Sashe 37
Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
*Xexen fasaha*
[10/11, 2:47 PM] Xainab Documen: 🌊🌊🌊
*MAHABEER*!!!
🌊🌊🌊
Story and writing
by
Xayyneb 💤💤
🌊🌊🌊🌊🌊
Fasaha online writers f. o. w.
Deducated to my mom Sadeeq hawwas😍
🌊🌊🌊🌊🌊
🅿3⃣3⃣
🌊🌊🌊
Cikin wani irin zazzafan 6acin rai mahabeer ya riq'o hannayen ta ya hadesu waje day'a ya fara sakar mata wasu irin zafafan marurruka a bisa kuncinta, sannan yayi wurgi da ita gefe ta zube tana maida numfashi dan sam kukan ma qin sake zuwan mata yayi a lokacin, tasan tana farin ciki a yanzun dan koba komi dai itama ta munana masa inda harya sha amanta a arha haka,
murmushin takaici da zafi ta saki gamida dora hannunta a bisa kumatunta tana shafa inda ya kakkan tsama mata marikan nan, bayaga radadi da wajajen ke mata bata jin komi a wajen, batasan sanda wasu qwalla suka zubo mata ba dai dai kokacin dan tunowa da tayi da gatanta da komi a garinsu amman lalura ta kawota wajen da take shan uquba ga d'ansu ba sassauci kamar ya siyota dan qi,,
amman bakomi rayuwa ce
"kuma Allah saiya sakamu wlh Allah ya isar mun za'idan",,,
tayi maganar a bayyane,,,
cakk mahabeer ya tsaya daga kakaren aman da ya zube a wajen yana sonyi amman kash bacin miyau babu abunda yake futarwa daga bakin nasa,,
dubanta yayi a fusace zaiyi magana sai kuma ya fasa, miqewa yayi yaje ya d'auko
Faro water a cikin gaban motar nasa ya cillar da hancin murfun robar tareda daga bakin robar ya bude bakin sa ya dinga zurara ruwan a cikin maqoshin sa yana furzarwa sannan ya ida tuttule rabin ruwan a saman kansa ya girgiza kai da qarfi tareda furzar da ruwan,, ya taso ya qaraso yaja ya tsaya gabanta da idanunsa suka kad'a sukayi read har wani duhu duhu jan yakeyi, bece mata komi ba tana daga zuben da take a qasan awajen sai faman Harararsa da takeyi kawai cikin tsanar sa datakeji aranta,,
kingin faro din ya ida juye mata cikin bajajjen gashin kanta har zuwa jikinta,, tsananin sanyin ruwan ne dataji a Jkinta yasa ta zabura zata miqe tsaye bayan sakin Wata qaqqarfan ajiyar zuciya da tayi sai kuma kuka yabiyo bayan hakan,,,
wata irin dariyar qeta ya 6a66ake mata da ita wacce shi knsa baisan ya iya kalarta ba sai a lokacin,,sai daga bisani ya tsaida dariyar cak yahau binta da kallon qyama da raini sannan ya duqa ya nade qafan wandon jeans dunsa ya 2n duqa gabanta ya zuba mata idanunsa ba shiri ta fara ja da baya tana fad'in
"a a.. .. Amakson ka maidani gida dan Allah na.. naroqeka,,, cikin tsawa yace ''anqi a maidaki gidan,, wakikewa Allah ya isa ne eyeee?? Koni tsaran kine daqiqiyan yarinya kawai stupid dake,,,
