← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 79

Sashe 30

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

katse ta. addarar sace, yana hali masu yau fiye da Ni, addara ce ta mai da shi haka, kuma Very soon zan shawo kansa. take hawaye suka gangaro mata, ta share. Zan ta ya sa da addu'a, karka damu daga nan maganar ta mutu." Murmushi ya yi sannan ya ta da motar. Shike nan." Ya fa a ransa fes. Daga nan supermarket ya kaita, ya shiga ya yi mata siyayya sosai, sai dai yana duba card in sa ya iske ba ko sisi. Take ya tura ma Al-hassan sa o, cikin an lokaci 500k ya shigo mai, ya biya sannan suka nufa gida. Bayan ya sauke ta, ta yi ta mai godiya har za ta wuce ya kirata, ta juyo ri e da ledojin siyayyan. Ki sani shi in rayuwata ne, idan har ta dalilin wani ya yi unci ba zan mutum ba, ina miki garga in ki kula." Alhaji wallahi billahil-lazim na rantse da Ubangijin ka'aba ba mai jin maganar nan." Good." Da haka ta shiga gidan, shi kuma ya sauke ajiyan zuciya, ya shafa suman kansa, iskar ya fesar, take kuma ya yi wani murmushi wanda Ni kaina bangane ma'anar sa ba............ END. TALLAH! TALLAH!! TALLAN MUSAMMAN!!! ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUHU Jama a ku fito ku ji labari! Shin kun san Hajiya Safiyya Baiwar Allah? Idan ba ku sani ba, to ku matso kusa ku saurara sosai! Ina anmata? Ina matan aure? Wannan damar taku ce! Hajiya Safiyya Baiwar Allah ta kawo muku: Kayayyaki na zamani Masu inganci sosai Kuma a farashi mai sau Kayayyakin da ake da su sun ha a da: Jakkunkuna masu kyau, launi-launi, iri-iri Zanukan gado masu kayatarwa, domin ara wa akinku armashi Hijabai masu kyau da aukar hankali Kayan kitchen masu yau da araha Duk abin da kike bu ata don gyaran gida da ara yalli yana nan a wuri guda! Kada ki bari wannan dama ta wuce ki! Tuntu i yanzu: 07037879807 Location: Unguwar Sunusi, Kaduna Ko da ku inki ka an ne, sai kin samu abin da zai burge ki!``` SANARWA TA MUSAMMAN! *Duk mai son a tallata masa hajarsa cikin tsari mai kyau da jan hankali, ya tuntubi:* ~PRETTY SK~ 08126151523 Muna yi maka tallan da zai jawo hankalin kwastomomi cikin sau BUDURWAR ABBAN MU Drama&Love story by ```PRETTY SK *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* *JARUMAI WRITER'S TEAM DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN PAGE 1 Good." Da haka ta shiga gidan, shi kuma ya sauke ajiyan zuciya, ya shafa suman kansa, iskar ya fesar, take kuma ya yi wani murmushi wanda Ni kaina bangane ma'anar sa ba.................. ************ Rayuwa tafiya take kaman wucewan wal iya, da gari ya waye zai yi duhu, da an kwanta da an wayi gari, haka ta kasance ta angaren kowanne su. Najlah tuni ta koma makaranta, inda a ranar da ta koma sai da suka yi dambe da wata, a garin damben ta karya ar mutane, haka aka wuni ana case in nan kafin kuma aka kashe maganar, tunda daga nan kowa ya kiyaye Najlah, gashi ta mai da hankali kan kowani training da ake musu, a kowani rana sau aya tak suke waya da Abba, wanda shima zai ta je office in General suke shan waya na tsawon 30mnt. Haka dai rayuwa ta ci gaba da gangarawa, Najlah an dasa training wanda ya fi na baya wahala, gaba aya yanzu jikinta ya fara sauya wa daga la e-la e zuwa dakakkiyar mace, jikinta ya ara bu e wa, ta yi iba daidai, duk wanda ya ganta dole ya ji ta burgesa. Sau da yawa wasu sojoji suna tareta da sunan soyayya, sai dai ba ta kula kowa, dan hankalinta da ruhinta suna kan Abba dake ji da ita kamar wai. Tsaye take cikin wando da riga makar kullum, sai wani gyalle da ta aura a kai ya rufe mata kitson kanta, gaba aya ta sauya, ta rage haske, dan hasken ta dake kashe ido ya rage, saboda azabar zaman rana da wahala, jikinta ya yi yanayin matan da suke motsa jiki sosai, dan kuwa a dire take, hips da Breast kuwa sun cika sun batse, a haka duk cikin wata hu u ya faru. Murmushi ta yi tana kallon wani dogon net na arfe dake gabanta, a natse ta kalla mata ukun da zasu hau wajen, suma sun zama ready, take aka danna wani agogo mai gudu da irgen lokacin. Take suka fara hawa, Allah ya so sun na e hannunsu da handglobe, haka suka fara hawa wajen da mugun sauri sannan cikin takatsantsan. Wajen yana da mugun tsawo, haka suka dinga hawa, bayan sun kai arshe suka sauka ta can bangaren. Gaba aya gumi suke yi, haka suka sauka suna ha i, daga nan ba su tsaya ba suka hau gudu irin gudun cetan rai, dan wannan training in ana horasu ne dan cetan rai idan an kai musu farmaki. Bayan sun kai inda aka basu daman tsayuwa, suka tsaya, sai aka basu wasu bindiga masu alburushin wasa, ana basu suka hau harbin wasu ice daka jera, aka musu alama da in da za su harba. Bayan sun gama aka basu ruwa suka sha sannan aka sallame su, har ga Allah farin cikin da take ciki a yanzu baya misaltuwa, dan kuwa tana aya daga cikin wa'inda za'a yi ma P.O.P *Passing Out Parade.