Sashe 77
Karfe A Wuta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Idan kun je gida, ki zauna da mijinki, idan damuwa ce da ke, ki gaya masa, ki cire koma menene a ranki, mijinki da kuma al'umma baki ɗaya muna buƙatar ki a raye" kawai ta sunkuyar da kai sai kuka.
Al'amin ya ce "Rubuta mana magungunan kawai mu tafi"
Ya rubuta maganin, ya bawa Al'amin yana kallon jauhar cikin tausayawa.
Al'amin ya kalleta ya ce "Mu tafi? Ko yau ma goyakin zan yi?"
A hankali ta tashi tsaye, ya ce "Kin daina hakin?"
Ta ce "Ya ragu"
Ya saka hannunsa ya riƙe nata, suna tafe a hankali har suka fito wajen asibitin in da pharmacy yake, ya saya mata maganin suka hau napep ɗin da ya kawo su zuwa gida.
Shi dai bai iya rarrashi ba, bai ma san ta ina zai fara ba, amma gaba É—aya yanayin da jauhar take ciki, bai yi masa daÉ—i ba, ya san fiye da rabin damuwar ta shi ne sila, ya ce su rabu kuma ta cigaba da kuka.
Tana kwance a kan kujera, tayi lamo, shi kuma yana zaune a ƙasa, yana kaɗa ƙafa.
"Master"
"Mmm"
"Kana ta ɗawainiyar asibiti da ni, na gode sosai Allah ya saka da alkhairi, ya ƙara arziki"
"Amin"
Ta sake cewa "Master"
Ya É—ago yana kallonta. "Dan Allah da gaske kallon mara ji wadda ta fanÉ—arewa iyayenta ka ke yi mini?"
"Haka aka ce mini ai"
Ta ce "Aishikenan, shiyasa ka ke so ka sake ni?".
Ya ce "A'a kina takura mini ne kawai, kin isheni yanzu ina zaman zamana ba zan fita ba, sai dai na zauna kula da ke"
Ta ce "To ka yi haƙuri, dan Allah kar ka fita yanzu, ji nake kamar kana fita zan mutu" idan tayi zancen mutuwar nan, gabansa faɗuwa yake yi, amma ya maze ya ce "To zan hanaki mutuwa ne?".
"A'a, amma dan Allah ka daina yi mini kallon mutuniyar banza, dan Allah ka gaya wa 'yan gidanku, aje ayi bincike ma a kaina, wallahi ba mutuniyar banza ce ni ba" É—ago ido yayi yana kallonta, kenan zuwansu ne suka gaya mata wannan maganar, yayi shiru ya cigaba da latsa wayarsa.
"Master"
" 'yar madara" ya amsa bai kalleta ba.
Likita ya ce "Ka daina yi mini abun da na so, ka tambaye ni abun da nake so ka daina yi mini"
Ya ce "Tom" É—an murmushi ta yi, yau tayi sa'a ana amsa mata ma.
"Yaushe zaka sake nin?"
Ya yinƙura ya tashi ya ce "Na fasa yanzu, sai an kwana biyu, idan aka yi yanzu ina ga warewa zaki yi".
Wata irin ajiyar zuciya ta sauke, ya shiga É—akinsa.
Cikin ikon Allah, washegari ta tashi jikinta da sauƙi, sai dai damuwar cewar ita fanɗararriya ce, ta kasa barinta.
A tsakar gida ya taso, ya tarar da ita, tana aiki.
"Ina kwana"
"Kin warke ne?"
Ta girgiza kai ta ce "A'a, bayan ba ka zauna mun yi maganar da likita ya ce ba"
"Akwai abinci ne?"
Ta ce "Eh shinkafa na dafa amma akwai sauran buredi in dafa tea"
Ya ce "Zubo mini, ke ki sha tea É—in"
Ta zubo abincin ta kawo masa, ya kalleta fuskarta duk ta faÉ—a.
"Amma yau ba zaka fita ba ko? Ka zauna ka kula da ni"
Murmushi ya yi da gefen bakinsa, ta sake cewa "Idan ka gama cin abincin zan gaya maka abubuwan da nake son ka daina yi mini, ko sannu baka yi mini bama".
