← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 71 OF 79

Sashe 71

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ne dan ara samun hujjar illatasa. Babu damar fita, ko da kin iya fita wa'incan karnukan za su cinye ki, ki dawo ki zauna muyi sha'anin mu cikin natsuwa." Mi ewa ya yi ya nufa Najlah. Sai ta auce tana kowa ciki amma ta baya take tafiya. Da kin tsaya, na rasa me yasa nake so ki amince, kin ganni nan, na lalata yara mata sama da 20, na yaudara wasu, wasu kuma na sa musu hauka, ki bar ganin ina lalla aki. ya kai nan ri e hannun Najlah. Fizgewa ta yi sai kuma ta zauna gefan gado tana fito da wu ar dake jikinta, da haka ta sake mi ewa tana mai gargadi akan karya matso kusa da ita za ta yanke sa, Anas ya yi dariya yana ganin kaman wasa take, haka ya nufa Najlah, sai dai Kafin ya arasa kusa da ita, jinin soja ya motsa, dama riga da wando ta sa, nan ta tokaresa da afa, ya fa i, da sauri ya mi e sai ya fara waige-waige yana neman makami dan ya gaji da magiya. Najlah ta cilla mai wu ar hannunta tana cewa. Nuna min arfinka. cike da mamaki ya au wu an sannan ya nufa Najlah, kaucewa ta fara yi, har ya yanke ta sau biyu a hannu, murmushi ta yi tana cewa. Ka gama naka saura." Anas take zuciyarsa ta raya mai ko dai ba mutum ba ce. Take Najlah ta sa mai afa ya fa in tim, sannan ta yi wani kukan kura ta kai mai tokari, ta fizge hu an, irjinsa dake bu e ta kai mai yanka, ya dafe wajen yana kallon bindigan da Najlah ta ciro. Hankalinsa ya tashi, ya fara ja da baya yana girgiza kai. Wa.....wa....wacce ke?. ya tambaya yana isa daidai jikin bango. Najlah ta sakar ma alburushi aya a hannu. Cikin rashin imani ta fara cin ubansa, duka kawai take mai, sai da ta gama lillisa shi sannan ta tsaya sauke ajiyan zuciya, ga hannunta da ta sake jin ciwo. Cikin ciwo da azaba Anas ke tambayarta wacece ita. A hankali ta isa kusa da shi ta tsugunna sai tin kunninsa ta ce. Akan rayuwar Basma, akan abubuwan da kake yi, ba zan kashe ka, amma kai da matacce babu bambanci har sai ka yi sha'awar mutuwa amma ba zan kashe ka ba, yanzu jikinka zan fara yanka, zan maka mugun illah, a kai ka asibiti kasha jinya har na tsawon abada." Da haka ta mi e, gefenta guda bindiganta dake asa ta nufa dan auka. Anas kuwa ganin ta juya yasa ya lalla a cikin arfin hali, yana mi ewa ya afarsa aya zai nufa Najlah, sai santsin tiles dana youghout da ya zube ya ja shi, baya ka an ya yi, sai dai anger na arfe dake wajen ya cake wiyarsa *chak* Da sauri Najlah ta juyo, ido ta zaro ta yi kansa da gudu, ta janyosa, amma rai ya yi halinsa, a ru e ta fara cewa. Anas ka tashi.....ba haka za ka mutu ba, wannan ya yi sau i,. Anasssssss. ta sake sa tana mi ewa. Numfashi ta ja sai kuma ta bu e drawer in, takaddun da suke sama ta auka, tana dubawa ta ga na Abba ne, sai ta na e su ta sa a pocket. Da haka ta fita Compound in gidan, motar Anas ta bu e, ta duba boat, ta auki petir, ta koma ciki dan ta ga ashana. Cikin drower ta zuba sannan ta bi ko ina ta zuba, Allah ya so yana da yawa sosai, ta fita ta saki sauran petir in ya gangara wajen karnuka. Ba ta yi tunanin komai ba ta cinna ma gidan huta. Daga nesa ta tsaya tana ganin gidan ya fara tashi da huta, dan har da gas ta kwance, shi yasa sai da ya hau katangar ta cinna ma gidan ashana, shine ta yi tsalle ta duro asa. Haka ta koma ta shiga motarta, ta jima tana sauke nannauyan ajiyan zuciya, kafin ta kunna motar ta nufa gida lokacin dare ya yi ma.........._ _Ci gaba._ Kowa ido ya zuba mata a lokacin da ta kai arshen maganar, sannan ta kai Tea bakinta, kuma hankalinta akwance. Abba zuciyarsasai dukan uku-uku take, shi gaba aya baya son tashin hankali, haka ya goge zufan dake fuskarsa sannan ya ce. Ammeen Basma, a gaisheki, amma da ba ki onasa. Abba ta kalla sannan ta ce. Idan na bari gidan akwai matsala, haka idan na auke shi, karka damu nasan babu abu guda za'a samu a gidan da sunan sheda. da haka duk suka yi shiru. Abba yana so ta ci abinci amma ya kasa mata magaan, yau sai ya ji yana shakkarta. Basma auko. Abba ya fa a, Basma da jikinta ya yi sanyi, ta mi e a hankali, sannan ta haura sama. Ba kowa na kashe ba face Anas wanda ke zuwa wajen Basma." Da haka ta mi e ta bar musu Dining, su kuma suka bi ta kallon tashin hankali. A kujera mai uku ta zauna tana kallon Tv, Abba da ya biyota ya zauna yana cewa. Najlah..... Anas......why?." Yarda ya yi