Sashe 9
Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta aga mai kai sannan ta haura sama, shi kuma ya girgiza kai sannan ya fita. Marwa na shiga part in su, ta aje handbag inta kan sopa tana kallon Basma take kallo a tv. Abba tin yaushe ya dawo?. Nima a gida na same sa. sai ta ta e baki sannan ta zauna tana cewa. Sai na ga hankalinsa a kwance, ba dai kun mai magana ba!?. ta fa a cikin tuhuma. Basma kuwa sai ta mai da hankalinta kan Marwa. Karki damu mun shirya, sannan ya yi nadaman abin da ya yi, ke kinsan na fiki aukan komai da zafi, amma tunda na bar zancen kema ki bari kawai......kalla hannuna duk saboda haka na ji ma kaina ciwo. ta kai nan tana nuna mata hannunta. Da sauri Marwa ta isa kusa da ita tana kallon hannun da yasha bandage. Why Basma!?. Hmmm saboda ya tabbata ba wasa nake ba, never mind, tashi ki watsa ruwa ki huta." Sai Marwa ta aga mata kai tana cewa. Amma karki sake, bana so wannan ai be dace ba, da waccan matar muka samu sai mu yankata zai fi ai. Sai Basma ta yi murmushi tana mai da hankalinta kan tv, ita kuma Marwa ta shiga babban bedroom in su.............. *Al-hussain* Kwance yake yana barci a natse, kai daga ganin yarda yake sauke ajiyan zuciya zai tabbatar maka da hankalinsa a kwance yake sosai, ga wani iska na A.C plus turarukan aki masu samar da natsuwa. Yana da haske daidai, gashi cikakken namiji mai cikar haiba. A hankali ya fara motsi, sannan ya bu e idanunsa, hannusa ya kai kan tarin gashin bakinsa ya shafa yana mi e, ya ziro fararen afafunsa zuwa kan wani takalmi dake gefan gadon a asa. Sawa ya yi sannan ya mi a ya shiga toilet, kusan 20mnt ya auka yana gasa jikinsa sannan ya fito aure da towel. Wow na ce wow, tsayayyen namiji mai jini a jika ne, yana da suma mai yawa, ba i mai laushi, haka yake ta igar da ruwa, ga irjinsa dake bayyane kai sai dai ace masha Allah kawai. A natse ya isa gaban mirrow sannan ya fara shafa lotion a natse, yana cikin yi aka bu ofa aka shigo. Murmushi kawai ya yi dan yasan waye ya shigo. Be juya ba har sai da ya ji an dafa mai kafa a, sai ya daga idanunsa ya kalla wanda ke bayansa ta cikin mirrow. Halittan Allah kenan, wato yarda kasan poster ne, aya da riga aya babu, haka suke tsaye, tsayi, kama, launin ido, yanayin gashin su, harda murmushin da suke sakar ma juna sak iri aya ne. Allahumma inni kama ahsantu-kal i, f hasin kul cewan Al-hassan. > (Addu'ar kallon mudubi ne, yana da kyau duk lokacin da muka kalla mudubi mu yi ma Allah godiya, domin halittar Mutum babbar halitta ne......kar na ja ku Menene banbancin mu? Komai namu iri aya, hatta murya, sai dai akwai abu biyu da muke da banbanci." Cewan Al-hussain yana juyawa ya fuskanci Al-hassan. Sai Al-hassan ya zaunar da Al-hussain a kan kujera ya fara taje mai gashi yana cewa. Na farko zuciya, zuciyar mu ba iri aya bane, na biyu kuma sha'awa.....haka Allah ya yi Ni bana jin feeling in da kake ji, hasalima mata basa gabana." Ya kai nan ya auko wani riga da wando wanda sak shine a jikinsa. Murmushi Al-hussain ya yi sannan ya ce. Hmmm karka bari na riga aure, dama ka shirya tare zamuyi aure kuma nan da an lokaci ka an." A'a Al-hussain ban shirya aure ba yanzu, kai dai Allah ya bada sa'a. sai Al-hussan ya ha e fuska yana kallon cikin idon Al-hassan dake aura mai belt. anina Ina sonka fiye da komai na rayuwata, dan Allah ka dinga kula min da kanka. ya fa a cikin wani irin rauni. Nima ina so ka sosai, ka rage tausayin da yawa, I'm not a child. sai suka yi murmushi a tare. Ya Allah, Ya Allah, yarda kasan mutum na magana da kansa a mirrow haka suke, sun tsaya suna kallon juna, ga komai na su iri aya, hatta agogon da suka sa iri aya ne. Black trousers ne da back shoes, sannan da shu in riga mai dogon hannu, kai shigar dai masha Allah kawai. Hannunsu cikin na juna suka tafiya a natse, haka suke taka stairs aya bayan aya, har suka iso tsakiyar babbar parlournsu wanda yake kama da ga falon wani sarki ko shugaban asa. Dan kuwa wasu arnayen kujeru ne suka sha e parlourn, ta ko ina sai walwal kawai, hatta fankokin da suke parlourn huta suke yi gwanin burgewa. Ma'aikata mata hu u da suke parlourn suka bisu da ido kawai suna yaba wannan halitta ta Ubangiji. Tweens in Abbeey masu kama aya, yau dai sai na cinka waye mutumina wato Al-hussain. sai suka yi murmushi suna kallon tilon anwar ta su Merry. Merry dake tsaye gabansu, tana bin su da kallo tana so ta gane waye Al-hussain sai dai ta kasa ganewa, sai ta kai hannunta ta danna dai-dai saitin zuciyar wanda ke gefan dama, sai dai ya ara mata murmushi, sai ta mai da mai sannan ta yi irin yarda ta yi ma ayan