← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 79

Sashe 60

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ce *Sannu, sannu.* Kafin ka ce har an fara kiraye-kirayen sallar asuba, tashi ya yi ya auro alwala, sannan ya dawo kusa da ita, a tausatse ya fara shafan fuskarta yana kiran sunanta . Jaririyata, Babyna." Ba ta da nauyin barci, dan haka ta an yi mi a, take ta ha e jinyoyinta sai ta fashe da kuka tana ri e Abba. Murmushi ya yi yana mai lallashinta, amma ina cikin kuka take cewa. Abba kamin da zafi, bayan ka ce babu zafi, kuma kuma kuma shine......" Sai kuka. Bakinsa ya kai saitin kunninta ya ce. Najlah ta jaruma ce, kuma soja, sannan kina yara manya har uku, haba tawan ki yi shiru kinji." Ganin ta i yin shurun yasa ya kai bakinsa kan na ta ya sakar mata light kiss, take ta yi tsit. Ka tafi zan iya tashi." Ta fa a tana arin tashi. ewa ya yi sannan ya ri e mata hannu har zuwa cikin bayi, sai a lokacin ta lura towel in jikinta wanda har saman irjinta sun fito, zaro ido ta yi, tana mai sauri mai da towel in sama, sai ta kalla Abba, ganin yana murmushi yasa ta marairaice fuska ta ce. Ka tafi dan Allah ka fita." Zan miki wankan ne." Kuka ta fara yi tana turo baki. Na tafi kiyi shiru to." Ya fita yana rufe mata ofa. Najlah tunawa ta yi shi ya yi mata wanka azu, ya riga ya gama ganin komai, sai ta lumshe ido sannan ta bu Gasa jiki ta fara yi sannan ta yi wanka tare da alawala, a hankali ta fito, tana jin wajen ya rage zafin sosai, wardrobe ta nufa, ta bu e, kayane cike an jera mata su, ba yarya akwaiti 12 Abba ya yi mata kuma duk a cike taf. Doguwar riga ta sanya, sai Hijab har asa, sannan ta hau kan prayer mat ta yi sallah. Tana zaune Abba ya shigo, sai ta gaishesa ba tare da ta kallesa ba, wajenta ya nufa ya agota gaba aya. Barci nake ji, kuma ajikin zanyi kinji." Shuru ta yi dan ta rasa ya aka yi Abba ya fetse haka. Ailai a irjinsa ya kwantar da ita, barci ya auke su gaba aya. Daga wannan ranar Alhaji Mubarak suka fara more amarci, amarci suke mai rai da lafiya, idan ka cire masallaci babu inda Abba yake zuwa, yana gida tare da gimbiyarsa, tabbas Abba ya zama an gatan Najlah domin kuwa yarda take kula shi, da nuna damuwarta a kansa, balle shi da yake ji da ita kamar wai. Abinci dare ne kawai suke ci tare da yaran Abba, idan suka ha u, sai Najlah ta yi ta rarraba ido tana muzurai, su kuma su yi ta Banka mata harara, suna tsara duk ranar da Abba zai koma aiki, a ranar za su kwantar da Najlah su yi mata mugun duka. Itama Najlah ta gama tarasu, jira take akai lokacin da wata za ta yi arin kai mata hannu, sai kuma ba su yi wannan giginba. Abba da kansa ya tambayata wata rana. Me yasa kike nuna ma yaran nan ke ba ruwanki, bayan ke jan wiya ce?." Murmushi ta yi tana ce mai. Lokaci dai, amma koda wasa karka fa a musu Ni soja ce. da haka shima ya sa musu ido. Tsaye suke a tsakiyar Parlourn su, kallon juna suke cike da murmushi, Abba sanye yake cikin wani shadda coffee brown, ya sanya hula da takalmin wanda suka yi matching insa. Najlah kuwa riga da wando jeans ta sa, wandon sky blue, crazy, ya matseta sam sai riga mai aramin hannu, ta yi yau sosai cikin shigar, ga gashin kanta da Abba ya gyara mata, ya zuba a baya. Rungumeta ya yi. Ina sonki sosai Babyna. Nima haka, ka kulamin da kanka." Da haka ya aga mata kai. Fita ya yi, ita kuma ta nufa ciki, sai ta hanga keys in sa a hannun kujera, auka ta yi ta bi bayansa dan tasan be yi nisa da ofar ba. My Mubeeee. ta furta tana shiga babban parlourn. Abba da ya kusa fita ya juyo yana sakar mata murmushi. Da sauri ta isa gabansa rungumesa ta yi. Ana jira a office." Ya fa a ba tare da shi kansa yasan akwai wasu halittu da suke zaune a Dining area ba. Mantuwa ka yi, kuma yana ajiyun wando na ka duba ka gani. ba musu ya kai hannunsa kan boom-boom in ta, ya sanya hannu ya ciro keys Thank You My Love." Sai ta raba jikinsu sannan ta yi mai Bye. Fita ya yi da haka ta juya za ta wuce. Karki kuskura ki sake aga kafa aya daga wajan nan, hmmmm lallai, wato gamu an iska, haka kike mana yawo ke ala dole mai miji, to a yau za ki fara fuskantar azabar da muka shirya miki. Najlah ta juya a hankali ta kalla Basma dake nufota rai ace. Kafin ta ce wani abu, sai ga Marwa da rushin gawayi a babban kasko wanda suka sa masu aiki hura musu. Bayanta Fauza ce ri e da wata bulalar inji