Sashe 20
Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
🌊🌊🌊🌊🌊
🅿2⃣0⃣.
🌊🌊🌊
Kai tsaye dakinsu ta koma tana shiga ta taradda baffa ya tafi jam'en sallan isha'e nan cikin asibitin,,, komawa tayi ta dauro alwala itama tazo ta sauke nata faralin ta koma wajen mamanta ta bata magungunanta sannan ta kwanta makwancinta zuciyarta cikeda tunanin abubuwan da suka faru da ita yau d'in nan,,, na farko dai shine musunsu da wannan d'an kankanban,, turo baki tayi tareda tunkud'e tunanin hakan a ranta saina biyu shine maganar da doctor lurwan yayi mata wacce har yanzu Tana jin ciwon abun a zuciyarta a hankali ta furta kalmar "Allan hissheni kai mugun mutum kawai kana neman 6atan rayuwa baka sanni ba ban sanka ba sai a lokaci d'aya.
sai abu na uku shine wannan mutanen kirkin data hadu dasu masu karamci a yau harta raya a zuciyarta Lallaikm suna gudanar da rayuwarsu cikin tsari haka 'ya'yansu ma daga gani zasuyi kirki kamarsu bakamar wannan d'an rainin hankalin data taimaka masa da goran ruwa wa mamansa ba,,, quta tayi aranta dud sanda ma tsautsayi yasa shi qara zuwa wajen ya isketa da zummar basa ruwan tofa ko kallonsa ma bazatayi ba inda basshida kirki,,,
ta qarashe maganar cikin ranta tana mai murgud'a d'an baki nan nata,,,, a haka barci ya dauketa dan tagaji yau matuqa na wankin data sha ga kuma kai kawo,,,,,
Annah suna isa gida kuwa tayi sa'a akwai komi enough a kichen ita da kanta taiwa umaimah tuwon semo miyar busasshiyar ku6ewa da kifi,, ta dauko komi ta jera cikin basket ta koma daki tayi sallar isha'e bada jimawa ba mahabeer ya dawo daga masallaci shima,,,
basu wani tsaya 6ata lokaci ba suka d'auki hanyar asibitin,,,
suna shiga dakin still dady mua'zzam yana zaune inda yake dan shima bai jima da dawowa sallan ba,,,
Annah da kanta ta matsawa momy umaimah saida taci tuwon da dan yawa2.
Shima dady mua'zzam ya zuba yaci yanata santin tuwon mamar tasa,,,,
duban mahabeer annah tayi taga ya dage sai touching d'in phone dinsa yake tace "kaima mijina zoka ci abincin to ko?
d'agowa yayi ya dubeta yace "annah wane abinci ne anan d'in? ni bn gansa ba,
yayi maganar yana wani dube dube danshi da gaske abincin yake nema,,
annah tace "tuwon ne baka gansa ba gashi cikin cula koko?
fiddo idanuwan sa yayi yace "whatt you say annah?????!!!
ni zanci miki tuwo kuma dai???
girgiza kai yayi tareda yamutsa fuskarsa yace
"wlh annah God forbid da inci tuwo,, dan zan iya amai
i think if i eat,,,
ni ko aure nai matana sai dai tayi abinta taci banda ni kam,,,,
kemadai annah bnda abinki namiji kamata saurayi mai jini a jika ki nufeni da cin tuwo katsam ai da a gaban friends d'ina ne na daban bnda su mukhatar ma aida kin kwafsa mun wlh annah,, shiru ya d'anyi sannan yace "qwamma da Allah yasa ni d'aya ne ma a wajen aida naji no taste i swear,,,,
bakisan tuwo ma na iya yin kisa bama
via another side???
riq'e ha6a annah tayi tace "tofa,,, sannu bature??
Mu ya akai tuwon bai kashemu ba??
