Sashe 95
Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da wayar,, runtse idanunsa yayi aiko tabbas ko rantsuwa shi yasan bazaiyi kaffara ba babu d'an shaid'an wanda zaiyi wannan aika aikar face d'an iskan guy din can mukhtar, q'uta yayi a ransa yace "hmm inkasan wata ai bakasan wata ba mugu shi yasan makwancin mugu, shiru yayi a zuciyarsa mamakin tsananin butulci kawai yake iriyar na mukhtar, ace yanda suke da mahabeer ba gori ba yabasa babban aiki a gidan man sa petroleum har yana tafitar da rayuwarsa cikin jindad'i dud ta dalilin nasa kuma, kunga kenan ya gama masa komi na rayuwa amman d'an adam butulu har yau gashi shine ya saka masa da wannan muguntar? kalar mummunan sakayayyar tasa? akan wani qazamun burinsa can na daban? shikam a matsayin sa na haqaqinanin aboki na qwarai bazai tab'a iya b'oye gskiar ganin hakan ba muddin yana raye tabbas kuwa sai gskia ta fito,, jiyayi mahabeer yace "bash ni sai nikega ma kamar harda sa hannun junnu ko? wlh har ynxun ganin abun nike like in dreams,! cikin tausayi bash ya dan dubesa gaba day'a yaga mahaber yaqara susuce wa, tabb! gskia kam so masifa ne, girgiza kansa bash yayi yace a ransa babu wani aljani sai na jikinka wanda ka amince mawa shine yai maka wannan mummunan illar.. amman kuma a fili sai yace "babu komi gifted insha Allah gskia zata fito kaji ko? Ka kwantar da hankalin ka dan Allah, kasa magana ma mahabeer yayi haka bash yaita tausar sa har saida yaga yadan saki ransa ya cigaba da aikin dake gabansa sannan ya fice daga offis d'in. kai tsaye kuwa cikin morarsa ya shiga ya tadata babu inda ya nufa sai gidan su,,, kai tsaye dakinsa ya wuce cikin kayansa ya bude ya d'auko wata yar camera ya fito yasake shiga motarsa kai tsaye gidan mukhtar ya nufa yayi parking bakin gate ya dauko wayarsa ya danna layin mukhtar yana fara ringing kuwa ya d'aga tareda cewa "bash ykk ya kd din? cikin mamaki bash yace ah kd kuma? kai kana inane ma to kuma? wata qatuwar dariya mukhtar ya saki sannan yace "kai wlh kuwa munje nida lenda tane garin lagos mud'an shaq'ata yau kwana na biyu da tafiya ma, aikin gidan man ma na danqawa usman nasan zai kular da komi" kasa magana bash yayi a ransa yace "kashh!! d'an iskan ya batan shiri na knn nayau? kuma watau shi ko a jikinsa ya b'ata rayuwar ma'auratan shi kuma gashi yaja karuwarsa yabar garin babu abunda ya damesa ma knn ko? lallaikam maci amana baiba a rayuwa tabbas ko kokonto babu, quta bash yayi da qyar yace "yaushe zaka dawo knn to? daga can mukhtar yace "ina tunanin bazan wuce one month ba" cikin mamaki bash yace "haba kaiko mukhtar katafi kai da karuwa har wani gari kabar matarka a gida ko tausayi? cikin halin ko in kula mukhtar yace "wace matar? okey nama gane nufinka but kada kadamu ai itama na bata change wato na sata a seti nasan bazata damu ba dan nace intaji tana muradin d'a namiji to takira samarinta kawaisu fancama, rayuwar ai dud jin dadi ce babu takura koko bash? gaba day'a illahirin jikin bash yayi sanyi sai yanzun yasake tabbatarwa mukhtar baida wani sauran d'igon ragowar imani a zuciyarsa, shin wai shi kam mukhtar wane iriyar mutum ne marar imani da tausayi butulu? gskia kam mutum in marar imani ne komi