← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 72 OF 79

Sashe 72

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Basma kin dai ji Ko, Basma ta aga kai tana matse dariyarta. Kafin Najlah ta sake magana, Basma ta yi mata allurar cikin sauri. Auchhhhhhhhhhhh! Najlah ta an yamutsa fuska sannan ta bu e ido a hankali. Da mamakinta ganin allurar na jikin hannunta, sirinjin Basma ta cire tana tana arin sa wani. Ihu Najlah ta fasa tana son fizge hannunta. Karki motsa, dan kuwa allurar za ta arye, idan ta arye sai an yi miki C.S, an yanke naman wajen an cire allurar sannan ya yanka kamar matacce a dasa a wajen a inke ta fa a tana ura mata paracetamol cikin jikin Najlah. Najlah hawaye suka zubo mata ta kalla Abba. Ga ga Basma ko, a hankali take yi yana zafi, kace ta matsa dukaaaaaa." Ta kai nan cikin ta ara da sha Abba ya rufe mata ido yana hura mata iskan bakinsa. Yanzu za'a gama, Basma ki yi sauri. da mamakin Abba ganin ta sake cire sirinjin ta kuma sa wani, Najlah na gani ta hau ihu amma ta hannun na waje aya. Basma ta samu yarda take so, haka ta yi dukka hu un tana cewa. Shi kenan? Basma ta gyada kai tana dariya, a hankali ta cire alluran tana sanya audiga ta danne mata wajen. Abba zafi......hannuna........Basma kinci bashi, wallahi zan rama uhmmmmmm. Sorry Ammeen Basma, gobe da safe zan yi miki guda 5, sai kuma da daddare........ wani harara Abba ya watsa mata yana rarrashin Najlah. Ganin yana bu atar rarrashinta da yau, yasa ya ce. Basma ba za ki sake mata allura ba, ai wannan mugunta ne, ku tashi ku wuce tana kuka kuna mata dariya ko?. da dariyar aka haura suna rufe baki. Abba kuma ya auki Najlah suka shige part in su. Yarda kasan Jaririya haka ta koma, ya dinga rarrashinta harda goyata amma ta i shuru, haka ya rungumeta jikinsa yana shafa mata kai, hannu aya kuma yana kan wanda aka mata alluran yana shafa hannun. Abbaaaana gobe zan ma Bamsa shegen duka. To zan ta yi nima." To kuma nima zan caccaka mata irin yarda ta min uhmmmm." Sorry ki yi shuru." Da haka ta yi shuru, sai sauke ajiyan zuciya kawai take yi. Da haka barci ya auketa, sai a lokacin Abba ya samu natsuwa, ya gyara mata kwanciya akan kirjinsa, shima ya lumshe ido, a haka barci ya auke su..... Suma kowacce gadonta ta hau, suna dariya. Basma wallahi harda mugunta ke cikinki, in Banda iskanci, allurar ki matsa kin i, ruwan kaman baki so haka kike sa mata." Marwa Allah ne yaban dama shi yasa na dama. Za ku ha u gobe ai. Fauza ba sai ya gani ba." Da mamaki Fauza ta ce. Ina za ki?. Wajen aiki mana." Ta fa a a baki amma a zuciya, tana tunanin sai gobe za su bar asar da Anas. Kowacce wanciya ta yi............... *Primecare Hospital* Senator Tum a ne zaune kan gado, yana cin abinci mai rai da lafiya, yana yi yana dariya, tare da kallon videon mutane, sun shiga damuwa da tashin hankali a kansa. Gasasshen nama ya yaga, ya tauna yana kur an Fearless mai sanyi. Idanunsa suka kalla wanda ke zaune a gefensa, ya sanya kayan Doctors, sannan fuskarsa a kulle rufe yake. Kamar yarda ya saba, ya lan wasa wiyansa dama da hagu, ya bu e baki waye. Komai ya tafi yarda ya dace, yanzu ka sa a ranka ka ci za e, dan kuwa text target ina shine kashe Shugaban asa Muhammad Babangida Shamaki. ido Senator Tum a ya zare. Kai wasa kake? Kasan tsaron dake gidansa kuwa? Hmmmm ko fita zai yi da rundunar sojoji yake fita. A cikin gida zan kashe shi, kuma na riga na samu hanya, ta wajen Babban Doctorn