← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 73 OF 79

Sashe 73

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tunda da garin Allah ya waye take ta kiran Anas, sai dai baya shiga, haka yasa jikinta ya yi sanyi, tasan suna can suna aiki Kitchen dan tun asuba suka sauka asa, tashi ta ji jikinta duk babu wari, ta shiga toilet, wanka ta yi sannan ta fito ta sanya doguwar, bayan ta fito da wani shadda less ya ji aiki sosai, yau dai za ta je asibiti, ta gaji da zaman gida. Sauka ta yi, ta tura ofar kitchen ta shiga bakinta auke da sallama. Murmushi ta yi ganin yadda suke aiki suna raha. Ke ba ki tashi zuwa sai mun magana aiki ko?." Cewan Marwa dan sun gama komai. Uhmm ban jin da i ne." Najlah ta kashe gas sannan ta kalla Basma. Za ma ki warke ne, dan bashi kika ci, haka jiya na kwana hannuna a sa e, yanzu ma dauriya nake." Ta nuna hannunta. Murmushi Basma ta yi. Nifa aikina na yi, kuma yanzu babu wani wayar cuta dake jikinki, balle idan na miki na yau." Wallahi ba zaki sake min allura ba, hmmmm." Na ji amma dole na arasa miki na yau." Harara Najlah ta watsa mata. Bara muje mu shirya." Da haka Fauza da Marwa suka wuce suka barsu. Basma ta taka kusa da Najlah ta ce. Me aka dafa yunwa nake ji." Lallai, za ki ha u dana dare ne ai." Baki Basma ta ta e tana dudduba abinda suka dafa. Na ga jikinki ya yi sanyi? Menene? Basma ta Lumshe ido ta bu Har yanzu na kasa aminta dake, ke kishiyar Mom ce, idan na tuna haka raina zafi yake min, ohhhh gashi kina mutumci wani lokaci." Najlah ta yi murmushi sannan ta dafa kafa arta. Ni ba Kishiyar Mom ba ce, ar uwar ku ce, mai aunar ku. Amma ke matar Abba ce?." Ta aga mata kai. To kinga, kin mu'amalanci Abban mu, Ni kuma ina jin haushin duk macen da zanga tana rayuwa da Abba. Bassey ina sonki, Ina son halinki, bara na je na shiryarya Abba, nima zan fita dan yauwa ina da aiki." Da haka ta fara tafiya, amma ta tsaya jin abinda Basma ke cewa. Ina da mugunta, amma ba na iya illata mutum, koda nake son illataki, na tana da duk wani magani da za ki warke, amma ke bansan wani irin zuciya gareki ba, jiya kin fita, kin kashe mutum, yanzu kina cewa za ki wani aiki, hala nan ma ki kashe wani. ta kai nan cikin sanyi. Najlah ta jiyo ta kalla Basma, a hankali ta tako kusa da ita. Bassey hakane, sai dai Ni banda tausayin marasa imani, haka na taso, kuma har zuwa yanzu, zuciya ta bushe take, kuma al awari na yi ma kaina idan har ina raye rai da lafiya sai na shafe tsinanun an iskan da suka addaba al'umma. takai nan cikin zafi-zafi har tana cizan le anta, sai Basma ta ce. Kina bani tsoro wallahi." Da haka ta kewayeta ta fita. Najlah ta yi murmushi tana bin bayanta. Da misalin 7:32am, Marwa, Fauza da Basma suka fita, Abba kuwa sai 10:12am, ya shirya tsaf Najlah ta rakasa har bakin mota, ya shiga yana cewa. arfe nawa za ki fita?." Sai Basma ta dawo tare zamu je da ita, ina so na rama abinda ta min ne." Abba ya yi murmushi. Babyyyy karki sa min ita kuma." Ta aga mai kai tana dariya asa- asa. Ina alfahari da ke, ki dage da addu'a, Allah ya tsare, Ni sai dare zan dawo." Ta tura mai afa tana cewa. Hmmm ina sonka da yawa kuma Insha Allah, kaima ka yi addu'a, Allah ya tsare min kai. Ameen." Da haka ta aga mai hannu har motarsa ta fita. Abba cike yake da farin ciki, harga Allah yana alfahari da Najlah, yana kishinta sosai, amma aikin al'umma take yi, zai barta ta yi, domin a wanna asar ana bu atar irinsu. Najlah ta koma ciki, a babban Parlour ta zauna, ta auki wayarta ta kira Rukky, duk bayan kwana biyu sukan yi waya da ita, a cikin wayar ne Rukky ke sanar mata da Ustaz ya turo magabatan sa kuma an tsaida lokaci nan da wata biyu. Kiranta ta yi suka hira, sannan ta kira Mamie, nan Najla ta dinga zuba mata rigima, Mamie kuwa tana rarrashinta cike kewar artata. *Basma* Tana shiga cikin asibitin kowa ya ananun magana, dan kuwa magana aya keta yawo a asibitin An ce Basma ta yaudara Dr. Mukhtar, bayan ta gama tozarta shi, shine ya koreta daga aiki. A office in da take zama ta zauna tana bin kowa na wajen da kallo, dan kuwa zance duk ya koma kunninta, a group ma haka suka dinga surutu kuma tana ciki. Hmmmm komai da kuka fa a a kai na ya dawo min, sai dai babu wanda ya koreni daga aiki, yaudara kuma na yi idan akwai uban zai hukuntani to bismillah. ta kai nan tana taunar cinkam cikin tsiwa. Babu wacce ta ce tak, har ta kai aya. Sai ta auki wayarta ta kira number Dr. Mukhtar wanda