* nan da an lokaci, hakan yasa ta ara dagewa akan komai. Bayan ta shiga wani waje da a ka tanada dan motsa tsotsa jiki, ga abubuwan nan kala-kala, direct wajen zama ta nufa, ta zauna kan kujera sannan ta fiddo wayar daga cikin rigarta, aramin waya bottles iran Tecno T31, kunna wayar ta yi tana murmushi, dan kuwa bayan wayan da take yi a office in General, tana yi da aramin waya, wanda Abba ya kawo mata da kansa, zuwan kusan 6 Kaduna a cikin an watannin nan, a haka ma tana hanasa zuwa ne. Numbersa da tuni ta haddace ta latsa kira take ya hau ringing, sai dai be auka ba, hakan yasa ta kalla lokaci 4:30pm na rana, tasan yana office a yanzu dan haka ta sake kira still ba'a auka ba, a kira hu u ta hau ringing bugu aya biyu aka auka, take ta zum ura baki cikin sanyi da taushin murya ta ce. Babynaaaaaaaa. sai dai maimakon ta ji muryan Abba, sai ta ji wata murya mace ta lalayo ashar da fa Kan buhun ubancan Be....Be...mene?." Aka fa a cikin mamaki da al'ajabi. Najlah murmushi ta yi ta ce. Uhmm Ina Babyna? Dan Allah bashi wayar kinji." Ta fa a da sigar tsokana. Ke dalla tsaya kinsan wa kika kira kuwa? Ki duba number mana....." Da sauri Najlah ta katse ta. Uhmmm Dan Allah ki kaima Baby magana zan yi dashi faaaaaa." Ba Baby ba sai dai Uban Baby, wait wa kike nema ma?." Baby nake nema?." Sai ta cikin wayar ta ja tsaki. Wacece ke to?. Ammeen Basma, *BUDURWAR ABBAN MU.* " Take Basma ta ce. Ke bansan iskanci, wato Ammeen Basma, hmmmmm bara na yi ma mai wayan magana, idan har da gaske ne abinda kike cewa, to narantse miki da Allah, kin shiga masifa da bala'in da be da arshe. Shhhhhh stupid scarred, started smoking, sixteen sixteenth season............. Karki aga min murya, aramar mara kunya, kina magana da mahaifiyarki a tsaitsaye, ki kalla sunan da akayi saving mana *ONLY ONE IN MY HEART. Nonsense, kaima Baby waya ki ce Shalele na son magana da shi. da haka ta yi shiru tana matse dariyar dake cinta, tasan duk ma wacce ke wayar huta ta auke, dan haka ta kashe kiran tana jiran kiran Baby, dariya ta an yi dan har ga Allah tana so ta ga tana rigima da mutane abin na ba ta nisha i..................... ********* Basma ce tsaye ri e da wayar Abba, ji take kaman an zare mata laka, tunaninta da hankalinta sun auke na wani lokaci, haka ta ji kaman numfashin ta ya je break, ba tasan lokacin da kiran *01IMH* ya katse ba, dafe kai ta yi tana janyo iska dan ji take iskan akin ya yi ka an. Baya ta ja ta zauna da as a kujera tana furta magana a iya kan le anta. ONLY ONE IN MY HEART, shine 01IMH. Ido ta rintse tana tuna, tun watanni baya da suka wuce. Tabbas a baya tana zargin Abba, amma duk iya bincikenta ba ta samun komai a wayarsa, babu whatsApp number da yake chart, Babu kira daga sabuwar number, duk da kuwa tana ganin *01IMH* sai dai ba sosai bane kiran, za ta iya cewa ya fi yin waya da daddare da Dad wato General, shine ma suke aukan lokaci mai yawa. Tun daga lokacin kuma ta dena ma binciken dan kuwa babu wani abun zargi da yake yi, in baya wajen aiki to yana gida, kuma baya fitar dare sam, haka ba kodayaushe ma yake waya da daddare ba, duk da kuwa wani lokacin yana da ewa yana typing, amma ko ta duba whatsApp ba ta ganin komai. Da haka kwata-kwata ta fita sabgar nan, suka ci gaba da rayuwa kamar yadda suka sa Yau da wuri ya dawo aiki, dan haka ta shigo part in sa dan jin ko lafiya, sai dai tana shiga part in ta iske ya aje car key da wayarsa kan kushin, zama ta yi gefe guda tana jiran fitowarsa. Take aka fara kiran wayar, sai dai wayar yana silent, ita ma Flashlight ta gani hakan yasa ta auki wayar tana kiran sunana Abba da arfi. Baseey ina zuwa, ina duba wasu files ne." Ya fa a da arfi, hakan yasa ta zauna ri e da wayar. Amma ganin kira hudu a jere, ta tabbatar kiran ujilace hakan yasa ta auka tare da accepting, sai dai ba ta san lokacin da ta zabura ba jin wani dadda an murya mai sanyi tana cewa *Babynahhhhhh.*.......... Bangane meke faruwa ba?." Ta tambaya kanta tana bu e wayar, sai dai akwai password, ya fa a mata tun kwanaki, hakan yasa ta sanya number 2580, da mamakinta wayar ta i bu e wa, ta sake sawa ya i yi, sai ta yi wafa tana kiran sunan Abba da arfi. A daidai lokacin Fauza da Marwa suka shigo suna hira suna dariya, amma jin
Chapter 30 · 0% Book details