"kingane ne annah tuwo na kawo moressss fat ne a jikin mutum ni kuma gaskia bnda buqatar yin qiba,, Nafison na zauna haka a giant man d'ina like my dady so abin zaifi ai kin gane ko annah ta??? "kaini tafi can,, rabani da wannan sokon zantuttukan naka kaika sani,, tuwo nedai kada Allah yasa kaci in bakaci ba ai dubunka zasu ci, kai sunma ci qarshen taqaitawa knn ko? ciki kuwa harda su iyayenka suma 'yan bokon sunci sa,,,
da kuma ni kakar taka"
tayi maganar tana mai faman wanke hannunta daga tuwon da tagama cin abinta harda gyatsa,,, sallamr su bash ce ta hanasa maganar dayayi niyyar yi ida futowa daga bakinsa,,,,
Mukhtar ne a gaba sai bash yayinda masu'd ke gefensu,, har qasa suka duqa gaishe da dady mua'zzam da annah da mai jiki sannan suka zauna,, annah tace "yawwa sannuku da zuwa mas'ud da bashiru mukhtar ango ya shirye shiryen biki,,
Sunne kai mukhtar yayi kamar na gaske yace "Wlh annah anatatayi Alhamdulilla kam,
"masha Allah cewar annah,, qwamma kai aikafisu ma inda ka rigasu kamo dahir,,, dariya akayi wajen inka dauke mahabeer daya gimtse girar sama dan yasan habaicin kura na mai akuya ne anna keyi masa,,,
Bash ya dubi annah cikin dariya yake fad'in "ay annah very soon muma insha Allah,,,
"ahaff haka kuke ta fada ai kullum,,,"
amman ai ta mlm bata wuce ameen ba Allah gwada mana lokacin nakun kuma darai da lpia,"
Masud "yace yawwa annah tamu amin to,,
sun jam ma nan sannan suka fito mahabeer ya fito musu rakiya suna tafiya suna labarin yanda dinner d'in zata kasance,, mukhtar yace "kai guys dole nemafa nayo hayar zafafan babys wlh shiyasa naiwa aneeca maganar ta devo min yan school dinsu dan so nike a dinner dinn komi ya bada kala,,"
Bash da masud har had'a baki suke wajen fad'in that is gud ur groom,,dubn mahabeer mukhtar yayi ya ce"gifted banji kace komi ba kai a harkar dinner d'in fa?
Yamutsa face yayi yace "komi kukayi dai dai daku ne ay,,
Kaifa banza ne wlh gifted,,, cewar mukhtar d'in yanamai ingizar shoulders din sa da hannayensa.
Mas'ud yace "kaima haka nn kake 6ata yawun bakinka gameda gifted fa mukhtar sarai kasan halin guy d'in nan namu fa,,, bash yace "exactly kasan harkar ladies din nan bawai shigarta yakeda ra'ayi ba,,
ganin mahabeer d'in na yin waya ne yasa suka dan dakata da maganar zuwa cen sukaji yace "ohk sai kinxo d'in,,, yana katse wayan yayi tsoki tareda maida wayan jeans dinsa yace "tacika naci wlh idonta idon annah amman ita ta sani dai" yayi maganar yana wani kya6e lips tareda daga kafad'unsa alamum ko a jikinsa,,,,
"Who is her are gifted?,,,""
cewar bash,, mukhtar ya kunna hayaqin excel dinsa da lettr ya busa hayaqinnta sama dutta turniqe wajen sannan yace "yo wacecefa da kake tsammani bash daya wuce cwingum dinsa bleesing tommy,, tsut bash yaja tsoki yace
"haka fa"
Mas'ud yace
"kai babyn nan tafiye naci fa guys,,"
busa hayaqinsa mukhtar ya qarayi yace "karkuga lefinta so ne ya damqeta,, harfa ita na turawa invite nawa nace tazo min da friends dinta itama,,,
dalla masa harara mahabeer yayi yace "kai dai mayen mata ne wlh dan iska kawai,,,"
wata irin dariya mukhtar ya saki hiyaqin sigarin nan na fitowa masa ta hanci ta baka yana fad'in "dole naso mata dan sune dad'in duniyar nan fa gifted kaima im advance i know zaka sosu ne soon,,"
Hararsa mahabeer yayi yace "kada ka d'auki kowa fa kamar ka ajawo,,....
Maganar tasa ta katse lokacin dayaga wucewarta ta nesa dasu kad'an fuskarta rufe da niqa6i iya rabin fuskarta dinn, fararen idanunta da girarta ne kawai a waje kamar dai ynda ya ganta tun farko,, hayewa saman benen yaga tayi hannunta riqe da wata baqan leda wacce bai san miye a ciki ba,, ganin ta 6acewa ganinsa ne sannan ya daina hararar cikin duhu nasa da yake binta dashi yana mai jan wani d'an siririn tsoki tareda maido hankalin sa wajensu mukhatar d'in da suma sukaga bayan wacce yake bin da kallon, mukhtar yayiwa su bash signal da ido yace "yadai friend gifted ko itace fiance d'in taka ta gaske ake 6oye mana bamu sani ba ehm????,,,,,
Fasaha online writers f.o.w.📘🖊
*Xexen Fasaha*✍🏻
[10/11, 2:46 PM] Xainab Documen: 🌊🌊🌊
*MAHABEER*!!!
🌊🌊🌊
Story and writing
by
Xayyneb 💤💤
🌊🌊🌊🌊🌊
Fasaha online writers f. o. w.