← Book details Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 107 OF 109

Sashe 107

Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

idanunsa yayi tace ''amman fa kada ka bude idanunkasai nan da daqiqa biyar amrinin" cikin murmushi ya gyada mata kansa idanunsa na a lumshen alamar to. saf saf tayi ta jera kayan data girka a babban plate ta yi saurin matsawa daga gabansa saida ta kai bakin qofa tace "lulb lulb alo alo nai wa amrinin wayau" tana gama fad'an hakan ta gudu zuwa dining, har lokacin su momy umaimah suna nan falon, da kallon murmushi kawai ya bita a hankali ya furta "bashi kika dauka yarinya "ta qofar daya biyo tanan ya fice ya shiga motarsa ya tada yabar gidan. koda dare yayi yaita sa ran zaiga fitowarta amman shiru har wajen qarfe goma lokacin ya tabbatar datai barci qilanma gashi su momyn da annah na falo babu damar yace zai shiga dakin momy din inda can take kwana har yanzun. tsawon sati day'a bauga ummu hani ba abin ba qaramin damunsa yake ba kuma tabbas yasan dud yanda akayi bata gidan ne da tana nan ya tabbata koda sau day'a ne a sati saiya ganta. kuma hakane momy Asma'u ce ta fadawa momy akwai wani waje inda ake gyaran amare gyarana sosai da sosai har tsawon sati mafarin knn momy umaimah din takai ummu hani din,, acan kuwa kusan kullum sai ummu hani tayi waya da nabeela suyita labari amman dudda haka zuciyarta naga yaya mahabeer dinta, ranar kwana na 8 ne momy umaimah taje d'aukota. ita kanta momy umaimah tayi mamakin yanda taga ummu hani tasha gyara sosai kyan nan nata ya qara haskata sosai ga qunshi tasha masha Allah. saida momy umaimah tacikawa matar nan mai gyara jikka da kudi sannan ta d'auko ummu hani a mota suka nufo gida. tanayin parking suka fito suka wuce falo nan suka taras da dady mua'zzam shida annah zaune a falo dawowar su kenan a katsina, dayake family meeting ne suka had'a a can kt din, shi dady mua'zzam ya gabatar musu da dady Muhammad dayake tare sukaje harda momy ni'ima dansun wuce gida ne suma shiyasa, a taron ne kuma dady mua'zzam ya gabatar musu da dady Muhammad sannan ya warware musu komi gameda mahabeer da kuma ainahin iyayensa, kowa a family yayi mamaki yanda hakan ya kasance amman da annah taqara musu nusarwa akan temakawa maraya in an daukesa ga masu hali shima ba qaramin lada bane bare mahabeer dayake hannunsu mazaunin d'a har yanzun, su kansu 'yan katsina suna matuqar qaunar mahabeer domin yaro ne mai daraj ta dan adam ga kyautatawa kamar mua'zzam saraki din,,basu baro katsina ba tun abun qarfe goma na safe saifa yanzun da la'asar da suka dawon. momy umaimah na ganinsu ta hau murmushi tace "annah nuree har kun dawo sannunku da hanya ya kuka barosu?" annah tace "alhamdulilla umaimatu kuma sannunku da dawowa keda ummu, 'yan katsina na gaisheku sosai" "to muna gaisawa annah" cewar momy umaimah nan ta had'a musu abunci dady mua'zzam ne kawai yaci dan ita annah azumin nafila take da yake yau ta kama litinin ne. washe garin ranar bayan sallar la'asar dady mua'zzam na zaune a falo shida annah da momy umaimah saiga mahabeer ya shigo falon dawowarsa kenan daga office dud ya gaji fuskar nan tasa a daure kamar zai fashe ya wuce su zai haura sama dady mua'zzam yace "zo nan sojana " dawowa yayi ya zauna