Sashe 87
Kwarya Tabi Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lawisa tace."Ai na dauka yana nan gurinki tunda ya fito sallar asubahi bai koma ba."
Mamma tace" Bai shigo ba watakila ya tsaya wata sabgar ne ko suna tare da Shatima." Ta bude baki kenan za tayi magana sukaji motsin fitowarsa.
Yanda ya fito a hargitse ido jawur ko waye dole ya gane abinda ke faruwa.....Mamma ta bishi da wani irin kallon mamaki!
Sunkuyar da kansa 'kasa yayi yana shafa sajensa.....Simi-simi ya karaso gurin, Lawisa kasa tayi da kanta tana jin wutar kishi a kirjinta.
Mamma tace"Babana ashe dama kana ciki.''?
A sar'ke yace."Eh wallahi Mamma tayi kirana a waya ne wai cikinta na ciwo lokacin dana shigo kina daki baki fito ba shiyasa baki sani ba.".
Kallonsa take cike da zargi tace"Cikinta na ciwo idan akwai wanda zai fara sani nice ko kuma jakadiya kadai kasan munafurcin daya shigo dakai."
Gyara fuska yayi yace."Mamma wane irin munafurci kuma? idan Sumayya ta fad'a miki tana ciwon ciki ai baki da maganin da zaki bata shiyasa ni data san ina da magani ta kirani a waya ta sheda min."
Tsaki taja ta kautar da kanta, tasan 'karya yake kawai ya shigo ya biya bukatarsa ne ta rasa abinda yake damun yaron nata duk kulawar da take akan yarinyar sai da yabi dare da rana yazo ya haike mata.
A fakaice ya kalli Lawisa ya wani maze! yace."Ki taso muje ki hada min ruwa nayi wanka." Lawisa taji kamar ya d'aba mata wuka a makoshi wato ya gama jin dadinsa ita zata hada masa ruwan da zai wanke janabarsa.
Daurewa tayi tace"To ta fara kokarin mi'kewa, Mamma kamar ta hanata sai da ta rabu da ita tabi so da ido a lokacin da suke kokarin fita daga falon.
Ajiyar zuciya ta sauke a nutse ta mike ta nufi dakin.....yanda ta samu shimfidar gadon a hargitse yasa ta sake gazgata zarginta tana tsaye a tsakiyar dakin na fito daga toilet, wata irin kunya ce ta rufe ni, nai sauri dauke kaina ina kokarin komawa toilet din.
Tace."Sumayya kunyata kikeji."? kofar toilet din na rike gabadaya na kasa fitowa ta karaso a nutse ta rike hannuna muka fito.
Gefan bed muka zauna cikin kulawa tace"Sumayya wato babana sai da yazo ya yaudareki ko."? a sanyaye nace"Mamma kiyi hakuri." kanta ta girgiza tace"Ke nake tausayi Sumayya shiyasa kikaga ina sa ido akanki bana so ya takura miki da tsohon ciki a jikinki."
Shuru nai tace"Ina fatan dai babu inda yake miki ciwo."? nace"Babu mamma." tace"to masha Allah ki kimtsa jikinki ki fito yau Jakadiya tayi miki abinda kike so sinasir " Murmushi nayi nace"Kai masha Allah naji dadi sosai Mamma ayi mata sannu kafin na fito." mikewa tayi da murmushi a fuskarta tace"To babu damuwa sumayya." hanyar fita ta nufa na bita da kallo ina girgiza kaina..........a gurguje na kimtsa jikina na fita falon na samesu a zaune suna hira..