miqewa take sonyi tsaye amman ta kasa sakamakon sauri da yayi ya sake mayar da ita wajen zaune turus ta hanyar qafan sa d'aya ya maidota gashi rana harta take lokacin 12 :33 ne na rana,,, shiru tayi Tana jinsa tayi banza dashi kamar bada Ita yake ba, danta sha alwashin ko kasheta zaiyi bazata sake ce masa uffan ba,,, ganin yanda rigan jikinta ya jiqe mata ita sharkaf gashi yadine doguwar riga dud ya manne mata a jiki har shatin manyan mamanta gasu nan fulo fulo a waje in ka lura abinka ga wacce bra ko day'a ma bata da, bare tayi tunanin sawa, ita bra ma bata cikin tsarinta sam kodan taga dukiyar fulanin nata tsaye suke damdam dasu ne oho,tasan dai hakan yana daya daga cikn kullum da kesa kullum da mayafin ta ajiki,,
rasa yanda zatayi dan ta dauko gyalenta tayi danta saya jikinta amman dazarar ta yunqura Zataji ya sake daka mata wata tsawan ta zabura ta koma zaune,,, "muddin kika kuskura kika motsa daga nan wlh sai kin gane bakida wayau shashasha kawai 'yar qauye da wasu kalan idanunki can,,,"
Tashi taga yayi ya juya ya fara tafiya,
bin bayan sa tayi da kallo harya shige motarsa ya kwantar da kujera ya kunna sigari yafara sha yana kallonta tana kallonsa ba shiri ta sauke idanunta a kansa saboda wata irin qatuwan harara daya 6allo mata daga inda yake zaune,,
can a cikin qasan zuciyar ta a hankali ta furta ''dan iska mane shiyasa muguntar tasa tayi masa yawa inda gashi yana busa hayaqi qilanma harda giya yake korawa can kaji da baqin halinka mugun Mutim kawai Allah ya isa wallahi kuwa,"
fuskarsa tasha bamban da baqar zuciyarsa wlh da gaskian annah ma datace masa hakan. tana mgnr ne a zuci tana satar kallonsa, batareda ya lura ba danya maida hankalinsa sosai ga zuqan taban nasa dayake ,,
Jiyake qwamma ya xuqi Aspean din nasa koya samu sauqin tashin da zuciyar sa ke masa,, abunda yake fad'a knn a ransa,,
Wato ni ga baiwarsa yazo ya shanya ni cikin wannan uwan ranar shi kuma ya koma cikin mota abinsa ko???
qwal qwal qwal taji idanunta sun ciko taf da qwalla tayi saurin shanyesu dan bata fatan cewa yaga gajiyawarta.
tuni kanta yafara sarawa yana mata ciwo,masassara ce taji alamun dawowanta a jikinta sakamakon tsananin zafin ranar dake huda kowane saqo da lungu na jikinta,,,tuni ta fara makyarkyatan fever, tasa hannayen ta rungume jikinta qam qam,,..
shikuwa yana cen ya kwantar da kujerar motan yana shan firarsa da bleesing dinsa,, a cikin firar ne tace "sweet mahabeer zan fad'a maka wata magana amman sai mun hadu sannan face to face zaifi dan maganar mai muhimman cine",, zakuda kafada yayi tareda kyabe lips yana fad'in "ohk no problems,,haka yaita tsokano ta da fira dan dai kawai yaqara jan lokaci yanda ummu zata gasu cikin ranar can yakeyi,,, suna cikin wayar ne kiran momy umaimah ya shigo,, katse wayar bleesing din yayi batareda wani excuse ba ya d'aga wayar momyn yana fad'in "momyna?? daga cen momy tace"mahabeer na yaya kun iske doctor lurwan din kuwa? Ince kuma qafan yabar mata zuga din???"
