Sashe 5
Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
KANYI BATURE* _Paid Book 500_ *YAUDARA ZALLA * _Free book_ AR NOLLYWOOD * _Paid 500_ HIKAYOYI kuma sune : *SARAUNIYA HIDAYA *SARKIN MU *MOHINA DA MATSAFIYA *RAMUWA TALLAH! TALLAH!! TALLAN MUSAMMAN!!! ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUHU Jama a ku fito ku ji labari! Shin kun san Hajiya Safiyya Baiwar Allah? Idan ba ku sani ba, to ku matso kusa ku saurara sosai! Ina anmata? Ina matan aure? Wannan damar taku ce! Hajiya Safiyya Baiwar Allah ta kawo muku: Kayayyaki na zamani Masu inganci sosai Kuma a farashi mai sau Kayayyakin da ake da su sun ha a da: Jakkunkuna masu kyau, launi-launi, iri-iri Zanukan gado masu kayatarwa, domin ara wa akinku armashi Hijabai masu kyau da aukar hankali Kayan kitchen masu yau da araha Duk abin da kike bu ata don gyaran gida da ara yalli yana nan a wuri guda! Kada ki bari wannan dama ta wuce ki! Tuntu i yanzu: 07037879807 Location: Unguwar Sunusi, Kaduna Ko da ku inki ka an ne, sai kin samu abin da zai burge ki!``` SANARWA TA MUSAMMAN! *Duk mai son a tallata masa hajarsa cikin tsari mai kyau da jan hankali, ya tuntubi:* ~PRETTY SK~ 08126151523 Muna yi maka tallan da zai jawo hankalin kwastomomi cikin sau BUDURWAR ABBAN MU Drama&Love story by ```PRETTY SK *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* *JARUMAI WRITER'S TEAM DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN PAGE 3 Wani dogon numfashi ya kuma ja, sannan a hankali ya mi e yana mai bin hanyar fita an duba halin da Marwa take, duk da yasan zuwa yanzu ta fa a ma Basma, ita Fauza ta wuce school............. Ko da ya isa part in su, sai ya iske ba kowa a ciki, murmushin arfin hali ya yi sannan ya nufa compound, Da Bala Mai shuke-shuke ya fara ha uwa. Alhaji Barka da Safiya." Cewan Bala yana ri e da tiyon ban-ruwa. Uhm Alhamdulillah, na ce yaran nan sun fita ne wai?. Eh Alhaji, Hajiya arama ita ta tsufa a school, Hajiya Babba kuma yanzu ta fita, sai Hajiyar Tsakiya, ita kuma ta an jima da fita." Ok to shike nan. ya fa a yana koma wa ciki. Kawar da komai ya yi, ya shirya zuwa office Dan suna da meeting yau, already ya yi wanka, wani farin shadda ya fiddo, wanda ya ji aiki sosai, sawa ya yi sannan ya an taje tarin suman kansan mai laushi da she Agogo mai tsa a ya aura a hannunsa, sannan ya au carkey da wayarsa. Har ya matsa gaban mirrorw sai ya dawo ya kalla kansa. Baya tsufa sam, kullum ara yau yake, murmushi ya yi sannan ya auki turaruka kala biyar ya feshe jikinsa da shi. Cikin sauri-sauri yake sauka daga stairs sanna kuma a natse, yana jin yunwa sosai amma dole sai ya fita zai ci, dan yau mai aikin da aka samo mai za ta zo, in su Basma sun amince sai ta fara aiki. Mota ya shiga sannan ya yi waje, yana tu i yana kiran number Miss Ayo, sai dai kira biyar ya yi mata ba ta auka ba, dan haka ya nufa gidan na ta. Ta isa bakin get in gidan ya gane gidan akwai lock, Dan haka ya nufa Company. Sai dai yana zuwa ya tarar duk wanda zasu meeting in sun wuce, da yake ba wani nisa da wajen, sai ya koma moto ya ara gaba. Wani madaidaici wajen taro ne, wanda ya ha a manya-manyan mutanen da za'a yi meeting da su, Alhaji Mubarak kawai ake jira. Yana shigowa wajen aka tashi dan nuna mai girmamawa, sai da ya nema waje ya zauna bayan ya musu sallama duk sun amsa. Zama suka yi sannan suka fara abin da ya tara su. Abba kallon Miss Ayo yayi, wacce ke zaune daga gefansa na dama na operating system, be san me yasa ba matar tana burgesa, ba ta damuwa, ga kawaici da ibadah, a ta aice ta yi mai 100%, sai dai dole ma ya cireta a ransa, saboda kishin yaran nasa. Yayi nisa cikin tunani sosai, har aka fara watsewa dan an kammala zaman. Sir! Sir!! Sir!!!. cewan Miss Ayo tana buga wani file a kan table. Lumshe ido yayi sannan ya kalleta. We have to go." Sai ya aya mata kai. Wucewa ta yi, shima sai ya bi bayanta. Sai da ya yi da gaske tukun ta yarda ta shiga motarsa, tana mamakin wai yarinyarsa ce wacce take ta hauka azu. I'm sorry Sir, na shiga mamaki sosai saboda nasan baka da mata, hmmm haka muke ai." Ta fa a tana an dariya. To gaskiya ba ku yi ba, in dai har kishi ana gado to mata kuna da matsala sosai. sai suka yi dariya sosai. Da haka suka sauya hirar duk dai na nisha i ne, har suka yi parking a babban Premises na company in, sannan suka jera tana mai ri e mai da jakka amma jerawa suke yi suna ta dariya. Ma'aikata gaishesa suke yi yana amsawa da kai, dan har lokacin be dena dariyar labarin da Miss Ayo take ba shi