← Book details Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 83 OF 109

Sashe 83

Mahabeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

kafadarsa ta lumshe idanunta ta nufi bakinsa da nufun basa tukwucin kallon knn sukaji qarar intercome da sauri ta janye daga jikinsa dariya yar qarama yasaki tareda shafa kumatunta yace "matsoraciya,, Murmushi kawai tayi amman kuma batasan miyasa taji gabanta na yawaita wata mugunyar faduwa tun tashinsu da Safen nan ba. Kamo hannunta yayi suka sauko qasan ya zaunar da ita bisa kujera shi kuma ya nufi qofar ya bude....jin muryar mahaber yayice "wohhh your higly welcome my friends ku shigo kushigo zaku tsaya waje kuna togewa,, dammmm taji gaban nata yasake bugawa da sauri ta runtse idanuwan ta sannan ta budesu carafff idanunta ya sauka a fuskar mukhtar ya qura mata idanuwa kuwa kamar tsohon maye qurrr,,, janye idanunta tayi dai dai lokacin da taji bash nacewa "ai bama shigo gidan lover fight ba haka katsam saida dan jirkintawa kada muna sawo kai muji anyi mana tarbar saukar muciya aka kuma qwamm,,!! dariya sukayi nan suka gaisa da ummu hani wacce dud kunya ya cikata mahabeer ya dubeta ganin tana d'ari d'ari taqi sakin jikinta ya jawota ya zaunar da ita bisa laps dinsa yace "ke miye haka kuma wadannan kike jiyewa kunya?,, saurin miqewa tsaye tayi cikin Murmushi ta nufi kichen shima miqewa yayi tsaye ya dubesu yana yar dariya sannan yace "bari na bita mu kawo muku abin tabawa ko?,, bash ne kawai cikin jin dad'in ganin yanda abokin nasa ya sauko sosai ga yarinyar yace "okey majnun sauri kabi Lailan taka ko kwa kawo mana abinda zamu tada qundun nan nan namu,, hararsa mahabeer yayi ya dubi mukhtar yaga yayi zuru zuru yakai masa duka a kafada yace "yadai mukhtar kayi zuru hk kana thinking kokana tunanin wife ne?,, murmushin dole kawai mukhtar yayi yakasa ma magana, kichen mahabeer yai wucewar sa shima da sauri jin qarar faduwan glass Cup daga kichen din,, gaba day'a jikin mukhtar tsuma yake masa saidai kawai dannewa yayi nan da nan kuwa wata iriyar zufa ta dinga keto masa yana shafewa da hankicerf dinsa, kan uba,,, ganin ummu hani dayayi ba qaramin qara tada masa hankali yayi ba, haka yarinyar taqara gogewa komi yasake bunqasa a jikinta?? jiyayi wani abu na masa yawo a jiki wanda ya tabbatar bakomi bane face tsananin sha'awar yarinyar daya jima yana binnewa itace ta taso masa nan take,, ganin yanda yake zuba zufa over hakan yabawa bash mamaki ya tabosa yace"lpia mukhtar dai?? Saurin dadowa hayyacinsa mukhtar yayi yahau kame kame babu abinda ya fito bakinsa sai cewa yayi "oh jirgin qarfe nawa zamubi mu koma nigeria ne bash? cikin mamaki bash yace 'okey miya faru saikace wanda ake tsunkula dai? saurin saita kansa mukhtar yayi dan gudun kada Bash ya dagosa dan yasan bash da dago mutum yanda kasan lauya haka yake,, shiyasa ya karkace ya zabgo masa wata kantareriyar qarya da cewa"wife tawa ne bata lpia wlh bash tun jia shiyasa hankalin yakoma gida kuma,,, cikin tausayawa bash yace ''ayya yasalam kayi gskia kam mukhtar dan yanada kyau kulawa da iyalinka kam sosai,, cikin tsokana irinta bash yace "kakusa zama baba fa mukhtari knn,, banza mukhtar yayi masa burunsa kawai ummu hani taqara fitowa ya kalleta koyaji dad'i dad'i gamida sauqin lust din data taso masa, duba agogon hannunsa bash yayi yace "yanzu muna qarfe 10:10 nanda awa 5 zamu miqi hanya insha Allah, nanma din mukhtar banza yaiwa bash bai basa amsa ba, mahaber kuwa yana shiga kichen din nn ya tarar da ita wajen zuqunne tana share cup glass dinda ya subece daga tafin hannunta yafaso sakamakon wani sabon zuwan faduwan gaban daya sake risqeta,, taimaka mata yayi ta share kwalban yana riqe da ita cikin jikinsa yace "feader na badai kiji ciwo bako?!!, murmushun qarfun hali ta sakar masa tareda dan kashe masa idanuwanta tareda fari tace "a'a muje mukai musu kada sujuramu ko,, saida ya shafa magungunan nasa cijin lumshe idanuwa yajisu cike dam dam sai taji yafara murza