Sashe 67
Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*IN DEDIcate to My Mom Sadeeq Hawwas* 🌊🌊🌊🌊🌊 🅿4⃣4⃣ 🌊🌊🌊 *T* ana nan wajen a kwance bisa katifar nata still idanun ta suna a lumshen su taji alamun ya bude qofar toilet din ya fito,, sannu sannu a hankula ta fara motsa idanuwan ta harta ida budesu dukansu, dan zuwa yanzun yunwar da takeji ga alamu tafara son cimmata ne dan jikinta gaba day'a taji ya fara sauyawa, da sauri ta janye fuskarta daga saman net din nasu na tsakiyar su na d'an shara sharan labulen nan da yai musu iyaka dashi dan ganin yana qoqarin warware towel din dake d'aure a bisa q'ugusa, da yake komi mutum keyi zaka iya gani ta cikin labulen amman ba'a clear sosai ba, tashi tayi ta bud'e jikkarta daga sama ta fiddo wani dogon hijab dinta ta shiga toliet din itama ta rufe sa gam hadda saka key a jikin qofar ta barsa a kai kuma,, tanajin yanda yaja wani dogon tsoki a zuciyar sa yace "kima bar saka key dan banga mikike dashi ba da har zai rinjayeni na dubi toilet din bare ke dake cikinsa yarinya,,, daga haka yaci gaba da murza lotions dinsa hankali kwance,, ita kuwa sanda taji fitowar tsokin nasa tab'e pink lips d'inta tayi ta cire kayanta. warm water ne tagani masu gumi dai dai iya shiga wanka wanda suke tararowa tadaga saman wjn shower zuwa cikin kwamin wankan,, saida ta ida gama sab'ule kayan jikinta gaba dayansu sannan ta tsaya gaban glass miron tana kallon kanta cikin tsabar mamaki yanda komi na jikinta yaketa qara hab'aka haka lokaci kad'an? dan har mamakin kanta takeyi ita dan musamman yanda qugunta ya qara bada shap coner sosai manyan q'irjinta har wani sul6i sul6i suke na tsabar cikar da sheqinsu ki fitarwa sosai, dan a tsattsaye suke cirko2 abinsu kamar suna masu barazanar tsokane idanun mai kallonsu, ita kanta tasan Allah ya wadata ta fannoni da yawa kamar yanda sister nabee tata tasha fad'a mata hakan kuwa, bata taba yadda ba kuma sai yanzun. sauke ajiyar zuciya tayi ta kama tulin kitson gashin kanta ta qullesa waje day'a yanda ruwan bazai tab'a saba bare ya samu shiga, sannan kuma a hankali ta d'aga fararen cinyoyin ta ta shiga cikin kwamin wankan ta zauna ta tara kumfa sosai na premeom soap mai tsananin qamshin dayake bin kowace sassan ga6a ta sassan jikinta, tanata mulke jikinta a hankali saida ta qara mulke jikinta sumul sannan ta fito ta d'auki wani red towel dake sargafe a wajen ta d'aurasa ya tsaya mata iya gwiwa breast dinta dud sun tattaso daga samansu kuwa inda ta aza towel din nata,sannan ta zura dogon hijab dinta har qasa ta murda key din ta fito daga cikin toilet din tana tafiya kamar wacce ke son sand'a harta samu ta wucewarta yankinta ta zauna bisa katifarta ta qudundune kanta cikin hijab din cikin jikinta jin yanda sanyin esi na dakin ke ratsata sosai bugu da qari kuma ga sanyin garin qasar London dun dud abun sai taji dud ya had'e mata. taji har yayi mata yawa ma, satar kallon yankin mahabeer tayi taga baya nan ga alama yabar dakin da sauri kuwa taje ta kullo qofar ta dawo ta cire hijab dinta har towel din jikin nata ta cire ta shafa manta tasa inner wears nata sannan ta bude jikkar ta dan fiddo atamfa ko less da zata sanya,, aiko zaro fararen idanunta tayi waje ganin