ba, tana mai Hausa tana ha awa da yarenta Yaruba. A tare shi da ita suka kai hannunsu kan handle, jin hannunsa kan nata yasa ya yi saurin cirewa yana cewa. Sorry." Sai ta yi mai murmushi tana bu ofar tare da mai alamar girmamawa akan ya shigo. Ba musu ya shiga cikin officer in yana cewa. Ai neman waje za ki yi ki zauna dan sai na ji karshe Labarin.......Marwa! Basma! Me kuke yi nan?. cewan Abba cikin mamakin ganinsu zaune suna kallonsu. Miss Ayo ma kallonsu ta yi da yau, a cikin ranta kuwa cewa ta yi. Masha Allah, Allah dai yasa lafiya. Marwa ta mi e daga in da take zaune tana tafa hannunta biyu, sannan ta yi taku uku tana cewa. Basma kin gani ko, Abba ya dena son Mom, wata maccen yake kulawa har suna hira cikin nisha i, Abba me yasa kake yaudarar wannan matar?, dan kuwa kai mijin mace aya ne tak, wallahi wallahi babu mai yi ma Mom in mu kishiya har abada." Ta kai nan tana are ma Miss Ayo kallon tsana da iyayya. Abba kuwa cikin sanyi da kwantar da murya ya ce. Marwa me yasa har yanzu ba za ku gane cewa idan mutum ya mutu, ya mutu kenan ba, aure nawa na nema kusan 4 amma duk an fasa saboda ku, kuma dan ku zanyi aure...... da sauri Basma dake zaune cikin takaici da masifa, ta mi e a zabure tana cewa. Mu ba yara bane, babu abin da muke bu ata daga wajen wata maccen, mun iya waka, mun iya cin abinci.........Marwa wannan maganar ba arama ba ce, ko kuma daga yanzu mun baka dama ka aura duk wacce kake so, amma wallahi ko kwana biyu ba za ta yi a cikin gidan Mom ba, ruwan acid zamu watsa mata, hmmmm Marwa mu je, ina da class yanzu." Ta kai na tana aukan handbag in ta, sannan ta kalla Abba. Abba daga lokacin da ka fara neman wata maccen ka sani daga lokacin za mu fara shafe cewan muna da mahaifi.........ke kuma idan kin shirya mutuwa, ki yi gigin auran mijin wata hmmmmmm. takai nan tana wani irin mugun murmushi. Haka Basma take, ba ta magana mai yawa amma in ta furta akwai aci, halinta sak na mahaifiyarta, ba ta aukan wargi bare ata lokaci. Fita suka yi suka rufo mai ofa, Miss Ayo neman kujera mafi kusa ta yi ta zauna, tana dafe kanta. Haka yaran naka suke? Na ga ko kai basu girmamaka balle ace ka yi auren, har ga Allah, a tarayyata da kai ban ta a ganin na asun ka ba sai yau, wato yaranka, akwai in da ka kuskure a tarbiyyar su, be dace suna maka magana irin haka ba......hmmmm Allah ya yauta kawai, Bara na je office ina. ta kai nan tana tashi taba shi cikin jujjuya maganganunta, tabbas akwai amshin gaskiya a ciki, amma saboda soyayyar da yake musu be gani ba, sai ma aura ma kansa laifi da ya yi, dan da be kula mace ba hakan ba zai faru ba sam............ *Marwa* Cikin uncin rai ta isa makaranta, sai dai ta kasa fita daga mota, irjinta mugun suya yake yi akan abin da ya faru, ji ta yi dama ta sha e matar nan mai duhun fata, gata ar duma-duma, da ta samu natsuwar ruhi, take wayarta dake cikin jakkarta ta hau ringing, sai da ta ja dogon tsaki sannan ta ciro wayar tana picking ta kai kunninta. Wani sanyayyar murya mai taushi da za i ya fara mata amsakuwa da. Baby Love ina class, banganki ba, I hope everything's is fine?. Furzar da iskan bakin ta tayi sannan ta ce. My Love ganin zuwa." Ta fa a tana kashe kiran, fushinta ta daidaita sannan ta bu e motar tana fita. Marwa tana da yau masha Allah, dan kuwa ta ha a komai da komai na cikakkiyar budurwa mai aji, doguwa ce, gata akwai jiki ba laifi, sannan ga hasken fata. Yarda take da yau haka tafiyarta ta kasance mai jan hankali, babbar matsalar shine Kishi, kishinta har ya fi na mahaifyarsu Hajiya Karima, haka Allah yayita, shi yasa koda wasa ta tsana ta ga wata da Abbansu. Department in su ta nufa duk kuwa da tasan ta gama latti, tana isa bakin ajin ta shiga daidai nan idanunta suka sauka kan wani matashin saurayi tsaye suna magana da wata yarinya. Take ta ha e rai, ta nufesu cikin zafin rai sosai, tana zuwa ta fizgo aramin vail in dake kafa ar yarinyar dake gaban saurayinta, take yarinyar ta juya lokaci guda kuma Marwa ta sauke mata wani lafiyayyen mari akan kuncinta. Da sauri wanan saurayin ya daka ma Marwa tsaya ganin ta kuma aga hannu za ta kai mata wani marin. Baby, Merry ce fa." Ya fa a cikin acin rai yana ri o budurwar yarinyar da ta kasa magana. Sai a lokacin Marwa ta kalla fuskar yarinyar, an zaro ido ta yi saboda ganin Merry, wato anwar Al-hussain. Al-hussain I'm sorry, Merry please....." Da sauri budurwar ta an ja baya tana girgiza kai, sannan cikin acin rai ta kalla Al-hussain tana cewa. Wanan ce budurwar taka?." Sai