mata su cikin sigar son jan ra'ayinta..... da sauri ta riqe masa hannu a shagwabe tace ''plss mana muje,, har idanunsa sun fara kadawa kuwa babu zato taji ya ida janyota jikinsa ya hade bakunansu waje daya yanata faman sucking, hannayensa gaba dayansu suna kan magungunan nasa yana mutsuttsuka mata su.......babu abinda kakeji a wajen sai saukar numfarfashin su, dasauri ummu hani ta janye jikinta ta jingina da drowar kithcen din tana sauke ajiyar zuciya, gaba day'a hankalin mahabeer a tashe yake saida suka saita kansu sosai sannan yajawo hannunta suka dauki kayan abincin suka nufo falo, ummu hani ta gama shirya musu dining kan dole ta koma daki ta zauna dan bazata iya jurewa masifar nacin kallon mukhtar gareta ba, har a ran mahabeer yaji dadin barinta wajen dan shima ya lura da yawan kai kawon idanuwan mukhtar a kanta, dan har wani kalar zafi zafi yaji zuciyar sa nai masa lokacin, barinta wajen shine samun nutsuwar sa sukaci gaba dacin abincinsu suna fira koda suka gama wajensu mikel suka shiga sun jima nan ma sannan suka fito harda mikel suka shiga cikin gari shaqatawa sune basu dawoba sai uku da rabi sunyi sallama da ummu hani har suka ajiye mata rafar kudi 3 sannan suka fita,, har mahabeer yatafi ya dawo ya janyota cikin jikinsa ya sumb'aceta a check nata ya wani zuba mata tsumammu idanunsa yace "i miss you feader na su mukhtar sun sanya yau bansha magungunan nawa ba ko? Yayi maganar yana shafarsu,, tayi saurin sauke hannunsa akansu cikin Murmushi tace "hmn kaje ka dawo yanzun saika sha abinka ko? maraitaicewa yayi yace "nd more ko?? gyads masa girarta tayi tace "yess with moressss zan baka su sosai,, kamota yayi cikin murmushi yace "yess feader na ynxu su mukhtar nacen na jirana waje suda mikel dan zamu kaisu suhau jirgi babu tym dana baki tukwicin dadin maganar nn taki amma b case kada kidamu kan na dawo zan turo miki hot message a wayanki mai gigita kwanya byeee feader na saina dawo,, ahaka ya fuce tabisa da kallon Murmushi sannan ta kwanta nan kan gadonsa ta janyo wayarta tana kiran layin nabeela,, mahabeer ke driving mukhtar na gefensa sai mikel da Bash suna back seat fira suke dukknsu jifa jifa mahabeer ke jefa musu bakinsa shima dan hankalin sa naga ummu gaba daya qagare yake ya koma gida shi kam,, mukhtar ya miqa hannunsa ya dauko wayar mahaber yace "yawwa gifted zanyi research na wani abu ga ohone dinka nawa babu data ne, ko jyowa mahabeer baiba kawai ya bisa da "ok" yamaida hankalin sa ga tuqinsa,, number ummu hani mukhtar ya gano cikin wayar kai tsaye ya shiga wajen text messages ya tura mata text a zuwan mahabeer ne yayi sa, yana gamawa ya tura a wayar tata sannan yayi saurin goge message din daya tsaya a wayar mahaber dun kamar ba'a tura wani saqo ba a ciki kuwa, ajiye wayar yayi yace "yawwa gashi gifted tnxxx harma na gama aikin nawa,, yana gama fadin haka ya shiga yin wani murmushi cin nasara dan yasan wannan tarkon daya had'a musu kam babu shi babu warwaruwa,, ummu hani na kwance inda take sunata waya da nabeela taji qarar shigowar text message din, lumshe idanunta tayi dan tasan babu wnda zai turosa sai mahabeer dan haka sallama taiwa nabeela cikin rawar jiki ta bude message din tafara karantawa,..... abinda tagani ne a rubuce cikin txt din ba qaramin sumar da ita yaso yayi ba da son sata hauka sakamon sarqewar da numfashinta yayi lokaci daya, a guje ta miqe zaune ta qara fara maimaita karanta message din dan abun take ganinsa kamar mafarki irin za'a tab'aka ne ka farka,, agigice take qara bin txet din a karo na barkatai tana maimai ta karantawr da cewar *ni mahabeer mua'zzam saraki na saki ummu hani matata saki day'a, biyu, ukku, batareda wani dalili ba, dan haka idan ta gama idda ta samu miji tai aure,banda ra'ayin kuma na dawo na sake iskeki gidan nan kikama gabanki tunkan dare yai miki dama bawai sonki nikeba cinna minke akai ta qarfi da yaji dan haka gashi yanzun iyakar zaman tamu knn haza wassalam*.
Chapter 83 · 0% Book details