← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 74 OF 79

Sashe 74

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kaya ta cire ta nufa restroom, ba ta auki dogon lokaci ba ta fito aure da towel, ruwa ne ke iga daga gashinta, lotion ta shafa sannan ta busar da gashin kanta da handryer. Turare mai sanyin amshi ta fesa sannan ta sanya riga da skirt na Swiss Voile, mai yau da tsada, inkin ya hau jikinta sosai, Dan have gown ne da skirt. Ta aura gyale mai laushi mai yau, wanda ya rufe kanta da rabin jikinta kuma ya hau kayan. afarta ta saka takalmi flat mai yau, Daga sama har asa shigarta ta yi kyau kamar ka sace ta la gudu, jakka ta auka ta sa wayarta a ciki, key ta auka sannan ta fita parlour. Basma ta iska ta gama cin abinci, ta kunna Tv, tana ganin Najlah ta mi e tana are mata kallo daga sama har asa, shigar matan aure ne, irin na manyan mata masu aji da class. Bassey bansan kallo. dariya Basma ta yi. Tsakani da Allah haka za ki fita?. Ki au wanka ki kashe auri? Ko biki zamu je ne?." A'a sa o kawai zamu amsa." Basma ta jinjina kai. Gyalenta ta mai ta a kai tana aukan wayarta, ta kashe Tv sanna suka fita, Fauza ta kusa dawowa dan haka ba su kulle gidan ba. Sabuwar motar Abba Lexus LX 600, ita suka shiga, suka nufa get, a hankali motar ta fita suka hau kwalta. Ya kikasan garin Abuja da yau, bayan ke ar Kaduna ce?." Hmmm ai ina ga zan iya atar da ke a garin nan, nasan waje da dama balle yanzu da ake amfani da location." Da haka suka yi shuru, Basma ta mai da idanunta kan titi. Basma murmushi ta yi tana lumshe ido, tare da tuna abin da ya faru a azu, bayan abinda Sister Bara'atu ta fa a cikin gatse. A zafafe ta mi e tana ara maimaita kalman Sister Bara'atu. in aure!?." sai ta ga sun kwashe da dariya. A dai-dai lokacin Dr. Mukhtar ya iso bakin ofarsu, sannan ya bu e dan showglass ne ana ganin na ciki dana waje. Suna ganinsa kowacce ta yi shuru tana kama kanta, jingina ya yi da jikin ofar yana kallon Basma dake tsaye. Yadi mai laushi ne jikinsa launin kore, rigar ma aramin hannu, sai aikin da aka yi da launin orawa, haka hular kasansa launin orawa ne da kore-kore, idan ta ce be yi yau ba ta yi arya, daga sama har asa ya ha Kafin ta bu e baki ta yi magana, ya tako a hankali har zuwa gabanta, karo da na farko da ya ri e mata hannu, ya kai bakinsa, sumbata ya yi. Yarr Basma ta ji, ta rintse ido tana tauna kalaman da suke bakinta. Wai.......wai ance ka kai ku in aure?." Ta fa a cikin wani yanayin da ta kasa fassarawa. Kai ya aga mata, take ta sauke mai lafiyayyan mari a kuncinsa, Dr. Mukhtar ya lumshe ido, su kuma mutanen da suke zaune suka fara fita da sauri-sauri. Basma za ta sake magana ya rufe mata baki da hannunsa sannan ya zagayo da ita daga kujerar da take. Hannunta ya ri e, ya fara tafiya ita kuma ta bi bayansa, haka suka fita kowa ya zuba musu ido, be tsaya da ita ba sai a office in sa, yana shiga ya kulle ofar. Basma ta nema waje ta zauna tana tunanin me ya kamata ta yi, idan har tana jin kishin abin ya yi to har yanzu tana son