← Book details Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 71 OF 109

Sashe 71

Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sakarwa kansa shower sannan ya tsane jikinsa ya sanya wasu kayan barcin yadawo ya kwanta tareda rufe idanunsa , yana kwanciya sai gata kuwa ta dawo ta ajiye masa copee din bedside dinsa kamar zatayi kuka harzata juya taji yace "ke zo nan, da baya baya ta dawo taja ta tsaya gabansa ya miqa mata ledar guda day'a tace "na qoshi ni" tana maganar tana kyafkyafta idanunta na alamun sonyin kuka, fiddo harshensa yayi ya lashi gefen lips dinsa ya watsa mata wani kallo ai batasan sanda ta sunkuya ta d'auki ledar ba tabar wajen ya rakata dawani nataccen kallon daya rasa gane kansa, saida ta canza riga sannan ta zauna taci ferfesun kifin sosai taje tayo burush ta dawo ta kwanta tana ta satar kallonsa har batasan sanda barci ya dauketa ba,,, shikuwa daqyar yasamu jagorarsa ta lafa masa harya samu ya kwanta shima,, washe gari ya fiddo mata sauran kishin kayan wankin sannan kuma ya gargadeta data wankesu suma tass kanya dawo daga school. daga nan suka fita shida mikel cikin motarsa zuwa school din,,, haka ta kasance kullum inzai fita sai yasan yanda akayi ya jajibo mata wani wahalallen aikin ya sakar mata sannan ya wuce, inbai samu aikinba kuwa dazai bata har qunci yake,, gefe day'a kuma kullum in ummu hani ta gama aikin gida da rana kanya dawo takan fito nan wajen gidan nasu inda keda wajen wanka a swimming pool tashige taita iyonta cikin jin dad'i danba qaramin dad'i take jiba in akace mahabeer ya tafi school ya barta in akayi sa'a sera ta dawo daga aiki nan suke haduwa su zauna wajen bakin ruwan amman bata shiga ita sabida tsoron ruwa takeyi sosai,, saidai nacin tambayar ummu hani datakeyi akan dan Allah ta fadawa yayanta tana sonsa dud intaiwa ummu hani wannan furucin kuwa jitakeyi kamar tana watsa mata barkono ne a jiki yayinda taji ciwo mai zafin gaske, nan take zata hadewa sera fuska dud iriyar firar da sukeyi kuwa a lokacin komin dad'inta. kullum sai sunyi waya da nabeela dasu momy umaima sosai har nabeela takan tsokaneta da cewa tayi qoqarin dawo musu da tsarabar cikin d'an London, ummu hani takan tab'e baki gamida yamutsa fuska kam dud intaji hakan daga bakin nabeela, haka suketa rayuwarsu babu ranar banza da mahabeer bai quntatawa ummu hani indai yana gida, ita tun tana damuwa ma har abin yazame mata jiki, wankinsu mikel kuwa kusan kullum ne saita yisa amman kuma abinda ke bata mamaki shine su kayansu wajen wanki yake bayarwa ayi musu a gogosu kuma tas,, kuma tunda tazo gidan kuwa har yanzu abincin oasis sukeci saidai Intayi buqatar dafa wani abu ko indomie haka taje kitchen tayi abinta taci copee ne kawai take basa yasha kullum da daddare kanya kwanta dan ita harma ta saba,, haka suketa tafiyar da rayuwarsu babu ruwan wani da wani bata buqatar komi bareta bata lokacin ta wajen rubuta masa a paper kamar yanda yace kam. a bangarensa shima yanajin dadin yanda alamurran daya kawosa qasar suketa tafiya dai dai danya fahimci hanyoyin cigaban habakan petroleum din sosai yanda zai wadaci al'aumma, a kuma tsakan kanin lokacin ne akayi bikin nabeela itama. cikin ikon Allah kam har yau gashi suna wata na uku a qasar London yarage saura sati biyu su dawo gida dud abinnan ummu hani bata saniba, dan yau tashi ma tayi ranta a