Sashe 104
Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
fara sosa qeya a kunyace ya miqe tsaye ya haura sama zuwa dakin sa shima. suma basu jimaba su dady suka tafi masallaci suma su momy umaimah suka fara shirin salla. a can d'aki kuwa ummu tana kwance bayan ta kwantar da baby manal itama tana kwancen ammn idanunta a lumshe suke, banda tunanin kad'aituwa da mijin nata bata fatan komi a wannan lokacin, dasauri kuma ta miqe tsaye jin cikinta ya fara mata kukan yunwa batasan miyasa take yawan jin yunwa ba kwanan nan ba, dazarar taci abinci kamar an kwashe sa take jinsa, haka kuma ko cikin dare ta farka sai taji yunwa sosai kamar dad'ai duniya bataci komi ba, towai mike ja mata hakan nema wai dai tukun nama? tambayar dataiwa kanta knn a yanzun hakan?.....