Sashe 73
Kwarya Tabi Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin ado kamar koda yaushe ya sameta, tana ganin shigowarsa ta mike tsaye da sauri tana masa barka da zuwa, ko kallonta beyi ba ya haye sama! ajiyar zuciya ta sauke tana data sanin abinda ta aikata, a sanyaye tabi shi saman, ta sameshi yana kokarin shiga wanka, sannu da zuwa ta sake masa ya amsa ciki-ciki toilet din ya shige ya barta a tsaye, a sanyaye ta dauko masa jallabiya da gajeran wando ta zauna tana jiran fitowarsa, yana fitowa taje ta tareshi towel din hannunsa ta kar'ba tana goge masa jiki, kyaleta yayi yaje ya zauna a bakin gado, da sauri ta dauko mai ta fara shafa masa, ajiyar zuciya ya shiga saukewa ko yaya mace zata ra'bi jikinsa sai sha'awarsa ta tashi, kallonta yayi yana tunanin ni'imarta, yunwa da da gajiya basa hanashi fitinarsa lumshe idonsa kawai yake yana lasar lips dinsa, Lawisa ta dinga shashshafa jikinsa da gayya ta dinga tsokano shi aikuwa wawura ya kai mata ta fad'a jikinsa suka shiga ya mutsa juna
Sai da suka biya bukatar junansu sannan suka saurara, yaje ya sake wanka ya fito itama ta shiga tayi, ta sameshi na kokarin fita daga dakin, sunansa ta kira ya tsaya yana kallonta fuskarsa da alamun sassauci! tace"Kayi hakuri da magana ta akan Sumayya dan na lura saboda haka kake fushi dani."
Kafad'a ya d'aga a dakile yace."Nayi hakuri amma ki dinga kiyaye harshenki akan kici fuskar wannan yarinyar zan iya rabuwa dake."
Da wani irin mamaki! take kallonsa yace."Da gaske nake miki naga kina kallona inda kina so ki gazgata magana to ki kuma zuwar min da wata maganar banza a kanta."
Yana gama maganarsa yasa kai ya fice daga dakin.
Lawisa kasan kafet ta zube tana hawaye! yaushe tayi saken da yarinyar nan tayi mata illah! haka! Zai iya rabuwa da ita akan Sumayya shin wane irin so yake mata haka."? kuka ta dinga shar'ba tana girgiza kanta da mamakin al'amarin.
Ina shirin kwanciya bacci ya kira ni, a nutse na daga wayar muka gaisa na tambayeshi aiki yace."Lafiya lau ina fata kin wuni lafiya."? nace"Lafiya lau na wuni sai dai nai ta tsammanin shigowarka baka shigo ba."
"Kina bukatar ganina ne."? yafada cikin wata irin murya, dariya nayi nace" Sosai kuwa ina bukatarka na saka a cikin idona."
Ta'be bakinsa yayi yace."Sai dai kiyi hakuri sai da safe dan yanzu haka a kwance nake." Jikina ne yayi sanyi raina ya 'baci da dizgin da yayi min! dana san zai watsa min 'kasa a ido da ban zubar da kima ta ba, daurewa nayi nace"Okey to sai da safe." kawai na kashe wayar ina jan tsaki sosai naji takaicin maganar da yayi min.
Cikin mamaki yake bin wayar da kallo, lallai sumayya wuyanta yayi kauri wato shi ta kashewa waya, aikuwa zai bata mamaki! ya daina kiranta a waya wallahi........mi'kewa yayi daga gurin cin abincin ya nufi daki domin ya kwanta ya huta.
Washe gari da safe kafin ya fita aiki sai da ya sake turmushe Lawisa tana kuka da kun'ci irin cin fuskar da yake mata akan sumayya amma hakan be dameshi ba bukatarsa na biya ya karkad'e rigarsa ya 'kara gaba.