b'ace tun jia da sera tace inda dai ta lura batason tagayawa yayanta tana sonsa to yau zata fad'a masa da kanta mafarin knn takasa nutsuwa tun jian dan yau gashi yana gida basu zuwa school yau,, a yau babu abinda taji ta tsana a rayuwarta sama da sera kuwa, tsana2 wacce bata taba sanin zata iya yiwa wani mahaluqi itaba, ko mahabeer dake mata takurawa batai masa koda kwatankwacin iriyar tsanar ba, yau da marece mahabeer suna zaune shida mikel waje suna duba wata mujalla tare, inkaga yanda mahabeer ya tsurawa mujallar ido zakayi tunanin ita yake karantowa amman a zahirin gskia kwata kwata hankalin sa bai ga mujallar tunani ya zurfafa yi na tun safiyan yau baiga wulgin yarinyar ba kamar yanda tasaba diminiyarta anan dakin nasu koko falo amman sabanin yau daya jita tsit,, wata zuciyar take cemasa to kai ina ruwanka da itama? ai dad'i zakaji ma tabar wulgawa ta gabanka bareta saka wata doguwar maganar kuma,, runtse idanunsa yayi sam baiji dad'in amsar da zuciyar tasa ta bashi ba kuma, makel ya dafa sayace what wrong with you mahabber? da sauri ya bude idanunsa ya saukesu a fuskar mikel tareda qalato wani zazzafan Murmushi yace "don't mention mikel ina tunanin gida daine kawai,, murmushi mikel yayi yace "am qanwarka she's beautiful girl zakabani ita muyi aure inzaka tafi?? wani iriyar bugawa zuciyarsa mahabeer yaji tayi masa, nan da nan kuwa idanunsa suka fara canza launi zuwa jaja jijiyoyin kansa suka tashi rado rado ya zubawa mikel idanuwa jikinsa har wani iriyar rawa-rawa yakeyi mai fuzga tsabar bacin ran maganar da mikel yai masa gameda yarinyar, da sauri kuwa mikel ya tashi muryan sa kamar a tsorace yace ''am.. ammmm mahab..beer bari ina zuwa,, daga haka yabar wajen da sauri ya shige gida,, a zuciyar makel kuwa tsoron ganin yanda mahabeer ya juye lokaci day'a yasashi yaji tsoro, saboda yaji labarin 'yan nigeria sun cika aljannu ga jikinsu shiyasa ya gudu dan a zatonsa lokacin sune zasu tasowa mahabeer kenan gudun kada ya kamasa ya kilesa a banza a wohi a yanda yaga shi mahabeer din kuwa cikakken qaqqarfan namijin gaske shiyasa yai masa qaryar zuwa ya dawo. danne kansa mahabeer yayi da hannayen sa yanajin wani mugun rad'adin zafi gameda abinda makel yace akan yarinyar can, zuciyar tace mizaisa ka damuto?nan da nan wata zuciyar tace saboda yana kishinta data auri arne,, cigaba yayi da sauke ajiyar zuciya yana nan ahaka saiga ruwan sama shaaaaaaa masu tsananin qarfi jiyayi kwata kwata yakasa qwaqqwaran motsi ma bare yatashi yabar wajen,, ummu hani dake saukowa daga falo taji saukowar wannan ruwan da qarfi lokaci day'a tuni ta daka tsallen murna dan tana matuqar qaunar taga tana wanka a ruwan sama shiyasa sauri sauri ta fito waje nn dai dai nesa kad'an da inda mahabeer ke zaune dan ita sam bata sanma yana wajen zaune ba, tana ta faman juyi cikin ruwan sai tsalle2 take tana qyal qyata dariya dan kashi 60 na damuwarta ruwan nan ya tafi mata dashi takeji. numfashi yaja yayi mugun tsurawa kyakkyawar fuskarta ido ganin yanda take dariya baqaramin kyau yarinyar tai masa ba yau sosai, jiyayi har wani yamm yamm tsikar jikinsa ke masa sam ya kasa yunqurin ma son janye idaninsa daga gareta yayi danji yake baiqi har da'iman yana kallon fuskar tata ba,, kwata kwata kwanannan baisan mike damunsa da wani muntsilinsa da zuciyar sa kemas ba a gameda ita yarinyar,,tana