Sashe 72
Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
manyan mamanta jazurrrrr dasu sukai masa cirko cirko a tsaye a gaba a hankali ya tsura musu idanuwansa da suka kad'a jajir dasu ya fiddo harshensa yafara lasar wuyanta yana goggoge mata lemar ruwan wuyanta da kwantaccen lafiyayyen sajen fuskarsa mai sheqi da fidda qamshi na daban, a hankali yoyo qasa da bakinsa zuwa dukiyarsu ta fulani ya dora haqoransa bisa red nipples dinta guda day'an yafara cicciza mata kanshi yana dan zazzagayawa da haqoransa nasa tsakanin niple din guda day'a dake riqe da haqoransa hudu biyu na sama biyu na qasa knn, komi cikin jan aji da taqama yake matashi,, tuni ummu hani ta rasama inda saqon mahabeer yai sending din qaramin tunaninta dan gaba day'a babu inda jikinta bai rawa kaf! kaf! ksf! , har yanzu sosa mata niples din nata kawai yake da teeth dinsa cikin sabon kalar salonsa na wasa da hankalin mace gamida rabata dashi nan take a jikinta. yana shirin tura nipples dinta day'a cikin red lips dinsa knn tayi saurin sa dogayen fararen hannayen ta riqe fuskarsa tana girgiza masa kai,, alamun a'a,,,kamar zaiyi mata kuka kuwa yaji a lokacin data tsaida san,, dai dai nan yaji qarar intercome dawani mugun qarfi dannawa ake batareda qaqqautawa ba kuma,,, wani iriyar dogon tsoki yaja ya miqe zaune daga jikin ummu yasa bargo yarufe mata jikinta ganin ta runtse idanuwanta gam taqi budewa, jin qarar intercome dinne sosai fiye da da yasashi miqewa tsaye a fusace yabar dakin yaje ya bude qofar, sera ce ta shigo tana sakar masa wani murmushi da wani farin gashin kanta. wani takaici ne yaji ya kamasa da sauri yayi gefe day'a ganin dayai tana shirin kawo masa runguma,, ganin haka yasa tace ''haba mahabber sonka fa zai iya kasheni plss help me !!! nacewa sister naka ta fada maka kumafa ko bata fada maba ne mato? fararen wasassun idanunsa da suka fara washewa daga janda ummu hani ta haddasa musu suka gama washewa zuwa yanzun, ya wani zuba ainihin kalar idanun nasa tsumammu yana kallonta kawai, tuni sera ta dabarce ta kasa nutsuwa dan idanun guy din kaifi ne dasu sunfi karfin ayi masa gardama indai ya zuba makasu dole ne ka bisa kamar magic abun nasa, sai dai ina abun ba sihiri bane a jinin sa yake. daga can daki ummu hani jin muryar sera a falo yasa tayi saurin miqewa tsaye ta maida rigarta jikinta ta nufo falon qasan, hangosu tayi a tsaye kamar sera zata shige jikinsa ganin fitowarta da yayi yasa ya janyo hannun sera suka bar falon zuwa waje,, dafe q'irjinta ummu hani tayi tareda fiddo idanunta dasauri ta koma daki ta fad'a bisa tsakiyar katifarta tasaki kuka mai sauti babu abinda take hangowa a idanunta sai yanda taga yaja hannun sera sun fita to ina zasu ne ana tsuga wannan ruwan?? kaddai abinda yagama yimata ne yanzun zaije yaiwa sera??!!! jitayi zuciyarta har wani zafi zafi takeyi mai maqaqi da tsananin daci a maqoshinta, wani sabon kukan tasake saki harda murza qafafunta bisa katifara tana turje turje a rubda cikin da take kwance a katifar tata...