Sashe 71
Kwarya Tabi Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Kawai ki bud'e ina bukata." nace"To shikkenan ka gama cin abincin." Shuru yayi yasa spoon din dake hannunsa a nutse ya fara cin abincin...........Kad'an ya rage nace"Ka daure ka karasa ladan ka." girgiza min kai yayi yace."Na koshi haka ko kina so na kasa moruwa."? girgiza kaina nayi na mika masa tissue ya goge bakinsa, nace"To ya na zuba maka roman kazar ne."? ya mutse fuska yayi yace."Kici kayanki bana jin zan iya cin wani abu yanzu." Nace"To shikkenan nima ba yanzu zanci ba sai da safe zansa a d'umamin."
"Okey." yace ya dan kishingida yana kallon guri guda, a zuciyata nace"Abin yazo kenan! mikewa nayi na harhad'a kwanakun abincin na dauka na fita dashi, firji na kicin na bude nasa kwanon kazar na rufe da safe nake so naci a tsanake.........Dakin na koma na sameshi a inda yake har yanzu kuma guri guda yake kallo, sai dana zauna sannan ya dago kai yana kallona....
*Na kudi ne*
Koda zaki ganshi a gruop na sata ne idan kina bukatar ki biya kudin karatu ga yanda abin yake....Vip gruop#600 normal group #300 account... 0542382124....Binta umar gtbank....idan kati zaki turo #400 ne sai kiyi min mgn ta WhatsApp da wannan number
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
2/11/21, 2:28 PM - ???: *SADAUKARWA NE*
*GA*
*HAJIYA SHAFA'ATU S YARI*
(Kainuwa dashan Allah✊ðŸ?)
96
Fulani na kashe wayarta ta kira Jakadiya tace maza taje fada ta shedawa Maimartaba cewa tana son magana dashi. Jakadiya da sauri ta tafi domin cika umarnin uwar gijiyarta, Maimartaba tunda yaji wannan kiran na gaggawa yasan ba lafiya ba.
Koda Maimartaba yazo ta sheda masa abinda yake faruwa ransa ya baci yace"Yanzu ashe har yanzu ba daina wannan al'adar ba."? Tace."Wallahi basu daina ba sunayi shiyasa na kira ka na sheda maka abinda ke faruwa saboda bana so su watsa mummunar magana akan wannan yarinyar babana ya tabbatar min da cewa babu wata mu'amular aure data shiga tsakaninsa da ita saboda tana cikin hali na rashin tsarki! yanda yayi min bayani haka yayi wa uwargida bayani amma ta nuna bata yarda ba tana ganin kamar yana kokarin kare matarsa ne shi kuma ya tabbatar min da gaskiyar magana."
Maimartaba yace."Na rasa ranar da Huwaila za tayi hankali yanzu ace da girmanta da komai taje kar'bar zanin gado ai wannan zubar da kima da mutunci ne da kin fada min tun na kan Lawisa dana dauki mataki amma yanzu ma bata 'baci ba da kaina zan shiga sashenta na gargad'eta akan abinda suke shirin aikatawa."
Maimartaba na shiga sashen Uwargida ya samesu su biyu ita da Hajiya Karima sai 'kus-'kus suke, ganinsa yasa duk suka nuna alamun rashin gaskiya, a nutse ya zauna yana kallonsu sai rige rigen gaisheshi suke.
Ya dinga amsawa yana nazarinsu duk alamun rashin gaskiya ya bayyana a tare dasu.
Ya kalli Uwargida rai a 'bace! yace."Yanzu abubuwan da kukeyi a masarauta shine daidai."?
Sunkuyar da kanta tayi a sanyaye tace"Allah ya taimakeka me yake faruwa ne."?
Yace."Ashe tambayata kike abinda ke faruwa bayan kin san komai."
Tace."Ranka ya dad'e a gafarce ni nasan akan abinda kake magana kasan wannan abu al'adar masarauta ce babu laifi dan duniya ta tabbatar da nagartar matan da Magajin sarki ya aura Ita dai Lawisa kowa ya tabbatar cewa cikakkiyar macace ita wannan d'iyar bayin ce bamu tabbatar ba tunda babu yanda banyi dasu ba akan su nuna min abin kwanciyarsu suka qi kaga wannan na nuna mana cewa akwai lauje cikin nadi watakila yarinyar nan ba cikakkiyar mace bace."
