Sashe 83
Karfe A Wuta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jauhar ta ajiye food flask, da leda ta ce "Mama ga wannan, kwa yi buÉ—a baki, a saka mu a addu'a"
Abbu ya ce "Masha Allah, addu'a kullum cikin yin ta ake, Allah ya yi albarka"
Rahila ta ce "Iyee har da su suga da kayan marmari?" Ta buɗe fulas ta ce "Abbu kaza ce fa a ciki, ikon Allah sana'a ka samu ne haka? Ko kuma haryanzu miyagun ƙwayoyi ka ke sayarwa, gara mutum ya san halaccin abun da zai ci".
Al'amin ya kalli jauhar, irin kallon kin ga abun da nake gudu ko?.
Ya ce "Ubana na zo gani, kuma banda 'yar madara ta matsa, da sai dai na je ƙofar masallaci, idan ya fito na ganshi kamar yadda na saba, dan haka ba sai kin san sahihanci da halaccin cin sa ba, tun da bani da alaƙa da ke" ya tashi ya danƙi hannun jauhar a gaban su.
Abbu ya ce "Aminullahi tsaya mana"ya tsaya cak yana huci, jauhar sai ƙoƙarin zame hannunta take yi daga nasa, saboda kunya.
Abbu ya ce "Allah ya saka da alkhairi, ya yi albarka. 'ya ta Allah ya saka miki da alkhairi, yayi muku albarka gaba É—aya"
Ta ce "Amin Abbu, a sha ruwa lafiya "
A zatonta, zai ta yi mata masifa, sai dai ta ji bai ce mata komai ba, ya wuce da ita unguwar su, ya kaita har ƙofar gida.
"Ki yi sauri ki fito mu tafi, mu koma gida"
Ta ce "To*
Ta sauka daga babur É—in ta shiga gidan, suka gaggaisa, sai dai baba baya nan, ta ce "Dama É—an abun sannu da shan ruwa na kawo masa, sauri nake yi na bar shi a waje, kar ya gaji da jirana"
Anty Zakiyya ta ce "Lallai jauhar, shi mijin naki ya fi ƙarfin ya shigo ya gaida mu kenan?"
"A'a ba haka bane Anty, kin san ba ya jituwa da 'yan unguwar nan, bana son wani abu ya faru ne"
Mama ta ce "Haryanzu bai shiryun ba kenan? Sai labari muka ji wai ya fito ai, Jauhar wannan naman kajin, shi ya saya ko ke?"
Ta ce "Shi ne"
Suryaya ta ce "To a dai yi a hankali, Allah ya sa ba na sata bane ba".
Jauhar ta ce "Allah ya tsare shi, Al'amin ba ya sata".
Anty Zakiyya ta ce "Wato Jauhar ba zaki yi mana Allah ya sanya alkhairi ba ko, ko kishi ki ke yi?"
Cikin rashin fahimta jauhar ta ce "Anty na me?"
"Alhaji mu'azzam ya dawo, tun da kin yi aure yanzu hafsa zai aura, ya bayar da miliyan biyu tayi lefe, dubu É—ari biyar kuma kuÉ—in aure!"
Ayshercool
08081012143.
🔞₦500 ne via 0009450228
Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143
90009343
'Yan Nijar ku turo katin airtel na 300fcfa
Arewabooks ayshercool7724
https://chat.whatsapp.com/E3bH5OKBh9jH2aYygj0ArA
Kina bukatar kaya masu kyau da inganci??
  Kina bukatar kayan kitchen wnd suke available ba order ba??
  Kina bukatar adashin gata wnd zaki dauki kaya kamar kyauta??
  Kiyi joining wnn group din namu insha Allah xakiji dadin kasancewa a ciki.
   Muna da kaya available masu kyau da rahusa💃ðŸ¾ðŸ’ƒðŸ¾
Ko kimin mgn ta👇ðŸ½ðŸ‘‡ðŸ½
08093932955
Abunka da zuciya, dumm haka ƙirjin Jauhar ya buga, da ƙarfin gaske, take wani abu da ba ta san menene ba ya taso mata.
A ranta ta ce "Saboda haka dama ku ka aura mini Al'amin, dan rusa aurena da Alhaji mu'zzam?"
'kul jauhar, Al'amin zaɓin Allah ne a gare ki, babu wanda yake da ikon canzawa wani ƙaddararsa, dama haka Allah ya tsara miki'
Cikin sauri ta ce "Ahh haba, amma ba a gaya mini ba, ga shi muna waya, ina yi muku magana ta what's app, Anty ke ma ina da lambarki, amma ba a gaya mini, ko dan kar in haÉ—a lefen na zo na É—auki kayan kwalliya ne ya sa ba a gaya mini ba?"
Anty Zakiyya ta ce "A'a kar a gaya miki ki ji wani abu a ranki ne, dama Allah bai ƙaddara mijinki bane"
Jauhar ta ce "Haka ne, mijin wata baya auren matar wani, idan an gama haÉ—awa ni dai zan zo a bani kayan kwalliya".
Surayya ta ce "Au, ashe fa ba ayi miki lefe ba ke ko?"
Jauhar ta girgiza kai ta ce "A'a kin manta an yi mini sayayyar kaya?"
"Duk da haka wannan ai ba lefe bane ba"
Wayar jauhar ta fara ringing, ta cirota daga jakarta ta ce "Master"
"Fito mu tafi"
"To gani nan"
"Bari na tashi yana jirana, idan an saka lokaci sai a gaya mini"
Hafsa ta ce "An saka bayan salla da sati uku ne"
"To Allah ya sa zamu gani, a gaishe mini da baba, sai kuma Allah ya kaimu salla, Anty walida ku kuma na gaji da roƙonku ku zo gidana, ko sau ɗaya babu wanda ya taɓa yi mini kara ya zo".