asibitin nan Dr. Ashraf." Hmmmm karka yi tunanin Dr. Ashraf yana amsar cin hanci, bayan hakan ka bincika al ar su, mutum ne mai gaskiya, jiya da ya zo nan yana duba Ni, har hawaye sai da ya yi saboda ganin halin da nake ciki. Kai dai naka ido, babu abinda zai ba black Dragon wahala. Zan wuce akwai Meeting in da zanyi, mutane da dama sun bu aci zan yi musu aiki, na tura musu wani address so a hotel in zamu tattauna da su. Shike nan Black Dragon, hakan ya yi. da haka Black Dragon ya mi e sannan ya amsa plate in hannun Senator Tum a, ya mai da mai komai yarda yake, sannan ya kwanta. Har na gaji da barci a asibitin nan, zuwa tsawon wani lokaci zan fara nuna na samu lafiya?. Sati aya ya rage maka, na wuce." Ya sake lan wasa wiyansa dama da hagu sannan ya fita ri e babban basket................ *Al-hussain* Idanunsa yana kan system, da sauri sauri yake tura sa o, yana gamawa ya rufe, sai kuma ya kalla cikin asibitin, har yanzu akwai masu zama duk dan Senator Tum a, ajiyan zuciya ya sauke sannan ya lumshe ido, ya bu e, sai kuma ya kunna motar ya bar layin gaba aya. *Sir Muhammad Babangida Shamaki.* Dattijon arzi i, zaune yake yana jan tasbeeh, gaba aya duniyar ta yi mai zafi, a yanzu ya riga ya san cewa, *Babu babban an walaha a duniya sai wanda ya mai da burge mutane aikinsa*, yana ina arinsa amma basa gani, da haka ya zuba musu ido, yana fatan aikin da ya ba jami'an sojojin sirri su yi, yasa a dace, a yi nasara. ofar akin aka bu e, hakan yasa ya kalla wanda ya shigo, murmushi ne ya wadatu a kan fuskarsa, yaro aya tilo wanda yake jinsa har cikinsa. Ashraf har ka dawo?." Ashraf ya iso kusa da shi, zama ya yi a asa gefan Shugaban asa, cikin ladabi da natsuwa ya bu e baki ya ce. Papa bana jin da in ganinka cikin yanayin damuwa, kasan kana da hawan jini, amma kasa damuwar mutane a cikin ranka, wallahi da badan ina da zuciya mai yau ba, da kaina zan arasa Senator Tum a kowa ya........ da sauri ya yi shuru, jin Papa ya bigesa a kai. Karna sake jin haka, kowa ya yi mai yau ya sani, mutane sun kasa gane dai-dai, ta ya Ni zan kai mai farmaki, kuma ana ke kula da lafiyarsa, hmmm da nine makashin da a yanzu ne ma zai fi, sai dai Allah ya tsare Ni da kashe rai." Ya kai nan cikin damuwa. Papa akwai Allah, bara na kawo maka maganin ka, zuwa gobe zan kawo ma sababbi na ga sun are. Ashraf ya mi e yana nufan drower. Nasha azu, ai maganin ina jin da in sosai, zuwa dare ina za ka shigo ka tawo min da wani." Murmushi Ashraf ya yi. Insha Allah Papa, ina da surgery anjima, zan je asibiti. sai Papa ya bu e hannayensa, da sauri Ashraf ya dawo ya shiga jikinsa cikin so da anar mahaifin na sa. Ka ci gaba da addu'a komai zai wuce." To Yaron, kaima ka ci gaba da addu'a, kuma ka dinga fita da masu tsaro. aga kai Ashraf ya yi sannan ya fita yana duba agogon hannunsa ganin lokaci yana tafiya, ga majinyaci can ba lafiya yana bu atar ganinsa, hakan yasa da sarsarfa ya dinga tafiya har zuwa Premises in wanda ke auke da sojoji masu manyan bindigu suna ta kai da komo dan ba Muhammad Babangida Shamaki kariya......... END. PAGE 4 aga kai Ashraf ya yi sannan ya fita yana duba agogon hannunsa ganin lokaci yana tafiya, ga majinyaci can ba lafiya yana bu atar ganinsa, hakan yasa da sarsarfa ya dinga tafiya har zuwa Premises in wanda ke auke da sojoji masu manyan bindigu suna ta kai da komo dan ba Muhammad Babangida Shamaki kariya........... *Basma*
Chapter 72 · 0% Book details