a hankali ya miqe zaune ya ajiye qafafunsa qasan wajen motar ya leqa ta kwanar da ummun take ya hangota kwance a wajen,,harara ya sakar wa wajen tareda dan siririn tsoki ya koma ya jingina da set d'in sa yace "eh momy gamu nan munzo muna jiran fitowarsa daga emergency ne shiyasa bamu dawo ba gida har yanzun,,
Kuma qafan nata da sauqi sosai,,, sauke ajiyar zuciya momy umaimah tayi tace Alhamdulilla to,, Ashe emergency ya shiga shiyasa naita try Number tasa d'azun it's switch off,, eh momy,, to shiknn sai Kundawo din, amman nasan halinka fa mahabeer musamman akan ummu yarinya nutsattsiya amman kai baka ganin hakan daga gareta,, dan Allah kabimin yarinya a hankali yarona amana ce"
Jiyayi gabansa ya fad'i akan maganganun momyn tasa jiki a sanyaye ya datse wayar shima daga nasa bangaren sannan ya fito daga cikin motan yana tafowa harya qaraso wajenta ya zuqunna tareda zubawa fuskarta idanu ganin yanda tayi kamar mai barci ta rufe idanunta gashin idanun nan nata mayalwata sun sauko mata har qasan idon gwanin sha'awa, sannan pink din lips din nan nata 'yan sirara a datse suke suma lura da yayi jikinta gaba daya yasaki ne yasashi kiranta da sunan ''ke? Ke? Wato ke barci ma kikayi ko dan jin dad'i??,, niki taso mutafi kokuma inyi tafiyana wlh ni kadai na,"
yayi maganar tareda miqewa tsaye harya fara tattaki ya dan juyo yaga yanda take hakan dai take ko motsi batayi,, a dan sauri sauri yadawo yasake zuqunnawa gabanta ya kamo hannunta yana dan jijjigawa yace "ke banace ki taso bane wai?? Kina jina kinmin banza kin maidani dan iska ma ko kuma dai mahaukaci??? lura yayi hannunta ya fadi qasa batareda ta riqesa ba,, nanfa hankalin sa ya soma tashi dan yasan ba lpia ba, a rude yasa hannayen sa ya miqar da ita zaune yaga kanta ya langwabe ko numfashi batayi ynda ya dace,,
da qarfi yace "subhanalla kada na kashe musu yarinya Innalillahe,,,!!! J
jijjiga kafadunta ya hau yi tareda matseta gamm cikin qirjinsa yana qara kiran "ke? ke?,,
miqewa tsaye yayi still jikinsu na manne dana juna ganin tana shirin sake sulalewa ta koma qasa yasa yayi saurin riqo bayanta ya had'e qirjinsu gam gam waje day'a,,, wani irin yanayi yaji yana son qallafansa sakamakon breast enlargment dinta da suka tokare masa qirji ta ko ina sun cike masa tsakiyar faffadan qirjinsa,,
da qyar dai ya samu suka fara tafiya a haka har zuwa bakin motar tasa ya bude mata gidan baya ya kwantar da ita tareda kunna mata esi mai bada dumi nan cikin motar tasa,, da sauri ya zagaya ya sake dauko wasu ruwan faro din yadawo ya zauna rareda dago kanta ya dora bisa cinyoyin sa yana shafa mata ruwan a fuska,, ummu hani kuwa baiwar Allah wacce zafin rana da qishirwa yasata kasantuwa kamar sumamma kamar ba sumamma ba,,jin ruwa a jikin fuskar tane yasata bude gamammun lips dinta daqyar tana magana cikin galabaitacciyar murya da fadin
"zan.. zans.. zensha ru..ruwan 2,,,
rasa yanda zai bata ruwan yayi dan tana kwance a saman laps dunsa baisan tayaya kuma ruwa zai shayu ta hakan ba gareta,, ajiye roban ruwan yayi gefe sannan yasa hannayen sa ya
d'agota zuwa rabin jikinsa na dama yasa mata roban ruwan a bakinta,,
ta kafa kai ta dinga sha bata janye ba saida ta shanye ruwan nan tasss sannan ta ida sulalewa a cikin jikinsa tana sakin numfashi a hankali hannayen ta kuma na riqe da gaban rigarsa takama ta tamke sa,,, bai son tadata yaji,, ganin yanda take sauke numfashi sanyayye alamun ta samu barci,,, sulalewa ya idayi ya kwantar da ita jikinsa sosai yana shafa mata bayanta da hannayen sa danji yake kamar zaici a manar momy ne data basa na yarinyar in bai bata kulawa ba daga halin rashin nutsuwar nan datake ciki dudda baison yaga ya taimaka matan acan can qasan zuciyar sa, amman ya zaiyi?? *Amanar uwa* tafi qarfin ayi wasa dashi,,,,
jin gashin ta dud ya rufe musu jiki har saman fuskarsa Yana neman shiga idanunsa yasashi ba shiri yasa hannayensa ya tattaro mata kayanta ya kitse mata shi kitso guda daya ya saki jelar a bayanta,, babban abinda ke qara jefasa cikin wani sabon feelings shine yanda take kwance a saman qirjinsa luf tayi,, mamanta na sama da qasa tsakanin qirjinsu, gabansa yaji ya fad'i ba shiri,,, shiyasa ba shiri ya soko da hannayensa ta tsakankanin q'irjinta da nasa da niyar rabasu amman yaji hannayensa tumumus sun dura bisa lausasan manya manyan bread nata cikakku dam dam dasu a tsaye shi kansa ya shaida hakan ta hanyar tokare sa da sukayi batareda yama san reality nasu ba, daga jine dai kawai ya tabbatar da sunkai yanda ya qiyas tasun,,,
da sauri ya janye hannayensa daga wajajen ya saki tsoki yana fad'in
"wannan manyan kayan abubuwan nata zasu hanani saqat inaga,,sake jan wani tsokin yayi ya runtse idanunsa gamm danjin abu na fitowa daga jikinsa batareda ya ankara ba, da sauri ya bude idanunsa zuciyarsa cike da takaicin hakan kamar wannan yarinyar harta iya sashi fitar da sperm dinsa a iska daga taimako??? Kodai dan yanada qarfin sha'awa ne ginanniya a jikinsa shiyasa yayi saurin fiddosa???
