Sashe 34
Karfe A Wuta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Na fara gajiya da rashin mutuncinka Abdul, na gaji, gashi a banza ka nemo magana a wurin ƴar matsiyata, sun ƙi yadda a haɗa kai da su, a binne taiyar da ka shuka, dole sai na ɗau mataki a kai. In the next couple of years, kai zaka tsaya takarar deputy governor a garin nan, kamar yadda muka yi yarjejeniya da party, kafin na shiga, amma sai shashanci ka ke yi, so ka ke yi sai lokacin ya yi ƴan adawa, su ɓata mana shiri, na gaji da zubar da jini, saboda rashin hankalinka da wautarka, na ce ka yi aure ka ƙi, daga shaye-shaye sai neman mata, idan ma zaka yi yakamata ka san abun da ka ke ciki"
Abdul ya numfasa ya ce "Ka yi haƙuri, ni yakamata na goge wannan ɓarnar da kaina, ka karɓar mini address ɗin yarinyar, zan san abun yi"
"A baka ka je ka kuma yi wa mutane wani shirmen ko?"
Ya girgiza kai ya ce "No, na yi maka alƙawarin ba wani shirmen zan yi ba, zan goge komai ne kawai"
"Æace ka bani wuri" yayi maganar yana hakin baloÆ™oÆ™on da ya yi.
Nabila fa abu ya zame mata ga ƙoshi, ga kuma kwanan yunwa, wayar Viper ta zame mata larura, ta rasa yadda za ta yi.
Da safe Abba ya ce ta zauna a gida ta huta, saboda jikinta, amma ta ce masa ita ta ji sauƙi, fita za ta yi, da kansa ya ɗauke ta a mota, ya tafi kaita wurin aikin, suna tafe yana yi mata nasihohin da ya saba yi mata, amma da za a yankata, ba zata iya faɗar me yake cewa ba.
A gate suka haÉ—u da Director, yana ganin major kamar zai dungura, saboda risunawa cikin girmamawa, ya gaida major.
Ya amsa masa cikin girmamawa yana tambayarsa aiki.
Director ya amsa da "Aiki Alhamdilillah, yau kuma da kanka ka kawo ta?"
Major ya ce "To ya na iya, Æ´ar gudaliyata babu lafiya, kuma ta dage sai ta fito aiki. Ina fatan dai yanzu tana mayar da ka?"
Director yayi murmushi ya ce "Alhamdilillah, ta rage shiririta, tana aiki sosai ranar Alhamis ma za ta fita trial ita ce incharge of case É—in"
Major ya ce "Masha Allah, idan ki ka yi wining, akwai special gift" Tayi murmushi kawai ta sauka daga motar, dan ba wani ganewa take yi ba.
A wurin aikin ma, jin ta ta din ga yi tamkar wadda ta shekara tana amai da gudawa, gaba ɗaya gaɓoɓinta a sage suke, da ta motsa, sai ta ga kamar za ta ga Viper a gabanta.
Layin Nasir ta kira, tayi sa'a ya É—aga ya ce "Ya aka yi kuma?"
"Ka aika a bincika maka maganar mutumin nan ne?"
"Ki kwantar da hankalinki mana, ina sane zan aika".
"Ai kar ka zo ka ce ƙarya nake yi ne"
"Haba dai ni na isa ma"
"Yaya"
Ya amsa da "Na'am barrister Nabila maitama".
"Wane laifi Viper yayi na ƙarshe ne, aka rufe shi?"
"Ban gani ba a cikin record ɗin sa, waɗanda na gani dai, kawai rigima ce da mutane, da ta'amalli da miyagun ƙwayoyi da kuma dillancin su".
"Wace kotu da wace kotu aka taɓa kai shi?".
"Arfa ban sani ba wallahi, wai menene akwai matsala ne?"
Ta kashingiÉ—a ta ce "No, babu wani abu sai anjima"
Ta kashe wayar ta ajiye, ta tashi ta tafi office É—in Barrister Habib.
Bayan ta yi sallama, ya amsa mata, yana ƙura mata ido, har ta ƙarasa ta zauna.