Tayi ta zuba, amma yayi gum.
Wayarsa da take ringing ya É—aga ya ce "Ina sane zan zo yanzu"
Ta haÉ—e rai ta ce "Amma ba fita zaka yi ba ko?"
Ya ce "Fita zan yi"
"Ni dan Allah ka zauna ka kula da ni" shagwaɓa da rikici kawai take yi masa tsakanin jiya da yau, kamar yau an cire mata tsoron sa.
Ta tashi ta É—auki kwanukanta, ta tafi kitchen cike da takaici. Ko ba zai kulata ba, tana son ganinsa a gida.
Sosai ta ji ranta ya yi mugun ɓaci fitar da zai yi, ɗan tattalin da aka yi mata jiya zuwa yau yayi mata daɗi, duk da ana yi ana haɗe mata rai.
Tana cikin ƙunƙuni, ya fito da sauri hannunsa da wayarsa a kunnensa, hannunsa ɗaya da makamin da yake kira da iraƙi.
Ya ce "Gani nan, ka duba bayan nan, russiata da sweazland suna nan, ka ɗaukar mini su, kar ku bari su motsa, gani nan zuwa" hannunsa ɗaya yana soke makaminsa iraƙi a cikin ƙugunsa.
Ya ce "Fitar gaggawa ta kama ni, idan nayi dare ban dawo ba, ki rufe ƙofa, duk wanda ya buga kar ki buɗe, idan na dawo na hauro"
Banza tayi masa, ta cigaba da yanka albasarta.
"Ke ba magana nake yi miki ba?" Shiru ta sake yi masa.
Ƙoƙarin leƙawa yake yi, ya ga ko lafiya.
Kawai ya ga ta jefo masa murfin tukunya, a zatonsa ko ba ta san me tayi ba, kawai ya ga ta sake jefo masa rariya.
Saroro ya tsaya cikin mamaki, ta cigaba da zaro kwanuka tana jefa masa tana kuka, bai ƙara tsinkewa da lamarin ba, sai da suka haɗa ido ta jefo masa ludayin hannunta a ƙirji.
Ayshercool
08081012143
🔞₦500 ne via 0009450228
Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143
90009343
'Yan Nijar ku turo katin airtel na 300fcfa
Arewabooks ayshercool7724
https://chat.whatsapp.com/E3bH5OKBh9jH2aYygj0ArA
Kina bukatar kaya masu kyau da inganci??
  Kina bukatar kayan kitchen wnd suke available ba order ba??
  Kina bukatar adashin gata wnd zaki dauki kaya kamar kyauta??
  Kiyi joining wnn group din namu insha Allah xakiji dadin kasancewa a ciki.
   Muna da kaya available masu kyau da rahusa💃ðŸ¾ðŸ’ƒðŸ¾
Ko kimin mgn ta👇ðŸ½ðŸ‘‡ðŸ½
08093932955
Tunani ya fara yi, ko tana da aljanu ne.
Ganin idan ya ƙyaleta, fashe-fashe za ta yi, ya sanya shi takawa ya riƙo hannunta, amma sai ƙoƙarin fizgewa take yi.
Kasancewar ba ta yi masa wahalar ɗauka, ya sanya ya danƙota kamar kazar cikin akurki, aikuwa ta cigaba da fizge-fizge da ƙoƙarin ƙwacewa, falo ya shiga da ita, ya tattara hannayenta ya riƙe, hakan ya sanya ta kasa cigaba da ƙoƙarin ƙwacewar.
"Meye haka ki ke yi? Kanki É—aya kuwa?"
Kallonta yake yi, har ta fara kuka, shi bai ma san me yayi mata ta aikata hakan ba.
"Me nayi miki ki ke jifana?"
Cikin takaici ta kalleshi ta ce "Meye ma baka yi mini ba, ni bani da wani amfani a wurinka, bani da ikon roƙon alfarmarka, komai ma yi mini ka ke yi, ko yayi mini daɗi ko akasin haka, ba ka tausaya mini dama ka tsane ni, so kake yi na mutu ka huta".