sa, kuma ai ita ta koresa, ta li e ma Anas.... *ANASS* ta tuna sunan tana jin ranta yana aci. Jin an dafa afarta yasa ta kalla gefanta, Dr. Mukhtar ne ya zauna a asa, ya dafa afafunta, sannan cikin sanyi ya ce. Tabbas na kai ku in aure, amma ba yanzu za'a yi ba, sai nan da wani lokaci." Cikin wani irin rauni Basma ta ce. Hmmmm shike nan, banga laifin ka ba, zan wuce." Da sauri ya ara matse afarta. Kinsan ba zan Ina so ki za a, na fara aurenki ko idan na aureta na aurenki. ya fa a yana matse dariyar dake son kamasa jin wata uwar ashar in da Basma ta yi. Kan babban bala'i, me.....mene?......hmmmmmmm kai kasan cewa ba zan zauna da kishiya ba wallahi, arya ne Mukhtar, ko kaine autan maza na yafe, kasan Ni da kishi kuwa.........hmmmm na yafe, wallahi bana so." Da haka ta fizge afafunta sannan ta mi e tsaye, ranta in ya yi dubu ya aci da maganmagun sa, haka ta danne komai, dan za ta iya rufesa da duka. Idanunsa ta kalla sai ta yi wafa ta juya ta fara tafiya, da sauri ta dawo baya dan kuwa janyota jikinsa ya yi, ta fa irjinsa, ba ta saurin kuka ta yanzu ta fara, amma yarda take jin zuciyarta kaman yana ci da wuta. Baby relex! Komai kike so shi zanyi, kinsan ina sonki." Kasa raba jikinsu ta yi amma ji yake kaman ta da a mai wu Na tsaneka, karka sake cewa kana sona, karka sake." Mahaifin yarinyar da kansa...... Zan zage ka, ka dena fa a min shirme." Murmushi ya yi sannan ya ce. Ki bari ki ji arshen mana.........iyayena suka je suka ga mahaifinta wancan satin, kuma ya ce yaban ita, sukayi al awarin aure, aka biya komai, amma ba'a sa lokaci ba saboda ita......... kuka ta fashe da shi mara sauti tana cewa. Mukhtar zan maka Allah ya isa, wallahi zanyi maka baki, i hate you sai ya rage murya ya ce. Hankalina a kwance yake, saboda Abba ya ban Basma. da sauri ta turesa tana nufan hanyar fita. Abba da kansa ya ban Basma, dole kika hankalina a kwance, kema kinsan banda mata a duniyar nan sai Basma." Ta kasa juyawa haka ta saka ci gaba da tafiya. Wayarta dake hannunta ta latsa number Abba, a ya yi. Ina meeting zan kira ki. da sauri ta ce. Abbana wai ka bada aure na?." Jin yanayinta yasa ya tsaya daga katse kiran. Eh, ban fa a miki bane saboda wasu dalilai....... abinda ta iya ji kenan daga kalaman Abba, wayarta ta cire a kunninta tana katse kiran. A hankali Dr. Mukhtar ya tsaya a gabanta yana murmushi. Na ji da i, kina so har haka?." Baki ta tura gaba. I hate youuuuu." I love you." I hate youuuuu My life." Murmushi ya yi sannan ya rungumeta. Bayan nan ta koma wajen aikinta cike da nisha i, magulmata suka dinga bin ta ido, ita kuma ta dinga zuba murmushi kamar sabuwar kamu......... Parking Najlah ta yi, hakan yasa ta bu e idanunta tana kallon inda suka zo, cike da mamaki take kallon unguwar ta da kasance shuru-shuru, mota ma babu hanyar bi. Mu je." Basma jikinta ya yi sanyi, amma haka ta fita tana cewa. Ina zamu je?." Can gidan." Da haka Najlah ta yi gaba. Basma tsoro ta ji kar ace sai da ita za ta yi, haka suka isa bakin get in gidan. Ina ne nan? Tsoro nake