← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 79 OF 79

Sashe 79

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

kuma siraran hannunta, ta ja Hijab in baya ka an, amma har lokacin fuskarta be fito ba, a hankali muryarta cikin sanyi, yarinta da sha a ta ce. Kai Ka o ne?." Menene Ka o.?." ya tambaya. Hausa." Uhm." Ya fa a badan shi Hausa bane shi. Lokaci guda ta fito da fuskarta ta zuba mai ido, Al-hussain kuwa sai da ya an ja baya ka an ganin fuskarta. Murmushi ta yi tana kallonsa daga sama har asa. Kallonta yake da ido waje, yarinya ce wacce a alla ba za ta wuce 15yrs ba, tana da haske dai dan daga gani Fulani ce, a yanzu dai zai iya cewa tana da yau , sai dai ya ce ta yi kama da Aljanu, dan kuwa ta shafa wani farin hoda mai yawa, sannan ta sa jan jambaki 24h, ga ba in Jagira da ta yi mai kaurin gaske, sai walli ta zizara a cikin fararen idanunta, sannan ta yi hawayen masoya, ba ta tsaya a ina nan ba, ta shafa eyes-shadow kala biyu ba i da green. Me kake kallo haka?." Ta fa a cikin hausarta wacce take ha e da fullanci. Dariya ya matse yana mai girgiza kai. Baki yarinyar ta ta a sannan ta mi e tsaye, sai kuma ta zauna. o mi e tsaye ka yi tafiya an mana." Murmushi ya yi sannan ya mi e ya taka step one....two.... three. Uhmmm ba laifi. ta fa a tana turo aramin bakinta. Zama Al-hussain ya yi sannan ya yi tambayar dake cin ransa. Wacece ke?. Jallo ar mai gari, ko kace Sahura ar boko." Ke bafullata ce ko?." Uhm. Fulani......in which state.?." Dariya ya ga ta yi tana mai nunasa da hannu. Kaf rigar mu nice ar bokon da ake ji da ita, wested ina..........Adamwa sted." Ta fa a cike da alfaharin iya boko, Al-hussain ya matse dariyarsa. Uhmm sannu ar boko. Yauwa." Sai kuma suka yi shuru, can ta kallesa ta ce. Da cewa na yi kona ganka ba zan amince ba, amma ka min, na amince da auren?. Au....me?." Ya fa a cikin mamaki, ba i ta sake turowa waje. Uhmm Aure mana, ai ka zo ne saboda na ganka idan na ji zan aureka na fa a gobe a aura mana aure. tai nan babu wasa a fuskarta. Bangane ba? Auren me kuwa wai ke ce za ki ganin ko na miki?." Ta aga kai tana tashi daga zaunen. Eh mana, yanzu haka mutanen da suke cike da gidan nan amincewata kawai suke jira, ba laifi kana yau kamar Saluluna, kuma kai an boko ne, dan haka na amince. da haka ta yi hanyar fita sai kuma ta juyo tana cewa. Gangratulationssss da samun Beauty Jallo a matsayin mata, kana da sa'a sosai, dan haka na amince da kai. sai ta fice. Al-hussain ya kasa motsi bare magana, dariya ko takaici ya rasa wannan zai yi. Yanzu wanna Abbeey ke shirin aurawa Al-hassan aure.........a gobe kuma...... Why auye?...... ya fa a yana ha iyan miyau mai kauri daga ma oshinsa. Fitarta da minti biyu, ta ji tsakar gidan ya hau gu a na mata, ana yi ana shewa tare da cewa Jallo ta amince, iyye amarya Jallo.............Amarya Hassan da yardan Allah .................... *************** Shagali ake yi, ana ci ana sha cikin jin da i, amarya da kanta ta shiga fili ta yi rawa na hankali, kuma ta burge kowa, haka Al-hassan ya taso yana zuba mata li e, ita kuwa cikin soyayyarsa take kallonsa yana wa a mai bayyana yanayin da zuciyarta ke ciki. Abu ya kai abu, Amarya da Ango, suka ri e hannu suna an rawa akan stage, masu auka suna ta video, ana ta musu li Sai da mutane suka ragu sannan Najlah ta hau stage, tadinga zuba musu ruwan ku i, nan fa mawa a suka cafki sunanta suna ko ata. Wajen zamanta ta koma ta zauna, idanu ta zuba ma wani saurayi dake can gefe, yana magana da Basma, sai wani zare mata ido yake, ita kuma tana magana cikin fa a-fa a, ga duk kan alamu dai rigima sukeyi, a natse ta mi e ta zageye mutane ta isa wajen tana kallon yaron ya kai ma Basma mari, da sauri Basma ta tare tana kai mai lafiyayyen mari. Murmushi Najlah ta yi, sai ta juya ganin