Kai tsaye ya ce "Menene matsalar?"
Ta ce "Na yi kama da mai matsala ne?"
"Eh mana, yau ba kwalliya, ba ƙwalisa ba biscuit, ba sweet a hannu, duk yau dai sai a hankali"
Tayi murmushi ta ce "Barrister ka bani dariya, saka mini ido ka ke yi kenan, ka san jiya a asibiti na wuni, shiyasa ban zo ba jiya"
"Eyya, ai na zata mulkin ne ya motsa, ki ka ƙi zuwa, tun da ke ba tuhumarki ake yi ba, ba kya laifi"
Sake sunkuyar da kai ta yi tana murmushi.
Shi ma murmushin ya yi ya ce "Ina jin ki, meyafaru, dan ba kya zuwa office É—in nan sai da dalili"
Ta gyara zamanta ta ce "Barrister, na san ka san wani É—an daba da ake nema ko? Aminu Viper"
Yayi mata ƙuri da ido yana kallonta.
"Dama wani labari na ji, wai wani laifi ya yi aka kai shi prison, kuma kawai sai aka sake shi ba bisa ƙa'ida ba, gashi sai ɓarna yake yi a gari" sai kuma ta yi shiru.
Yayi ajiyar zuciya ya ce "Ina jin ki"
"To shi ne, sonake na san wani laifin ya yi, ban sani ba dan Allah ko zaka bincika mini, a wace kotun aka yi masa shari'a"
"Meyasa ki ke son sani?"
"Eh, sonake idan an kama shi, na bibiyi shari'ar da za ayi masa, kuma na binciki meyasa aka sake shi da"
Wata Æ´ar dariya ya yi ya ce "Nabila kwanan nan na ga you are so much serious, amma kin san hakan kamar tarar aradu da ka ne ko? Amma let's see how far you can go, zan bincika miki in sha Allah, nan da 3days zan neme ki"
"Na gode sosai babban yaya, Allah ya ƙare ka, na gode sosai da sosai"
Yayi murmushi tare da jinjina mata da hannunsa ya ce "Ki huta little barrister "
***
Can gidan su rahama kuwa, ta samu bacci, mamanta na tsakar gida tana ta shara, kasancewar ta mace mai son tsafta, jin motsi a bayanta, ya sanya ta waiwaya domin ta ga abun da yake faruwa.
Matasa ne su uku, zabga-zabga cikin shigar banza a tsakiyar tsakar gidan.
A tsorace ta ce "Lafiya kuwa? Meyafaru?"
Ya ƙarewa gidan kallo ya ce "Dama a nan ku ke rayuwa, ƙasƙantattun matsiyata, amma har ki ke fatan ganin an kai ni kotu an karɓowa ƴar ki hakkinta? Har wani hakki ne da ita? Talaka yana da wani hakki ne ko ƴanci?"
Cikin rawar baki ta ce "Waye kai malam?"
"Na yi miki kama da malam? Ni na yi wa Æ´ar ki fyaÉ—e, da ki ka tafi nema mata hakkinta?".
Sakin tsintsiyar ta yi, tana kallonsa, a ƙalla zai kai shekaru talatin da takwas, kallon idonsa ta yi babu mutunci ko imani a cikin su.
"Yanzu kai ka iya samun ƙwarin gwiwar zuwa gabana, ka gaya mini ka yi wa ƴa ta fyaɗe? Bayan ka turo mini waccan bayahudiyar ta yaudaremu, ba ta yi nasara ba, shi ne ka zo gabana ka gaya mini ka keta wa ƴa ta haddi?"
Ya fara takowa gabanta ya ce "Yes, na zo na ƙara kashe ƙishirwa ta ne, sannan in yaba wa baiwar Allah da Allah ya yi wa ƴar ki, kin iya haihuwa"
Yayi maganar yana wata irin dariya, a fuskar maman rahama, da tuni idonta ya fara zubar da hawaye.