ta latsa mai zuciya. Sai ya yi sauri ya dafe wajen yana cewa. Auch Marwa na kwance a wanje. sai suka yi dariya dukkansu tana cewa. Dan love. Na ji in, ga Abbeey." Ya fa a yana mai da idanunsa kan wani an babban mutum da ya iso parlourn cikin kayan sojoji. A natse ya iso in da suke sannan ya kallesu yana mai yaba udira ta ubangiji. Al-hussain biyo NI zan yi magana da kai. ya fa a yana zama a kan kujera. Kafin Al-hussain ya motsa, sai Al-hussan ya yi gaba, sannan ya tsugunna gaban Abbeey yana tsugunnar da kansa asa, dama ya saba haka, idan dai Abbeey zai yi Al-hussain fa a, to Al-hassan ne ke zama, dan Abbeey in ma baya gane su. Take Abbeey ya ha e fuskar sannan ya kallesa cikin takaici ya ce. Kai me yasa baka da hankali ne........ace kai baka san ka nema ku i ba sai hutu, ko kunya baka ji, ace Maryam da take anwarka tana fita aiki, amma kana zaune waje guda, baka da abin yi, shin wannan rayuwa ka za ar ma kanka?." Ya kai nan yana jin haushin halin Al-hussain Abbeey Insha Allah zan gyara........ Kullum haka kake fa a, ka dubi an uwanka mana, ka yi koyi da shi. sai Al-hussan ya kuma cewa. Insha Allah Abbeey. Tashi ka bani waje. a natse ya mi e tsaye har zai fara tafiya sai Al-hassan dake tsaye daga gefe ya bu e baki ya ce. Abbeey ina da magana. da sauri Al-hassan ya yafta mai ido, sai ya yi mai murmushi sannan ya taka har kusa da Al-hassan, ya ri e mai hannu sannan ya kalla Abbeey yana cewa............. END. TALLAH! TALLAH!! TALLAN MUSAMMAN!!! ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUHU Jama a ku fito ku ji labari! Shin kun san Hajiya Safiyya Baiwar Allah? Idan ba ku sani ba, to ku matso kusa ku saurara sosai! Ina anmata? Ina matan aure? Wannan damar taku ce! Hajiya Safiyya Baiwar Allah ta kawo muku: Kayayyaki na zamani Masu inganci sosai Kuma a farashi mai sau Kayayyakin da ake da su sun ha a da: Jakkunkuna masu kyau, launi-launi, iri-iri Zanukan gado masu kayatarwa, domin ara wa akinku armashi Hijabai masu kyau da aukar hankali Kayan kitchen masu yau da araha Duk abin da kike bu ata don gyaran gida da ara yalli yana nan a wuri guda! Kada ki bari wannan dama ta wuce ki! Tuntu i yanzu: 07037879807 Location: Unguwar Sunusi, Kaduna Ko da ku inki ka an ne, sai kin samu abin da zai burge ki!``` SANARWA TA MUSAMMAN! *Duk mai son a tallata masa hajarsa cikin tsari mai kyau da jan hankali, ya tuntubi:* ~PRETTY SK~ 08126151523 Muna yi maka tallan da zai jawo hankalin kwastomomi cikin sau *PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan *DAGA INA TAKE* free book *RASH OYAYYEN MASHE I* free book *BARRISTER* Paid book *THE SLAVE* free book *ZAMU HA U* Free book *KWANA HU U* Paid book 300 *GOLD DIGGER'S* Paid book 300 *HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book 500 *ISLAND OF WITCHES * Free book *DARE AYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book 500_ *YAUDARA ZALLA * _Free book_ AR NOLLYWOOD * _Paid 500_ HIKAYOYI kuma sune : *SARAUNIYA HIDAYA *SARKIN MU *MOHINA DA MATSAFIYA *RAMUWA #LIKES #SHARE #COMMENTS BUDURWAR ABBAN MU Drama&Love story by ```PRETTY SK *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* *JARUMAI WRITER'S TEAM DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN PAGE6 Abbeey ina da magana. da sauri Al-hassan ya yafta mai ido, sai ya yi mai murmushi sannan ya taka har kusa da Al-hassan, ya ri e mai hannu sannan ya kalla Abbeey yana cewa............. Sai Abbeey ya aga mai kai yana jiran yaji mai zai ce. Al-hassan kuwa an take yatsan Al-hussain ya yi duk dan ya ankare kar ya tona mai asiri, sai dai Al-hussain ko kula shi be yi ba. Abbeey, wayarka na ringing. cewan Al-hassan, sai Abbeey ya juya ya auki wayarsa, kafin ya juyo, Al-hassan ya yi sauri ya mai da Al-hussain in da yake tsaye sannan ya sakar mai murmushi. Al-hussain sam be iya oye- oye ba, in ya so yanzu zai iya fa a ma Abbeey abin da zai a ta mai rai. Ina jinka mana. cewan Abbeey yana kallon Al-hassan. Sai ya yi murmushi yana kuma tausasa murya ya ce. Abbeey, ka ga dai Al-hussain yaro ne, be kamata a dinga mai fa a ba sai addu'a, wallahi tun da ya nuna ba zai iya aiki yanzu ba ka bashi lokaci, Ni kuma na mai al awarin duk abin da yake so magana kawai zai yi, ko menene shi kuwa, na tsaya mai akan komai. ya kai nan yana ri e hannun Al-hussain cikin soyayya da sha uwa. Mtwwwwssssss ashe kaima ba ka da hankali, da kake mai kallon yaro, shekara nawa ka bashi? Hmmmmmm dukkan ku ne kuke neman addu'a, idan ma an bibiya mutum aya ne ya ban amsoshin tambayata, in kunso ku gyara, na wuce Barack. ya fa a yana mi ewa tare da bar musu waje. Da