kaman na dukan jaki, sannan ayan hannu ri e take da wani walba mai kauri, a jikinsa alaman danger na hatsari a jiki, sannan a rubuce jikinsa an rubuta *Acid* Najlah mamaki suka bata har batasan ta yi zaman an bori ba. A gefanta suka aje komai, sannan Fauza ta koma part in su, wata leda ta dawo da shi, Basma ta amsa ta zazzage kan center table, me Najlah za ta gani. Sabuwar ru a, almakashi, rezors, da wasu kayayyakin da suke kama da kisan kai. Dariya suka yi ganin Najlah ta zuba musu ido, a ganinsu kamar duk ta tsure. Wannan azabar duka na yau ne matar Abba, a yau za ki yi danasanin sanin waye Abba, da gigin aurensa, ke da i miji, akwana bakwan nan sai rawar kai kike yi, yau saboda kin ri a, da wa'inna kayan kika fito............hahahaha, za ki gane shayi ruwa ne yau, taraki muka yi, daga nan sai gadon asibiti, har can kuma zan biyo ki da hu ubar gobe. ta kai nan tana raba sabuwar hu an da walinsa, take wu an ya fara shining tana haske, wani abu Najlah ta ha iye tana rayawa Yau akwai ura a gidan nan. ........... END. PAGE 3 > ...............hahahaha, za ki gane shayi ruwa ne yau, taraki muka yi, daga nan sai gadon asibiti, har can kuma zan biyo ki da hu ubar gobe. ta kai nan tana raba sabuwar hu an da walinsa, take wu an ya fara shining tana haske, wani abu Najlah ta ha iye tana rayawa Yau akwai ura a gidan nan. ......... Bassey ta za a da wanne take so a fara, acid, ko konata, ko yanka mata jiki." Marwa ta kai nan tana zama kan kujera. Bassey gaban Najlah ta tsaya, ta tsugunna tana mata shu'umin murmushi. Shike nan, da wani kala kike so a fara?." Najlah ta marairaice fuska ta ce. Me.....me na yi muku? Kuma bangane me zaku min ba?." Dariyar sha iyanci suka sanya su uku, Fauza dake zaune ta ce. Acid a gefan fuska za mu wata miki, rushin nan kuwa, hannayenku za ki sanya a ciki, ko mu sa arfe ya yi ja, sai mu fara aye miki fata, bulalan nan kuma, a gadon baya zamu yi miki matsiyacin duka, da mazaunanki, hmmmmmmm komai dake nan wajen akwai aikin da zamu yi da shi a jikin ki." Ta kai nan tana sanya sabuwar wu a cikin rushin. Shuru ya ratsa babban parlourn, kafin Basma ta aje wu an hannunta ta auki wanda ke rushin, wanda ko a ido ka gani kasan ya au zafi. Da haka ta nufa Najlah dake zaune har lokacin a asa. Lokaci guda kuma Najlah ta mi e, sannan ta zauna kan kujera ta aura afa aya kan aya, take ta bushe da dariya tana musu kallon mahaukata. Kallon juna suka yi, suka sake kallon yarda Najlah ke kallonsu tana dariya, sai da ta yi mai isarta sannan ta yi shuru tana dafe ciki, cikin dariyar take cewa. Kai yaran nan kuna da abin dariya wallahi." Sai ta sake fashewa da dariya sannan ta ci gaba da cewa. Banda lokacinku Yarana, yunwa nake ji, ku bari na sa wani abu a cikina tukun. da haka ta mi e ta fara tafiya tana nufan stairs. Da ido Basma ta yi ma Marwa alama da ido, nan take Marwa ta yi kan Najlah, ta sha gabanta tana turata baya, sai dai Najlah ko gezau ba ta yi ba, haka ta sa dukka arfinta ta tura Najlah baya, amma yarda kasan tsayayyen dutse, ta kafe waje guda. Kuskure mafi muni da wani zai yi a cikin ku shine sa hannu ya ta a Ni, tunda har kika sa hannunki a jikina dole ki yaba ma aya za inta. da haka Najlah ta sa hannunta biyu ta tura Marwa baya, tare da janyota suka buga irji. Abinda be fi cikin second biyu ba, ta kuma aukan Marwa ta jefa kan kujera, take Marwa ta saki wani marayan kuka tana dafe kafadunta cikin azaba. Najlah ta yi dariya tana juyowa ta kalla Basma da ta nufota ri e da wannan wu Fauza da gudu ta nufa Marwa tana jera mata sannu. Najlah na tsaye ba ta motsa ba, har Basma ta iso gabanta ta kai mata wu an sai tin wiyarta, cak Najlah ta ri e hannun Basma, sannan ta ha e bakinta waje guda tana hura mata kiss. Basma ta tofar da miyau, tana arin wace hannunta, sai dai ta kasa, gashi dai da hannu aya Najlah ta ri e mata hannu amma ta kasa wacewa. Yau kun kaini karshe, banso ta a ku yanzu ba amma ba yarda na iya." Ta fa a tana ara matse hannun Basma, take ta yi ara. Sakinta ta yi bayan ta amshe wu an, ta cilar gefe guda. Basma hannunta zafi yake amma haka ta mi e ta isa kan table, da ayan hannun ta auki acid, ta alle murfin take ya hau tururi, ba tunanin komai ta yi kan Najlah tana cewa. Yau sai na yi ajalinki shegiya mayya. Najlah ganin acid a hannunta yasa ta yi wani
Chapter 60 · 0% Book details