← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 49 OF 79

Sashe 49

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

wayarki?." Tambayar da Marwa ta yi mata kenan tana tunanin ko arayi sun tareta ne, sai Basma ta kalleta cikin rashin son magana ta ce. yautar ko da magana ne?. Ah Ni na isa, ke mai da wu ar bani na karzo man ba, rataya aka bani." Da haka duk suka fita harkar ta. Babu abinda ya aure musu sai ganin yarda Basma ke waya da wani cikin ladabi, ta tausasa harshen ta sosai, ba dai su sake bin ta kanta ba saboda kowa da aikin dake gabansa...._ Bassey yau ba fita ne?." A hankali ta kalla Marwa dake gyara Rolling Vail na wata Abaya da ta sa. Eh sai gobe banjin da i jikina. Okay Allah ya ara lafiya." Ta aga mata kai sannan ta raka Marwa da ido hatta fice. Marwa suna da darasi arfe 10:00am dan haka ta tsara zuwa 9:30am za ta isa, mota ta shiga ta kunna sannan ta fara tafiya a natse tana bin sautin dake tashi mai sanyi. Tana shiga school ta yi parking tana kallon agogon dake kan farin hannunta, 9:38am sai ta yi murmushi sannan ta fita. Rufe motar ta yi tana nufan department in su, sai dai abin da idanunta suka hango mata yasa ta tsaya cak tana an zaro ido alaman mamaki. Al-hussain tsaye yana latsa wayar dake hannunsa, ya sanya wata shadda mai she i da aukan ido, ga kalan maroon in ya ara haska fatarsa. Ta manta rabon da idanunta su gansa koda a waya ne, sai gashi tsaye nesa da ita, take farin ciki ya kamata, har ba ta damu da mutanen da suke wajen ba ta nufesa da gudu, tana zuwa ta fa a jikinsa tana amesa. Sai dai lokaci guda ta zaro ido, tana jin sanyin nan na ratsa jikinta, rintse ido ta yi, a hankali ta sake jikinsa tana raba jikinsu, kunya ne ya kamata, hakan yasa ta kasa bu e idanunta. Al-Hassan kai ya dafe tana jin ba on yanayi na zage jinin jikinsa, Allah ya so yana da arfi kuma ya tsaya da yau, amma yarda Marwa ta amesa da ya fa i, a natse ya kalleta. Daidai nan ta bu e idanunta tana kallon fuskarsa, take idanunsu suka sar e dana juna, sai kowa ya yi sauri kauda na shi. Sun au minti 10 a haka, kafin ta bu e baki ta ce. Dan Allah kaya uri, na za ci My Love ne." Murmushi ya yi yana cewa. Idan ma shine tsakani da Allah haka ake oyoyo, zuwa ake gab da mutum sannan a rungumesa, balle ku saurayi da budurwa ne, sallama ya kamata mu yi." Sai ta sosa kai. Karo na biyu kenan da nake niyyar rumgumarsa sai Allah ya yi na fa a maka, ba halina bane, kuma ina baka ha uri." Murmushi ya sake yi. Karki damu, dama My Love ne ya aikoni." Dariya ta an yi tana rufe bakinta da bayan hannunta. Ya ce na baki wanna." Ya mi a mata aramin kwalin da aka sanya a leda, sai ta amsa tana murmushi. Ka ce masa kai ba an aike bane, ya dinga zuwa da kansa, be fi kowa busy ba." on ki zai isa. Godiya nake, uhmm dan Allah ka fa a min sunan Bank in da yake aiki? Zan mai bazata wani lokacin." Al-hassan ya maimaita Banki a cikin zuciyarsa, sannan ya kalleta. Na manta wanne ya ce a cikinsu, amma a branch mai nisa da nan yake aiki." Sai ta jinjina kai, a hankali kuma ta an matsa dab da shi har suna iya jiyi bugun zuciyoyinsu, sai ta rage murya sosai ta yi magana wanda Al-hassan yasa ya lumshe ido yana jin za in muryan na ta na ratsa kwanyarsa. Na ro eka wani alfarma?. be san lokacin da ya aga mata kai ba dan ba zai iya magana ba. Gobe da misalin karfe 4pm, ka zo ka kaini wajen sa.........Dan Allah.........kaji." wani yarrr yaji dan haka ya an matsa yana aga mata kai. Na gode." Nan ma ya sake aga mata kai. Da haka ta juya ta shiga class ganin saura minti biyar a fada darasi. Kasa tafiya ya yi har sai da ta ace masa sannan ya lalla a har zuwa cikin mota, nan ma ya au lokacin tukun ya kunna motar ya bar makarantar cikin wani irin yanayin da yakasa gane menene zai kira yanayin............. **************** Wani gigitaccen kuka ke tashi cikin wata babban wantena dake filin jirgin asan a gefan babban wani babba kogi, gefe guda kuma maza ne tsaitsaye guda goma duk suna sanye da aken kaya suit, sannan kowa na ri e da bindigu manya-manyan. Wani aramin gidan katako ne gefan su, a hankali aka bu ofar aka fito, Senator Tum a ne ya fara fitowa yana baza babbar riga kamar wani mutumin kirki, bayansa David John ya fito shima yana murmushi, kallon juna suka yi, a lokacin guda kuma suka matsa ma uban gayya hanya dake fitowa. Kamar kullum haka yake sanye da aken kaya, komai na jikinsa a kulle, amma kansa na bu e, idan baka sani ba za ka rantse da Allah