Hafsa ta ce "Ke fa babu wanda zaki gani a gidanki, muna yayyenki zamu din ga zuwa gidanki, ko so ki ke mu zo mijinki yayi mana illa?"
"Haba dai, ba fa mahaukaci ba ne, da zai yi muku illa, da ban kawo yanzu tare da shi ba, sai anjimanku"
Zuba mata ido yayi, har ta ƙaraso, sai dai ya lura da jikinta a sanyaye yake, bai ce mata uffan ba, ya kunna babur ɗin, ya karkata mata ta riƙe shi ta hau suka tafi.
Sai yanzu ta ƙara gane dalilin yin amfani da yi mata sharri, wurin aura mata Al'amin, ba wai tana baƙin ciki da auren hafsa bane ba, ta san haka Allah ya ƙaddara kawai mamakin tsananin ƙin da suke yi mata take yi, ta san ko da kuɗi ba za su yadda su aurawa 'ya'yan su mutum irin Al'amin ba, saboda kar ta huta shiyasa suka yi mata wannan muguntar.
Kallon bayan Al'amin take yi, a ranta ta ce "Kai Allah ya zaɓa mini, kuma in sha Allah sai na yi kyakywar rayuwar aure da kai master'.
Da haka suka ƙaraso gida, sai dai yana ankare da yadda walwalarta ta gushe, take komai jiki a sanyaye babu kuzari.
ÆŠan muzurunta na ta kewayata, yana yi mata É—an kuka, amma ta kasa kula shi, wanda da tana cikin walwala da tuni ta É—auke shi tana yi masa rawa, da ma shi ba shiri yake yi da muzurun ba, dan dana sanin kawo mata shi ma yake yi, saboda yadda take tsananin ba wa muzurun kulawa, kamar ya jefar da shi haka yake ji wasu lokutan.
Ya zuba mata ido, tana ta yi wa wani mayafi ado da beads, na kayan sallar mutane da take ta yi, sai dai a saɓule take aikin.
Muzurun ma ya gaji, ya koma gefe ya kwanta, saboda ta kasa kula shi.
Har aka sha ruwa, ko surutun yau ba ta iya yi, abincin ma cakalarsa kawai take yi, ta kasa ci ta ajiye ta tashi tayar da sallar taraweeh.
Ta cigaba da aikin beads.
"Ssss, Ji mana" ta É—aga kai ta kalleshi.
"Zo mana"ta ce "To" ta yinƙura ta tashi, ta ƙaraso gaban sa, tana ƙoƙarin zama a ƙasa, ya nuna mata kusa da shi, ta zauna tare da sunkuyar da kanta.
"Kin ga muna zamanzamanmu, ki ka kwashe mu, muka je wurin mutanen nan, gashi kin je an yi miki wani abun kin kasa sukuni, shiyasa tun farko na ce kar mu je, ki ka dage, kin dawo kin kasa nutsuwa, me aka yi miki?"
Ta girgiza masa kai ta ce "Bakomai"
Ya ce "Bana tambaya sau biyu"
"Ka yi haƙuri dan Allah, babu komai, zuwa da safe zan wartsake in sha Allah".
"Ba ki da juriya, kin fiye rauni, da wuri ake ganin gazawar ki, ki ƙara ƙoƙarin zama jaruma, ko dai ayi miki ki shanye ko shirya ramuwar gayya sama da abun da aka yi miki. Ki ajiye wannan abun da ki ke yi, ki tafi ki je ki kwanta"
Ta jinjina masa kai ta ce "To master, na gode sosai" ta tashi jiki a sanyaye ta tafi ta kwanta.
Sai dai bacci ya gagari idonta, ta din ga tunanin, meke damunta kishi ne ko hassada. Sai dai ta tabattar wa da kanta ba kishi bane ba, saboda ta riga ta zama matar wani, ko ba komai a yadda yake ɗin nan, ta fara appreciating yanayin zaman na su yanz saɓanin da, dan haka tana matar wani ba zata yi kishi a kan wani ba.
Hakazalika ba hassada ba ce ba, ba ta ji ta damu dan hafsa zata shiga cikin daular da, da ita ce zata shiga, ta san wannan nufin Allah ne, kawai tana jinjina yadda suka shiga suka fita, suka aura mata Al'amin dan kawai kar ta auri Alhaji mu'azzam.
Wannan gillin ɗabi'a ce ga zuciya, da duk yadda ɗan adam ya kai ga dannewa sai yayi tasiri, ta din ga istigfari da roƙon Allah ya sanyaya mata ranta, ta manta ta fuskanci Rayuwarta.
Yanayin yadda Al'amin ya fara nuna damuwarsa a kanta, ya ke sanya wa ta ji tabbaci da ƙwarin gwiwar cewa wataran za ta ji daɗinsa, tun da dai babu duka ko zagi a tsakanin su, shaye-shayen sa da nema rigimarsa ne babbar matsalarta, gashi yanzu cefane ma yana yi ko ba kullum ba.
A cikin kwanakin da ta dage da addu'a, sai ta fara jin sassauci ta fara mantawa, ta cigaba da mayar da hankali a kan sana'arta, da yi musu Addu'a babu dare babu rana.
Al'amin ya fara rage yin shaye-shaye a gabanta, sai ta yi bacci, sai ya fita tsakar gida, ko ƙofar gida yayi, duk da wasu lokutan idan ta shiga ta tarar da shi yana yi, mazewa yake yi ya haɗe rai ya cigaba da shan abun sa, amma sosai yake rage abun da zai yi, wanda zai sanya ta shiga damuwa.
Ya mayar da ita asibiti, likita ya tabattar da jininta ya sauka, kuma ya dakatar da ita daga shan magani, na wani É—an lokaci.