Sashe 16
Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ranta kuwa cewa ta yi. Wow, Guys in nan ya ha tare suka shagala da kallon junan su, kafin Najlah ta sauke idanunta asa tana baya wannan mutumin. Ita a rayuwa tana son ganin Namiji babba, wanda ya manyanta, gashi ya au wanka. Sai da ya yi jarumta sosai kafin ya ha o kalamai daga bakinsa ya ce. Me kika yi mai ne?. Cikin kuzari da sauri ta yi undumbala sai ga ta gabansa tana murmushi, ita har cikin ranta ta ji ya burgeta, ga muryarsa da ta ji mai sanyi da Abokai.....zamu iya zama abokai a farko kafin na yi magana da kai?. ta fa a tana kafasa da idanunta. Sai ya mi a mata nasa hannun yana cewa. Abota." Sai ta yi an dariya sannan ta ce. Kawai dan na ce bautan Allah shine gaskiya, ba wanda suke yi ba, kawai ya kawo Ni nan, so yake ya sa General A.A ya karya Ni, kuma shi in mugune wallahi. ta kai nan tana rage murya. Hmmm Abba dai jinsa ya yi a gajimaren soyayya, dan kuwa zazza an muryan Najlah ya sa ya yi fiffike ya koma wata duniyar. Me yasa za ki fa a mai haka? Ke idan aka ce miki haka ai ba za ki da i ba. sai ta jinjina kai. Da wallahi sai yanka yiwan mutum. Uhmmm shi yasa nima jiya kika min alaman za ki yanka Ni Ko?." Ya fa a yana kallon fuskarta da suke ta she i, idanunta ta an zaro tana cewa. Wayyo wallahi na za ci irin an raunin wayau ne ashe dai an saurayi ne, Dan simulmulun Gaye ne. ta fa a da zuciya aya. Abba kuwa dariya ya an yi, yana ganin arfin halinta, duk da kuwa hakan ya mai da Ko dai idanunki suna da matsala ne? Tsoho Ni ai, ba saurayi ba?." Kaiii kar ka yi sa o mana, Zu en santalelen saurayi nake gani nikam. ta fa a cikin wani irin yanayi da yasa Abba jin kaman ana tsirga mai al'aura. Hmmm wai, kalleni fa da yau am mata." Ya fa a yana mi ewa tsaye. Da sauri ta ce. Dan yi tafiya na gani." Ba musu ya yi step one - two sai ya tsaya cak yana kallonta. Wow...Wow.... Wow, gaskiya ka iya tafiya cikin salo, Gaye kenan har wani o kake fa." Ta fa a tana lumshe ido. Abba wani nishadi ya ji ya kamashi, ya ji kansa ya fashe, wai shine Zu en saurayi. Sai ya koma ya zauna yana cewa. Kina da saurin sakewa da mutane, baki Sanni ba amma kina magana da Ni." Hmmm to Ni me mutum zai iya min nikam, kuma ai kuma kama da General A.A, kai yaron sa ne ko?." Ta tambaya tana kuma mai murmushi. A cikin ran Abba ya ce Me yarinyar nan ta mai da nine? Ko dai da gaske kama da samari nake?. a zahiri kuwa cewa ya yi. aninsa ne Ni, sannan ina da Yara ma. Haba.....kar ka ce ka yi aure? Amma ka yi da wuri gaskiya, ko kuma wasu tun a 20s suke aure. Yarana uku mata, kuma Ni ba an 20s bane an 40s ne. Sai Najlah ta lumshe ido, yau dai ta ga irin Namijin da take buri, dama ta fa a haka ne ta ji mai ze ce. Wow masha Allah, amma Ni dai a Aboki na sanka, ba ruwana da age in ka. sai ya aga mata kai yana jin da in firan nasu. Na tambaye ki mana?." Ina ji. Shekarunki nawa?. sai ta kallesa. A ganinka nawa nake?. uhmmmm 20yrs haka. sai ta mi e tsaye tana ja baya sannan ta tsaya cak. Saboda Ni siririya shi yasa ba'a ganin Age ina amma 25yrs nake." Sai ya yi murmushi. arya babu yau............... maganar sa ta tsaya cak jin an bu ofa an shigo. Najlah dake tsaye ta ame da yau tana sama ma General, sai ya daga kansa yana nufan wajen zamansa, take Sir J. ya shigo fuskarsa a aure. Sir J. Ya fa a ma General komai, dan haka cikin tsawa ya ce. Neeldown." Ai da sauri ta yi tana aga hannunta sama tare da rufe idanunta sai gashin sama suka kwanta masu tsayi da laushi. Take General ya shiga ba Sir J. ha uri sosai, sannan ya ce. You can go, a nan za ta wuni dan kuwa wajen Segent George zan mi a ta." Sai Sir J. ya yi godiya sannan ya fita. Yana fita Abba ya kalla General ya ce. Wiyanta zai yi ciwo a haka fa. Ba zai yi komai ba ko na 3h ta yi, ai punishment ma sai Segent George, Amma Najlah akan me za ki ce mai haka?." Yana sauke numfashi ta ce. Sir I'm joke." Shout up, ba'a wasa da addini, dan haka zan sa a horaki na yau, ina zuwa." Ya fa a a zuciye sannan ya fita, sai Abba ya ce. Oh Allah, yanzu daga wanna abun sai horo?. sai ta yi sauri ta katse sa, cikin salo da masifa ta fara cewa. Aboki karka damu, mun saba ai, soja ake mana haka rayuwar mu take, Ni duka ne kawai bana so, amma shima George in muna da case da shi, wallahi in aka kaini wajensa, sai na yaga mai fatar fuskarsa, sannan na fara ya ushinsa ina ciwonsa kamar ura, haka zan kama wannan kan nasa na yaga nasha mai jini, na fitar mai da ha ora, na ule idanunsa masu kama dana China, sananne na karya........." Shout up!?. a razane ta bu e idanunta sai suka sauka akan General A.A da Segent George, sai ta mai da idanunta kan Abba, da ya rufe baki alamun yana ri e dariyar sa. Na shiga ukuna yau. ta fa a tana kallon yarda Segent George yake huci kamar zaki, da sauri ta mai da hannayenta sama dan kuwa da su take bayani tana wasa da zara-zaran yatsunta kamar wata mayya............ > Najlah sannu fa > Baseey boom *PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan *DAGA INA TAKE* free book *RASH OYAYYEN MASHE I* free book *BARRISTER* Paid book *THE SLAVE* free book *ZAMU HA U* Free book *KWANA HU U* Paid book 300 *GOLD DIGGER'S* Paid book 300 *HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book 500 *ISLAND OF WITCHES * Free book *DARE AYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book 500_ *YAUDARA ZALLA * _Free book_ AR NOLLYWOOD * _Paid 500_ HIKAYOYI kuma sune : *SARAUNIYA HIDAYA *SARKIN MU *MOHINA DA MATSAFIYA *RAMUWA #LIKES #SHARE #COMMENTS BUDURWAR ABBAN MU Drama&Love story by ```PRETTY SK *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* *JARUMAI WRITER'S TEAM DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN PAGE 9 Na shiga ukuna yau. ta fa a tana kallon yarda Segent George yake huci kamar zaki, da sauri ta mai da hannayenta sama dan kuwa da su take bayani tana wasa da zara-zaran yatsunta kamar wata mayya........... Wato duk shi za ki yi ma wannan mugunta ko?." General a'a, kawai dai..... Shot up, tashi ki bishi zuwa akin ladabtarwa. sai ta mi e da sauri ta bi bayan Segent George. Abba ya kalla Yayansa ya ce. Yanzu wanna ar halittar za su wahalar? Haba Yaya." Najlah rashin jinta yafi shekarunta, ina tabbatar maka sai ta yi arin dambe da shi, haka take, duk wanda zai horeta sai ta yi fa a da shi, ga ta kamar a hure amma sai arfi kaman zakanya. sai Abba ya gyara zama yana jin zuciyarsa na mai zafi. Abba ya na ka damu da yawa? Kar dai ita ce taaaa. No, kawai dai yarinyar ta burgeni ne." Hmmmm shike nan, ko za rakani dubo sojojin da suka je ya i, wasu sun mutu wasu suna asibiti, zan dubosu da kaina." Muje to." Ya fa a yana mi ewa tsaye, yasan idan ya zauna dole zai fita neman in da aka kai Najlah, daga nan kuma al'amarin ba zai yi yau ba................ *Al-hussain* Tsaye yake a garden shi ka ai yana tunanin Marwa duk da yanzu ya suka gama waya tare, dare sosai dan 11:00pm na dare ya yi, amma yana zaune a wajen saboda yana jiran Merry za su yi magana. Maganarta ya jiyo, sai ya kalleta, doguwar riga ce jikinta sai gyalen da ga yafa a madadin wali. Zama ta yi gefansa sannan ta kallesa a hankali sosai duk da tasan Al-hussain ne, amma dole sai ta tabbar take magana. Promise. ta fa a sai shima ya ce Promise." Sai ta lumshe ido, dan dan Al-hassan ne cewa yake. (Wani promise?/ Promise in me?) Al-hussain nan da kwana uku ake da bu atar ku i, kuma a wajenka kowa yake da ya inin samun ku i, sannan FA.1 ya turo sa o na san ka gani." Sai ya daga mata kai. Na gani, gobe za mu ha u a can, ki kula sosai bansan ko yayane a samu matsala." Sai ta aga mai kai. Momy Ina kewarta sosai, ina fatan ta samu hasken wannan aikin namu." Sai ga hawaye sun gangaro mata, sai ga ri e mata hannu. Karki yi kuka, kema kinsan ina kewarta fiye da ke, mu ci gaba mata da addu'a kawai. sai ta share hawayen ta sannan ta ce. Shike nan, zan koma ciki, amma ina so na ma magana akan Marwa. Ina jinki. Uhmmm, a ganinka aurenta da zama cikin mu babu matsala, kar ta zo ta sannan *Promise* in mu, dan komai zai iya faruwa nan gaba. sai ya sauke a jiyan zuciya sannan ya ce. Karki damu, zan bi komai a natse kuma wannan Promise in tunda Al-hassan be sani ba babu wani wanda zai iya sani. Hakane, good night." Sai ta mi e sannan ta wuce ciki, ya jima a wajen kafin shima ya mi e ya shiga ciki. A bedroom ya iske Al-hassan, yana kallo a tv, da sak P.J mask in jikinsa, zama ya yi gefansa sannan ya aura kansa a cinyar Al-hassan. Meke damunka? Ko Marwa ta yi barci ne? Nasan ba yayin fa a sosai." Sai Al-hussain ya bu e baki ya ce. I need 3 million naira zuwa gobe, kaji an uwa." Sai Al-hassan ya kallesa da yau sannan ya ce. Karka damu, dan kai nake dukka aikin da nake, ina fatan ta hanya mai yau zaka kashe."