← Book details Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 82 OF 109

Sashe 82

Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*🌳impacting valuable knowledge and Entertainment is our concern🌳*. 🌊🌊🌊🌊🌊 🅿4⃣8⃣ 🌊🌊🌊 ganin zuciyar tasa ta gagara samo amsar ne dole yasa ya yakice zancen da qarfi cikin zuciyar sa ya jefar yana wani tabe red lips dinsa,,, kai tsaye oasis ya wuce yayi musu siyayya sannan ya wuce gida, lokacin kuwa 5 da rabi ne na marece saida ya tsaya yai la'asar cikin wani masallaci sannan ya sake nufowa gidan. ummu hani kam tana falo zaune ta hard'e q'afafunta waje day'a tana rage q'umbarta ta hannun ta, amman kuma jifa jifa tana kallon agogo qagare take ya dawo kota sashi cikin idanunta taji dad'i inda abu tun d'azun missing nasa takeji sosai sosai,, jin sallamarsa ne a falon yasata saurin zabura ta miqe tsaye ta ajiye abun yankan qumban ta nufesa da sauri cikin sassarfa tana Murmushi ta shige jikinsa nan ya saki ledojin hannun nasa qasa yasa dogayen hannunwansa ya gewayo mata kwankwason ta dasu shima yana sakar mata nasa kalar murmushin nasa mai sanyi, dukkansu gaba day'a suna farinciki suga dayansu a kurkusa sun kuma rasa gane shin mike haddasa musu hakan har yanzun, sam in day'a bayya kusa tofa cikin maraici zasu kasance har sai sun had'un sannan komi ke musu dai dai, kamar yanzu da q'yar ta samu ta janye hannunsa daga jikinta jin yana shirin turasu cikin rigarta da bata wuce gwiwarta ba mai gidan bra ce da adon stones a gaba,, d'agowa yayi a hankali ya narke mata fuskarsa yana qara kallon yanda dukiyar fulanin nata suketa wani qara ha6akowa kamar tana cidasu,,, babu zato kuwa taji ya shammaceta ya d'ora bakinsa daga saman inda dukiyar fulanin nata suka taso ya sakar musu deep kessing a wajen,, da sauri kuwa ta janye jikinta cikin shagwabe fuskarta ta kallesa cikin wani turo masa pink lips dinta sannan cikin yar siririyar murya tace "kai ko ehm ehm? tana dure duren qafafun ta qasa na shagwaba,, had'a hannunsa yayi waje day'a cikin son bada haquri yana sakin dan Murmushi a gefen bakinsa yace "affuwannnnn fedar na please,, ganin yanda ya shagwabe mata fuskarsa shima yana wani langwabe mata kansa a gefen kafadarsa yasata batasan sanda ta sakar masa wata 'yar sanyayyar dariyar taba,, kamo hannunsa tayi tace ''nayi afuwan to amman maza zoka je kayi wanka kasha iska dan kadawo daga school kana buqatar hutawa nasani ko? ,, cikin tsokanarta ya tsaya cak tareda fuzgo hannunta ta kuwa fad'o saman faffadan qirjinsa, tayi saurin sake kallonsa fuskarsa a shagwabe tana shirin sake yi masa complaining din nata nan yayi saurin sa yatsansa saman lips dinta yace "shihhh karkice komi plasss feeda na, zan fad'a miki wata magana ne" kasa magana tayi ta lumshe idanunta sannan ta budesu fesss a saman kykkyawar fuskarsa tana sakin wani boyayyen Murmushi hatta dimples dinta saida suka fito sosai,, sake jawota jikinsa yayi da sauri ya daura hannunsa gefen fuskarta yana murza mata dimples dinta tareda dan lasar sa, cikin sanyin jiki tasa yatsanta ta ture harshen nasa idanunsu suka had'e waje guda nan ta karkad'a masa su tana yimasa fari dasu lips dinta kuwa bnda sheqin wetlips bassa komi, da rawar jiki ya ruqo fuskarta ya sanya bakinsa