Sashe 34
Kwarya Tabi Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sosai na shiga tashin hankali ganin yana nema yaci galaba a kaina yasa na dinga yi masa wani mahaukacin duka ina tuttureshi kamar maye yana sake nanewa a jikina sai nishi yake........gefan wuyansa na dasa hakora na dinga ciza ina ihu!!! a gigice ya sakar min nono na tunkude shi na mike tsaye ina ihu! tare da neman suttura.....mikewa yayi zai kamo ni na fitar da hannu na tsinka masa mari!!! cikin reshin kuka nace"Ka sake kusanto ni sai na kashe ka mugu azzalami sai Allah ya saka mun." Tunda na tsinka masa mari naga yayi sanyi ya zuba min ido mamaki sosai na hango a cikin kwayoyin idanunsa, yagaggun kayana na dauka nasa ina kuka na kama hanyar fita daga falon....... naji dadi dana samu bakin kofa babu kowa da sauri na nufi gurinmu ina share hawayen bakin ciki da takaici.
Lokacin dana shiga gurinmu naji dadi dana samu iyayena sunyi bacci da sauri na shige kuryar daki, zama nayi hawaye na tsere a kumatuna, wai wace irin masifa ce take bina anya kuwa zan cigaba da kula da guy nan kuwa!? hannu nasa na goge fuskata gaskiya bana tsammamin zan koma aikin sashen yaje ya 'karata da mugun halinsa idan sun kashe shi shine ya janyo ni dai ba zan sake zuwa bare bukatarsa ta biya a kaina......Motsin shigowa dakin naji nai saurin mikewa tsaye can inda kayana suke na nufa na shiga fito dasu..."Sumayya yau dad'ewar me kikayi ne."? Muryar Tambaya naji a kaina tana tambayata......sai dana saisaita kaina nace"Bani kadai na dade a sashen ba har dasu Haruna mun tsaya munyi masa aiki ne kin san gobe ne Walimar da za'a gudanar domun taya shi murna bude babban asibitin sa." Ajiyar zuciya ta sauke tace"Da kyar bacci ya dauke mu nida mahaifinki muna ta zullumi ko kina can gurun Uwargida ta tsareki da wani laifi." murmushi nayi ina boye damuwata nace" Tambaya kenan ai tuntuni na gama da gurin uwar gida duk wannan zaman a sashen Yarima nayi." Tace"To alhmdullhi ina fatan dai babu wata matsala." nace"Babu matsala ki koma kiyi kwanciyarki." Tace"To shikkenan ." Tana fita daga dakin na sauke ajiyar zuciya, riga da zani na dauko nasa a jikina na karkade shimfidata kwanciya nayi tare da tsirawa rufin dakin ido, tunani nake akan abinda ya faru dani....da gaske yake daya samu galaba a kaina sai ya cutar dani gaskiya banta'ba ganin butulu irinshi ba dole ne na nemawa kaina mafita gaskiyar magana kenan dan ba zan bari ya cutar da rayuwata ba, da wannan tunane tunanen bacci mai nauyi ya dauke ni...
*Na kudi ne!*
Kika karanta baki biya ba Allah ya isa! idan kina so ki biya ga yanda abin yake...Vip #600 normal #300 account.. 0542382124...Binta umar gtbank...idan kati zaki turo #400 ne sai kiyi min mgn ta WhatsApp da wannan number
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
2/11/21, 2:26 PM - ???: *SADAUKARWA NE*
*GA*
*HAJIYA SHAFA'ATU S YARI*
(Kainuwa dashan Allah✊ðŸ?)
65&66
Muddibo zama yayi a kan kujera ya dafe goshinsa abin duniya ya taru yayi masa yawa shima ji yake tamkar ya fashe da kuka saboda tsabar bakin ciki da takaici.
"Muddibo wane mataki zamu dauka akan wannan al'amarin dake faruwa wallahi ni har na gaji da abu daya kullum yaron nan gaba yake yi yana barinmu a baya yanzu yanzu Muzanbil yazo yake sheda min cewa gashi can a gurin taro sai mubaya ake masa jama'a sai addua suke masa gami da fatan nasara a rayuwarsa wannan al'amari yayi masifar daga min hankali ta inda har na rasa tunanin da zanyi."