"To yanzu kuma me nayi miki?"
"Wuƙa fa ka ɗauka zaka fita, idan aka yi maka wani abun ko ka yi wani laifin nikaɗai nake fama, sai su yaya walid da suke taimaka mini, amma kai gaba ɗaya baka tausayina, ba ka tausayin maraicina saboda da ma ba so na ka ke yi ba. Kodayeke ba laifinka bane, tun da sama ta ka aka aura maka ni, bayan an gama ɓata ni a wurinka. Ko hira ba ka yi da ni, in tayi maka magana kayi mini shiru, idan aka ga na mutu kai ne, sai ma na rubuta na bar wasiyya, idan na mutu kai ka ƙarasa ni da takaici"
Yayi shiru ta din ga yi, tana faɗa tana kuka, sai da ta gama tsaf, sannan ya miƙe ya ce "Ki kula da abun da na gaya miki, kar ki fita kar ki bar gida a buɗe, idan na yi dare ki kwanta zan hauro".
Ta É—aga idanunta da suka yi ja ta ce "Sai ka fita ko?"
"Ai na ce idan ba zaki iya ba, ki koma gidanku ko ban gaya miki ba?" Tayi shiru ranta na yi mata wani irin zafi, ya fita ya kwashe kwanukan da ta watso waje ya fice.
Unguwar su ya nufa, faÉ—a ya haÉ—a É—an unguwarsu, da É—an unguwar su madaki, yaron ya kwaso 'yan daba yaran madaki, sun shiga unguwar su Al'amin su na ta faÉ—ace-faÉ—ace.
Yana zuwa chamber su, ya ɗaukko wuƙaƙensa, ya fita, sai dai da ya je, yaran suka din ga darewa, saboda wanda suka taɓa karo da shi, sun san irin ƙarfin da Allah ya yi masa.
Wani yaron madaki ne, da yake ji da tashen balaga da rashin mutunci, ya sha gaban Al'amin yayi yana zage-zage yana ƙoƙarin saran Al'amin.
Ya jefar da wuƙarsa, ya nufi yaron, wanda suka san Al'amin suka din ga ce masa ya gudu, kar ya bari ya kama shi, amma kasancewar ya yi wa wiwinsa haɗin kauri da wata ƙwaya da suke yi wa laƙabi da 'yar fara, ya sanya yake jin kansa a sama, ko barikin sojoji zai iya shiga yayi rashin mutunci.
Duk iya ƙoƙarin sa ya kasa saran Al'amin, saboda yadda yake da zafin nama, wurin kare saran, wanda idan ba professional athlete ne ba, babu lallai ya iya.
Ya shammaci yaron, ya soka masa iraƙi a cinyarsa, a take ya kurma wani uban ihu, liti ne ya karyo kwanar, riƙe da nasa makamin yana ɗigar da jini, "Mai zamani yi haƙuri, kar ka karya yaron nan" sai dai bai rufe bakinsa ba, ya ga Al'amin ya fito da dogon harshensa, ya lashi laɓɓansa na ƙasa da su, idan har yayi haka sai aiwatar da muguntar da yayi niyya, kan liti yayi wani yinƙuri ya karya ƙafar yaron ya watsar da shi yana kururuwa.
"Mai zamani, yanzu zaka sake janyo mana faÉ—a, madaki zai ce sai ya É—auki fansa, da baka karya shi ba"
Ya ɗago jajayen idanunsa a slow, yayi wa liti wani irin kallo ya ce "Ya zo ya ɗauki fansar a kaina, idan ya isa" ya wulwula iraƙinsa, ya cafe ya yi gaba.
Kai tsaye gidan su ya tafi, da wannan wuƙar tana ɗigar da jinin da ya soki yaron nan.
Yana shiga ya wuce falo, sai ganinsa suka yi a tsaye a kansu da makami tsirarsa.
Salati suka fara yi da kururuwa, ya kalle su É—aya bayan É—aya, "Me ya kai ku gidana?" Yayi maganar yana kallon shahida.
Cikin tashin hankali ta ce "Abbu ne ya ce Mu je mu duba matarka".