Cikin takaici yace."Huwaila wannan abun da kuke jahilci ne tsantsa, a shakarun baya da masarauta ta mayar da abun al'ada akwai jahlici da duhun kai a tare da ita, yanzu kai ya waye muna da ilimin addini daidai gwargwado to me zai sanya mu dinga fallasa sirrin aure! to daga rana irin ta yau na soke wannan al'ada kuma kada naji kada na gani wata a cikin ku ta tayar da wata magana akan matar Ali ba lallai sai jini ya fita a jikin mace za'a san budurwa ce ni wannan yarinya Sumayya bana shakka akanta saboda haka magana ta mutu anan ba na ganku kuna magana kasa-kasa ba to mutukar naji maganar nan ta watsu dukkanin ku sai na dauki mataki akan ku.""
Hakuri suka shiga bashi suna sunkuyar da kansu, mikewa yayi ya barsu gurin ba tare da ya tanka musu ba.
Yana fita Uwargida taja tsaki tana girgiza kafarta tabbas Fulani ce ta turoshi yazo yaci mata mutunci.....Hajiya Karima tace"To wai da yazo yana wannan fad'an waye ya fada masa halin da ake ciki ne."? cikin takaici tace"Waye zai fada masa idan ba Fulani ba itace ta turoshi yazo yayi mana tujara." Hajiya Karima taja tsaki da fadin"Kin san Allah Huwaila na tsani na bude ido na ganta da ina da yanda zanyi a kanta to da tuni nayi shegiyar mata ce da asiri baya cin jikinta.
Uwargida ajiyar zuciya ta sauke tace"Babu abinda banyi ba amma na kasa tasiri a kanta Fulani ta riga tayi nisa tasha gabana tunda itace mai d'a namiji ai sai abinda na gani duk abinda Maimartaba yake da umarninta baya san 'bacin ranta ita da d'anta yanda yake nuna mana rashin kulawa nida 'ya'yana yana damuna mutuka wallahi na rasa yanda zanyi na tarwatsa rayuwar su ita da d'anta.
Hajiya Karima cikin 'bacin rai tace"Huwaila sai dai kiyi hakuri kina gani dai Muddibo garin yunkurin 'kwatar hakkinsa aka kasheshi muna ji muna gani muka hakura muka rasa shi! kema hakuri zakiyi ki zubawa sarautar Allah ido idan kuma kina da wata hanya sai kibi ki 'kwaci hakkin ki."
Cikin damuwa tace"Bani da wata hanya da zanbi dik hanyoyin da nake bi sun toshe amma dole zamu zauna da 'ya yana mu yanke shawara a tsakaninmu."
Hajiya Karima tace"Hakan yayi ni zan tafi gurina sai mun sake haduwa." Uwargida ta mike domun yi mata rakiya, suna tafiya suna tattauna yanda za'ayi su cutar Fulani da d'anta
Hajiya Karima na isa sashenta kiran Lawisa tayi a waya tace"Lawisa kiyi rawa kiyi juyi kishiyarki fanko ce dan ba'a samu shedar budurci a tare da ita ba saboda haka ke din kin zama abin alfahari a kan kishiyarki.
Lawisa farin ciki ya rufe ta ta dinga dariyar murna tana fad'in"Gaskiya Hajiya naji dadin wannan labarin na kuma yi alfahari dan haka yau na tabbatar da cewa nice matar da Yarima zaiyi tunkaho da ita."
Hajiya Karima na dariya nishadi tace"Ai shiyasa na kasa hakuri nace lallai sai na kira ki a waya na sheda miki saboda haka ki nutsu ki kwantar da hankalin ki kicigaba da zaman aurenki lafiya amma kada ki manta da dubarun dana koya miki kinji ko." Tace"Nagode sosai hajiya insha Allahu ba zan manta ba." sallama sukayi kicin nishadi da walwala taje tai wanka ta d'and'ansa ado ta hakimce akan kujera tana jiran shigowarsa.
