← Book details Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 106 OF 109

Sashe 106

Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*Dedicated to my mom Sadeeq hawwas*. 🌊🌊🌊🌊🌊 🅿5⃣5⃣ 🌊🌊🌊 Ta6e 'yan hyalen hyalen siraran pinks lips dinta tayi ganin zuciyarta ya gaza gano mata ainahin abinda tunanin ta ke da buqatar fahimta. toilet din momy ta shiga tayo wanka tareda dauro alwala ta fito tayi sallar la'asar ta murza lotion tareda shafa 'yar farar fowder tareda shafa wetlips nan fuskarta ta qara wani haske na daban gwanin burgewa kuwa, wata doguwar riga ta atamfa color pink da blue ta zura ta a jikinta tayi mugun kar6ar jikinta kuwa sosai, falo ta fito ta iske momy umaima da momy ni'ima din wannan karon harda momyn nabeela suna tare ga alama kuma itama taji komi tunda sai Allah kyauta gaba take cewa, gaishesu tayi suka karba daganan cikin kunyar momy ni'ima datakeji kuma daman tun tuni, nan tayi saurin shigewa kitchen, tayi tsaye a kicen din tunani kawai takeyi mizata dafa haka mai sauqi tunda tanada tabbacin kowa yanzun zai iya fara jin yunwa, abu tun safe shima ba wani da yawa ne sukaci ba inda daukin a tafi ya hana a zauna a ci komin cikin nutsuwa. yanke shawar tayi dafadukan kus kus da kaji kawai tayi, nan kuwa ta fara komi cikin sanyinta, gaba day'a hankalin ta dud yanaga yanka albasa shiyasa sam bataji motsin shigowar mahabeer a kicen d'in nba, sai faman zubda hawaye take sakamakon zafin albasar dake ratsa dukkan idanunta suna shiga ciki,, jitayi an d'an saqo hannuwa ta bayan q'ugunta a hankali zuwa saman cikinta an zagaye sa tareda kwantar da hab'arsa a saman wuyanta yana bata kissing a smn dokin wuyanta gamida lasar q'asan kunnenta dai dai inda d'an kunnen ta yake. lumshe fararen idanuwanta tayi a hankali tasan koda ba'a fad'a ba mahabeer ne saboda qamshin sansanyen turaren sa ya tabbatar mata da shine a wajen, amsar knife din hannun ta taji yayi a hankali, sannan ya cigaba da shafa cikinta cikin lumshewar idanunsa shima, jin datayi hannuwansa suna qoqarin haurawa ta saman rigarta zuwa wajen dukiyar fulanin ta yasata saurin bude idanunta ta juyo gabansa tana girgiza masa kanta tareda share hawayen fuskarta na zafin onions din nan. zaro idanuwan sa yayi waje a hankali ya sake matsota jikinsa sosai yace "miya samin ke kuka feader na? please tell me?" cikin turo masa lips dinta a shagwab'e da sanyin muryan ta tace"em ehmm ba albasa bane ba nike yankawa zafinta yana shigen idanuna kuma😒." baice mata komi ba sai ma ji da tayi ya ida matso da ita cikin jikinsa sosai ya matseta gam gam, hannuwansa ya sanya ya kamo fuskarta yasa mata halshensa ya hau tsotse mata hawayen dake zubo matan saida yaga babu ko da q'wayar hawaye day'a sannan ya saketa ya zuba mata fararen boils eyes nasa masu shocking in ka cika kallonsa da naka sannan yace "da sauran zafin ne na qara tsotse miki feader na,, cikin lallausan sanyayyen murmushin ta tace "ah yaya mahabeer babu,, wani dan murmushin ya sake yi yace "ok to kawo na ida yanka miki onions din ko, fiddo idanuwan ta tayi duka waje tana kallon qofar shigowa kichen din tace "a'a barshi nama gama yanke wa ai, ka.. kaje kawai nagode kada momy tazo nan kasa naji kunya" tayi maganar a shagwabe kai a langwab'e,, "hoo feader na kora na ma kike dan kinga nazo ko? yayi