Sashe 66
Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
school, kuma Uwar Basma ta ce 6:20am zamu shiga Kitchen, yanzu haka Bassey tana Kitchen tana aiki." Kai matar nan tana da shegen jaraba, iskan da suke kanta she anune. Fauza ta yi murmushi shiga ciki dan barci ya kamata sosai. Marwa na zaune har Bassey ta shigo bakinta a sama, idan ranta ya yi dubu to duk Najlah ta bi kowanne ta hargitsa mata, tsaki ta ja, sai kuma ta mi e ta shige ciki. Marwa ba ta kwanta ba sai 10pm, bayan ta gama kallace-kallace ta yi karatu dan yanzu sun fara Exam a school. *Washegari* Bayan sunyi sallar asuba, sai suka kasa komawa barci, haka suka kasa fita zuwa Kitchen, a tunaninsu Najlah za ta le o su, sai dai bata le o ba ganin Basma har barcin safe ta yi, tana farkawar, ta ga ita ka ai ce kwance a akin basa nan, wayarta ta duba lokaci, 7:15am da yake ita yanzu zaman gida take yi. Sauka asa ta yi dan ganin abinda ke wakana, tun a stairs ta fara jiyo hirar Fauza da Najlah suna magana suna dariya, ido ta an zaro tana ara sauri, haka ta tura ofar kitchen in ta shiga. Najlah na juya abinci a flask, Marwa na fita da su, Fauza na zaune tana zuba surutu kamar ba ita ba. Ammeen Basma, haka na kama yaron na ci ubansa, ranar a office din principal na wuni, sai da Abba ya je ya bada ha uri shine suka sake Ni, da yake yaron dana duka babanshi lawyer ne, wai sai ya kai maganar koto........karfa kisha mugun duka ne, kawai kai na fasa mai da baki. dariya Najlah ta sake fashe da shi. Marwa murmushi kawai take yi amma ta kasa magana kar Najlah ta rainata, duk da yau aljanun basa kusa. Bayan sun gama zamansu shine suka le o dan ganin waye a Kitchen, sai suka isketa tana ta aiki ita ka ai ne, da har za su koma sai kuma suka shiga kowa ya kama nasa aiki. Ai da an kai ki koton tunda ba wani abu ya miki ba, dan ya ce yana sonki." Ammeen Basma yaron da da i ne, kaf ajin mu an sani, kawai saboda Mom ta ce Fauza ke ji za ki gani.....kawai sai na gani." Sai a lokacin Marwa ta kalla Fauza ta ce. Sannu babba, wallahi in aka ce min za ki yi haka ba zan yarda ba, gaba aya bakinki da idanunki sun bu e lokaci guda....... da sauri Najlah ta katse ta. Ahh sanyi Aunty Babba, Banga laifin Autar Abba ba, ai nan gaba duk wanda ya miki ki ci ubansa kuma Ni zan tsaya miki." Murmushi suka yi sai kuma suka kalla bakin ofa jin Basma ta yi gyaran murya. Bassey kin fito to sannu da tashi." Da haka Najlah ta nufa Dining area da flask. Tana fita Basma ta shiga Kitchen Matar nan lafiya take?. Bassey yau iskan basa kusa, karki yarda muke raha da ita........" Da sauri Basma ta katse ta da cewa. Ya isa! Haba dan Allah, da kishiyar Mom muke hira kuna washe baki......tir wallahi." To menene amfanin rigimar? Tunda muke cin uban mu. cewan Fauza tana wanke hannu dan sun gama. Basma ganin basu saurareta yasa ta yi wafa tana bin bayansu, zama suka yi suka fara breakfast, a lokacin Abba shima ya fito, suka ha u duk suka yi ana hira gwanin nisha i amma banda Basma da take rai. Fauza ki shirya zan sauke ji a school, jiya mun fita da Abba na ga wajen aikina kusa yake da school in ku." Laaa Ameen Basma aikin me kike yi?." Kafin Najlah ta yi magana, Basma ta make Fauza. Sunanta Najlah, ba Ammeen Basma ba, ki gyara bansan hauka. sai a lokacin Abba ya ce. A gaban nawa kike kiran sunan matata, ki shiga hankalinki, kuma Ni na za a mata suna Ammeen Basma." Basma ta ture Plate in gabanta tana tashi, Parlour ta koma ta zauna tana cika da atsewa. Tana zaune Marwa da Fauza suka haura sama, sai Abba da Najlah da suka wuce suna an wasannin banza da wufi. Basu san rashin samun Anas a waya yana sa ta ji wani iri, ita kanta tana son zuwa aiki amma babu dama, ya hanata gashi kuma be kirata ba. Tana zaune Marwa ta sauko sanye da Barno buubuu, ta yada babban vail bayan ta sa longslip ba i haka walin ma aki, sai jakka da takallami duk ba i, launin kayan akwai aki, marron da ja, sai ta yi wani yau na musamman. Takaddane hannunta tana ara duba wani darasi wanda 9pm za su rubuta exam in sa. Gefan Basma ta zauna tana cewa. Me yasa ranki a ace ne? Anas ne ko?. ba ta yi mamaki ba da Basma ta aga mata kai, rungumeta ta yi tana tsine ma Anas a cikin ranta, dan kuwa yana walahar da Basma. Fauza ta sauko cikin shirin uniform, kitchen ta nufa ta auko lunch box sannan ta dawo tana jiran fitowar Najlah. afar part in Abba bu e, sai suka kalla a tare, Abba ne ya fito yana amsa waya, be jima ya katse kiran