ni'ima sun shigo falon da sallama ganin kowa jigum jugun yasasu tunanin ba lau ba gskia musamman yanda sukaga ummu zuqunne gaban mahabeer ta cire kallabin kanta cikin kuka tana goge masa jinin habarsa da goshinsa. a sanyaye su dady Muhammad suka zauna wajen yasake daukar shuru saidaga bisani ne dady Muhammad ya dubi dady mua'zzam yace "abokina wai mi ke faruwa ne haka? gaba day'a kaina ya kulle mun kowa na gansa ba cikin dad'in rai ba mike faruwa ne? saida dady mua'zzam ya d'auki tsawon minti uku kansa na kallon qasan capert din wajen sannan yasaki wata qaqqarfan ajiyar zuciya tareda dago kai ya dubi dady Muhammad yace "kaidai bari kawai haj Muhammad wani iriyar cukurkudadden al'amari ne ya baibaye mani family wanda gaba daya yayi attack na tunani na shiyasa na kiraka dan kasan ance shawara tana da dad'i dan wlh tunda yaron nan ya musa faruwar hakan ban qara fahimtar komi a dai dai ba,, dady Muhammad yace "naji haj mua'zzam amman yakamata kaimun bayani sosai na abunda ke faruwa yanda zan san inda zancen naka ya dosa ko?,, gyada kai dady mua'zzam yayi yace "eh hakane haj Muhammad wato abinda yafaru shine anyi amfani ne da wayar mahabeer an turo wa matarsa saki day'a 2 har uku qwarara to kuma ko kai kaine akaiwa haka hj Muhammad ai zaka yadda cewa lallai shi dinne mijin naka ya turo maka wannan saqonnnan kuma ma ace a can fa qasar da suke bassa tareda kowa bare ayi tunanin kuma ko wanine ya aikata hakan, amman kawai ni na rigaya dana fahinci cewar rainin wayo ne kawai irin na yaron yau can wani abu yaje ya had'a sa da yarinyar mutane ya saketa rai bace shine yanzun kuma yadawo yana mana musun hakan, ga yanda txt din ma ya nuna kada ta ya dawo gidan ya tarar da ita to dan Allah haj Muhammad da ace yarinyar nan batai kyaun kai na tunanin ta tafo nan nigeria gida ba da ace can ta qara nausawa cikin qasar da suken nan tota ina kuma zamu ganota fisabilillahe domin Allah? salatin Innalillahe wa'innailaihirraj'iun kawai dady Muhammad da momy ni'ima ke furtawa. cikin qarfin hali kuwa mahabeer ya jawo jiki fuskarsa jiqe sharkaf da gumi da hawaye dayake ummu hani ta daure masa goshin nasa shiyasa jinin wajen ya daina zubowa kamar da, cikin muryarsa mai karkarwa ya dafa saman jikin dady Muhammad yace "wlh dady banine na saketa ba ka yarda dani dan Allah kasa dady shima su yarda dani wlh bansan komi ba akan wannan sakin da aketa fad'a nayi, yaqarashe maganar tareda kife fuskarsa saman jikin dady Muhammad yana zubo wasu hawayen masu tsananin kuna da radadin gaske, shiko wane babban maqiyi ne dashi haka wanda bai sani ba? wlh kuwa dazai gansa bazai taba barinsa ba yanda ya janyo masa wannan balao'e haka bi da bi ya kuma saurin bata tsakanin sa da iyayen sa da matarsa tareda rabasa da wani dud farinciki na rayuwar su. "tabbas babu abinda yafi sherri ciwo a rayuwar nan haj mua'zzam" cewar dady shi Muhammad din, duban sa dady Muhammad yasake yi yace "sannan kuma ni gskia jikina bai bani wai yaron mune zai iya watsa mana qasa a ido ba abinda baiyi ba tun farkon maganar auren nasu kuwa bare kuma yanzun, nidai a shawarata anashi ne kai mahabeer zamu baka tsawon lokaci nanda kafin ita matar taka ta fita idda knn ko? to kaje ka kawo mana tsayayyar mgn inda har ka musa, wato nufina qwararan sheda gamsasshiya wacce zata nuna mana eh cewa lallai azeemun babu sanya hannun ka a lamarin nan na sakin faqat,, sai lokacin annah tace "eh hakan ma din shawarace mai kyau Allah ya bayyana gaskiar lamarin dan kam al'amurran dai sun hautsana da yawa,, rai a b'ace dady mua'zzam ya dubi mahabeer yace "wlh kuma muddin lokacin ya cika baka kawo gamsassun hujjojin na ka da bayani a fili tofa kam mun tabbatar da cewa babu d'an wanda zai sakar maka mata face kai din nan kuma ka tabbatar da komi kake inason cikin satin nan ka koma office dinka kaci gaba da gudanar da sauran ayyukanka kuma ban lamunce ka keb'ence da ummu hani ba har sai lokacin dahar kai kazo bayyanar mana da shedar taka inda har ka kafe kaida fata cewar bakai kai sakin ba, cikin rawar murya yace "to dady insha Allah zanyi komi kace dan ganin farin ciki naku ya dawo,, shiru kawai dady mua'zzam yai masa baiko dubesa bama dan ransa bace yake har yanzun, haka su dady Muhammad suka tashi suka koma gida zuqatansu cikeda tausayawa mahabeer da ummu hani sosai kam. a washe garin ranar momy umaimah ta debo kayan sawar umnu hani duka ta maidosu d'akin ta dan bata yarda da mahabeer ba sam akan ummu. cikin sati uku ne kuwa da faruwar abubuwan