Basma itama A ce ai, kafin ta zauna, wayarta ya hau ringing, tana kalla scren in gabanta ya fa i ganin sunan dake kai *BLACK SHADOW, OUR TEAM*, compress call ne, za ta iya cewa tunda ta fara aiki kiran daga team be ta a zuwa wayarta ba. Jikinta har rawa yake ta yi pecking tana fita daga hall Motarta ta shiga saboda har waje sautin ke tashi. Zama ta gyara tana sauraren abinda wani ke cewa. angarena komai ya yi dai." Da haka wanda suke kira da shugaba ya ce. Nima ta angarena komai ya zama daidai, aiki ya koma hannun ki Madam." Lumshe ido ta yi sannan cikin sanyi ta ce. Ni kaina ina bincike sosai, kuma ina fatan nan da kwana biyu Senator Tum a zai bukaci na fara zuwa aiki, na sha wiya sosai kafin na samu hankalinsa, tashi zanyi dubara zuwa ga Black Dragon.......shi kansa akwai abubuwa da na sani sosai akansa." Sai ta yi shuru. Shike nan aiki yana yau, amma a matsayin wa zaki shiga Senator Tum in?." Sai da ta tauna harshenta sannan ta ce. Na yi dubaru kala-kala amma be yi tasiri akan sa ba hakan yasa na koma * ar bariki* irin ri iyar ar tasha haka, da haka na samu shiga wajensa. Wow, aiki na yau, zan sanar ma Sir Muhammad Babangida Shamaki, da ya kwantar da hankalinasa, komai ya kusa zuwa arshe. da haka suka yi sallama da juna. Najlah ta Lumshe ido, wannan shine aikinta na farko, gashi ya zo da mugun wuya, dan akwai hatsari babba, fatan Abba ya yi tafiyar da zai yi na wata biyu, da haka za ta sake ta yi aiki sosai, duk da ya bata ikon yin komai, kuma tana yi, saboda ita matar aurece amma yanayi da addara yasa tana sanya kayan da basu dace ba, duk saboda su kama Black Dragon, Babban sha ain.............. ******** Kamar mu dawwama a haka, ina jinka a kusa da ni...... Al-hassan, ba zan oye maka ba, zuciyata ta karkata ne akanka, basan taya zanyi rayuwar aure a gida aya da kai ba, wallahi banjin zan iya, gashi kai ka hanani na yi ma Al-hussain da Abba magana.....kai nake so. ta kai Nana ara matsa hannusa cikin tana. Nima ina sonki sosai, amma farin cikin Al-hussain ya fi min komai da i, idan muka yi ha uri komai zai wuce, ke ki zauna da mijinki lafiya haka nima na aura wata na zauna lafiya da ita." Da sauri Marwa ta fizge hannunta, ta matsa daga kusa da shi, murmushi ya yi yana cewa. A yau bazance wani abu ba, amma daga gobe ana ulleki da auri uku shike nan, tsakanina da ke sai gaisuwa. shi kansa maganar ba ta mai da i, amma haka ya aure ga fa a. Marwa ta ja hanci tana jin ba za ta iya zaman aure da Al-hussain ba, ba za ta Al-hassan ta kasa mai magana ba, haka ba za ta iya juran ganin sa da wata mace ba.......... Abinda ba su sani ba shine yanzu za'a fara, yanzu wasan zai soma, yanzu zuciyoyi za su fara kuka da shiga tashin hankali. END. *ANNOUNCEMENT* Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!! Daga wanna page in Salo ze sauya dan haka sunan book ma dole ya sauya, Book 1,2&3 ya kai arshe cikin ikon Allah. Da na ce Free book ne, to book 4, kansa sabon labari ne mai cike da ru anin da ta fi wannan, hakan yasa littafin zai koma Paid Book, ga duk bu atar a ci gaba da yin Update da shi, na sabon tafiya mai dogon zango, whatsApp Group ne wanda shiga 300 ne cakal idan an kammala kuma 500. Irin hargitsi da zafin da ke tafe a Book 4, hatta sabon suna zai samu daban Ga duk mai son shiga cikin farko-farkon masu karantawa, registration 300 ne kacal. Account Number: 8126151523 Bank: Opay Name: Sakina Abdullahi Posting: Monday za mu fara insha a Privet group Complete documents is 500 only PRETTY SK CE 8126151523 Calibri Calibri SimSun Times New Roman Times New Roman Light Light DengXian Cambria Math Cambria Math !%),.:;>?]} $([{ _GoBack SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData Pretty SK ce TECNO LD7 WPS Office 1fe17728838b4483bdbff8ef995b7256
Chapter 79 · 0% Book details