maganar hakan yasa ta kallesa, sai ta ja mai dogon gemunsa sannan ta ce. an iska ne, yana sace yara ya lalatasu, sannan ya kashesu, bayan nan yana bin malamai, gaba aya an iska ne, Ni kuma idan har irin su Anas suna raye ba zan bari su ji da in duniya ba.......kar ku ce da ita komai." Ta kalla Marwa da Fauza wa'inda suke tsaye cikin sabon tashin hankali. Abba asiri ya yi ma Basma, hakan yasa idanunta suka rufe a kansa, komai da kake nema ita ke kai masa, hatta kayan da aka kwashe shi duk ta ba, yanzu haka akwai takaddun filaye masu yawa baka wanda na tawo da shi. ta kai nan tana mai da idanunta kan tv. murmushi ta yi ganin Abba ya rungumeta kamar yana kuka ya ce. ata kika taimaka Najlah, a ta kika..... da sauri ta toshe mai baki, tana girgiza kai. Marwa da Fauza suka yi kanta suna kuka, hannu Najlah ta bu e musu, nan suka rungumeta da yau suna hawaye. A hankali Najlah ta zame jikinta tana cewa. an uwana ne, babu wacce zan gani tana matsala na barta, babu wacce zanga tana cikin tashin hankali na zuba mata ido..........dan Allah nake komai. sai Abba ya ara matse hannusa a cikin na Najlah. Murmushi ta yi tana cewa. Dan Allah ku kulle idanunku." Da sauri Fauza da Marwa suka kulle suna kauda kai. Najlah ta sakar ma Abba peck a kumatu, murmushi ya yi, yana nuna mata yara, sai ta aga mai gira. Basma ce ta sakko ri e da allura guda biyu. Lafiya na ganku a haka?." Cewan Basma tana kallon su Fauza. Lafiya lau Baseey." Baki ta ta e tana kallon Najlah dake cewa. Wannan labarin ya zama secret, bana son kowa ya sani, ko aikin da nake yi. Insha Allah. suka fa a a tare. Abba yasan Najlah ba ta son allura hakan yasa ya ce. Ammeen Basma ga arki nan za ta miki allura guda aya tak, karki bani kunya kinjiii." Najlah ta kalla Abba ta kalla Basma, sai ta girgiza kai. Basma, do it gently. sai Basma ta nufa Najlah. What are they going to do to me? An injection. No way, I don t take injections. Nobody is giving me one. Haba ba zafi ai." Zumbur ta mi e tsaye, tana son guduwa, Abba ya ri eta sannan ya janyota jikinsa. e ta ya yi da arfi yana mata magana a tausatse, ita kuma tuni ta fara kukan banza tana bubbuga afa. Sorry babu zafi, innalillah a gaban yaranki kike kuka." Abbaaaa bana so, wallahi banso." Ta fara kokawan fizge jikinta. Basma murmushi ta yi, kusa da Fauza ta nufa tana cewa. Ki je akin mu, akwai allura guda biyu ki auko min karki bari ta gani." Cikin ra a ta ce. Na menene?." Paracetamol ne, sai na kashe virus, wannan kuma T.T ne da wanda zai sa ciwon ya dena ra i." Da haka Fauza ta haura sama. Abba yana ta rarrashin ta amma ta kasa yarda, hannun Basma take kallo dake auke da allura. Matso ki yi mata." Cewan Abba, sai Basma ta araso kusa da ita tana murmushi. Ki kwantar da hankalinki mana, babu zafi. Najlah ta ha e rai tana nuna Basma da yatsa. Kar ki araso nan! Na san zaki caccaka min sosai, ban yarda da wannan murmushin ba. Abba ya sake cewa cikin dariya. Basma, kada ki tsoratata. Ki yi aikin ki kawai kuma ki dena dariya. To Abba." Ta fa a tana matse dariyar, dan kuwa saboda mugunta guda hu u za ta mata. Najlah ta turo baki gaba tana share hawaye. Abba shike nan ta yi min aya." Yauwa Najlah, minti aya ne kawai. Najlah ta lumshe ido tana girgiza kai. Wallahi idan ta caccaka min da arfi zan ramaaa Basma ta kasa ri e dariyarta, yayin da Abba ya girgiza kai. To wa yace zan caccaka mi ki da arfi? Ba wu a bane fa, allura ne kawai. Basma ta fa a tana arin kama hannun Najlah. Najlah kuwa ta ja jikinta baya da sauri. Kar ki ta a ni! Ban yarda da ke ba wallahi Abba ya aga murya ka Najlah! Ta tsaya cak da kukan tana kallonsa kamar yarinya da aka kama da laifi. am Abba Ki zauna a yi miki kawai. Kina ba Basma wahala. Najlah ta sauke ajiyar zuciya tana gyara zamanta da yau. Shikenan amma a hankali fa. Basma ta gyara safar hannunta tana murmushi. Yanzu kin zama good girl. Ni ba good girl ba ce idan akwai allura. Najlah ta fa a tana turo baki. Abba ya juya yana oye dariyarsa. Basma, kiyi kafin ta sauya ra'ayi ta guduwa. Da jin haka, Najlah ta zaro ido. Gudun ma zan yi yanzu kuwa Basma ta ri e hannunta a hankali. Relax ba zai auki lokaci ba. Najlah ta lumshe ido gam tana ri e hannun Abba da arfi. Marwa da Fauza dariya suke yi daga gefe suna kallonsu. Abbaaaaa ka gaya mata ta rage girman allurar nan mana, kuma ta min a hankali. To matar Abba,
Chapter 71 · 0% Book details