Koda ya shigo kasa dauke idonsa yayi daga kanta, ya zauna kusa da ita suna gaisawa! tana fari da ido tace"Ranka ya dad'e ina ta yaka jajen abinda ya faru.
Hankalinsa ya mayar kanta yace."Wane abune ya faru kike min jaje''?
Kai tsaye tace"Shedu sun sheda cewa matarka ba budurwa bace."!! wani banzan kallo yayi mata yace."Ke waye ya fada miki hakan "? cikin rashin wayo tace" Yanzu hajiyata ta kira ni a waya take sheda min."
Kai tsaye yace." 'Karya take." cikin mamaki tace." Hajiyan ce ke 'karya."? kansa ya daga rai a 'bace yace." na fada 'karya tayi miki ni nasan wacece Sumayya na hana zanin gado ne saboda bana son tonan asiri shine suke zargin rufa mata asiri nayi wanda kuma ba haka bane sumayya cikakkiyar budurwa ce kamar ke."
Murya na rawa tace"Gaskiya banji dadin maganganun ka ba aiko hajiya bata haifeka ba yana da kyau ka girmamata bai kamata ka kirata da makaryaciya ba."
Mi'kewa yayi ya hau sama ba tare da yace mata komai ba.
Hawaye suka wanke mata fuskarta, tunanin take akan dalilin da yasa bai bada zanin gadon Sumayya ba, wato itace baya so shiyasa ya fallasa sirrinta! koda yake ai itace tace lallai sai an fita dashi an nunawa duniya, hannu tasa ta goge hawayen fuskarta ta bishi saman.
A kwance ta sameshi bacci na kokarin daukarsa, zama tayi kusa dashi a sanyaye tace"Ina so muyi magana." Hannu ya daga mata ransa a bace yace." Kin ta'ba min rai saboda haka ba zan saurareki ba sai na huce."!
Cike da mamaki! tace"Saboda kawai nace Sumayya bata da budurci shin........Mari ya kwad'a mata yana tsuma yace"kada na sake ji kin fadi wannan kalmar akan Sumayya Wallahi duk sanda na sake ji sai ranki ya 'baci! ki tashi ki fitar min daga daki."!!!!!! Lawisa ido ta zura masa tana mamakin marin da ya kwada mata
Zabura! yayi a kanta, da sauri ta sauka daga gadon ta fita daga dakin tana kuka.
Bacci ne ya daukeshi mai cike da mafarkai marasa dadi da ma'ana.
Ni kam tunda naje na samu iyayena cikin koshin lafiya na watsar da damuwar dake damuna muka yini cikin walwala da farin ciki, sai biyar na yamma na koma gurina, na samu ko'ina tsaf kamshin turaran wuta sai tashi yake a ko'ina, wanka nayi na kimtsa jikina ina fitowa falo na samesu a jere gaisheni sukayi na amsa cikin sakin fuska nace"Kuna iya tafiya tunda kun gama aikin ku." sallama sukayi min suka fita, kafin na zauna sai da na duba agogo naga bakwai shaura, zama nayi kan kujera na dinga tsammanin shigowarsa a lokacin, bai shigo ba sai wajejen tara da rabi, koda ya shigo kasa gane kansa nayi dan magana ma sama - sama yayi min ya shige daki, minti biyar nabi bayansa na sameshi a kwance, a sanyaye nace"Baka da lafiya ne."? kallona yayi da fadin"Me kika gani."? nace"Naga jikinka babu kwari ne." tsaki yaja yace."Wannan abun naki ne ya 'bata min rai bayan haka kuma Lawisa ta kara min wani."
A sanyaye nace"Sai hakuri." kallona yay yace."Kwana nawa yake kafin ya dauke."? ban 'boye masa ba nace"Hudu ko biyar." ajiyar zuciya ya sauke yace."Yanzu dai yau kwana nawa."? nace"Kwana daya." 'bata rai yayi yana kallona, dariya nayi nima na tsira masa idona, yace"Dariya kike min saboda mugunta ko."? girgiza kaina nayi alamun A'a.