maganar shima a tausayes,, cikin sanyinta ta gurgiza masa kai tareda dan ruqo hannuwansa cikin nata tace "to kayi haquri kaji? kamota yayi jikinsa ya matseta sosai yana murza bayanta tace "hm kuma su momy basu ga nan fa nayo ba sabida ta qofar baya na shigo,, kawo na tayaki girkin please feader na, babu yanda ta iya dole ta basa su magi ya b'anbare mata hakan, yakuwa dararrashe nan saman tiles din wajen yana 6an6are matan,, nan ta kammala girkin sai qamshi yake kuwa,, ta gyara wajen bayan ta zuba abuncin cikin wasu warms colars ta dubesa shikuwa ya gyade mata girarsa guda day'a yace ''yadai feader na in an gama a zubo min nawa nan kada qamshin abuncin ya sani kuka dan ba'a bani naci da wuri ba fa,, 'yar dariya kawai take qyalqyata masa dan maganar tasa ta bata dariya kam ba kad'an ba yanda taga ya wani langwage yana zaune a qasan wajen still yawani harde qafafunsa waje daya yana karkad'asu. dafe kumatunta tayi da hannayen ta tace "amman amakson... au sorry yaya ina nufun amrinin ne,, tayi maganar tana dafe bakinta tareda karkada masa hannayen ta tana dariya can qasa. qasa, kawai gani tayi ya miqe daga inda yake ya nufota kai tsaye ya sungumeta ya koma bayan ya zauna inda ya tason itama ya ware qafafunta ya zaunar da ita bisa cinyoyinsa yana kallonta cikin idanunta, da sauri ta duqe fuskarta qasa dan kunyar abinda yai matan a zaune, dan kuwa yanda taji yasata tsakan cinyoyinsa tana jin tudun jagorarsa a saman hq dinta itama, shiyasa ta kasa nutsuwa har wani abu taji jikinta yanai mata a lokacin, kwantota yayi a jikinsa yace"in tambayeki man feader na? gyada masa kai tayi ahankali alamun eh, dagoda fuskarta yayi yana kallon tata amman ita kuma kunya ta hana ta tsaida idanunta a waje day'a,, "Pleass feader na look at me please" cikin sanyinta ta dago a kunyace ta dubi tsakar idanunsa kamar yanda yake buqata,, kwata kwata saita ji kuma ta kasa janye idanunta cikin nasa, nan take taji wani abu na qara shigarta gameda mahabeer wanda bata fatan yankewar sa har qarshen ran ta. shima anasa bangaren hakan ta kasance Lallaikm ba qaramin so da qauna bane yake qara nuqrqusar dud illahirin jikin su ba, hannuwansa ya sa yana shafa kumatunta yana suna cigaba da kallon juna eye into eyes, hannuwanta tasa ta riqe masa nasa a hankali ta ajiye hannuwan nasa a qugunta ita kuma ta maida hannuwanta a wuyansa tana shafawa cikin kallon idanun junansu, a hankali ta sunkuyo da fuskarta ta tsotsi leb'ensa na qasa tana qoqarin janyewa yace kuwa ina baisan wani abu ba wai shi d'andani haukaci ba, da sauri ya riqo lebenta shima ya sanya cikin bakinsa nan suka yita romance bakunan juna sama da minti goma sannan tayi masa wayon qwace bakinta tana qara shigar da idanunta cikin nasa tareda dinga goga masa mazaunanta saman inda ya dorata a jikinsan nan, a hankali yakasa jurewa ya sulale wajen a qasa ya kwanta jin yanda yar qaramar yarinyar take shirin sashi susucewa nan take,, kwantar da kanta tayi a saman faffadan mayalwa cin qirjinsa tana shafa masa sajensa a hankali, kunnensa tasaka bakinta ta rada masa da cewa tambayeni komi yy mahabeer indai nasan amsar zan baka insha Allah" sake lumshe idanunsa yayi da suka fara dan sakin ja ja sannan yasake budesu cikin murmushi ya d'ora hannuwansa a saman mazaunanta yana murzasu tareda matsar mata