****
Sati biyu da faruwar al'amarin ya sake lalla'bowa ya shigo da sassafe lokacin ina toilet ina wanka kawai naga ya fado toilet din tsabar tsorata sai da d'an cikina ya wuntsila bakina na motsi nake kallonsa naga ya cire jallabiyar jikinsa yana kokarin cire gajeran wandonsa soso da sabulun dake hannuna na jefar na fara kokarin fitowa daga kwamin wankan rintsani yayi a ciki ya ri'keni tsam! a jikinsa zafafan kesses ya shiga sakar min gabad'aya jikina yayi sanyi na kyaleshi yayi ta jagwalgwalani yanda ransa yake so, hannuna ya rike muka fito da kwamin wankan ya dinga jifana da wani irin kallo yana marmatsa sassan jikina, narkewa kawai nake a jikinsa tsabar feelings din da yake taso min, ganin bukatarsa ta biya a kaina kawai ya daukeni bai dire ni a ko'ina sai a gado, sarrafani ya shigayi ni dashi mu dinga fitar da wani irin numfashi mai wahalar gaske.
Tsayin awa guda muna abu daya kafin mu samu gamsuwa, ya mike cikin farin ciki da annushuwa ya nufi toliet wanka yayi ya fito cikin jallabiyarsa tamkar wani abu bai faru ba
Dauke kaina nayi daga barin kallonsa ina dan zum'bura bakina.
Nesa dani ya tsaya yana kiran sunana, kallonsa nayi 'kwalla na taruwa a idona." Yace." Allah yayi miki albarka Sumayya hakika kina faranta min rai da tarin ni'imar da Allah yayi miki sumayya ba zan 'boye miki ba wallahi ina mutukar alfahari da auranki."
Wani farin ciki ne ya lullubeni nayi dubarar mayar da hawayen dake kokarin zubo min nace"Nagode sosai amma don Allah ka daina zuwa kana wani abu dani kada Mamma taga kamar mun raina maganarta.
Yace."Sumayya Mamma hakkina take tauyewa a'ina akace idan mace tana da ciki shikkenan sai ta kauracewa miji bazan iya ba sumayya ko gobe bukata ta taso min zan zo na kawar da ita a gurinki."
Nace"Duk da haka dai dan Allah ka daure kamar yau zan haihu ai." Yace."Ba zan iya ba Sumayya ke kadai kike iya gamsar dani.'' cikin mamaki nake kallonsa ina kuma zargin maganarsa ni kadai nake gamsar dani kodai dadin baki yake min dan ya ganshi a gabana watakila haka yake zuwa gurin Lawisa yayi ta sakin baki.
Girgixa kaina kawai nayi nai shuru saboda nasan duk abinda zance masa akan al'amarin ba zai fahimta ba.
Hanyar fita ya nufa yace.''Xanje na shirya na tafi aiki." A sanyaye nace"To Allah ya bada sa'a." ya amsa da ameen kafin ya bude kofar dakin ya fita.
Hada ido sukayi da mahaifiyar tashi, sunkuyar da kansa kasa yayi alamun rashin gaskiya sun bayyana a tare dashi.
Tace"Yau kuma wace karyar za kayi min."? dariya yasa yana kallonta tace"Babana baka da kunya ko? ka dinga tsallakowa kana zuwa kana haikewa yarinyar mutane a gurina.".
Yace."Mamma abinda yafi sauki kawai ki bani ita mu koma gurinmu dan gaskiya ba zan iya hakuri ba." ta dinga kallonsa tana mamakin maganarsa "Babana ba zaka iya hakura ba."? kansa ya daga mata kamar wani maraya.
Tace" Shin wai ita kadai ce matarka."? girgiza kansa yayi yace."Mamma kin san ko wace mace akwai irin baiwarta baxan boye miki ba nafi samun nutsuwa da ita.'
Girgiza kai ta shigayi kafin tace"Ni kam na gaji da wannan rashin kunyar idan ka dawo daga aiki kazo ka dauketa ku tafi Allah ya raba lafiya." Sakin fuskarsa yana kokarin magana na katseshi....."Mamma dan Allah kiyi hakuri wallahi ba laifina bane."