Muddibo fuskarsa ya bude yana binsu da kallo ido jawur yace."Wallahi nima gabadaya kaina ya kulle na rasa wane mataki zan dauka akan Yarima duk wani tarko idan muka d'ana masa sai ya tsallake na rasa daga inda matsalar take."
Aunty Safiyya tace"Matsala fa daga gurin wannan mutsiyaciyar yarinyar take itace ke saka ido a kan komai duk aikinmu itace take wargazawa daba dan hakaba da tuni hakan mu ya cimma ruwa a kansa,
Muddibo yace."Nima na soma zarginta akan hakan to lallai kuwa zata janyowa kanta dan wallahi zan iya kasheta mutukar bukatata zata biya.
Uwargida tace"Dan Allah ku bar wannan maganar tukkuna ni yanzu so nake dani daku mu zauna muyi tunani akan wannan asibitin da aka bude masa inaso muyi tunanin wane mataki zamu dauka a kan hakan.
Muddibo shuru yayi yana girgiza kafarsa yace"Hajiya bani da imani akan bukatata wallahi zan iya kashe rayuka ina ganin tunda asiri da sharri ya kasa tasiri akansa kawai zan sa a cinnawa asibitin wuta kowa ma ya huta kuma bazan gudanar da aikina yanzu ba sai jama'a sun soma zurga zurga a cikin asibitin tukkuna zan sa a sa wuta in yaso kowa ya guje shi dan naji masifar haushi da yanda jama'ar gari ke nuna masa kauna wannan shine mataki da zamu dauka.
Uwargida murmushi tayi tace"Muddibo shiyasa nake kaunarka nake kuma sanya ka a cikin al'amurana saboda kasan abinda ya dace hakika wannan shawarar taka itace abar dubawa naji dadi sosai daka samo mana mafita idan ta kama har shi wutar cinye sai mu huta kaga mun yar da kwallon mangwaro mun huta da kuda.
"A'a kada ayi haka sai zunubin namu yayi yawa ina ruwan jama'ar gari kuma Yarima Ali shi muke so muga bayansa saboda haka idan abin ya kasance da haka shi zamu sawa wuta ba jama'ar gari ba." Aunty Bishira ce take wannan maganar bayan taci kukanta ta koshi.
"Ke kinga Bishira ki daina wannan maganar ashe akawai sauran imani a tare dake, babu ruwanmu mu kan mai uwa dawabi zamuyi ko ba haka bane."? aunty Safiyya ta 'kare maganarta tana kallon Muddibo." Yace." Kwarai kuwa ni na rasa wace irin zuciya ce da Aunty Bishira jama'ar garin ba sune suke 'kara masa karfin gwiwa ba na tabbata idan asibitin ya tashi da wuta mutane suka 'kone suka mutu to kowa zai kiyaye kai kansa asibitin gudan faruwar matsala kinga bukatarmu tabiya mun ruguza shi."
Uwargida tace"Muddibo rabu da Bishira dan Allah mu cigaba da abinda yake gabanmu." Gabadaya suka zuba masa ido yana cigaba da tsara musu yanda al'amarin zai kasance.
Ni dai ina ganin Maimartaba ya shiga gida nima na bar gurin dan gabadaya hayaniyar dake tashi a gurin nema take tasa min ciwon kai, daf da gate din sashen Sumayya naji an kira sunana ina juyowa muka hada ido da Dr Rabo ashe yazo taron, murmushi nayi na tsaya ina kallonsa har ya karaso inda nake tsaye, da murmushi a fuskarsa yace."Baby Sumayya kinyi wuyar gani." ina yar dariya nace"Dr Rabo barka da hantsi ya gida ya iyali.''?
Yace."Alhamdullhi ina fatan kina lafiya ko da yake ai ga alamu nan sun nuna kina cikin koshin lafiya Sumayya ashe haka kike da kyau.'' hararasa nayi ina dan bata fuska nace"Ka saba fada min wannan maganar dan ka bata min rai dan Allah ka daina bana so."