Lawisa yini tayi tana bakin ciki da takaici ya isheta kawai ta yafa mayafi ta nufi can bangaran iyayenta, ta shedawa mahaifiyarta irin iskancin da yake mata akan kawai ta kira Sumayya fanko.
Hajiya Karima tace"To tunda dai bashi da mutunci kada ki sake yarda ya turmushe ki yana biyan bukatarsa akanki amma yana 'kuntata miki akan wata banzar matarsa ai fanko ce idan gaskiya ne ita din budurwace a nuna mana sheda mugani! kada ki sake yarda yazo ya biya bukatarsa sai kinja masa aji ki nuna masa ke mai daraja ce." Lawisa ta dauki hud'ubar uwarta ta dawo gurinta da kudirin daukar fansa akan irin wulakancin da yake mata.
Yau sai bayan goma na dare ya shigo, ya sameta a falo a zaune ko kallonta beyi ba ya hau sama, har ya gama abinda yake ya sauko ba tabi bayansa ba, sosai yayi mamakin haka, gurin cin abinci ya zauna ya shiga bud'awa......"Lawisa! sunanta ya kira murya a sama! amsawa tayi ta isa inda yake zaune, a murtuke yace."Wannan wane irin abinci ne."?
Itama a cukune tace"Ka duba ka gani mana ai kana da ido."! a fusace! yace."Dan uwarki ni kike fadawa wannan maganar."? Kallonsa tayi tace"Kana yawan cin fuskar uwata kasan dai ita ba sa'arka bac...........Yankin da kwanukan abincin suke a jere ya d'aga ya watso mata ajikinta..."Ni zaki tsaya akaina kina gaya min magana ki tashi a gurin nan ko kuma yanzu ki gane kuran ki."!!!! Lawisa ta dinga duba jikinta tana zubar da hawaye! tace"Wai wannan wulakancin da kake min na menene me nayi maka."? Tsaki! mai karfi yaja ya tura kujera tayi ta baya da sauri ya bar gurin!
Binsa tayi da kallo har ya bude kofar falon ya fita, bangaran mahaifiyarsa ya nufa domin ya samu yaci abinci acan amma bai shigar mata da 'bacin rai ba saboda baya so ta fahimci wani abu.
Lawisa gurin ta bari cike da tsantsar tashin hankali da nadama Magajin sarki ya samu abinda yake bukata a gurinta shiyasa yake cin mutuncinta to wai ita kadai yake wa wannan iskancin ko kuma harda Sumayya?? da taga babu mai bata amsa, sai kawai ta nufi toilet ta sake wanka ta fito tana kunci tasa kayan bacci ta kwanta........Can cikin baccinta taji an danneta, duk kokarinta na kwatar kanta sai data hakura dan karfi yasa mata ya shiga biyan bukatarsa......Koda gari ya waye kasa tashi tayi saboda wahala, yana kallonta a kwance ya fice daga dakin hankalinsa a kwance.
To nima dai sai da nasha jinin jikina ganin har gari ya waye bai neme ni a waya ba, na dinga zargin abinda ya hanashi kiran waya ta kamar yanda ya saba, yau kwana biyu kenan rabon dana sashi a idona, yau dai nasan dole ya shigo tunda nice da girki in yaso idan ya shigo sai naji laifin da nayi nasan dai ruwa baya tsami banza.................
*Na kudi ne...!*
Koda zaki ganshi a groups na sata ne idan kina bukatar biyan kudin littafin ga yanda abin yake....Vip group #600 normal group #300 idan kati zaki turo #400 sai kiyi min mgn ta WhatsApp da wannan number
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
2/11/21, 2:28 PM - ???: *SADAUKAWA NE*
*GA*
*HAJIYA SHAFA'ATU S YARI*
(Kainuwa dashan Allah✊ðŸ?)
