Sashe 56
Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
arsa, har ma ta ya yi soyayya da ita...... Take irjinta ya fara dukan uku-uku, da sauri ta juya baya ta koma ciki, Abba ya girgiza kai yana bin bayanta. Be iske kowa a parlour ba sai Aisha da take kwashe kayan Dining room. Gaishesa ta yi tana mai Allah ya sanya alheri. Ameen A'isha na gode, menene aka dafa a gidan?. Farar shinkafa ne kawai Hajiya Basma ta ce a dafa, ta ce kowa yau ya ci garau-garau da latas." Mamakine ya kamasa. Yauzu mai da yaji aka ba akin Amarya?. ta tsugunnar da kai asa. Eh Alhaji. Hmmm jeki." Da haka ya juya ya fita, be dawo gidan ba sai da wasu manyan ledoji guda hu u, ya san ana za su kwana kuma wasu na zuwa hakasan yasa ya yi take-away guda 20 ga kuma gasassun kaji. Da kansa ya nufa part in sa, ya knocking, Jim ka an sai aka bu e, matar na ganinsa ta washe baki baki tana murmushi. Gaisheta ya yi saboda yasan ta girmesa, ya mi a mata ledojin yana cewa. Dan Allah ku ya uri da abinda Basma ta yi, aka baku mai da yaji, ga wannan idan be isa ba, zan aro muku zuwa dare. Wallahi babu komai, duk haka yaran suke ai, Allah ya saka da alheri." Da haka ya juya baya, ita kuma ta rufe ofar harda murza key. Tana shiga ta aje musu abinci tana yabon kirkin Abba. Hmmm dan besan harda an sanda ta kawo mana ba, uhm da in abun ma Najlah ce, robar wando ce daidai take da un duk marasa kunya, balle wannan akar cikinsu, waiiii duk ta fi jaraba." Da haka suka sauya hirar. Leda guda na kayan Tea ne da manyan slize bread har da butter, leda guda na kaji da balango, sai babban leda na abinci fried chicken rice, ta yi yellow Sosai saboda spices ga amshi dake tashi, a ido kawai abincin kasan zai yi da i, ai take kowacce ta au roba aya ta hau ci, sai dai sun cika cikinsu da abinci, haka Bamsa ta sa aka sha e ma kowa babban Plate da abinci, ga uban koren latas daka zuba, yarda kasan Akuya zai ci, dan ma yajin akwai da i, haka suka dinga tusa abincin nan, sai da suka cinye. Kai har na cikina ya cika sosai, ga abinci mai rai da lafiya amma babu halin ci, saboda wancan ar mai kama da ar Habashawa. dariya suka yi sai wata tace. Hmm tana da yau halin ne dai kaman na karufan farko. Aunty Jummai amma wa'innan zabga-zabga ne ansa? Kai ai shi ba wani babba bane sosai na gaji." Rakiya irin masu auren wuri ne nake gani, kuma yaran yanzu girman agric garesu, ku dai kalla Najlah ita kanta, 19yrs amma yarda kasan 25yrs take." Sai a lokacin Aunty Jummai ta ce. Ba dole ba yarinya ta zama ri iyar soja, duk ta bu e, wa ya yi tunanin za ta yi wannan jikin? Yarinyar da kasan kaman ka wure. Sosai fa, haka take da kaman wannan mai akin ankwalin. suka kwashe da dariya, mai ba ankwali wato Aunty Hanafiyya ta yi dariya tana cewa. Tubarkallah, Eheyy." Harda fari da ido, gaba ya ba ta da auki gaba aya a fige take.............. ************* Taka a hankali. ta ji an furta a lokacin da ta tabbatar sun sanya afafunsu cikin babban parlourn, ta jin yarda mutane ke ta ranga a gu A kan wani lallausan carpet aka zaunar da ita, ta zauna da yau tana jin fargaban da take ji ya rabu, mutane biyun da suke gefanta, aya yayar Mamie ce, aya kuma babbar yarinyar anwar mahaifinta. Tana jin hirar da ake yi, tare da mallaka ma danginsa ita, suna ba da ita amana, su kuma suna ro an Allah ya basu ikon ri e amana. Muna son ganin fuskar Amarya." Cewan wata budurwa cikin zumu Aneesat da Suhailat sun zo bikin amma ayar ba ta zo ba, Aneesa ta ce. Murja fuskar Amaryar Abban mu yana da tsa a, ku biya sai ku gani. Na biya dubu ari." Cewar wata Hajiya dake zaune. Ah ya yi ka an Hajiya Turai. Dubu ari biyar." Cewan Aunty Shamsiyya. Aneesa ta yi murmushi. Yanzu ace Amarsun Alhaji Mubarak, za ku ga fuskarta a dubu ari biyar, haba Auntie's, Najlah ce gimbiyar yawawa." Take aka bu e sabon chapter yarda kasan suna hall, Aneesa dama ta ware wajen surutu, haka aka ha a ma amarya ku i milayan aya da rabi, ku i cash, aka sanya mata a jikinta, sannan aka bu e mata fuska. Ya Allahhhhh, kar ku harda yake gu a ana yana watsa mata ku i, tare da sanya wani sauti mai sanyi, wasu kuma turaruka aka dinga fesa mata masu da Ita kanta Najlah ba ta san ranta ya yi fes ba har da ar dariya, balle da take kusa da Aneesa dama tun can suna mutumci sosai. Kowa video yake ma amarya ana rububin sanyawa a status. Aneesa ma aurawa ta yi tana tagging Basma da Marwa, sannan ta rubuta *Alhamdulillah, Ga Amaryar Abban mu, Allah ya kawo zuri'a ayyiba.