Sashe 18
Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Segent George kallo, ita sai a yanzu ta ga ashe yana da wanji, baki ta ta e, sannan ta yi shirin fa Ai kuwa a fusace Segent George ya yi kanta kaman ya ga sa'an sa, yana zuwa ya aga Najlah cak, ya nuna ma Allah sannan ya sake ta fa asa, kafin ta tantance me ya yi ta yi ya kuma cakumanta ya ara bugata a asa. Take ta auke huta na tsawon minti biyu, wasu sun za ci ta suna ne ma, sai ga shi ta motsa da yar, a hankali kuma ta ja jikinta ta zauna tana are ma mai kallo, ganin duka biyu ya yi mata ta fara le a lahira. Bakinta ta ta a in da ta ji ya fashe har jini ya fito, sai ta goge tana mi ewa tsaye. Ita haka fa arta yake, duk yarda take son dambe, idan aka zo wabzawa, ba ta kare kanta a dukkan farko, a wanan lokacin take gama karantar yanayin abokin damben na ta, ta riga ta gane salon damben na sa, shi yasa ta bari ya jibgeta. Dama idan dambe za ka yi ka fara samun sakewa da an kokawan, kafin ka fara nuna naka basiraka, ta riga tasan cewa yanzu gani yake saura ka an ya gama da ita, amma ita sai an jibgeta take samun arin karfi. Kamar azu ta tsaya cak tana jiransa, ai kuwa ya yi kanta da gudu yana sureta zuwa sama, sai dai a yanzu yana agata Najlah yi sauri ta mi e tsaye akan kafa ara, sannan ta sakar mai wani wawan naushi akan farantin kansa, take ya yi ara yana dafe wajen. Sai ta kuma yin sauri ta buga somasol ta sauko asa, sai ta falla da gudu, tana zuwa ta taka jikin wajen take ta juyo tana daka tsallake, sai ta sakar mai wani mari a fuskarsa. Ai ba shiri ya durgushe dan ganin taurari ya yi, kafin ya kuma ankara ta kai mai wani duka na uku a fuskarsa, sai ya kai hannunsa dan ya kare kansa, nan take ta buge hannun sannan ta daki bakinsa, ha oransa biyu suka fito. Sai ta tsaya tana an rangaji, dama haka take in ta fara kai farmaki ba ta tsayawa. A fusace Segent George ya nufeta, ai kuwa Allah ya bashi sa'a ya mata duka aya ta zube a wajen, ya tsugunna yana ha e hannu zai nausheta, sai ta yi sauri ta tokaresa. Nan fa suka fara cin uban juna, suka yi jini da majina amma babu wanda ya ha ura, Najlah fa a take da zuciya aya tana son fanshe duk abin da ya yi mata. Shi kuma yana son kar ya fa i mutane su mai dariya, hakan yasa ya dage. Da yake aramin jiki gareta ba ta jin nauyinsa, haka ta fara wanashi a cikin filin, har sai da ta tabbar ya gaji, take da mai wani duka a baya wanda yasa ya fa asa, ai kuwa ba ta tsaya ba ta hau kansa ta fara kai mai ya ushin da saboda shi ta tara farce masu tsayi. Ta cijesa a kai, sannan ta ko ji mai ciwuka masu yawa a jiki, burinta ya cika in da ta fasa mai kai, nan kuwa ta sake sa tana ji ana fa a lokacin dambe ya cika. Ta daka tsalle duk da jikinta ciwo suke mata, ai take wani soja ya sakar musu wa ar sojoji a wata M.P. Najlah ta bu e baki ta fara bin wa ar nan kaman ana ya i ta na an tsalle waje guda tare da aya hannu aya, yarda gaba aya sojojin suka yi. SOJA!!! YEH, SOJA!!! YEH, SOJA!!! YEH, HORAH!!! YEH, HORAH!!! YEH." Wa ar sai ya ara mata nisha i, ai kuwa ta koma kan Segent George ta sumbaci kansa, ina da yake ta juyi yana neman auki. Jikinta ita ma akwai raunuka sosai, amma haka ta gama tsalle-tsalle da sunan rawa, take ta zube a sume saboda jirin da ya auke ta. Nan fa aka washe su sai angaren masu kula da lafiya na cikin Barack in, in da aka basu kulawan agaji. Kowa sai maganar Najlah yake yi dan kuwa ta ara tabbatar musu da cewa jinin Soja shike yawo a jikinta, sannan a yau ta shata dogon layin dake tsakanin ta da masu son rigima da ita, har Sir J. ya ga fa an, sai ya ara jinjina ma arfin Najlah da kuma wayan da take da shi. Kwance take tana sauke ajiyan zuciya a natse, ta farka amma an yi mata alluran barci, sai dai jinin ta yana da arfi, dan kuwa tana barcin tana magana. Yayyinta biyu suke zaune gefanta suna kallonta cikin tausaya ma halin da take ciki, dan kuwa ta samu rauni sosai, dan wani ciwon ma an yi mata in ki. Yarinyar nan ba ta jin magana wallahi, dan Allah ji yarda ta koma. cewan Yayansu cikin acin rai. Hmmm ko da kana nan ba za ka hana fa ar nan ba, dan yarda Segent George ya au zafi da ita. Adam ai gashi nan ya ja ma kansa, dan wallahi babu mai sake bashi girman nan." Sai suka yi sauri suka kalla Najlah dake magana tana barci. Na manta ban ule mai idon ba...ku bari na cire.....ku...ku barniiiii." Sai ta