runtse idanunsa yayi cikin jin haushin kansa ma,
girgiza kai yayi yana fad'in "mtsss sale salen dai atadawa mutum hankali kawai,,, mata ko jaraba da fitina mtsss,,
yanzu haka ma tana sane da zamanta a kaina bari inga,,
qara leqa fuskarta yayi yaga baccinta take sadidan,,cikin dubara yayi mata wayau ta hanyar zame jikinsa daga nata a hankali harya kwantarda ita ya dauko mata mayafinta dake qasa sannan ya koma mazaunin direba bayan yarufe
qofifin motar ya had'a kansa da styarin na motar ya kwantar,, kwata kwata yarasa abinda ke damunsa a lokacin sakamakon wani irin daurewar da marar sa yaji tayi a lokaci day'a,, hannu yasa ya dafe wajen yana addu'a ahaka yakusan munti 13 sannan yaji ciwon marar ya lafa masa,, ruwa yasake sha sosai sosai sannan yayiwa a motar key, wannan Karon a hankali yake driving din nasa kamar wanda ya dauko crate crate na qwai cikin motan bai son ya fashe,,kai tsaye barau dikko hospital Suka miqa,,,,
Suna shiga yafito daga motan ya nufi inda ya hango doctor lurwan din tsaye wajen labour room shida wasu sisters,
shima doctor lurwan din yana hango mahabeer din yanufosa yaja ya tsaya,,,,cikin sauri mahaber ya isa
wajen a gurguje sukayi hannu da doctor lurwan din🤝🏻,a gaggauce yake fad'in "doctor nazo da patient ne amman bata iya takowa Tana cikon moto kwance,,
"Assha"! cewar doctor lurwan nan da nan yasa sistocin nan bin bayan mahabeer da dan keken daukan marassa lpia,, a lokacin harta farka dan haka shiya taimaka mata ta fito ya dorata a keken su kuma suka koma da ita cikin asubitin yana biye dasu batareda yasan dalilin bin nasu da yake ba,,
koda doctor lurwan
Yayi tozali da wacce bata lpian ashe ma ummu ce yayi mamaki sosai,, dubn mahabeer yayi tareda boye mamakin nasa yace "amm miya samu ummu hani ne hakn hakan yallabai????
wani irin kallo mahabeer yajefo masa ba shiri doctor lurwan ya ladaftan da harshensa yabawa sistocin umarnin shigar da ita dakin gwaji shima yabi bayansu,,
kamar ya rufesa da duka mahabeer yaji a fili yace "kaji dan iskan doctor ko gidan ubanwa ma yasan sunanta ma bare harya ambacesa??
tunowa da yayi sun zauna asibitin ne suma yasashi ta6e pinks din lips dinsa ya koma cikin mota yayi zamansa yana karkada qafa tareda touching din phone dinsa.
amman kuma bai san ya akayi tunanin halin daya da yarinyar ke ciki ba ya tsaya masa cak a qasan ransa...