fuskar mutumin ne, dan kuwa mask in ya kwanta a fuskarsa sosai, fuskar ya yi daidai da shekarunsa, fatar akwai haske daidai misali, sannan ga ainihin idanunsa suka fito farare masu haske, a natse yake tafiya kamar Basarake, ya taka har zuwa gaban wantenar, sannan ya yi ma wani security ishara da hannu, da sauri ya ba shi bindigar dake hannunsa A.K47, ya amsa da hannunsa dake sanye da safar hannu. Bindiga ya saketa, ya harba kacar da ya ri e kofofin wantenar, take ya saki alburushi a sai tin wajen, take ihun da ake yi a ciki aka yi shuru kamar ruwa ya auke. Da hannu ya kuma alama, sai mutane biyu suka bu wantenar, take am matan da suke ciki suka razana suna ja da baya. Innalillah wa'inna ilaiyi raji'un, am mata ne wa'inda a alla za su kai 50, gaba aya an rufe musu idanunsu da akin yalle haka an ulle musu hannaye, yawancin matan wajen ba za su haura 20-25yrs ba, wasu sanye da uniform, wasu kayan gida wasu harda hijabai a jikinsu, take muryan wata a cikin matan ta fara amsakuwa a cikin wajen. Mugaye azzalumi, wallahi arshen ku ba zai yi yau, jibi yarda kuka sace mu, kuka zubar damu anan kaman kayan wanki.........na yi rantsuwa da Allah mai ji kuma mai gani, arshen....... maganarta ta koma ciki sakamako harbin Black Dragon ya yi mata a daidai goshinta. Cikin muryan ira ya fara magana cike da amo. SHIN AKWAI WACCE KE BU ATAR MUTUWA A YANZU!?.....NACE AKWAI!!???." ba wacce ta sake tari, sai ma mammane juna suke yi. Black Dragon, mata 50 ake da bu ata, jiya ka kashe biyu, yau aya, dama su 45 ne, sun dawo 40 daidai. cewan wani dake gefansa. Yausha ne za su zo washe su?. Boss gobe da yamma. sai ya aga kai. Zuwa daren yau a nemo am mata guda 10, koma ta yayane a kawo su, dan kaucewa zargi ku ha o da maza 5. Ok Boss." Sai ya kalla am matan sannan ya sake alama da hannu, da sauri suka rufe su, tare da sanya wani kaca suka kullesa, inda Allah ya so saman wantenar akwai huji-huji wanda suke ganin haske da samun iska. A yi order lafiyayyan abinci a ba kowa ya ci ya oshi." Ya fa a yana juyawa ya kalla Senator Tum addara ka ci za en Nigeria a wannan shekarar, ina har allolina hankali kwance saboda ku, muna taimakon juna a angarori da dama, kuma ka cancanci na ma wannan aikin, dan haka karka damu, muna da ku i sauri iko, iko mai girma." Jinjina kai Senator ya yi sannan ya rage murya ya ce. Hakane amma matsalata da kai baka da yarda, tsawon shekara biyu kenan muna tare, amma ko muryanka na ainihi ban sani ba, balle fuskarka, kasuwanci kawai muke yi. Hahahaha haka rayuwata take, bani da yarda ko ka an, sannan sanina babu abin da zai areka da shi." Hakane amma ina neman alfarma aya a wajenka." Ya aga mai kai jujjuya kai. Menene asalin sunan ka. da sauri Senator Tum a ya ja baya sakamakon irin kallon da Black Dragon ya yi mai, take ya sha jinin jikinsa yana an rarraba ido, sai Black Dragon ya taka zuwa gaban Senator Tum a, shi kuwa gabansa ke ta faman dukan. A gabansa sosai ya tsaya, sai ya an ran wafa ka an saboda ya fi Senator Tum a tsayi, a daidai kunninsa ya ra a masa. Wannan ya zama karo na farko da arshe da za ka min tambaya akan abin da ya shafe ni, bani da yarda haka nake, duk masu min aikin nan sai da suka sha mugun waji tukunna, dan haka ka kula idan ba haka ba zan maka illa." To...to ba zan sake ba." Ya fa a da an rawar baki, dan kuwa yasan rashin imanin Black Dragon. Da hannu ya musu alama, ai kuwa da sauri suka yi hanyar da suka bi dan shigowa suka bar wajen a 100 and 80. Sun an yi tafiya kafin suka cimma motocin su da securities din su, suka shiga suka bar wajen gana aya, sai da suka yi nisa tukun Senator Tum a ya iya magana. Wannan mutumin she ain ne da kansa a duniya, tsaf zai min yankan rago, kuma ya kashe banza, hmmmm yana da mahaukaci iko, ta angarori da dama, Ni kuma burina shine a lokacin da na samu iko, zan tabbatar na rabasa da ransa na mallaka dukiyarsa da kuma har allolinsa." Ya kai nan yana goge gumin fuskarsa da hannun babban rigarsa. Hmmm ai ina mamakin yarda yake juya mutane, bana son irin rashin imaninsa, ya yi yawa, da zamu shiga ka ga wasu manyan boxes ko?. ya aga mai kai. Hmmmm na magunguna ne marasa yau, asashen wajen sun ga sun lalace shi kuma yasa aka komai kayan, shine ya shigo da su ta jirgin ruwa. Kome za'a ce min akansa ba zanyi mamaki ba saboda she ain ne na bugawa a jarida. *************** Ka ce ma Marwa aikin banki kake yi? To gobe zan kawota ta ganka, menene abin oyewa
Chapter 49 · 0% Book details