a lips din nata yana shanye mata wetlips din nata tana turesa alamun ya daina shi kuma yana qara ruqota da kyau yana shan kayansa, dan bai barta ba sadda lips dinta suka dawo real nasu pink color sannan ya cire bakinsa akai ya kamo fuskarta da ta lumshe idanunta ya hura mata iskar bakinsa tayi saurin ware idanun nata a fuskarsa da suka soma canzawa itama kamar yanda taga nasa sunyi,, gwalo yayi mata yace "enye lulb na shanye wa feader na man baki,, juyawa yayi ya haye saman benen da dan gudunsa yana cigaba da sakar mata gwalon, da gudunta ta biyosa kuwa itama tana dure duren rigiman ita bazata yadda ba saita rama, kanta shigo dakin har ya shige dakin ya fad'a toilet ya fara wankansa yana sakin wani Murmushi, koba komi yarinyar na basa farinciki sosai har mamakin yanda sukeyn wasu abubuwa kamar wasu masoya yk har kullum kuwa,, ita kuwa ganin ya shige toilet yasata fadawa saman gadonsa tana turo baki tace"hmmm ina nan ina jiranka ka gama wankan ka fito ay Allah kuwa,, saida ya d'an jima sannan taji ya murda kofan toilet ya fito daure da towel a gugunsa yana riqe da wani yana goge fuskarsa zuwa wuyansa,, sam baisan tana dakin bama shi ya juya baya knn yana shirin balle towel din jikinsa ya dan shafa mai aiko ta lallab'o ta lallab'o cikin sanda sand'a a hankali ta kwanta bayansa ta riqe shoulders nasa tana faman qyalqyata dariyar cikin siririyar muryar ta tace "eheyy yawwa wana kaman nan wanda ya shanyen wetlips din nan nawa yanzun??? kasa motsin kirki yai jin yanda manyan mamanta masu masifar taushin nan suke gogar bayansa babu shiri kuwa ya juyo danta tsoka nosa nan take kuwa,,, sungumarta yayi kai tsaye bisa gadon nasa ya mayar da ita ya kwantar sannan yace cikin yi mata rada ''ramuwa zakiyi ko? girarta guda day'a ta d'aga masa alamun eh,, sakin wani sabon sansanyen kalae murmushi nasa yayi sannan yace mata '"to bari kiga" gani tayi ya tashi ya zagaya wajen kayan kwalliyar ta ya tsaya yana dubawa, nan kuwa idanunsa suka kai kan abinda yazo nema din kuwa, murmushi ya saki ya miqa hannunsa ya d'auko wetlips din ya dawo saman gadon ya zauna ya miqa mata yace "i think wannan ne na shanye miki ai ko? cikin shagwabe fuskarta tace "eh man shine,, ta karba tana dubawa sannan ta sake d'agowa da kanta ta dubesa cikin sanyin muryarta naturally tace ''mi zakai dashi ne to,, gani tayi ya turo bakinsa yasa yatsansa manunu ya nuna mata red lips dinsa yace "plss feadeer na nima shafamun inga zai mun kyau? zaro masa fararen idanunta tayi cikin mamaki tace "kaiii!!! lalala kamm! cab d'ijam ,, kaifa na namijine bana mace bafa zakana cewa asa maka abun mata kuma a baki?? murmushi ya danyi ya kashe mata ido day'a yace ''yesz i know ni ma ai na mace ne amman fa feadeer na nike nufi, hmmnmmmm plsss shafamun kinji koh feadeer na,, ita dariya abinma ya bata dan haka kai tsaye saman cinyoyinsa ta zauna ta bude wetlips din tace "ai bama sai kace dan Allah ba tsaya na shafa maka aikin lada ai baida kadan gun rabbu,, tana gama shafa masa kuwa tahau qyalqyata masa dariya tace ''inyee angon annah kasha kyau mai zafi fa,, tana shirin sauka daga jikinsa yayi saurin ruqota suka koma da baya 2 saman gadon suna cigaba da dariya dukkansu, kinsani feader na? girgiza kai tayi