kamar zai fashe dan cika, tunanunsa daya kawai wai shin ina aka kai masa mata ne haka shune kawai ke ta6a masa zuciya ko walwala ya kasayi dud jinsa yakeyi sak marar lapia. murmushu momy umaimah tayi dan tuni ta halbo jirgin mahabeer ita kam, jiyayi dady mua'zzam yace "ka wuce ciki sojana ko magana? cikin dafe kansa yace ''dady kaina kemun ciwo ne shiyasa, cikin tausayawa dady mua'zzam yace "ayyah Allah sarki da har mun yanke hukunci nida annah da momynka yau zaka dauki matarka kutafi naku gidan? amman inda kace bakajin dad'i abarsa saika warke" ai da wani mugun sauri mahabeer ya dago kansa cikin ware muryarsa sosai akan tada daya maqaleta sak patient yace "ai.. ai ma dady da yake nasha magani d'azun a office yanzun naji sauqi, wuf annah tace "komi kasha saika qara jin sauqi dai" matsowa yayi a gabanta ya kamo hannunta guda ya d'ora saman kansa yace ''ta6a kiji wlh annah naji sauqi.. murmushi kawai su dady mua'zzam suke musu saida annah ta qara wainasa sannan tace "d'an tselen rashin kunya ni matsa ka bani wuri, dariya wannan karon su momy umaimah sukayi itada dady mua'zzam dan dramar mahabeer da annah so punny ce dud in suka fara. momy umaimah ta kira ummu hani tana fitowa kuwa qyamm idanunsa akanta ya gaza janyewa dan tayi masa masifar kyau kamar wanda ya shekara bai ganta ba yake jinsa. saida ta dan hararesa tareda yi masa alama da ido cewa su dady na kusa fa tofa sannan ya lumshe idanunsa yasaki wata iriyar 6oyayyen ajiyar zuciya. jiyayi dady mua'zzam yace "sojana ga ummu nan mun danqata a mana a hannunka nasan kuma kai mai amana ne ni kaina zanyi shaidar hakan kuma gaba dayanku babu mai hayaniya kuma haka akeso, dan haka kuyi haquri da juna domin dud wanda yace zomu zauna... fatanmu mudai Allah baku zaman lpia da kuma zuria tsarkakka,, duban momy umaima dady mua'zzam yayi yace "mmn yara nidai na gama magana ban saniba kokema zakice wani abu? murmushi momy umaima tayi tace "aini ban rabu da 'yata ba nasan ko tari tayo zanjiyota fatana daini mahabeer na ka riqe mun 'yata riqo na haqiqa kema ummu yun biyayya garesa halatacciya wajibi ne muna ruqon Allah kuma ya kawo zmn lpia mai dorewa amin" annah tace "ni ai muddun naji ya batawa yarinyar nan babu abinda zai hana insa a aura masa zuwaira ta gidan kawu falalu zawarar diyar nan tasa ta zaunemun shi tai maganinsa" gaba day'a falon aka hau dariya inka dauke ummu hani data sunne idonta qasa tana qara jan mayafinta shikuwa gogan naku Marairaice kawai yakeyi. saida yayo wanka sannan dady mua'zzam yajasu sukaje gudansu dady Muhammad yai musu bayanin komawar ummu nan suma sukai musu nashiha mai ratsa jiki sun jima sannan suka dawo gida har cikin mota momy umaima da annah ra rako ummu wacce kuka kawai takeyi tana riqe da momy umaimah da baby manal kamar karsu rabu takeji ,saida qyar annah ta janyeta tana rarrashin ta da nasiha sannan mahabeer yayi wa motar key suka bar harabar gidan zuciyarsa fyasss feader sa ta dawo hannunsa da'iman. jin kukan da ummu hani keyi yayi yawa hakanne yasa shi yin parking gefen titi ya kashe motar ya juyo kawai ya tsura mata idanunsa yana kallonta yanda take zuba kukan nan harda shessheqa. girgiza kansa yayi sannan yace "in dai har qiyayyar da kike mum nikega ta kau to yakamata