Ya saka hannu ya riƙe ɗan kwalin kanta, haɗe da gashin kanta, ya tsuke fuska ya ce "Kin san ko ni waye, da ki ka saka na tako ƙafata wannan ƙazamin kucakin ƙauyen"
Ihu ta saki, saboda zafi.
Salim ya ce "Kai Abdul wannan yawa ne fa, ba wurinta mu ka zo ba fa"
"Bar ni Salim, duk da hausawa sun ce abun cikin ƙwai, ya fi ƙwai daɗi, what if na wajen ƙwan ya fi?" Yayi maganar yana riƙe rigarta.
Salim ya ce "No, kar ka yi haka, akuyanci kenan ai, dan Allah ka bari"
Abdul zai yi magana, suka yi ido huɗu da rahama, a tsaye a ƙofar ɗakin su, tana kallonsa.
Ayshercool
08081012143
🔞*PAID BOOK NE, ₦500 BOOK1-3 VIA 0009450228, AISHA ADAM JAIZ BANK, SAI SHAIDAR BIYA TA 08081012143*
*Ina masu buƙatar sayen nagartattun kayan magungunan mata, wanda babu cuta ko algus a ciki, ku yi joining link ɗin nan, domin samun nagartattun magungunan mata*
https://chat.whatsapp.com/BLqFsnlyNf0B483RhoWq8v
15
A take ya hankaɗe uwar a gefe, ya yi wa ramma wani irin miskilin murmushi, ya nufe ta yana wata irin tafiya, irin ta riƙaƙƙun ƴan iska ya ce
"Hi baby girl, long time almost 2months kenan fa ko?"
Hawaye ne ya fara bin fuskar ramma, jikinta ya hau rawa.
Ya sanya hannu ya dafa jikin bango, yana ƙare mata kallo ya shafi sumarsa ya ce "To ya ki ke, kin warke?"
Shiru ta yi ta sunkuyar da kai, tana tuna waccan ranar, da irin yadda ya keta mata haddi cike da zalunci.
Ya ce "Ohh, wai waccan ranar ce haryanzu ba ki manta ba ki ke kuka? Ya wuce ai wancan, kin bar ni da tsananin kewarki, duk ruwan da na sha komai sanyin sa, ya daina kashe mini ƙishirwa".
Ya kai hannu ya É—ago fuskarta, ya shafi hawayen da suke ta ambaliya a kan fuskarta.
Yinƙurawa mamanta ta yi da sauri, tana kururuwa ta ce "Kar ka taɓa mini ƴa, mugu azzalumi, wai babu wanda zai kawo mini ɗauki ne?"
Ya kalli su Salim ya ce "Ku saka mini matar nan a silent"
Haka suka rirriƙeta, suka ɗaure mata baki, suka shaƙa mata wani abu, a take jikinta yayi laƙwas.
Ya sake kallon ramma ya ce "An ce akwai unborn É—i na a cikin ki ko? da gaske za ki haife shi kuma?"
Cikin kuka ta ce "Ban yafe maka ba, ka lalata mini rayuwa, ban sanka ban taɓa ganinka ba, ka biyo ni gida kana wulaƙanta mini uwa, dan bamu da kuɗi, Allah ya saka mini" tayi maganar tana fashewa da kuka iya ƙarfin ta.
Salim ya sunkuyar da kai ya yi shiru, haka nan ya ji abun yayi masa wani iri a zuciyarsa, sauran matan da suke lalata da su, suke kai kan su, wannan kuma yarinya ce ƙarama.
Dariya ya yi ya ce "Dan kin ce baki yafe ba, ba zai hana ni shiga aljanna ba, kun ƙuduri aniyar neman hakkinku, duk da an yi muku tayin kuɗi kun ƙi, zan nuna muku ƙarfi da izzar kuɗi a ƙasar nan".
Ya danƙi hannun ramma, da jikinta ya ɗauki zafi sosai.
Tana ihu tana kiran mama, ya ja ta suka fice daga gidan, suka sakata a mota suka tafi da ita.
*****
ÆŠan mama ne ya shiga É—akin Viper, ya tarar da shi yana ta sintiri a É—akin.
"Ka daɗe ka yi ƙarko uban gidana"