* da haka ta yi posting short video na fuskar Najlah inda take murmushi. Aneesa mai da hankalinta akan amarya da ake nufan part by part Dan gaisawa da manyan dangin miji. Zama ta yi gefe tana jin babu da i, ace bikin Abba guda su Bassey ba su zo ba, ko da ta tambaya Abba yau da safe. Aneesa kema kinsan halinsu ai, suna gida." Shi yasa ta yi tagging nash suga amaryar dake tafe. Sai dai jin wayarta na ringing yasa ta duba, an zaro ido ta yi tana auka kiran *Sis Bassey.* Kafin ta yi magana, ta ji muryan Basma ciki aci rai da masifa ta tari numfashin ta. ANEESA! ANEESAH!! ANEESAH!!!......... ****** Su uku ne zaune a akinsu kaman masu zaman makoki, sunyi shiru kowa na sa ar zuci, jin shurun ya yi yawa yasa Bassey ta mi e ta kunna tv, sai dai basa fahimtar komai. Marwa ta sake jan tsaki wanda daga zamanta zuwa yanzu ta yi yafi a irga. Yanzu nan an lokaci wata ar iska za ta shigo gidan nan." Ku dena damun kanku da yawa, da afafunta za ta bar gidan nan." Cewan Fauza, sai Bassey ta au wayarta, dama data na kunne. on Aneesa ne a farko, dan haka ta latsa status in, take idanunta suka yi yawan gani, amma saboda masifa da kishi sai ta ga kaman wata halitta take kallo kamar ba mutum ba. Ga Bazawarar Abba, kun ganta, kutumuar ubancan." Ta fa a tana kallon yarda fuskar Najlah ke she i, ta yi murmushi har dimple in ta suna lotsewa. Suma kallonta suka yi, ba su ta a tunanin Bazawarar Abba tana da yau ba, sun ba da asiri ta yi mai ya so ta, sai gashi fuskarta ka ai ta tafi da imanin su. Ah lallai kam, hasken tane ko bleaching?. Fauza taya zamu gane, bayan flitter aka sanya. Da haka Basma ta kira Aneesa direct. Aneesa Hmmm kin yauta, yanzu ku dan ana ma Mom Kishiya shine kike ta wannan abun, tabbas Mom ta yi gaskiya da ta ce baku sonta....wallahi na yarda........" Da sauri Aneesa ta katseta ta cikin wayar. Wani irin magana kike yi haka? Ina jin Mom Allah ya ji anta ta jima ta rasuwa...... Koma menene, a wajenku me ta rasu ba'a wajen mu ba.........ku da kuke murna akan auren nan, ku da kanku za ku zo kwasan gawarta ar iskan Bazawarar." Dariyar sha iyanci Aneesa ta yi dan dama ba ta jiran ta kwana. Ke Basma karki manta sati biyu na baki, dan haka na garme miki, yarda banza iya aga ma Aunty Marwa murya ba, haka bazan yarda ke kimin ba, ki sarrafa harshenki akai na........da kuma kine cewa bazarawa, to wallahi Najlah sa'ar ki ce, budurwa ce shakaf, yawa mai cikan diri.......... a'uzubillahi minal shaidannil rajieen, Aneesa Allah ya isa, idan har abin farin ciki ne, ya sa Dad (General) shima ya yi ma Aunty (Mahaifiyar Aneesa) kishiya...... da sauri Marwa ta ce. A'a ai ita kanta Allah ya sa mijinki ya ara aure anan za ki fahimci halin da muke ciki. take Aneesa ta yi sanyi, daban kalaman Marwa ba sai dan tuna su an uwantane. Ina mai baku ha uri, Allah ya sassauta muku zuciyoyinku." Da haka ta kashe kiran. Munafuka ashe dai kishin babu da i." Cewan Marwa tana komawa ta zauna. Kice babban shagali dangin Abba suke yi, hmmm Ya Allah duk wanda yake da sa hannu a kan auren Abba, ka waso fitinar duniya har da na lahira ka aura musu, idan ba su da kishiya kasa mazajensu su yi musu, idan su hu u ne a wajen mijin kasa a sake aya." A tare suka ce *Ameen.* ******** Zaune suke hu u duk fararen fata, dan daga gani ba an Nigeria bane, Gefe guda Black Dragon na zaune cikin shigarsa na ba in kaya kamar kullum, ya sanya mask a fuskarsa, da turenci suke magana sakamakon turawan ba su iya Hausa ba. Plus-sized women are more enjoyable in this business. I d like you to start selecting them for me at least 30. sai ya lan wasa kansa gefen dama da hagu wanda ya zama mai abi'a ya ce. We currently have 120 girls on the ground. I won t sell each for 1 million no, 2 million. As for the ones you want whose wombs will be removed, they are kept separately. I personally examined each of them to confirm they can conceive, so their wombs are in perfect condition. murmushi baturen ya yi alaman yaji da in maganarsa. Black Dragon, doing business with you is always a pleasure. I ll come visit you again. ya suna sake gaisawa da juna. No problem but what brings you here, Alexander? ya kalla na gefan wannan. Valuable goods are about to be delivered into the hands of Ubandaba Israel Ustad. You know his nature he won t sell anything until he distributes them first. That s why I want them seized by force. I trust you, Black Dragon. If those goods get into my hands, I ll reward