gaba daya mahabeer yaqara rasa nutsuwarsa duka, dan koya gaisheda dadyn nasa sai yaga dama yake amsawa hakama momyu maimah, dan annah kadaice yake samun sauqi a wajenta dud gidan kuma gashi itama yau kwananta 3 da tafiya can katsina hakan tasa dole yake tafiya office kullum dan canne kawai yake samun ayyuka masu d'ebe masa kewan kad'an daga damuwarsa, gashi tunda abun yafaru bai qara sa ummu din cikin idanunsa ba koda wasa. yanzun hakama zaune yake cikin office ya tasa laptop dinsa gaba ya dora kansa a qasanta ya lumshe idanunsa babu abinda yake buqatar gani sama da ummu hani lokacin, kamar yaita kuka yakeji koya samu sauqin abun saidai babu dama,, jin da yayi an dafa masa kafadarsa ne yasashi jin kirtawa daga tunanukan da zuciyar tasa ta tsunduma a ciki, a hankali ya bude idanunsa da suka kada sukayi jazurr tsabar tention daya dorawa kansa shi, sauke idanunsa yayi akan bash wanda ke tsaye a gaban disc din nasa,, sauke ajiyar zuciya qaqqarfa yayi sannan kuma yace "bash yaushe ka shigo ban jika ba? gyara tsayuwa bash yayi tareda hard'e qafafunsa waje day'a yana hararar mahabeer yace "hmm dama tayaya zakasan kuwa na shigo nan din bayan katafi yin wannan long addababben tunanun naka wanda ya shigeka kwanan nan, mtss wai dan Allah mike damunka tun bayan dawowar ka London kabi ka canza gifted why why? shin wai ma wa kake dashi a aboki fiye dani wanda zaka boyewa damuwarka Alhalin nayi nayi dakai ka gayamun mike faruwa kaqi? ni wlh abun naka har ya fara quleni haba dan Allah be a man mana" sake sauke ajiyar zuciya mahabeer yayi yace "hmmm have a set friend wlh abun ne so bad shiyasa kaga nike qyamar ma iyako fadinsa ma,, a hankali bash ya zauna tareda sake zubawa mahabeer din idanunsa yace "koma dai mike nan koka boyewa kowa ni bai cancanta ace wai ka boyen wani personal life issues naka ba gifted kum...... shiru bash yayi ganin yanda wasu siraran hawaye ke fitowa fuskar mahabeer yakuma kasa sharewa kamar ana qara musu yawa zuwa yanzun ma, cikin zafin radadin quna mahabeer yake cewa "bash,, bash waye shi ka fadamun? mikuma nai masa dan allah dazai mun kalan wannan mummunn qiyayyar? bansan saba bash? wlh kowaye yaimun hakan bazan taba iya yafe masa ba a rayuwata ba, ya rabani da ganin farin cikin na main house nawa, gaba daya su dady sun tsaneni annah kadai ce take d'an bani kulawa shima ganin kowa ya juyan baya, bash kayi wani abu wlh inna rasa ummu akwai matsala nima su dady zasu rasa nine wlh bash,,bash bansan haka so yake ba da mugun matsawa rayuwa ba kwata kwata, wlh kuwa na zamo banda sukuni sai a kan ummu hani yarinyar dana raina tun farko gashi yau itace ta zame mun ginuwar wani iriyar tsaunin farinciki ga rayuwa in kuma ban ganta ba kuma hkn yake zamemun yake shima wani tsananin baqin ciki a rayuwa ,,, pleasss ka gayamun man bash tayaya zan fiddo gaskiar lamari nan kurkusa kamar yanda su dady suka buqata a gareni sun kuma ce qin kuma yuwuwar gaskiar lamari shine kuma tabbacin cewa nina saki ummu hani!,, da sauri kuma a razane bash yace "whatt???!!!,,,, saki kuma tayaya? please ka fahimtar dani gifted kaina a cukurkude yake wlh har ynxun, hankicerf mahabeer yasa ya share hawayen fuskarsa dan jiyake kansa na wani mugun sara masa kamar zai fado qasa daqyar ya bude bakinsa yace "bash wani ne ya turawa ummu text a wayata na saki a zuwan nine na saketa!!!,, bash wlh bansan kowaye ba nida wayata ba hannun kowa take zuwa ba, babban abunda yafi bani mamaki ma wai bama fa anan garin ba abin yafaru bare nace kona irin manta da phone dina wani waje a'a a London ne ranar da kukazo gidana lokacin mun tafo kaiku aiport da mikel aka sami wannan matsalar,,bashda tunda mahabeer yafara masa bayani yake sauraren sa cikin mamaki sai yanzun da yaji qarshen zancen aiko da sauri yace "waittt waittt gifted amm kace a ranar da muka zone da mukhtar knn hakan ya faru ko? dubnsa mahabeer yayi da rinannun idanunsa yace "eh bash haka nike nufi," bash ya dafe kansa da hannunsa guda biyu qwalwarsa tashiga aikin researching na tunono ranar da lokacin da suke a mota su mahabeer da mikel zasu kaisu airport tabbas bazai mnta dai dai lokacin da mukhtar ya dauki wayar mahabeer din ba kuwa indai hakane, lokacin da shi bash din yace mahabeer din ya ara masa wayar tasa zaiyi dawload dayake shine ke setun mukhtar din a backseat sai yaga mukhtar din daya d'auki wayar yad'an gicce daga garesa ya kishingid'a jikin kujerar motar sosai yanda bamai ganin abinda yake
Chapter 94 · 0% Book details