gaba day'a cikin kayan nata babu atamfa ko less saisu breazer da su pants dinta ne gami da su inglesh wears dinta kawai a cikin jukkunan duka guda biyu sai kuma dogaye rigunan ta na 'yan waje wanda momy umaimah din ta take yawan amso mata su daga wajen hjy aina inta dawo daga qasashen qetare ta sarosu,, zama tayi dab'as a qasa tace a fili "wayyo ni Allah na,,!,,mah na miyasa haka? ke kika had'an kayan nan kuma fa kokin manta ne baki sakomin na gida ba? ,, kamar tai kuka ta dinga fiddo kayan cikin jikkar gaba dayansu dan a zatonta ko wanda take nema din suna can qasa amman dai desame dud sune ta gani a ciki,, wasu siraren hawaye ne taji sun zuraro mata abinka daman gamai arhar hawaye,,, ganin lokaci na tafiya yasa kan dole ta haqura ta fuddo wata day'a daga cikin robobin doguwar riga rober ta ajiye gefe ta had'a sauran ta mayar cikin jikkunan ta zuge, bra ta fara sanyawa sannan pant ya biyo baya ta d'auki Blue din rigar ta sanya tana tsayawa gaban dogon mirow dan ganin yanda zaman rigar zai kasance a jikin nata nan kuwa taga tayi mugun fiddo mata dud wata kwana data kwana ta tashi cikin jikinta, tamfar dan jikinta aka dinka ta, ta fuddo mata gaba dayan sharp din jikinta a hankali kuwa ta tako zuwa gaban mirow din danta ida qara tantacewa ganin nata, tunkan ta ida qarasowa ma kuwa gaban mirow din taga yanda illahirin enlagarment breast dinta suketa faman girgiza ta kowane b'angare yasa tayi saurin d'uqawa saman jikin mirow din tana sharb'en kuka dan tsabar takaici, gashi dud rigunan haka suke roba ne bare tayi yunqurin zuwa canza wata, uwa ubama tace kota kuma koma wajen inglesh wears din gaba dayansu b'ingilallune suma babu wacce za'ace ga wata riga ta kirki bare q'irjinta a ciki wacce zata rufe mata koda rabin cikinta kuwa bare a iso gasu cibi, dan inkuwa tama samu to itama qaramace dai dai wajen cibi kuma zata kasance ko roba ce kokuma net kokuma ya ita ya babu!, qwamman dai rufin asirin ta ta haqura data cikin jikin tata dantafisu kirki ma, komawa tayi ta kwanta a hankali tasaki kitson gashin kanta yasauko dudya zubo mata har can qasan q'irjinta wajen cikinta zuwa baya wajen qugunta tasa zara-zaran fararen yatsun hannun ta bisa shafaffen cikinta da babu abunda take ji a lokacin sama dawata iriyar muguwar yunwar data hayyaci rayuwar ta, a hankali ta lumshe idanuwan ta. ba'a fi minti 5 ba taji ana ta son turo qofa, ita sam tama manta da tasawa kofar key bare data gama taje ta bude tan, shikuwa mahabeer cikin fushi da takaici yake dukan qofar ya d'aga murya sosai yace "ke village girl wato harkin samu qarfin gwiwar sawa kofa key knn daga fita na ko? zakizo ki bude mun koko saina b'ata miki?,,,,,,,,,,,,,,!!!!! banda kinma rainamin hankali harni zaki rufewa kofa ko an fad'a miki kinkai cikar matsayin da zaki ajiye wani abu da zan nema a gareki dan taqamar muna daki day'a dake?? wanda suka d'araki ma a komi ma nafi qarfin mu'amala dasu bare ke stupid girl"! Allah sarki ummu hani dasauri tawani iriyar miqewa zaune har gefen cikinta na qulle mata danjin hayatacciyar muryan tasa datai,, dafe kanta tayi da hannunta daya dataji yawani sara mata tace "wayyoni ummu hani wannan mutumen ko wallahi ba qarami qaramin hatsabibi