Murmushi yayi ya shafa sajensa yana kallona yace."Kin san Allah ba karya nake ba kina da kyau sosai sai dai ba kowane zai fahimci hakan ba sai wanda yasan meye kyau, mafi akasari maza sun dauka fari shine kyau basu san ba haka bane dan wallahi da wata farar macan gwara babu zaki ga wata fari ne kawai amma sam bata da k'ira da cika irin wanda namiji ke bukata ke kam Sumayya kin cika mace ta kowane fanni na jima banga macen da ta tara irin abubuwan da kike dashi ba.
Cikin kankanin lokaci na murtuke fuskata ashe Dr Rabo kare min kallo yake har yana kwarzanta kirar jikina, dauke kaina nayi sabida takaici na rasa ma abinda zance masa, ina jinsa yana surutu na juyo domin na fada masa cewa zan tafi dan banga amfanin tsayuwata ba dashi ba na tsani namijin da zai dinga nuna zulama a kaina.....Magana zanyi Yarima shida Shatima da wasu fadawa biyu suka karyo daga wata hanya, sunkuyar da kaina kasa nayi gabana na wani irin faduwa.
Yarima tun daga nesa yake so ya tabbatar da abinda yake gani a kofar gate dinshi, Yarinyar nan ce Sumayya da Dr Rabo suke zance a gurinsa saboda sun raina masa hankali! mugun kishi ne ya rufe shi, nan take yayi kici kici da fuskarsa, Shatima nayi masa magana yana amsawa ciki ciki takaici ne fala cikin zuciyarsa.
"Dr Rabo ni zan shiga gida kaina ne ke ciwo dan Allah ka gaishe min da yaranka idan ka koma gida." Yana yar dariya yace."Ba zaki tsaya yarima ya karaso ba naga sai wani sauri kikeyi kada dai kice min har yanzu tsoransa kike."
Kallonsa nayi ina mamakin maganarsa nace"Dr Rabo Allah ne kadai abin tsoro ba wani mahalu'ki ba." Maganata tayi daidai da karasowarsa gurin kuma nasan yaji......da sauri nayi gaba ba tare da nayi kuskuran kallonsa ba nace"Dr ka sauka lafiya." Gabadaya harshi bina sukayi da kallo suna mamakin abinda na aikata wanda ya dace ace na tsaya na kwashi gaisuwa gurin Yarima amma na kad'a kaina na wuce! na bar gurin, ba Yarima kadai ba har Shatima sai da yaji haushin abinda nayi......Yarima Ali kuwa kasa tsayawa yayi yay cikakkakiyar sallama da Dr Rabo hannu kawai ya daga masa ya shige ciki Dr Rabo anan ya sake gazgata zarginsa akan cewa shima son yarinyar yake.
Koda suka shiga cikin gidan kasa samun nutsuwa yayi gabadaya hankalinsa ya tashi ganin yarinyar sannan babban abinda ke duguzuma masa zuciya ganin Dr Rabo ya tsayar da ita suna hira a bakin kofarsa sai yake ganin kamar da gayya sukayi masa haka yaji gabadaya ya tsani Dr Rabo duk da ya kasance abokinsa amma a yanzu bashi da babban makiyi kamarsa.
Shatima ya dafa kafadarsa a nutse yace."Na lura abinda yarinyar nan tayi maka a gaban Dr Rabo ya bata maka rai ni kaina raina ya baci wallahi kayi hakuri yanzu zansa a kirata ta nemi afuwarka." Girgiza kansa yayi yace."Rabu da ita kawai kada ka kirata zata shigo da kanta idan ta shigo ni zan mata hukunci daidai da abinda tayi min." Shatima yace."Okey yanzu me ka fuskanta a tsakaninta da Dr Rabo."? kai tsaye yace."Sonta yake." Shatima yayi dariya yace."Lallai idan bakayi da gaske ba zaiyi maka shigar sauri."