Sashe 62
Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
aya. an uwa kawai tunanin rayuwa nake." To Ni bana son ganinka cikin yanayin nan." Shike nan." Tashi muje babban parlour, Abbeey na neman mu." Ba musu Al-hassan ya mi ananun kayane jikinsu, iri aya, wandon da rigar, haka suke tafiya a step by step, har suka sauko babban parlourn. Abbeey ne zaune cikin kayan sojoji yana kallon Tv, zama suka yi hankalinsu na kan tvn. Wani harine aka kai farmaki, aka kwashe am matan garin gaba aya, sannan cikin tashin imani aka ma wasu yankan rago, aka bar tsofaffi a raye. Hankalin Al-hassan ba aramin tashi ya yi ba, idanunsa suka sauya launi, mutum guda aya tak daya addaba al'umma, *Black Dragon* komai dake faruwa shike sanyawa ayi, ya rasa gane me hukumar an sanda da jami'an sojoji suke yi, da suka kasa kama she ain in nan. Hatta Abbeey jikinsa ya yi sanyi, shuru kawai ya yi yana sa a da warwara a cikin kansa. Al-hussain ido kawai ya lumshe, babu abinda ya ji a jikinsa dan kuwa komai da ya faru a gabansa ya afku............. *Washegari* Tunda 6:00am Al-hussain ya gama shiryawa zai fita, Al-hassan ne ya shigo akin daga masallacin ofar gida, Al-hussain kuma ba'a nan yake sallaba gaba aya, ace wansa Masallacin babban kan titi nan yake zuwa sallah. Tun yanzu zaka fita?." Uhm ina da aiki ne sosai." Ya fa a yana sa a jakar bayansa. Ni bangane ma aikin nan na ka, gaba aya ka sauya ka yi busy sosai, yaushe za ka dawo yarda kake? Na osa anina." Murmushi Al-hussain ya yi sannan ya rungume Al-hassan. Very soon." Ya furta yana mai sakinsa, da haka ya yi waje yana mai duba agogon hannunsa. Al-hassan zama ya yi kan gadon Al-hussain, yana kewan aninsa mai kula dashi, mai sonsa kuma mai gaskiya, ba wannan Al-hussain in ba, gaba aya ya fara bashi tsoro, ga rashin gaskiya dake awainiya da shi. Jiya a cikin kayan Al-hussain sai da ya tsinci passport na asashe daban-daban, ga wasu paroers na kuda e masu yawa, bayan hakan ya duba wayansa, nan ma ya iske wasu abubuwa da yawa da ya kasa yarda, ayan wayan nasa na kashe, kuma yana da ya inin akwai wasu abubuwa a cikinsu wanda Al-hussain baya so kowa ya sani. Sai a yanzu ya fara ha a ala an hoton Senator Tum a da ya gani tare da Al-hussain. Ya riga ya aura ayar tambaya akan Al-hussain, a ina yake samun ma udan ku e? Ina yake aiki? Meke kaisa asashe daban-daban? Wajen wa wake zuwa? Menene ala ar sa da Senator Tum a??? Duk wa'innan sune tambayoyi da suka cika mai kai, suka hanasa walwala gaba aya............ END. PAGE 3 > Duk wa'innan sune tambayoyi da suka cika mai kai, suka hanasa walwala gaba aya............... *Anas* Buri ya cika inda tun washegarin ranar aikin boka ya kama Basma, ita da kanta ta kirasa akan ya zo gida tana son ganinsa, koda ya je suka ha a ido komai ya sake rikici ma Basma. Daga wannan ranar sai abinda ya ce take yi, a cikin sati guda ba aramin dukiya ya tara da ku in ta ba, kuma ya hanata zuwa ko'ina, kullum tana gida. Tsaki ya sake ja karo na barkatai sakamakon kira na hu u da ya yi ma Basma amma wayar a kashe, a jikinsa yake ji akwai matsala, wani abu ya sami Basma, dan haka ya tashi ya au makullin mota, gidansu Basma ya nufa kai tsaye. Izuwa yanzu cikin Compound yake shiga, me gadi yaba sakon kiran Basma, da haka ya isa wajen da suka zaba zama ya zauna yana jiran fitowarta. Mai gadi ya isar da sa on ga A'isha mai aiki, sannan ya wuce, A'isha ta koma ciki ta isar ma Basma da sakon Anas. Basma lumshe ido ta yi sannan ta tashi ta zura dogon hijab, yau basu fita ba, a part insu suka wuni, Fauza ce kawai ta je school, itama 1pm ta dawo da zazza Idanunta ne suka sauka kan Najlah dake zaune tana kallon India series a tv, tsaki Bassey ta yi ta nufa hanyar fita. Ina zuwa?." Ta ji muryan Najlah cikin isa, murmushin baki kai ba ta yi mata tana cewa. Wanda ya aje ki shi ka ai keda hurumin wannan tambayar ba ke ba." Da haka ta bu e ta fice. Najlah baki ta ta e, tana ci gaba da abinda take yi, a iya kwanakin nan ta fahimci babban raunin Basma shine Anas, hakan yasa ta sanya mai ido idan yazo, Basma na shakkansa sosai, ga wani tsoronsa dake bayyana a tare da ita, idan har ta ga kiransa ko ganinsa. *********** Ina wayarki?." Shine tambayar farko da ya yi mata bayan ta zauna. Ta fashe." Ta furta tana mai sinne kai. Meke damunki? Na ga duk kin sauya?. murmushi ta yi har lokacin idanunta suna asa. Jiya ne na bige a hannu, amma da sau i." Ta kai nan tana