ji. murmushi Najlah ta yi. Ki saki jikinki, babu komai, kuma ina tare da ke." Kai Basma ta aga sannan suka shiga cikin gidan. Babu kowa, sai wata ofa dake bu e, Basma batasan ta ma alema Najlah ba. Take wata murya ta daki kunnuwansu mai ara da amo. Ku shigo, banda sallama." Dum kirjin Basma ya buga, Najlah ta sauke oyayyen numfashi, sannan ta fara karanto addu'ar da ta zo bakinta. Shiga suka yi ciki, take Basma jikinta ya fara rawa, a ranta tana ta maimaita, * Innalillah wa'inna ilaiyi raji'un, mun shiga uku, ashe Abba ya yi gamo da matsafiya, ko dai jinina za ta bayar, Wayyo Ni Wayyo Allah na. Zama suka yi, gaban wannan mutum, dake baza babban riga. Kallonsu ya yi yana washe jajayen ha oransa, Basma ta yi ya e mai kama da kuka, Najlah ce ta bu e baki ta ce. anwata ce, ba ta saba zuwa irin wajen nan, nima wata ce ta min watance, ance aikinka kaman yankan wu a." Murmushi ya yi. Meke tafe da ke hajiya. sai ta nuna Basma da hannunta, take Basma cikinta ya juya, ta matse cibiyoyinta dan fitsari ta ji ya matseta. Aikin akan wanda yake son aurenta ne, ina so a mallaka mana shi, sai yarda muka ce haka zai yi, sannan nima mijina ina so a ara mallaka min sa." Ta kai nan tana istigfari a cikin ranta, tare da oye tsoron da take ji, dan tabbas Bokan abin tsoro ne. Aikin zai kammala nan da gobe, amma Aljanu suna bu atar, gashin hamtar saurayin, dana gabanta, sai Akuya wacce ba ta tafiya, na ki kuma Hajiya, muna bu atar jinin al'adarki, tare ruwan ni'imarki, da shi zamu yi muku aiki. Basma miyau mai kauri ta ha iye, sannan ta kalla Najlah dake murmushi. An gama, zuwa gobe zamu kawo, duk da na saurayin zai yi walaha, amma boka karka damu, yanzu dai bara na baka wani abu." Da haka ta bu e jakkarta ta fara cire ku i, 200k ta aje tana sake mai da hannunta cikin jakkar, boka ya washe baki yana kallon ku in, Basma ma idanunta suna kan ku in, take Basma ta sake sanya hannunta cikin jakkar lokaci guda ta ciro bindiga tare da danna kunamar ya ba da sautin *Fas.* Take Boka ya kife a wajen, dan saitin zuciyarta ta harba, Basma kuwa ta tafi luuuuu ta suma, Najlah ta sauke ajiyan zuciya tana fara karatun Alqur'ani cikin ira'arta mai da i, da sanya natsuwa, suratul jinni da fara daga................. END. BUDURWAR ABBAN MU _by PRETTY SK CE *THE SHIDORIA WRITER'S *Zazzafan Littafin da suke ongoing na jaruman Shidoria* ```1. BUDURWAR ABBANMU Pretty Sk.``` ```2. WASAN KADDARA Asmeetah Writter.``` ```3. DAGA RUGA NAKE Mrs Awwal.``` ```4. KURUCIYA Fatima Bintu Hussain.``` ```5.MABANBANTAN ZUKATA Maryam Star.``` ```6. ADDARAR MASOYA Umulkhairy Hashim Abo.``` ```7. GARWASHI Hafiza Amanar Ameey Laylerh.``` ```8. YARINTA Amanar Ta Batulu.``` ```9. BOYAYYEN SIRRI Amanar Shidoria Writter.``` ```10. DAGA BAYA Sha'awanatu Farouk Diggi.``` PAGE 4 > ..................Lokaci guda ta ciro bindiga tare da danna kunamar ya ba da sautin *Fas.* Take Boka ya kife a wajen, dan saitin zuciyarta ta harba, Basma kuwa ta tafi luuuuu ta suma, Najlah ta sauke ajiyan
Chapter 74 · 0% Book details