Sashe 68
Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
zagayowa har nan wajen naki wlh na 6a66llaki dukkan ki,, jin tayi shiru ta qyalesa yasa yaqara fusata ya ture laptop din daga saman laps dinsa yace "okey kinma maisheni madman ko? ina miki magana kinmin shiru???,, zaki fadamun wanda kikewa gunu-gunu koko kuwa saina zagayoki???! d'agowa tasakeyi a karo na 2 tana yatsuna fuskarta da lips dinta daqyar tace cikin zumburo dan bakinta "nifa badakai nikeba amakson, "toda ubanwa kike ne eye?! nifa abincin ne naga banson iriyansa ne shiyasa,, jitayi yace "daman aini dud abinda bakiso toni shi nakeda burin yi kuma ban siyosa daman dan ke ya burgeki ba in bakici kije ki zubar man matsalar kine cikina koko naki?,,kokuma ga kitchen can qasa kijeki girka da kanki kici inkin samu abun girkin ma a cikinsa wawiyan yarinya dake kawai mai sakawa mutun ciwon kai"! anan shiru sukayi dukknsu babu wani wanda ya qara furta ko eh shi touching din ma laptop din nasa yake cigaba dayin abinsa daga kawancen da yake bisa gadon nasa rugingine hankali kwance. tana hangosa har wani murmushi yake dan fiddowa komi yasashi Murmushi ma oho?, dudda yana danyin kyau indan yayi murmushi mugu, wata zuciyar tace "mizaisa ki dinga yaba kyansa ummu hani? kadafa ki mnta shi dinfa amakson dinki ne maqiyinki mizaisa haka kuma to em?,, share zancen tayi ta fara cin abincin tana satar hararsa a boye, tana gani har ya gama danne dannensa ya ajiye laptop din ya jawo ledar shima ya juye abuncin a plate ya fara ci harya gama taga yashiga toilet ya wanko hannayen sa ya fito Yana nannade dogayen hanayen rigarsa ta sheet fara, taga ya bude bag dinsa ya fiddo praymat ya shimfida yatada iqamar salla,, jitayi gabanta ya buga dammmmm! tsananin yunwa har tasa ta mantawa tashi tayi salla ma ashe?, sauri sauri kuwa tatashi tayo alwala tadawo ta fiddo hijab dinta wanda ta linke ta mayar cikin jikkunan ta kabbara salla itama bayan ta kalli inda ya kalla ga alamun nan ne gabas alqibla tasu tanan. har suka gama salla ba'afi mintina ba sukaji an danna intercome ta wajen gidan,, tashi taga yayi ya fita daga dakin babu jimawa kuwa saigasa ya dawo dakin ya kirawota dacewa "ke fito,,, yakoma yayi ficewar sa kuma,, tashi tayi ta nad'e sallayar ta itama ta biyo bayansa tana tunanin mikuma yafaru. ahaka harta sauko falon taga wasu fararen turawa su hud'u zazzaune bisa kujerun falon sai murmushi sukeyi. murmushi tayi musu itama tareda gaishesu da yarensu kamar yanda taji sun mata suma, mr johson ya dubi mahabeer da sunansa wanda bai fiddasa daga bakinsa sosai ba yace "mahabber yeah dhis is fine beautiful lady,, mahabber dhis is your wife? matarka ne ita? yayi maganar cikin murmushi, dasauri mahabeer suka kalli juna shida ummu hani a hankali ya janye idanunsa daga gareta bayan ya balla mata harara a boye batareda su mr johson sun ganiba sannan ya dubesa yayi murnushi yace "no sir she is my little sister,, qanwa tace itan, am itan ta biyoni ne tadan mun wasu hidiman na gida shiyasa,, girgiza kai mr johson yayi yace "better mahabbeer sauke ajiyar zuciya mahabeer yayi ya furta a zuciyarsa "cewa naji dadin da dady bai fad'a maka yaimun aure ba mr johson. Jiyaye mr johson yasake cewa "mahabber wannan matatace ni kuma, yanuna wata 'yar farar dattujuwar baturiya sannan ya nuna wani matashin saurayi yace wanan d'ana ne mikhel knn shima zai dinga zuwa school dinnan taku wacce kazo dominta kaga zaka samun abokin tafiya knn ko? yayi maganar yana mai sakin yar dariya dariyar murmushi. mahabeer yace "thnkns u sir sannan mr johson yasake nuna masa wata matashiyar budurwa wacce zata girmewa ummu hani a shekaru yace "wannan