yawan fado masa arai koda baya gida kuma baisan wani dalili ba kuma shi,, jin ruwan sun qara yawane yasa ummu hani bude hannayen 2n ta waresu tareda d'aga kanta sama ruwan nashiga cikin bakinta gaba day'a rigar jikinta shara shara take very attrctv dan iyakarta qugunta dutta irin manne mata a jiki kamar wata leda, nonuwanta kuwa ga shatin su nan duka har nipples dinta saida suka bada sawu suma, sai dan gajeran farin wandonta iya fararen cinyoyinta, gashin kanta data kwance sa daqyar jia shine ya sauko mata ajiki ya jiqe sharkaf shima, ganin yanda maman ta suke son fuzgarsa kuwa aiba shiri yayi saurin dauke kansa zuwa can saman benensu sera,, Mikel ya hango ta saman benen yatsurawa ummu hani din idanuwan kamar wani tsohon maye, wani mugun radadin zafi mahabeer yaji ya sokar masa qasn zuciyarsa, da sauri ya miqe tsaye dan dai kawai ya gwadawa makel iyakarsa kawai yasa ya nufeta...... ita sam batasan ma ya tafo ba sai juyi juyinta takeyi a ruwan, jitayi an mata runfa ta baya an dafa qugun ta gamm an riqesa. da sauri ta juyo ganin mahabeer ne yazuba mata tsumammun idanunsa cikin nata yasa taji gabanta ya buga dammmm!!!!! a hankali tayi saurin sauke idanunta qasa tareda dora masa hannayenta saman kwankwason nata itama ta janye nasa hannayen daga samansu, tajuya knn zata tafi taji ya riqo hannunta ta baya dasauri gabanta na tsananta dokuwa kuwa,,, ta juyo idanunsu suka qara lumewa cikin na juna taga ya kashe mata ido day'a tareda girgiza kai alamun kada ta tafi,, janye idanunta tayi a karo ba biyu gabanta na qara tsananta faduwa a can qasar zuciyar ta ''tace miyasa maza basuda kunya ne yawancinsu??!! zasu gama fesama rashin mutunci amman da zarar tasu ta kawosu ba qaramin mamaki zasu baka ba,, tabe lips dinta tayi ta juya zata bar wajen taji yayi saurin fizgota zuwa cikin jikinsa ya wani qanqameta qam,, tundaga saman goshinta taji yake zano mata tsinin harshensa har zuwa cikin tausasan pink din lips dinta ya tura mata harshensa cikin bakinta yakamo nata harshen yafara tsotsar mata shi cikin zafi zafi sai sakar mata gumin numfashinsa yake a fuskarta , gaba day'a jikin ummu hani kabrewa yayi mata da rawa da tsuma dan tunda take bata taba tsintar kanta wannan yanayin ba sai yau,har wani yammmmmmmmmm!! takeji tundaga tafukan qafarta har zuwa saman kwanyar kanta. wato abinda turawan nan taga sunayin ranar nan shine yanzu yazo kanta? qoqarin fuzge masa take amman yariqe west dinta sosai da arms dinta ta yanda ko qwaqqwaran motsi ma ya hanata yisa lokacin, tsamm taji ya dauketa gaba dayan ta kacokam yayi cikin gida da ita makel kuwa yabisu da kallo baki bude,,,, mahabeer mai makon daya shiga gidan nasu ya qyale yar farar buzuwar diyar buzayen mutane a'a maimakon hakanma hawa saman benen yadingayi da ita suka shiga dakinsu kan qaton lallusan gadonsa ya kwantar da ita a hankali ya maida bakinsa cikin nata yayi wani saurin sake damq'o lebenta ta cikin bakinsa yana cigaba dasha kamar yasamu sweet minti milk, kuka takeson sakar masa danya barta amman rufe mata baki dayayi da nasa bakin shine yaqi bata damar hakan,, hannuwansa ya sanya cikin tulin gashin kanta yana yamutsa matashi gamida sosawa, a hankali yayo qasa da fuskasa yasa hab'arsa ya ture mata 'yar robar rigar dake jikinta sai gata ta dawo saman cikinta kuwa,, aiko yana ganin yanda
Chapter 71 · 0% Book details