nuna mai hannunta tun kafin ya gani ya isheta da tambayoyi. Sannu Baby, Allah ya ara lafiya?. Ameen." Da haka suka yi shuru sai kuma ya ce. Ina bu atar ku i." Kamar nawa?." Murmushi ya yi. Million aya kawai." Jinjina kai ta yi. Zuwa dare zan turo maka, zan koma ciki kaina yana ciwo. ba musu ya mi e yana gyara walar rigarsa. Ok, karki manta dai, jeki ciki ki kwanta." Ta aga mai kai tana mi ewa tsaye. Da haka ta yi ciki shi kuma ya yi waje ba tare da ya damu da halin da take ciki ba....... Haka rayuwa ta ci gaba da gangarwa, gidan Abba babu zaman lafiya, kullum da tashin hankalin da suke yi, har a gaban Abba idan rigimar su ta motsa haka suke yi, shi kuma baya ce da su uffan dan abinda Najlah ta ro esa kenan. Haka wani lokacin sha ar Najlah baya tashi sai ta ga suna wajen, za ta hau bubbuga afa tana narke mai, kamar abinda ya faru a yau Sunday. Baby idan har ka fa i, za ka min jaki-jaki, za mu zagaye falon nan sau uku." Najlah ta fa a tana murmushi, Abba dake zaune ya aga mata kai. wallon dake hannunta ta jefa mai, amma ya yi arin kamawa amma ya kasa. Jaririya cuwacuwa babu yau." Dariya ta yi tana hawa bayansa bayan ya gyara jallabiyar jikinsa. Take Abba ya fara zagaye Parlourn da Najlah a bayansa, suna yi suna shewa cikin nisha i da farin ciki. Tun bayan farkawar barcin safe suka fara wasanni. Tsayawa ya yi ita kuma ta sauka a bayan tana cewa. Baby motsa jiki muke fa, balle kai ya kamata ka dage da yi sosai bana so ka aje tumbin da wuri........" Da sauri ta kalla ofarsu jin an buga sau aya da arfi, kuma kafin ta ce wani abu aka bu e aka shigo. Marwa ce ta shigo bakinta auke da sallamar data kasa ara sawa sakamakon yanayin da ta gansu, cikin second aya....biyu ta fice ta buga musu ofa. Mtwwwsssss yaran nan basu da tunani, da ace a wani yanayi muke fa?." Cewan Najlah kamar wata babba. Abba murmushi ya yi yana mi ewa tsaye. Muje mu fara breakfast, sai in ji neman me ake min." Da haka ya fara gaba, ita kuma ta ane wiyarsa tana cewa. Muje a haka Babyyyyyy. be mata musu ba dan kallon yarinya ara yake mata. A babban parlourn ya zaunar da ita kan kujera yana an haki. Masha Allah matar Abba kin fara nauyi." Sai ta mi e ta ri e hannayensa, suka fara takawa zuwa stairs. Ai daga yau shike nan, gobe zan fara aiki, duk na osa gobe ta yi." Hmmm Insha Allah." Da haka suka zauna suka fara cin abinci yana bata a baki itama tana bashi. A kuma dai-dai lokacin Yaran Abba suka isa wajen, kowacce ta zauna suna ha a baki wajen gaishe da Abba. Lafiya lau Yaran Abba." Da haka ya bisu da kallo ganin babu wacce ta gaishe da Najlah, wanda kullum haka suke sai ya yi magana sai su gaisheta ciki-ciki. Ita Auntyn ta ku fa?." Ya fa a yana ha e fuska. Sai da suka dalla mata harara kafin suka gaisheta, Najlah ta tura baki tana magana da sigan sha Uhmmm Baby Basma ta harareni. wani kallo Abba ya watsa ma Basma yana mata kashedi da yatsa. Kiya uri." Ta fa a tana dam e cokalin hannunta, a kwana biyun nan Abba gaba aya ya sauya, dan ya musu fa a su yi kuka abune mai sau in, kuma ya kwana lafiya ya tashi lafiya, bakamar da ba har baki yake kasawa. Shuru wajen ya auka kafin Najlah ta ture abinci tana bubbuga afa. A....abincin yaji." Sun riga sun san iskancin Najlah dan haka babu wacce ta kalleta, yam bons take ci, kuma kusan duk sun ci, babu yajin komai zallar bariki ne da iskanci. Abba kuwa lokaci guda ya ru e ya fara mata sannu, yana bata duk wani abu da yasan zai rage mata yajin dake harshen ta. Ammeen Basma me kike so to?." Ya tambaya ganin ta i cin komai. Dambun indomie da waiiiii ta fa a tana jingina hannunta jikin na Abba. Kee je ki sa A'isha ta girka mata sai ki kawo mata yanzu nan." Fauza kamar za ta fashe haka ta tashi ta nufa Kitchen dan ita Abba ya kalla. Uhmmm Marwa me ya kawo ki part in mu azu? Yana da yau kafin ku shiga waje, ku jira a baku izini, dan kauce wa mugun gani." Najlah ta kai nan tana zuba mata lulu eyes in ta. aramin tsaki Marwa ta yi, dan tasan dole ta yi magana saboda kallon da Abba yake mata. Uhm dama Audu Driver ne yake nemanka urgent, shi yasa na zo. Bara na le a na ga ko lafiya. sai ya fara arin tashi, da sauri Najlah ta zaunar da shi, sannan ta auki doyar dake gabanta gutsira ta yi sannan ta kai mai baki, be bata kunya ba ya gutsira. Kiss ta hura mai da baki shi kuma ya kai hannu kan iska ya kama alamun ya cafke kiss in, tare da kai iskan bakinsa ya ha iye. Murmushi suka yi, da haka ya tashi