ta yi blocking nasa, unblock ta yi, ta kirasa, ringing aya ya katse kiran, take kiransa ya shigo murmushi ta yi, batasan dalili ba daga safe zuwa yanzu ta yi tunaninsa ya da yawa, gashi ita kanta san ganinsa take yi. Ba...Basma......ke ce da gaske? Kirana kika yi?. ya fa a a an ru e, wayar yana hand-free hakan yasa matan wajen iyayana gulma suke ji. Ni ce." wow Alhamdulillah, kai masha Allah, addu'ata ta arbu, zan iya zuwa gida na ganki?." Lumshe ido ta yi tana jin kewarsa sosai. A'a, babu bukatar, yanzu haka ina office ina, na dawo aiki yau. cikin farin ciki ya ce. Bassey da gaske? Karki min waya, zuciyata za ta iya bugawa wallahi." Ka tawo min da abu mai sanyi, ina jin zafi." Da haka ta katse kiran tana jan dogon tsaki. A duku ba zan bugu ba, kallon banza ko daga nesa ba zan auka ba, harara kuwa sai a duhu. wata ce a cikin matan dake sanye fararen kaya ta ce. Sister Basma ba wani abun tada jijiyoyin wiya bane, shi wanda kike magana akan wasa wato Dr. Mukhtar, ba'a ce miki ya kai ku in aure ba. ................ *********** Dole a yau ne yi magana da Dr. Ashraf, amma ta ya ya? Idan har na fito mai ido da ido akwai matsala, ta ya zan samu ke ewa da Dr. Ashraf?. ya fa a da arfi yana dukan table in gabansa, sai kuwa wata idea ta fa o mai, da sauri ya au wayarwa ya shiga tura sa o kamar haka. 46662233, 66255533, 7777666, 55444, 33327772. yana turawa cikin minti aya aka mai reply. 88877." Murmushi ya yi sannna ya aje wayar yana jin ransa ya yi fes.............. *Najlah* Ta jima tana zaune kan kujera tana karanta littafin * AR NOLLYWOOD* ta kasa tashi daga zaune saboda Chakwakiyar dake cikin littafin, ba ta ta a karanta littafin Hausa ba, sai azu da ta ga ana ta maganarsa a tiktok, hakan yasa ta bibiya number dake ji har maruciyar ta tura mata. Kanta ya kulle da littafin, hakan yasa ta au dogon lokaci a zaune ba ta sani ba, Chakwakiyar da ya fi tsaya mata shine * aryar da Yayar jarumar littafin suka yi da saurayin akan za su yi pretending suna da juna biyu, dan a aura musu aure.* Haka tai ta shan karatu, har sai da ta yi da gaske ta aje wayar sannan ta yi sallar la'asar. Bayan ta idar ta daure ba ta au wayar ba, ta shiga kitchen, cikin natsuwa ta fara ha a girkin dare. Creamy garlic pasta ta fara orawa, ha e da grilled chicken mai amshi da aka yi wa garnish da parsley. A gefe kuma ta ha a buttered potatoes da saut ed vegetables masu launuka iri-iri da suka ara wa abincin armashi. Ba nan ta tsaya ba, ta kuma yin seafood fried rice mai cike da prawns da shrimp, sannan ta ha a creamy chicken soup mai kauri da ano na musamman. Kitchen in gaba aya ya cika da amshi mai aukar hankali. Da ta gama komai cikin tsari, ta shirya abincin a manyan kuloli masu kyau, tana kallon yadda komai ya yi matu ar ha uwa tamkar girkin hotel na alfarma. Daga nan ta gyara kitchen in fes duk da cewa su A isha sun zo sunyi aikinsu gaba aya. A Dining ta jera komai, tana gamawa Basma na shigowa cikin fuskarta auke da yalwataccen murmushi. Take ta tsaya cak jin dadda amshi ya gauraye ko ina, numfashi ta sauke tana ha iyan miyau. Abincin Mijina ne, babu ano." Cewan ta tana mata fari, Basma data kwaso yunwa ta saki murmushi. Haba Ameen Basma, wannan amshin ya ru ani, kuma ance ido guba, ko anzo zan ci nikam." Ta fa a yana nufan Kitchen, sai dai babu komai hatta tukwanen duk an wanke. Fitowa ta yi ri e da Plate da spoon ta ce. A taimaka yunwa nake ji." Shike nan, ki yi sauri za ki rakani amso sa on Abba. To, to." Murmushi Najlah ta yi tana cewa. Wannan na mijina ne, ki iba wannan." Ta nuna mata babban kula. Basma zama ta yi tana duba abincin, ido ta zaro. A ina kika yi order ne?." Najlah ta harareta tana nufan part in ta. Tun baki ci ba kin fara santi, Ni wanka zanyi." Basma tuni ta fara kai abincin bakinta, lumshe ido ta yi, sannan ta mi e ta bu e kulan Abba, ido ta zaro tana cewa. Wallahi sai na ci wanna, komai sai na ci, ai abincin Abba na mune." Da haka ta iba nashi, ta iba dukka nau'in abincin kowanne ludayi aya, ta zuba a plate aya. Ba wani ci take sosai ba, amma da mamakinta ta ci abinci har da arawa, ji ta yi kaman ta cinye dukka, tsa ar da in abinci, take Zuciyarta ta ce. Oh Basma abincin Kishiyar Mom kike ci. murmushi ta yi tana furta. Ai ba sonta nake ba, kawai yunwa nake ji, amma bana son Najlah, Kuma ba zan ta a sonta ba. ta fa a tana ara tabbar ma kanta haka. Najlah na shiga part dinta,
Chapter 73 · 0% Book details