yi shiru tana ci gaba da barci. Yaransu ya girgiza kai yana tashi ya fita, Adam kuwa ya dunguran mata kai yana cewa. Masifaffiya kawai. Ko bayan da General ya dawo ya samu wannan labarin, sai ya rasa me ze yi, har video ya gani dan wasu sun angaren da aka kwantar da su ya je, ya iske Segent George cikin mawiyacin hali. General ya dafe kansa sannan ya nufa in da Najlah take. Zaune ya isketa amma har lokacin drib yana shiganta, tana ganinsa ta yi fuskar tausayi tana marairaice mai. A zaunen ta sara mai tana cewa. General, Segent George ya kusa kasheni, ban mai komai ba ya ce dambe za mu yi shine kawai...... sai ta ha iye maganar tana kallon cikin wayar da wani soja dake bayan General ke nuna mata. Miyau ta ha iye sannan ta kallesa za ta yi magana ya ce. An baki suspension na sati aya, bayan kin dawo kuma za ki fuskanci abin da zai biyo baya." Da haka ya yi hanyar fita, sai ya tsaya cak yana jin abin da take cewa. Na gode Sir, dama ina son ganin Mamie, so nake ta ganni da wa'innan raunin saboda tasan mace mai kamar maza ta haifa." Sai General ya yi murmushi sannan ya fice. Drib in ta fizge ta matse wajan, sannan ta sauka a gadon a hankali, takawa ta yi kusa da wani mudubi ta kalla kanta, ba arya ta sauya sosai, dan ciwuka gasunan ta ko ina, sai ta ja tsaki sannan ta shiga tattara abubuwanta dan a daren nan take so a mai da ita gida. Nurse in da tashigo ta hau Najlah da masifa akan me yasa ta cire drib in hannunta, sai Najlah ta yi mata wani irin kallo tana aukan aramin wu an dake gefen lemu ta ce. Yishshshsh, yanzu ki sallame Ni Ko kuma kafin safe ke za ki kwanta anan, dan kuwa ma ogaronki zan..........." Da sauri Nurse din ta ce. Kin warke ai, ina zuwa." Da haka ta fice a ru Najlah ta zauna tana jiran masu tafiya da ita, kusan 10mnt aka auka, sai ga Yayansu da Adam, suka ha a komai na ta suka fita da shi, sannan suka ce ta taka, sai ta ma e kafa a tana cewa. Ya Adam ka auke Ni ba zan iya tafiya ba." Ta fa a tana tura baki. Sai Yayansu ya ja tsaki sannan ya fita, Adam kuma ya harareta. Bansan iskanci, ba yanzu kike tafiya ba anan?." afar ta ri e ne ai." Sai ya dunguran mata kai sannan ya auke ta cak. Yarda kika san na auki jinjira." Sai ta ji murmushi tana cewa. Ai ita ce, jinjiran Mamie." A mota ya sanyata sannan suka bar Barack in............... ******************* angaren Basma kuwa, tana shiga bedroom ta yi jifa da wayarta, take ta fa i ta fashe, sannan ta tsaya tana huci, a lokacin Najlah ta shigo, sai ta yi sauri ta dafa kafa a Basma, hannu ta sa ta cire na Marwa tana cewa. Muryanta akwai sanyi......haka ya ce fa. Come down, Abba yana cikin damuwa ne kika mai wannan tambar, shi yasa ya fa a miki haka." Sai Basma ta juyo ta kallata ido cikin ido. Mene!......kardai kina goyan bayan Abba? Inaaaaaaa, ko dai baki jin abin da ya ce ne : muryanta akwai da i kuma tana da yau, HABA!." ta kai nan tana ji dama Harira na gidan a yanzu, babu abin da zai hana ta yi mata mugun duka, tunda har hankalin Abba ya kai kanta, sannan ta sanya a cire mata harshe ta yadda ko magana ba za ta sake yi ba. Marwa ta janyota kusa da ita sannan ta bu e baki cikin wani irin yanayi ta ce.............. END. > Na yarda Basma ta haukace jama'a, wai nikam za ta iya zaman aure ma kuwa ? Kishinta ya yi yawa, tun akan Uba balle a zo na ta, hmmmm tab akwai aiki. > Najlah na ce sannu fa . Kaima Abba sannu *PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan *DAGA INA TAKE* free book *RASH OYAYYEN MASHE I* free book *BARRISTER* Paid book *THE SLAVE* free book *ZAMU HA U* Free book *KWANA HU U* Paid book 300 *GOLD DIGGER'S* Paid book 300 *HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book 500 *ISLAND OF WITCHES * Free book *DARE AYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book 500_ *YAUDARA ZALLA * _Free book_ AR NOLLYWOOD * _Paid 500_ HIKAYOYI kuma sune : *SARAUNIYA HIDAYA *SARKIN MU *MOHINA DA MATSAFIYA *RAMUWA #LIKES #SHARE #COMMENTS BUDURWAR ABBAN MU Drama&Love story by ```PRETTY SK *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* *JARUMAI WRITER'S TEAM DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN PAGE > Mene!......kardai kina goyan bayan Abba? Inaaaaaaa, ko dai baki jin abin da ya ce ne : muryanta akwai da i kuma tana da yau, HABA!." ta kai nan tana ji dama Harira na gidan a yanzu, babu abin da zai hana