itama 'ya tace sera sunanta fatan zakuji dad'in zama damu? Murmushi sukayu dukknsu sukace fatan hakan sir,, sundan jima sannan suka tashi tafia mahabeer ya matso kusa da ummu kamar gaske ya kama hannunta ya hade da nasa yace "sir bari mutaka muku nida little sister tawa, "ok thanks so much suks amsa dukknsu,, ummu hani kuwa sai qoqarin janye hannunta take cikin nasa amman sam mahabeer yaqi bata damar hakan riqeta katamau yayi yana murza tattausan tafin hannunta mai dumin gaske cikin nasa batareda ya ankara ba. shi yayi hakane danya sanya zuqatan su mr johson tunanin yana kulawa da sister din tasa da kyau, yaci nasarar hakan kuwa dan matuqa sun burge su mar johson din kuwa. har cikin gidansu suma suka shiga suka d'an zauna mikel da mahabeer kuwa sunata fira kamar sunsan juna daman, itama sera saumi taqalal Ummu hani takeyi da fira ita kuma taqi sakin jikinta. babu zato ummu hani taji sera ta rad'a mata a kunnen ta da cewa 'brodher naki is very Beautiful handsome guy, dan tunda nazo gidan ku niketa kallon brother naki, ko zaki bani shi muyi aure kuwa? dammmm!!!! ummu hani taji gabanta yayi wani iriyar bugawa batareda tasan dalilin hakan ba gareta, hakanan dai taji ranta ya mugun b'aci da maganar da sera din tai mata gameda mahabeer har saida sera din ta lura da hakan, sera tace ''nigeria ku ku kunada kishi haka ne ko? bakuson ai mata biyu da gaske ne kuwa fadamun? d'an sakin wani murmushin dole ummu hani tayi tana qoqarin magana ne taji mahabeer yace ''qanwa taso muje gida haka ko? da sauri kuwa ta miqe tsaye tana Murmushi lokaci day'a taji ta tsargu da kallon da makhel ke binta dashi da idanunsa quru quru kuwa,, jitayi mahabeer yasake riqo hannunta makhel ya biyosu zai rakasu knn sukaji muryan madam ikera watau maman su sera tace "makhel kasan injin injin wankin kayanmu ya samu matsala ka dauki kayanmu kakai a wanko su,,, haka mikhel yaje ya dauko kayan da yawa cijin qatuwar jikka ya fito suka tafi, harzai wuce mahabeer yayi saurin riqosa yace "makhel kawo kayan wankin nan qanwata saita wanke muku ay ko?,, zaro idanuwa ummu hani da makhel sukayi na mamaki,, basarwa yayi shikuwa kamar bai ganiba yace "kada kadamu ita haka take tana da son yin wanki sosai especially ma na kayan sawa shiyasa ko a gida itake mana wankin kayanmu so wannan ba abun damuwa bane ok,, makel ya dansaki fuskarsa daga mamakin dayayi cikin fara'a yace "amman ai sunada yawa fa kuma? ,, dafa kafadansa mahabeer yayi yace "wannan bawai wani abin damuwa bane raba kanka da in mutum nason abu,kaidai bani kaya kawai i will promise zakaga wankinku yadawo gareku fess soon, kaidai bamu kayan kawai kaje,, dole makhel ya sakar masa jikkar ya kama side dinsu yanata kallon ummu hani da tunani barkatai a kanta,, had'a idanuwa sukayi gani tayi mahabeer din ya kashe mata ido day'a tareda sakar mata wani zazzafan murmushin sa na mugunta yace,, "maza yarinya dauko jikkar ki biyoni ciki,, yana gama fad'an hakan yayi juyawarsa cikin tafiyar taqama yai shihewarsa cikin gidan, da kallo ta bisa na tsabar tausayin kanta wannan mutumin wai miyake nufu da nine yanada tausayi kuwa? lallaikm yayi gaskia daya tareta yace mata in zasu tafo nan qasar tayi saurin gaggawar tanadarwa kanta manyan2 maganin cuwuwwuka na damuwa iri iri,, kenan baiwa zai maisheni ashe!!?? tunano nasihar su baffa datayi gameda bin mijinta yasa jikinta taji yayi sanyi nn take, nan danan ta share qwallan da suketa zubo mata tasa hannuwanta biyu tana jan jikkar a qasa mai dan karen nauyi harta shiga cikin falon nasu da ita, shikuwa yana zaune a kushin sai jujjuya phone dinsa yake da yatsunsa 2 na hannu yana jiran shigowar ta......