kibar wannan kukan hakan qin barin kukanki kuwa shi ne zai tabbatar mun da sunana na amakson da kike kirana dashi a da to comparm har yanzun yana nan a ranki bai canza salo ba" yana gama fad'an hakan kuwa tayi tsit da kukan nata ta hanyar toshe bakinta gudun kada wani kukan ya kutto ya fito, harga Allah ita sabon da tayi dasu annah shine yasata wannan kukan ganin dai ta barsu da gasken gaske ita dasu saidai tazo ganinsu amman zama na dindin ya kau knn?. rufe idanunta tayi tareda jinginar da kanta a kafadarsa tana sauke ajiyar zuciya a hankali, d'an murmushin gefen lips yayi yace yawwa"my tamritin kinsa naji dad'i ay amman wannan kuka sai kace wacce za'akai gidan amakson " yayi maganar yana kashe mata idanuwa, cikin kukan shagwaba ta dan doki qirjinsa ganin tsokanarta yakeyi da sunan da take kiransa dashi kwanan baya. dariya kawai yake mata tareda kare dukan nata. kama hannuwanta yayi ya had'esu waje day'a tareda daukota ya d'ora ta bisa cinyoyinsa ya sa hannuwansa ya kamo fuskarta da hawaye ke kwance a kai yasa halshensa ya shanye su tas sannan ya dubeta da idanunsa yace "zaki sha ice cream feader na? cikin zumud'i kuwa harda 'yar dariyarta tace "eh man zan sha amrinin "murmushi kawai yayi ya kamo lips dinta ya dan tsotsa sannan ya dago yana fad'in "hmm wannan bakin badai kwadai ba ko? Sunne kanta tayi qasa tana murmushi, a kunnenta ya rada mata "inna siyo ice cream nima za'i feading nawa ko feader na?" yayi maganar yana dan laso mata dokin wuyanta zuwa cikun kunnenta, jitayi tsigar jikinta na tashi gaba day'a jikinta na son mutuwa dan tarasa iya wannnan salo na mahabeer ya iya tafiyar da mace a nutse harta mato masa. "emnn feader na bakice komi ba say something man please ko naji dad'i "yayi maganar yana kallonta cikin karkashe mata idanuwa a marairaice. tsigar jikinta na tashi sosai da qyar ta gyada masa kai alamun ta yarda. Cikin saurin murna ya rungumota jikinsa yana kissing gefen wuyanta yace "my pleasure mai sanyi na"b'oye fuskarta tayi bayan ta koma wajen zamanta a gefensa, murmushi kawai yayi ya tayarda motar suka nufi oasis ya siyo mata ice cream manyan robars sannan suka wuce bakery suyas nanma ya siyo sannan suka komo suka wuce gida. lokacin anata kiran sallar magrib. wanka ya dauketa suka shiga komi ya wanketa tsab dudda kunyar data addabeta kuwa saida ya gama sannan shima yayi suka dauro alwala suka fito nan yajasu jam'e sukayi magrib basu tashi ba saida suksyi isha'e shima suna gamawa saida ya jasu yin wata nafilar guda biyu dan godia ga Allah daya gwada musu wannan rana da har suka aminta da juna suka kuma amince za suyi zaman aure na son juna sab'a nin zaman da sukayi a da na babu wanda yasan zuciyar kowa. yanzun kuma sun yarda da junansu da zuciya daya har suka yarda zasuyi ingantacciyar rayuwa ta da'iman. rigar sallar ta cire bayan ta cire abayar ta isa ga kayanta tana qoqarin fiddo kayan barci tasa knn taji an dauketa sama anyi falo da ita saman dining ya isa sa ita tareda daurata saman kujera shima ya zauna yana jifanta da murmushin sa yace "ki zauna haka da towel din jikinki feader na kinyi kyau kin koma baby girl sai dai nan kawai zai banbanceki da baby girl " ya ida maganar tareda daura hannunsa jikin
Chapter 107 · 0% Book details