akace zai aikata ba abun ayi mamaki bane, jin bash yayi shiru ne yasa mukhtar yace "kana nema nane halan? da sauri bash yace ''eh man akwai zazzafan labari wnda bai faduwa ta waya wlh sai dai kadawo din,, mukhtar yace "ok kada ka damu aiko da zarar na duro gari zan kira ka,, amman kada kacewa gifted haka plss dan nai masa qaryar cewa kakata ne babu lpia naje in bada kudi wnda za'ai mata magani,, daga haka bai jira amsar bash din bama ya kashe wayar tasa. da qyar bash ya iya jan motarsa yabar wajen cikin wani iriyar mutuwar jiki,, kwanan annah 6 a katsina sannan ta dawo, dama taje ne domin ta karb'owa mahabeer wadan nan magungunan nasa dan har yanzun matsalar lalurar mahabeer tana cikin ranta. tana dawowa kuwa kullum saita kirasa ta had'a masa su magungunan ta kirasa ya shasu a gabnta sannan tace ya tabbatar suma na shafawar yana shafasu kullum. shikam dai yarasa ma shin wane iriyar magunguna ne haka annah ke fmn had'a masa tana banka masasu a ciki kullum? amman damuwar dake addabarsa ma tasa ya rasa ma son jin na miye? shiyasa kawai dai ma inta bashi sha yake abinsa , ahaka har aka d'au tsawon wata day'a da faruwar hakan had'e da shan magungunan nasa da annah ta karbo, abinda ke basa ma mamaki shine ynda yanzu ummu hani ke fitowa falo cikin wata hatsabibiyar kwalliyarta muddun tasan yadawo office tofa zata futo nan falo itada baby manal suyita wasa suna qyaleta dariyar da zarar yayi nufin yi mata magana kuwa zata had'e fuska tabar wajen, abin ba qaramin qara dagula masa lamurra yake ba gashi hankalin sa ya sake tashi ganin yanda ta qara wani haske da kyau ko ina na jikinta ya qara ciccikowa, musamman in aka kalli qugun nn nata mazaunanta da magungunansa dayayi missing nasu wajen sha, suma yaga sun qara cika fam fam daram dasu,, abinda kuma ke qara daure masa kai yanda yake jin wata mugunyar2 futinannen sha'awar ta, gashi yanzun kuma yanda kasan mai qarfin zakunan dudduniyar nan haka yake jin kansa, har ji yake koda zai kwana yana x akan ummu bazai tab'a gajiya ba dai dai da second d'aya harma mamaki yake na tomi ya jaza hakan ne yake jinsa very well every time? yau ta kama litinin mahabeer zaune cikin office dinsa shi da bash hankalin sa naga abubuwan da yake totaling cikin laptop dinsa, saida ya gama sannan kawai ya girgiza kansa ya tura laptop din gaban bash yace "hmm duba kagani nan bash abunda mukhtar ya sakeyi, ajiye files din dake hannunsa bash yayi ya fara dubawa shima yana gamawa ya d'ago kansa cikin mamaki tsantsa yace "waimi ke damun mukhtar ne haka gifted? ya za'ace sama da 2 millions sun b'ace a ma'aikata wacce kake jagoranta kuma? murmushin takaici kawai mahabeer yayi yace "ahakan ma danai masa maganar jia ta waya nace har ta yaya kud'aden nan suka sake lumewa,? kai tsaye yace wai shi bai saniba in tambayi managen darector usman inda shi bai gari kuma usman ya tabbatar mun da shine yace a tura musa kud'aden ta account nasa, shiru bash yayi sannan yace "gskia asan abinyi gifted dan kwata kwata halayen mukhtar sun lunka nada b'aci k.... katsewa maganar bash din tayi jin ana kiran wayarsa. ya jawota daga saman disc din ya duba, ganin sunan mukhtar dinne yasashi saurin daukar wayar yacewa mahaber "bari ina zuwa,, abunda yacewa mahaber knn ya fuce daga office din dan sam baison yayi wani reaction wanda zaisa mahabeer ya fahimci wani abu koda kad'an ne daga tsarin planing dunsa a kan mukhtar din, yana fita ya daga wayar yace "yadai friend shuru fa har yanzun baka dawo ba? daga can bangaren daya mukhtar yace "ka zanzameni ay bash, kusan kullum saika bugo kaji na dawo koko na rasa wace muhimmuyar magana ce wannan haka da kake cewa zamuyi?, dan wlh har kasa hankalina ya fara tashi, yar dariya bash yayi aransa yace hmm maci amana tukun na dai ka dawo,, amman sannan afili yace "kai banza ne wlh kafiye tsoro, just labarin nan nasan inka jisa zakaji dadinsa wlh shiyasa kaga na dameka ay, Allah kuwa bash? Cewar mukhtar din,, sosaima kuwa inji bash,, mukhtar yace "hmm to indai ko hakane gobe goben nan zan dura a gari,, "daka kyauta kuwa" cewar bash, a haka suka gama wayar yadawo office din mahabeer ya zauna yana yar waqarsa ta music cikin jin dad'i ,, d'agowa da kansa mahabeer yayi sannan yad'an tab'e red lips d'insa yameda kansa yaci gaba da danne dannen laptop dinsa sai daga bisani yace "hala zance kaje ma kayi? sakin dariya bash yayi sannan yace "to ainima gwara dai na motsa koko? harara mahabeer ya sakar masa baice komiba yaci gaba da abunda yakeyi,, matsowa bash yayi sannan yace "towai gifted ya kake ganin za'a shawo kan al'amarin na mukhtar knn dan iska ne guy din nan? wlh it's mean kaga ya sake maimaita abinda ya faru kwanaki ko? dago da kansa mahabeer yayi yace "mubar maganar saiya dawo sannan inji komi free dan nagaji da iskancin mukhtar wlh bash dud kudinsa wajen matan bariki suke q'arewa d'an iskan" ajiyar zuciya bash ya sauke yace dadai yafi kam,, dubn bash mahabeer ya danyi sannan yace "yau bakaje kasuwa bane? (dayake bash d'an kasuwa ne shi a central market yake, shagunansa na atamfofi da kuma su lesuka da materials da sauran yaduka nn suke, kuma yanada yara masu zama shagon shiyasa ma yake fitowarsa shaqa tawa dud lokacin daya so) dubn mahaber yayi shima yace "no bnjeba tukun yanzun dai nike tunanin zuwa inna tashi daga nan, shiru mahaber yayi bnda tunanin ummu babu abinda yafi addabar zuciyarsa a yanzun, sarai bash na kula da hakan,,,,, a zuciyarsa kuwa cewa yayi ka share hawayen ka gifted dud sanda mukhtar yadawo garin nan gskia zata bayyana insha Allah wanan alqawali nane. sai da lokacin tashin mahabeer office yayi sannan suka fito shida bash din kowa ya wuce motarsa ya tafi byn sunyi sallama, mahabeer yana yin parking motarsa farfajiyan gidansu kai tsaye ya dauko briefcase dinsa ya shigo falon yaga babu kowa sai baby manal tana barci, har gabnta yaje ya duqa tareda bata sumba a goshinta ya haura sama zuwa dakinsa ya ajiye kayan jikinsa ya shiga wanka ya fito ya shirya kansa cikin farar riga da wani farin jeans sannan ya kawo wata baqar riga mai kama da yar coat mai dogayen hannu wacce iyakar kuwa tsawon ta zuwa belt din jeans dinsa ne, nad'e hannayen baqan rigan yayi, ahakan ba qaramin kyau yayi ba dudda yayi 'yar rama kuwa shima, jin alamun yunwa ya sashi saukowa qasa ya isa dining table ya zauna yafara bude culars ganin danbun shunkafa ne da miyan kifi sai tashin qamshi yake nanfa