yana kallon yawawan yaran nasa. Basma me yasa baki zuwa wajen aiki?." Cewan Abba yana kallonta. Abba hutu suka bani amma gobe zan koma." Kai ya aga yana kiran Najlah. Shalele! SHALELE!! lokaci na tafiya kiyi sauri. ya kai nan yana murmushi ma haske, dan ganin Najlah ta fito lokaci guda. A hankali suma suka kalla inda Abba yake kallo, take duk suka zaro ido waje, suna are ma Najlah kallo, dake tsaye tana kallon Abba cike da soyayya harda kashe mai ido aya. Najlah na tsaye cikin cikakkiyar shigar DSS mai matu aukar hankali. Ta sanya rigar sojoji mai ha a koren kala da ruwan asa, an inke tambarin hukuma a kafa unta cikin tsari mai ayatarwa. A kugunta an rataye aramin pistol cikin ba ar holster, yayin da hannunta na dama ke ri e da doguwar bindiga cikin warewa da izza, alamar cikakkiyar jaruma ce da ta saba da aiki. aya hannun kuma tana ri e da wayarta sai wata jakka mai an she i. Takalmanta ba e masu she afarsa sunyi mata daidai, yayin da gyalen kanta ya zauna cikin tsari yana ara mata kwarjini, bayan hular dake ciki ta sojoji. A rubuce jikin rigar an rubuta *D.S.S Najlah* cikin salo da yau ga awa. Idanunta har lokacin suna kan Abba, shima cike da wani irin salo na soyayya ya an saki murmushi ka an, kafin ta kashe masa ido aya a hankali, sai ya nufeta. Wow Mrs Mubeey, wannan yau haka, uhmmm shi kuma wannan bindigan fa?." Ya fa a yana kallon bindigan da ta auko. Murmushi ta yi tana aga bindigan ta gyara zaman alburusan ciki ta ce. Ina shiga Barrack za harbe wani bakin mutum, ka tuna ranar da ka rakani muka kai files can?. murmushi ya yi dan bega wani abu ba, kawai wani ya tsaida da su, ya bincike su tukun suka shiga, shine Najlah ta sa mutumin a rai. Haba Jaririya ki yalesa, mai da bindigan ciki, ke da za ki fara aiki yau, bansan wata matsala ta bullo." Ya kai nan cikin sanyi, baki ta tura sannan ta mi a mai jakkarta tana komawa ciki. Gaba aya suman tsaye suka yi, sai a yanzu suka auna irin arfinta ashe dai Soja ce. A.....Abba Ammeen Basma Soja ce dama?. sai ya kalla Fauza ya aga mata kai. Ita ce mace mafi haza a a rukuninsu, kuma saboda arin aka turo ta nan aiki, shi yasa kike ganinta a haka, jinin soja ce, mahaifinta sojon soja, haka yayyinta biyu maza, kuna ganinta a haka ko, tana karfi sosai, tun tana aliba take dambe da manyan sojoji, kuma kullum sai ta yi laifi an horeta, horo ma irin na walaha, amma haka Ammeen ku za ta sake washegari, jan wiyace sosai, ina alfahari da ita. ya kai nan yana murmushi. A lokacin ta fito tana taunar chewing gum. Muje." Ta amsa jakkarta sannan ta kalla Fauza dake kallonta cikin burgewa, gira ta aga mata alaman tambaya, sai Fauza ta yi sauri ta sara mata. Dariya Najlah ta yi tana rungumeta. Ammeen Basma ashe soja ce ke?." Uhm Auta." Shi yasa kike da arfi." Da haka suka nufa ofa, Marwa ta bisu tana kallon yarda take tafiya cike da warewa kuma a natse. Har Najlah ta bu e handle sai kuma ta kalla Basma ta ce. Ki gyara Kitchen, ki yi abinci kafin mu dawo, tunda kina gida." Da haka suka fice, Basma ta dafe kai tana zama tare da cewa. So.... soja....No wonder. ta Lumshe ido tana kallonsu ta window, Marwa ta shiga motarta ta fita, haka Abba ya shiga nashi, sai Najlah da Fauza suka hau ayar motar Abba sannan suka fita a arshe. Jin sautin wayarta cikin sabuwar wa ar da ta sanya ma Anas, ya sa ta zabura tana nufan waya sauri, ilai shine, cikin rawar jiki ta auka tana kai kunninta............ END. > Najlah za'a hau bakin aiki, fatan sa'a , ashe D.S.S ce PAGE 4 So.... soja....No wonder. ta Lumshe ido tana kallonsu ta window, Marwa ta shiga motarta ta fita, haka Abba ya shiga nashi, sai Najlah da Fauza suka hau ayar motar Abba sannan suka fita a arshe. Jin sautin wayarta cikin sabuwar wa ar da ta sanya ma Anas, ya sa ta zabura tana nufan waya sauri, ilai shine, cikin rawar jiki ta auka tana kai kunninta............... He...........hello." Ta fa a cikin rawar baki tana zama kan kujera, a hankali ta ji muryansa mai sanyi yana cewa. Baki sona ko Basma? Ni na zo har....... Wallahi ba haka bane." Me ya hanaki fitowa?." Shiru ta yi dan batasan me ya kamata ta ce ba, ba dai za ta yi gigin sanar da shi, shegiyar matan Abba ce ta hanata fita, abin ai da kunya. Lokaci kuma ta ce. A....Abba na ata ma rai, shine ya kulla main door ya fita da keys in." Ajiyan zuciya ta ji ya sauke. Da tun farko kin fa a min haka ai, to shike nan anjima zan zo kinji. To kayafe min?." Ta fa a tana share hawaye. Eh