Sashe 10
Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
ido suka bi shi har ya fita, sai Al-hassan ya kalla Al-hussain ya ce. Fatan babu abin da ya ata maka rai?. sai ya aga mai kai yana cewa. Zan je gidan su Marwa na auke ta, kar ta yi lattin zuwa school. Tom, yaushe za ka ha amu da ita ne?. Hmmmm sai lokacin da ka shirya. Shike nan zan sa lokaci domin zuwa ganinta, yanzu dai ba zan Barka ka fita ko abinci baka ci ba. sai Al-hussain ya ma e kafa Zan ci a school........ No, have a sit. ya fa a yana ma Merry alaman ta kawo mai abinci, ba musu ta kawo mai tana musu murmushi. Badan Al-hussain ya so ba, haka ya zauna, Al-hassan ya fara bashi abinci a baki, sai da ya tabbatar ya oshi sannan ya gyara mai gashin kansa yana cewa. Za ka iya tafiya, ka kula da kanka. ya fa a yana an rungume shi a jikinsa. Koma wake jirana dole na tsaya nima na ciyar da an uwana. cewan Al-hussain yana tashi daga in da yake, sannan ya zaunar da Al-hassan. Ragowar wanda ya rage shi ya fara bashi, ba musu Al-hassan yake ta amsa yana jin zuciyarsa na mai da A haka suka kammala sannan suka yi sallama, Al-hussain ya nufa gidan su Marwa, Al-hassan da Merry suka nufa wajen aiki............... *NAJLAH* Ta yi nisa cikin duniyar mafarki, har ta hango kanta a cikin gida tana rayuwar aure da wani Suger Daddy, rayuwar mafarki gwanin da i, dan yarda yake nuna mata tsantsan kulawa kamar wata ar tsana, hakan yasa tana barci tana murmushi, a dai-dai lokacin da take arin rungume wannan mijin na ta, ta jiyo wani gigitaccen ara wanda da shi ake tashin su barci. Ba ta da nauyin barci dan haka da sauri ta toshe kunnuwanta tana arin bu e idanunta, sai ta yi addu'an tashi daga barci ( alhamdulillahil lazi ahyana, ba'a dama amatana, wa'ilaiyin nushur.......) A natse ta mi e daga barcin tana kallon agogon akin, 3:00am uku na dare, ji ta yi kaman ta fasa ihu, amma ba yarda ta iya haka ta sauka ganin dukkansu kowa tana ta sauri ana sauya kaya dan Sir J ba shi da sau en kaya suka sanya, riga sa dogon wando, sai musulmai su aura wani gyalle wanda da shi da babu duk aya. Cikin sauri ta nufa hanyar waje in da mata ke ta fita, gaba aya suka fito kowa da barci a cikin kanta. Wani dogon arnen mutum dake tsaye cikin kayan sport wears green, ya hura musu husir, alaman su zama ready sannan ya hura wanda za su fara gudu. Yana hura na gudun, matan suka fara gudu, nan take ya sakar musu karnuna guda 7 a bayan su masu matsiyacin gudu, idan har ba kai gudun da za ka riga karnukan nan ba akwai horo dake biyo ba. Ai kafin ka ce me, barci ya gudu a cikin kan Najlah, gudu kawai suke yi a cikin wani uban fili da ko arshen sa ba sa iya gani, dan ma akwai hasken lantarkin dake wajen. Yarda kasan suna gudu da iska haka matan nan suke, dan sun horo ta wannan angaren, a an gaba-gaba Najlah take, sai gumi take yi, gashi ta gaji amma haka take calla afarta dake cikin sneakers ba. Cikin ikon Allah suka isa in da aka umarce su, a cikinsu mata uku ne kawai karnukan nan suka wuce, hakan yasa Sir J. ya manna musu wani sign a goshi, daga nan aka shiga horon dare, sai 5:00am aka tashe su, jiki duk ya yi tsami, suna koma wa room kowacce sai barci, Najlah kuwa haka ta daure har sai da aka kira sallan asuba ta yi sannan ta kwanta jikinta ko ina yana mata ciwo. Haka rayuwar su take a cikin wannan school in, cikin dare horon gudu da fa a, Safe (Morning routine) tashi da wuri sosai (misalin 6am) za su yi drill (tsayuwa, tafiya kamar soja) wanda suke aukan lokaci wajen yi. Daga nan sai Breakfast 9:30-10:00am. aga nan Kuma z su yi wanka tare da shiga ajin karatu, suna Subjects kamar - English, Maths and Government. Haka ta angaren karatun Malam suma shahararrun mugaye ne masu zaman kansu, mistake ka an za ka sha punishment mai yawa. Manyan horon da suka fi yi da rana sune, Marching (tafiyar soja), Push-up da running, Discipline sosai (ba wasa). Sai yamma a kuma cin Abinci, sai a je bangaren hutawa in da za su hutane kawai su sha iska da wasanni. Sai dai duk abin da ake yi lokacin sallah na yi ake barin musulmai suje su yi, haka rayuwar suke take tafiya kullum. _Washegari_