tace "a'a" turo mata lips dinsa yayi setin nata yace "ki rama to kema,,, fiddo idanuwa tayi tace ''seriously? "yess feader na,, a hankali ta dunga matso da bakinta harta azasa saman nasa tayi saurin rufe idanunta bata janye bakinta ba saida ta shanye wetlips din nan na bakinsa tsaf sannan ya daukota suka dawo falo suna rungume da juna nan ya bude ledar oasis din suka fara cin abincin,, sam bai gaya mata batun zuwan su bash ba kawai dai yayi shiru ne, a lissafin sa saura kwana 3 subar qasar su dawo nigeria su kuma saura kwana biyu suzo knn,, kwanciya yaji tayi saman jikinsa tana dan cizonsa a lips dinsa cikin wasa, rungumeta yayi tsam cikin jikinsa ya kama dan bakin nata cikin nasa yana sake koyar da ita wani iriyar sabon salon wasan nasa gareta,, da dare sam bai matsa mata ba qyaleta yayi ta huta dan tunda ta gama sallar isha'e ta bungure wajen sai shi ne ma da kansa ya dauketa ya kai ta daki bisa gadonsa ya kwantar da ita saman jikinsa yaja musu malullubi ya rufesu, da safe bayan sun gama breakfast anan yake fad'a mata zuwansu bash gobe,, wani tsallen murna tayi ta rungume sa tana basa kiss a lips dinsa a hankali ya rada mata da cewa "please feader na jiya kin kwanta barci baki bani medicine nawa bafa, har a ranta taji tausayin sa sosai,dan haka tun anan falon ta fara feeding nasa da kanta har suka shige daki abinsu,, nan ta cigaba da feeding din nasa, gaba day'a yaji ta tayar masa da hankali nan da nan jikinsa na rawa ya riqeta gam yana rure mata jiki da salon sa mai wuyar fassaruwa jin yana shirin yin mai gaba day'a yasa taji gabanta ya fad'i,, har tsoro take yace zaiyi x da ita dan tada mata hankali kawai yake batasan miyasa take da qarfin sha'awa ba, saidai kuma tayi mamakin yanda abun yayi dan tsawo sunayi sannan yayi release dudda bata kawo ba amman yadan rage mata zafi ba kamar kullum ba, saida yayi mata abinda yasa take kawowa itama sannan suka kwanta suka sake rungume juna qam qam suka koma barci,, da marecen ranar kuwa ya dauketa sukaje sukayo siyayya ta tsaraba yasiya mata kaya kusan 3bags saida ta riqe masa hannun daukar mata kayan kamar zatayi kuka sannan ya daina,, haka daren ranar sun rayashi sosai ba laifi har mamaki suke a zuciyar su yanda suke rayuwa haka kamar masoya alhalin babu wani day'a daga cikinsu daya furta wa dayan wata kalma wacce ta danganci ta so ce amman suna ji kam a jikinsu basu fatan wani abu daka ratsa tsakaninsu basu qi sun dawwama ma a hakaba har muddun ransu bazasu taba damuba dawai wani batun rashin so a tsakani, washe gari tun safe take kichen tana hadawa su bash kayan tarba da tsiya mahabeer ya manne mata wai shi saidai suyi aikin a tare gudun kada ta yi aiki mai wahala tagaji tayi saurin barci baa basa haqqin saba a cucesa,, dole ta qyalesa har suka gama suka gyara komi suka shiga wanka tare suka fito,, cikin wata doguwar riga qirar Abraham ummu hani ta shirya rigar tai mata masifar kyau mai tsukewa ce a gaba ta bude a qasa kuma hasken ta ya qara nunka nada sosai, ko ina na jikinta ya sake cika dam fam. sakin baki kawai mahabeer yayi ya bita da kallo juyowa tayi taga ya tsura mata idanuwa Murmushi ta sakar masa ta ajiye perfume dun hannunta ta saqala hannunwata bisa
Chapter 82 · 0% Book details