hatsabibin masiffaffe bane yoni AllAh ya had'a ni dashi ba🤦🏼♀,, da sauri ta ida miqewa tsaye jin yanda yake dukan qofar dakin uwa zai 6a66aleta ya shigo,, "gani nan haba ni mlm banson takura fa" tayi maganar ciki2 tana murgud'a baki kamar yana ganinta,,, tana ida budewa kuwa wani sabon ranqwashi zazzafa taji ya sakar mata a bisa tsakiyar star, wato star dinta ta tsakiyar kitsonta tareda kama kunnenta guda biyu da hannayensa ya murd'esu hadda wani danne lips dinsa yake da haqoransa. zubewa kuwa tayi a wajen ta saki qarar kuka na azabar zafin dake rarsata, dan jitayi ace yafiye mata ma yai mata marukan daya saba akan ya b'illo mata da wannan iriyar sabuwar muguntar tasa mai gigita hankali da kuma b'addasa nn take. cikin kakkausar muryarsa gaba dayan ta ya budeta ya fara magana yana wani qara murmurd'e mata kunne nata yace "wlh in kika kuskura gigin rashin kunyarki ya qara kwasarki harya kaiki ga sake rufemin qofar Allah kuwa saikin gane tea ruwa ne bread soso ne a gidan nan nidake, marar kunyar banza kawai, yana gama maganar ya ingijeta tayi baya ta fad'i daga zaunen da take har qugunta ya amsa danda qarfi ya yardatan, "wash"!! tace tana shafa qugunta danji take ga alama kam amakson dai yau ya ida lalata mata injin qugun nata! tayi maganar tana murza qugun natan datake jin kamar zai ballo qasaya fado tsabar faduwa da tasakeyi samansa, da kallon raini da harara yabita ganin tana mad'od'owa a qasa yasa ya daka mata wata tsawar yace "zaki tashi koko saina duddura miki akai kina wani kanannad'a a qasa kamar snake ko? da sauri ta manta wani ciwon qugu sai dai ta ganta a gabnsa tsaye tana turo q'irjinta gaba ta hanyar murxa kwankwason ta datakeyi da hannayenta kamar mai shirin haihuwa. sauke idanunsa yayi daga fuskarta zuwa q'irjinta da sauri ya sake dauke fararen idanunsa gamida tabe red lips dinsa ya ajiye mata leda day'a daga cikin wanda ya shigo dakin dasu guda biyu yayi juyawarsa ya wuce 6arinsa yanajin isuwan wani abu daga jikinsa yana tsittsirga masa wanda yakasa fahimtar ma'anarsa cikakka,, a hankali itama tabisa da kallo dan still hannayenta na saman kwankwason nata sai daga bisani ta d'auki ledar ta koma bisa katifarta ta zauna ta bude ledar taga kaza ce gasassa sai holandia yugurt guda 2,,dago kanta tayi tad'an saci kallonsa ta tsakiyar net din taga ya dauko briecase dinsa ya bude tareda fiddo laptop dinsa ya kunna kamar ance ya dago shima karaf kuwa suka had'a idanuwa da sauri ta janye idanunta akan nasa tana jin wani iriyar futinannen faduwan gaba ganin yanda ya sauya fuskarsa daga kamata da yayi tana kallonsa. shikuwa qara had'e fuskar nan tasa yayi cikakken baqar girar nan tasa ya kusan matseta da juna tsabar had'e rai dayayi daga nan imda yake ya bude voice nasa sosai yace "waike dan Allah mayyar inace ne em? tuntuni fa ina lura dake masifar nacin kallo nane dake tun nigeri ko? towai ma tukun mikike da buqata ne ai miki to??!" tumburo baki tayi ta fara gunguni da fad'in ''toni mima zan kalla anan wajen ?masifanka komi? kuma kai da wane ido kasan ina kallon naka,? kuma kaima ai kana kallon nawa ehe,, "ke??! mikike cewa? inafa jinki tanan wato nine kikewa gunguni ko? wlh yarinyar nan fa kikiyayeni dan zan inya