su yana dan qara bude kafafunsa yana shigar da jikinta a nasa cikin wano salon sa sabo, ita kuwa sai lumlimshe idanunta take cikin ji dadin hakan da yake mata jitayi ya kai bakinsa a kunnen ta yace " feader zaki iya fadamun minene ma'anar wannan *amakson* din da kiketa kirana dashi a da? sannan kuma miyasa kike fadamun hakan, dudda dai bansan ma'anar sunan ba amman nasan bana dad'i bane ko? cikin kunyar abun tace ''hmm zan fad'a maka yy mahabeer, " yaww feader na fad'i inji" cikin nuqu nuqun kunya tace ''to.. to bakai bane ba lokacin da kaketa nunamin q'iyayya alhalin ban maka komi ba to shiyasa nasa maka *amakson* wato *maqiyi* na" taqarshe maganar cikin boye fuskarta jikinsa, murmushi kawai yayi ya qara kwantota jikinsa yace"ehmm kaji manya masu saurin sawa mutane suna dan sunsan bamaijin yarensu na buzanci ko feader na emm? cikin tura yatsansa da tayi a baki tana tsotsa na kunya ta ciro yatsan tace "lalala yaya mahabeer ai dane nake cewa hakan yanzun ai na daina "amrinin na canza maka da, tayi maganar cikin hade hancinsu waje day'a dariya ya saki 'yar kad'an sannan ya mirginota daga samansa ta koma qasansa yayi mata rumfa da jikinsa amman bai hau jikinta ba yadai sata tsakiyar sa yana daga duqen yace "hmm to shi amrinin din miyake nufi har aka samun shi? lumshe fararen idanuwanta tayi tana yar dariya har gefen dimples dunta yana lotsawa snn tace *"amrinin* masoyi yake nufu fa" tayi maganar a shagwabe. "hmm naji to amman nima sai a gayamun da yaren naku yanda zan dinga ce miki masoyi yata ko? cikin murnar ta tace ''yeee yah mahabeer nima zaka dinga cemun mai sonka knn? "eh man feader na ko bakison nace? zaro idanuwa tayi tace "wolwio a'a ina so man kasan inason in inason mutum nima inga yana sona,,tayi maganar a shagwabe, "yawwa feader na to fad'i,, saida ta danyi masa fari da idanuwan ta sannan tace masa "abinda mike cewa masoyiya da yarenmu wato shine *amritin*" "ammmmritinn amritin haka ya dinga nanatawa yana goga mata sajensa a fuskarta tana sakin masa 'yar dariya, zama yayi saman qugunta gaba day'a yasakar mata nauyinsa kuwa yana murzata,, da sauri tace "washhh!! please yaya mahabeer d'agani wlh ka motsomin ciwon kwankwa sona,, dan rage mata nauyinsa yayi sannan ya duqo saman fuskarta yana Murmushi yace "okeyy daman kinada ciwon kwankwaso ashe? cikin sanyinta a Marairaice tace "to....to... bakai bane lokacin da kana amakson d'ina kasa wani lokacin inyita faduwa a saman quguna ba shiyasa naji ciwo a ciki ay,, "sorry feader na zaki dawo normal in kika ida zama jaruma ta kina yarda muna enjoying xx na juna ko? a kunyace ta boye fuskarta jikinsa tana dukan qirjinsa a hankali take cewa ''ehm ehm kai ko? dariya yayi shima sannan suka miqe zaune yace "kaiii har ankusa magrib ashe feader na bumu sani ba? gyada masa gira tayi tace "hmm to bagashi munyi fira ba, cikin murmushi yace "firan kuma mai dad'i da samun lada irinta miji da matarsa ko? " sake turo dan bakinta tayi tace "nidai zan gudu cikin gida yanzun" tayi maganar tana mai miqewa tsaye, shima miqewa tsaye yayi yayi saurin kamo hannunta yace"feader na zaki tafi haka ko dan gift na kissing ba za'a bani ba? yayi maganar tasa kansa a langwabe, "to runtse idanunka yaya mahabeer " "yawwa kokefa mai sanyin hali na" rufe
Chapter 106 · 0% Book details