Sashe 44
Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Aikin asibiti babu da i Marwa, jiya aka kawo mana wata mata tana na a, da yake muna bin doctors suna ganin komai, hmmmm Allah Allah ne, kinga yarda matan ke nishi wajen haihuwa kuwa." Ta kai nan cike da alhini tana ture Plate in gabanta. Hmmmm shiyasa duk wacce ba ta ma iyayenta biyayya ba to wallahi jahila ce. Hakane Marwa, amma in kika ce iyaye harda maza kenan, kuma sam bama yi ba Abba biyayya expecally akan auren da yake shirin yi. Marwa da Basma suka kalla Fauza suna murmushi, sai Basma ta ce. Wake haihuwa?. Mace mana. Yauwa Fauza, to mahaifiyar muna mata biyayya kuma ita ta haifemu ba Abba ba. Hakane, kuma ai bamu sake shiga harkan Abba ba, kina dai kallo duk sati sai yaje Kaduna wajenta, namu ido kawai. cewan Marwa sai suka yi murmushi. Wani abun ma sai an kawota gidan nan daga nan Abba zai fahimci shurun mu. da haka suka sauya hira suna ci gaba da cin abinci hankali kwance. Jallabiya ce jikinsa fara al, mai dogon hannu, murmushi ne kwance a fuskarsa sakamakon hango yaransa zaune suna hira, yana son ya ga suna cikin wannan farin cikin hakan yana sa ya ji duniyar yana mai da i, tun daga lokacin da suka fahimci auren zai yi basu sake yi mai maganar ba, da har kulasa suka dena sai kuma suka sauko daga fushin. Yana isa wajen ya zauna yana fiddo wani aramin envelope daga ajiyunsa, kallonsu ya yi aya bayan aya. A tare suka gaishesa suna sauya yanayin su gaba aya, be amsa ba sai can ya ce. Bansan me yasa kuke gudu na ba, tun last 2week nake so mu yi magana da ku amma bana samun ku lokaci guda, sannan ga aikin office da ya yake ri eni, yanzu dai kuna da lokaci ko?. Abba asibiti za ni kuma na yi latti." Sai ya kalla Basma sannan ya yi murmushi. Shike nan dama ba wani magana bane, ga I.V nan ku ba wa'inda za ku gayyata. ya tura envelope in zuwa kusa da Marwa dake gefansa. Menene I.V kuma?." Ta tambaya tana jin kamar ba ta ta a sanin kalmar ba. Invitation card, na aurena.........ranar juma'a ne in Allah ya kaimu, dama maganar kenan a can Kaduna za'a yi bikin sai ku shirya zuwa jibi Wednesday ku tafi ko.. .......... ya lumshe ido jin Basma ta daki desk tana fizgan envelope in ta fara bu ewa. Take katika masu yawa fitowa anana masu yau da tsari, babu idan da idanunta suka fara sauka sai sunan da yafi kowanne girma. *Alhaji Mubarak Adam & Hafsat Abdullahi.......... what?. ta saki I.V in tana an ja baya tare da girgiza kai. Marwa tuni idanunta sun kawo ruwa, ta auki aya ta duba date nan da kwana biyar ne bikin Abba. A....Abba auren za ka yi da gaske?. ta fa a bakinta yana rawa. Kai ya aga yana mi ewa tsaye. Insha Allah, na tura ma kowacce 50k ta yi lalle da yaran kai, anko kuma duk an yi muku suna Kaduna." Da yaka ya juya ya fara tafiya. Wallahi babu in da zani, kuma bansan ku in bana so, ka dai rantse sai ka sa munyi aljalin ar mutane ko, hmmm shike nan. ta auki wayarta sannan ta haura sama da sauri. Da ido ya bi Basma har ta ace masa, sai ya juya baya ya koma kusa da Fauza da ta rintse ido tana kuka. A hankali ya rungumeta yana rarrashinta da kuma mamakin wannan halin na su, Marwa dai zaman kujera ya gagareta, a asa ta zauna tana rero kuka. Suna tsaye sai ga Basma ta fito da wani doguwar riga na material, Babu wani hayaniya a jikin rigar, ga launin ya haska ta dan Choculaty ce sosai, launin kayan kuwa ruwan orawa ne sai igon ja-ja, sai ta yafa gyale ja. A fusace ta fice tana mako musu ofa. Abba ya girgiza kai yana mai mata fatan dawowa lafiya, ci gaba da rarrashin su ya yi yana ta musu nasiha da fa a amma cikin hikima. Basma kuwa tana fita ta fara tafiya a zafafe, gaba aya hankalinta ya yi nisa, ba ta lura da mai aikin dake tsugunne yana tattara dattin da ya tara. Karo ta yi da shi, da sauri ta ja baya tana are ha e fuska, shi kuma ya mi e da sauri yana ba ta ha uri duk da ba shi ne da laifi ba, sai dai bai kai arshen maganar ba ta wankesa da lafiyayyen mari sannan ta ja tsaki ta shiga motarta. Da sauri matashin ya ja baya ganin tana arin bigesa, haka ta isa bakin get ta dinga zuba horn har mai gadin sai da ya ru e, cikin ikon ya bu e yana kallon ta gangaro da motarta ta tsaya a daidai inda yake, glass ta zuge sannan ta ce. Kaci darajar farin gemun nan da wallahi na ci mutumcinka, kafin na dawo ka tattara kayanka ka bar gidan nan, na lura ka fara ru ewa. da haka ta fice ko damar magana ba ta bashi da, haka ta figa mota da matsiyacin gudu............. *PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan *DAGA INA TAKE* free book *RASH OYAYYEN MASHE I* free book *BARRISTER* Paid book *THE SLAVE* free book *ZAMU HA U* Free book *KWANA HU U* Paid book 300 *GOLD DIGGER'S* Paid book 300 *HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book 500 *ISLAND OF WITCHES * Free book *DARE AYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book 500_ *YAUDARA ZALLA * _Free book_ AR NOLLYWOOD * _Paid 500_ HIKAYOYI kuma sune : *SARAUNIYA HIDAYA *SARKIN MU *MOHINA DA MATSAFIYA *RAMUWA #LIKES #SHARE #COMMENTS BUDURWAR ABBAN MU Drama&Love story by ```PRETTY SK *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* *THE SHIDORIA WRITER'S *Zazzafan Littafin da suke ongoing* *THE SHIDORIA WRITER'S TEAM* 1. BUDURWAR ABBAN MU Pretty Sk 2. WASAN ADDARA Asmeetah Writer 3. FANSAR NAILAH Umulkhairi Hashim Abo 4. DAGA RUGA NAKE Mrs Awwal 5. WAR IYAR SO Fatima Bintu Hussain 6. MATAR YAYANMU Sa'adatu Ta Batulu. 7. GARWASHI Hafiza Amanar Ammey Laylerh _DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN PAGE 2 Kaci darajar farin gemun nan da wallahi na ci mutumcinka, kafin na dawo ka tattara kayanka ka bar gidan nan, na lura ka fara ru ewa. da haka ta fice ko damar magana ba ta bashi da, haka ta figa mota da matsiyacin gudu............ A hanya sai da ta buga wata mota ta fasa mata glass in baya, haka ta yi parking ta fita, macece mai wancan motar, ta hau tijara tana fa a, gashi Basma ku in account in ta wanda Abba ya tura musu ne wai na lalle da bikinsa, tsaki ta ja a lokacin sannan ta tura ma matan dukka ku i, ta koma mota ta nufa asibitin da take aiki yanzu *Mercy Care Hospital*, a asibitin kana aiki kuma kana dasa karatu dan suna da angaren da suke koyar da dalubai, a hankali ta shiga cikin asibitin saboda akwai mutane masu shiga da fita, duk da kuwa a kallo aya za ta san asibitin na masu ku i ne duba da yarda ginin ma yake da tsarin ciki. Ta kashe motar sannan ta fita, a hankali take tafiya, take kuma zuciyarta ta fara bugawa ba gaira ba dalili, maimakon ta fara neman tsaki daga mutum ko aljanna daga wajen Ubangiji ma buwayi gagara kowa sai kawai ta ci gaba ta tafiya tana an ha e fuska. Har ta wuce wani mutum dake zaune a kujera sai ta dawo baya da sauri tana kallon saurayin dake zaune ya wama ba in glass sannan ya shingi a a wajen. Assalamu Alaikum Bawan Allah. ta fa a cikin sanyi. Shuru saurayin be motsa ba, sai ta ara taku uku tana aukan wayarsa da ya fa i a asa. Ga wayarka ta fa ta mi a mai tana kallon yarda ya an zabura daga kujerar. Baya ta an ja tana sake kallon jikinsa, tsofaffin kaya ne jikinsa duk sun yage sun ko e, kana kallonsa ka ga zallar talauci, sai dai yana da haske sosai amma be da yaun fuska. Saurayin kuwa a cikin zuciyarsa ya yi hamdala yana zare glass in dake idanunsa wanda ya yi kama da na makafi. Yana cire glass in suka ha a ido da shi, da sauri Basma ta yamutsa fuska tana aje mai wayar sannan ta yi ciki da sauri. Saurayin kuwa ya yi wani irin murmushi harda dukkan kujerar, ya san an gama magana Basma ta dawo ashin umarninsa, a yanzu za ta rasa meke mata da i, sannan za ta fara tausaya masa, ta janyosa jikinsa ta wadatasa da duk da in duniya, yasan daga yanzu babu maganar wanda za ta dinga ji sama da na sa. Murmushi ya kuma yi dan tarko ya kamata, kwanciya ya yara yana lumshe ido, tare da aje aramar wayarsa gefe yana hamma dama barci yaje ji take kuwa barci ya auke sa. Bassey ko da ta shiga cikin asibiti wajen da suke zama nan ta je, nurses biyu ne sai masu matakin karatunta su uku, sun girma nurse's amma ba su kai doctor's ba. Tana zama ta lumshe ido tana karanto addu'ar da ta zo mata, sai dai idanunsa da murmushin sa sun tsaya mata a rai. Aunty Basma Doctor Mukhtar yana nemanki. sai ta aga kai tana kallon wata Nurse da ta le o tana isar mata da sa Okay." Ta fa a tana mi ewa tare da ficewa ba tare da ta yi ma kowa wajen magana ba sabon duk sun yi fa a da ita. Office in Doctor Mukhtar ta shiga kai tsaye ba tare da neman izini ba saboda tsakaninta da shi babu shamaki, soyayya suke yi da shi sosai kuma kowa ya sani a asibitin, Doctor Mukhtar dakakken mutum ne, kuma asibitin na mahaifin sane, kowa yana shakkarsa amma banda Basma, wacce a ranar da ta fara aiki ta i gaishesa.. _Flash back._ alla sun kai mutane 20 a cikin wajen Doctors, nurse da an team in su, tattauanawa aka akan y arda aikin kowa zai gudana. Bassey na zaune tana jin tsare-tsaren, a lokacin suka ji shigowar Doctor Mukhtar, sai kowa na wajen ya mi e tsaye suna gaishe da shi cikin girmamawa. Kafa