Girgiza kanta tayi tana kallona tace"Nasani sumayya ba laifinki bane shi yake zuwa ya takura miki wannan dalilin yasa nace kawai yazo ya daukeki ku tafi.'
Hawaye na share nace"Mamma ni dai nafi bukatar na zauna dake." shuru tayi tana kallon kasan kafet! jikina a sanyaye na juya na koma cikin dakin.....shi kam cike da farin ciki ya fita yana murna ya fiso dama mahaifiyar tashi tai zuciya shiyasa data yanke wannan hukunci bai dameshi ba.
****
Tunda na koma gurina ya samu sake ko tausaya min bayayi a ranakun girgikina yazo yayi ta damuna da fitina haka dai nake hakuri dashi da halayensa.
Koda cikina ya shiga watan haihuwa haka na dinga fuskantar matsala iri iri yau ciwon kafa gobe ciwon baya jibi ciwon 'kugu! kullum dai da abinda yake damuna Mamma ta sake yunkurin daukata ya hana ya zauna yana mata tsari dole ta hakura ta kyaleni amma kusan kullum sai ta turo jakadiya ta dubani, Tambaya ma takan zo sa'i da lokaci ta dubani ta koma gurinta, gabad'aya dai kowa ya mayar da hankalinsa a gurun yi min addua da fatan rabuwa da cikin lafiya, duk wanda keso na haihu ba kamar ni ba sabida ni kadai nasan irin wahalar da nake sha ciki farin idan ya kasance na tagwaye dole a dinga fuskantar damuwa! wata rana idan wuyar ta isheni haka zan zauna naci kukana na koshi, kafin na daga hannu sama na roki ubangiji da ya rabani dashi lafiya.
A ranar da zan haihuwa ya kasance ni nake da girki dama tunda naga ya dawo da wuri jikina yayi sanyi nasan zai isheni da fitina sai na fito falo na zauna na barshi a dakin shi kadai.
Bayana ya biyo daga shi sai gajeran wando da singlet kallo daya nayi masa na kauda kaina murya na rawa nace"Don Allah ka rabu dani naji da abinda yake damuna wallahi kaje gurin Lawisa na yafe."
Zama yayi kusa dani ya sani a jikinsa yana shafa bayana yace."Kiyi hakuri ki barni nayi watakila hakan ma ya janyo miki naquda"
Girgiza kaina nayi nace"Bana bukata kawai dai kaje gurin Lawisa na yafe maka." shuru yayi yana kallona yana marairaice fuskarsa
Jikina na janye ya sake matsoni yana marmatsa min jikina, hawaye na goge nasan halin nacin sa idan ba bashi nayi ba zamu iya kwana a zaune......da kyar na yunkura na mike tsaye ina cije bakina saboda jin yanda marata ke suka, ya kama hannuna ya rike muka nufi daki.
Yana gamawa ya mike a shiga toilet na mike da kyar ina kiran sunan Allah! kokarin mikewa tsaye nake na kasa sabida jin yanda marata ta cika tai taf da fitsari addua na shigayi a cikin zuciyata, can naji kamar zanyi kashi! na shiga nishi!!! da sauri na sauko kasa na dukufa tare da dafe gadon! nishi kawai nake ina kiran sunan Allah! ya karaso gurin a gigice yana rirrikeni nai wani wawan nishi! a take naji fad'owar abu a karkashina! kukan babyn ya cika dakin.
Tarairayoni yayi jikinsa yana tasbihi ga Allah ikon Ubangiji haihuwa mai sauki irin wacce ba'ayi tsammani ba, babyn ya janye ya dan gyara min kwanciya a jikinsa na cigaba dayin nishin ina rirrikeshi! cikin ikon Allah d'ayan ya fito fit kafin mahaifarsu ta biyo baya."
"Alhamdulillahi." ina fada yana fada! yasa hannu ya sharce gumun goshina a hankali ya kwantar dani a gurin ya shiga kimtsa babys nashi!