98
Jin danshi a pant dina yasa nayi saurin shiga toilet domin na duba tunda dai nasan tun safe jinin ya dauke dan dukkanin sallolina nayi nasan zai iya dawowa tunda dama wani lokacin kafin ya tafi gabadaya yana wasa, pant din na cire ina dubawa banga komai ba na tsuguna tare dasa ruwan d'umi na wanke gurin sai naga alamun d'auraya ne wanda yake biyo bayan jinin al'ada idan ya tafi, ajiyar zuciya na sauke na sanja wani pant din na fito, ina kokarin kwanciya ya shigo, nabi fuskarsa da kallo ina masa barka da zuwa, amsawa yayi a lokacin da yake 'kare min kallo nasan kayan baccin dake jikina ne suka dauke masa hankali dan irin masu fitar da tsaraicine........A kasalance ya zauna kusa dani kafadarsa ta hadu da tawa. sunana ya kira na amsa a nutse ina kallonsa, yace."Naga alamun musulunci a tare dake ina fatan abin naki ya tafi."?
D'an 'bata rai nayi nace" Daga shigowarka da abinda zaka fara kenan gaskiya banji dadi maganar nan ba hakan ya nuna min cewa abinda ya shigo dakai kenan gurina."
Ta'be bakinsa yayi yace."Kin damu dani ne kuma idan na shigo gurinki me zanyi miki."? Na kalleshi ina danne bacin raina nace"Yau kwananka biyu rabonka da nan kuma ko a waya ka kasa kirana ka tambayi lafiya Haba dan Allah ka dinga koyi da Annabi Muhammad SAW mana."
Cikin wani irin yanayi yace." Yanzu dai wa'azi kike min ko gyara."? nace"Duka." Girgiza kansa yayi yace."Shekaran jiya me yasa kika katse min waya." ? A sanyaye nace"Naji kace a kwance kake kana hutawa shiyasa na kashe domin na barka ka huta."
"Ke kika kirani ko kuma ni na kira ki."? " Kaine." nafada ina kallon fuskarsa.
Yace."To daga yau sai yau kada na sake kiran wayarki muna magana ki katse kinji ko."
"To naji indai wannan ne laifina ina rokon afuwa." shuru yayi yana kallon kasan kafet, nace"Muje falo na shirya maka abinci ko."? Girgiza kansa yayi, nace"Saboda me."? Kai tsaye yace."Sabida naci a gurin Mammana."
A sanyaye nace"Me yasa kake mana haka? babu amfanin ka dinga zuwa gurin Mamma kana cinye mata abinci alhalin kana da iyali wane irin kallo kakeso tayi mana."
"Kece kike ganin hakan bai da amfani ni duk inda naga dama nan zanje naci abinci banga dalilin da zai sanya kuce dole sai abincinku kadai zanci ba."
Kallonsa nake gabadaya na rasa abinda zance masa na kasa gane da wane irin mutum Allah ya had'ani zama.
''Kina kallona baki bani amsata ba." Nace"Wace amsa zan baka ni wallahi duk ka gama d'aure ni." Tsaki yaja yace." Ina tambayarki shin kinyi wankan tsarki ko kuwa."?
Nace"Ai dama kwana hudu ko biyar nace maka yau kuma kwana hudu akwai saura bai gama tafiya ba." na fadi hakane domin inga yanda zaiyi.....aikuwa 'bata fuska yayi ya tsirawa kasan kafet ido, cikin zuciyata nace"Wannan mutumin baida hakuri ko kadan......."Za kayi wanka ko."? a hankali nayi maganar, mikewa yayi ba tare daya tanka min ba, murmushi nai na kwanta tare da jan bargo, ina kallonsa ya fito yana goge jikinsa, ya gama shafe shafensa yasa kananun kaya yazo ya kwanta.
Jawoni yayi jikinsa na sauke ajiyar zuciya tare da rintse idona! "My lov." kasa - kasa yace."Me zan samu ne." ? a hankali nace "Duk abinda kake so."" Hannu ya dora kan Brest dina yana cud'awa yace wannan zaki bani." Jiki a mace nace"Ai naka ne kayi yanda kake so dasu.''