Sashe 74
Kundin Qaddarata Final Part Complete Hausa Novel · about 2 min read
Abdur rahman ne zaune cikin daya daga cikin kujerun falon sanye da shadda ruwan madara wadda ta haska fatarsa,kansa hula ce zanna,hankalinsa na kan mama suna taba hira da alama labari yake bata,sallamar su ce ta maido hankalinsa bakim qofar,baki ya saki yana kallonta cikin mamaki kamar yadda ta saki baki itama tana kallonsa cike sa mamakin yaushe ya diro nijeria
"Kai kam baka da aiki sai zuwan bazata?"
"Kawai kice yaushe a gari inji maqi baqo" ya fada yana murmushi,sai data samu gu ta zauna sannan ta dubi mama
"Wai don Allah mama yaushe yazo?"
"Fitarku ba dadewa" sai tayi murmushi tana gaida shi,amsawa yake shima cikin sakin fusakar suka fara dan tsokanar juna yadda suka saba,halima ce ta shigo wadda sai da ta tsaya ta daura alwala,a ladabce ta gaidashi ya amsa yana dubanta
"Wai shekara daya tal naga duk kum qara girma,halima ke kam ashe ke kika debo kamar sumayya"dariya tayi ta shige daki don tada sallah,mama ta miqe jin zainab na kiranta tazo taga ruwan miyar tuwon daren data tsayar ya isa.
Maida dubansa yayi ga sumayya
"sumayya ya kuma bayan saduwa,bayan tafiyata lamura masu yawa sun wakana,Allah ya jiqan yaya mukhtar,ya gafarta masa ya masa kyakkyawan masauki a aljanna yasa ya huta"
"Amin ya Allah" ta fada wani miki na neman motsuwa a zuciyarta,zuciyar na son karyewa hawaye na neman zuba,shuru ya ratsa dakin yana nazarinta,ya fuskanci ya taba mata mikin dake zuciyarta
"Tunda nazo nake tambaya ina mutumina ashe yana gidan gwaggwo yahanasu,da yake ban leqa gidan ba,jiya na shigo qasar" sai ta murmusa tana cewa
"Ayyah,ai da ya samu hutu sai tazo ta daukeshi da kanta" idanu ya zaro
"Kice abdallah an fara makaranta,lallai an girma"murmushi ta kuma tana bashi amsa sanda mama ke dawowa cikin falon
"eh,ai yana cika shekara ya abbakar ya sanyashi"
"Wacce makaranta ce?"
"New egypt international" kai ya kada
"Masha Allah" hirar sai ta koma gun mama sai ta miqe itama tayi sallar la'asar,bashi ya bar gidan ba sai da yayi magariba suka gaisa da malam sannan ya ajjiye musu tsaraba dangin alawoyi da jallabiya ta maza data mata tasu sumayya zainab da halima,sai tarin qananan kaya na abdallahnsa.
*mrs muhammad ce*👑
📚📚📚📚✍🏽✍🏽✍🏽✍🏽
[1/1, 9:36 AM] +234 807 885 3729: ✍ *~KUNDIN QADDARATA~*✍
📖📖📖📖📖
*~NA~*
*~SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA~*
*WATTPAD:HUGUMA*