← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 79

Sashe 45

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

arta ake dan duka akan ta tashi, sai ta yi banza da su, haka ta ci gaba da duba system in ta, a hankali kuma ta aga idanunta ta sauke kan wani saurayi dake sanye da manyan kaya yadin Wool (Ulu), Brown mai yau da shining, sai agogon hannunsa Rolex Submariner, Babu hula akansa sai tarin gashinsa da ya kwanta sosai, tsaka-tsaki yake shi ba fari ba shi ba ba i ba haka yake. Kallonsa ta yi cikin ido ta ce. Good morning. be amsa ba sai ma cema ya yi. Haka kika ga an gaishe da Ni?. rufe system in gabanta ta yi ta ture gefe. Abbana ne kawai nake ma wannan ladabin dan haka ba zan iya maka ba, kuma ma kalleni dududu ka bani 5yrs, kawai sai na gaisheka da wannan respect ta fa a cikin tsantsan rashin kunya dan kuwa a sama ta zo ranar. Take mutanen wajen suka fara mata fa a suna nuna ba ta yauta asibin sa ne kuma dole a mai biyayya. Ni Dalla karku dameni, ku koreni mana sai ne, na ce sai me, haba." Da haka ta tashi ta fice ta barsu baki bu Daga wannan lokacin ba su sake ha uwa ba sai bayan kwana uku, nan ma ta nema ta bangajesa da ta zo wucewa, sai ya matsa mata yana murmushi. Daga kuwa ya kamu da soyayyarta sosai, daga lokacin kuma duk lokacin da za su ha u sai sunyi rigima, dan har sau biyu tana korar kanta sai kuma ta dawo, kullum cikin fa a suke kafin ya koma soyayya, soyayyar da kowa ya sani na asibitin dan Doctor Mukhtar baya oye- oye, a gaban kowa yake nuna matsayin ta a wajensa, duk da kuwa ita zafi shi sanyi... _Ci gaba._ ofar ta rufe sannan ta nufa sopa dake office in ta kwanta tana dafe kanta. Tun da ta shigo yake kallonta, har ta kwanta, sannan ya cire farin glass in idanunsa ya mi e akan kujerar yana taku a natse. Yau ananun kaya ne jikinsa wanda suka kar i fatarsa sosai, a natse yake tafiya har zuwa gabanta, sai ya zauna kan Center table. What's wrong Dear?. shuru babu amsa, sai ya kai hannunsa ya ta a goshinta, jin akwai imu sai ya lumshe ido sannan ya bu Meke damunki?. cikin sanyi-sanyi ta ce. Kaina......kaina kamar zai rabe biyu. da haka ta sake dungulewa waje guda tana dafe kanta. Damuwa ne ya mamaye fuskarsa sosai, sannan ya sake kai hannu sai gyara mata vail in ta da ya zame asa, ai cikin sauri da masifar nan tafara magana a hankali. Karka ta a Ni, dan na yi ma shuru harda ta a min goshi karka sake na dai gaya maka Ya Mukhtar." Ta kai nan tana rufe idanunta. Duk da yana cikin damuwa amma sai da ya yi murmushi, sannan ya mi e ya sa waje da yake sagale fararen rigunar aikinsa, guda biyu ya ciro sannan ya dawo wajen da ta ke, ya zauna yana kallon yarda take sauke ajiyan zuciya. Fitinanniyar Abin aunata, ina sonki duk da kin iya hayaniya da fa ya fa a a hankali sanan ya auki wata waya dagensa ya kira wata number. Turomin Nurse biyu da kayan aiki harda gado zuwa office ina." Ya katse kiran bayan na cikin wayar ya amsa mai da To. Ba'a au lokaci ba ya ji an fara knocking sai ya bada umarnin a shigo, Nurse's biyu mata suka shigo tare da gadon da suka turo zuwa ciki, baki suka ha a suka gaidashi ya amsa yana nuna musu inda zasu ake gadon. Ku mai da ita kai, sannan ga paper nan ina bu atar komai a yanzu." Suka amsa paper sannan suka mai da Basma dake barci kan gado sannan suka fita. Da kansa ya mata duk wani gwaje-gwaje, sannan ya sa mata drip, yana da surgery amma yasan ba zai iya ba saboda halin da take ciki hakan yasa ya umarci wani Doctor ya zama ready. alla ya au dogon lokaci yana kallon yarda ruwan ke shiga cikin hannunta, a lokaci guda kuma ya mi e da sauri yana isa kusa da ita ganin ta zabura tana tashi daga kwance. Subuhanallah ki yi addu'a, meke damunki? ya fa a dan ganin kaman mugun mafarki ta yi. Basma gumi kawai take dan kuwa mutumin azu ta gani yana zaune kan kujera yana shan ruwa a cikin daji sosai, ita kuma kishi ya kamata sosai tana ta neman ruwa ba ta samu ba, cikin ikon Allah suka ha u sai ta ro esa ruwan, ba musu ya ba ta tasha yana murmushi, sai dai ruwan be kai cikinta ba ya dawo tare da amana jini, haka ta dinga amayar da jinin nan a asa, shi kuma ya tsugunna yana latsa jinin dake zuba. Bassey. da sauri ta kalla Mukhtar dake tofa mata addu'a. A lokaci guda kuma ta ji wani abu ya daki kanta, zabura ta yi ta fizge canular dake hannunta ta fara ari tashi duk da tana jin jiri. Kina mawiyacin hali, ki kwanta ki huta, wai ina za ki ne?. turesa ta yi tana jan afa. Da sauri ya sha gabanta yana tare ofa. Babu inda za ki je, koma ki kwanta. wani irin kallo ta yi mai ne yasa tsugunna a wajen ya auki gyalenta yafa mata ya yi sannan ya ba ta hanya yana cewa. Muje na mai da ke gida, ba zan bari kiyi Draving ba. ba ma tasan yana yi ba, direct haraban asibitin ta nufa. Idanunta ba sa ganin kowa sai matashin dake zaune kan kujera yana latsa wayarsa, wajensa ta nufa harda gudu-gudu, tana isa ta rage tsayi tana an haki. Lokacin da Doctor Mukhtar ya iso, lokacin matashin ya aga idanunsa ya kalla idanunta. Me yasa sai yanzu kike fito. ya fa a da muryansa mai amo, amma a cikin kunnuwan Basma sai ta ji muryan yana da sanyi da da Cikin an rawar murya ta bu e bakinta tana magana. Kaya uri kaina yake ciwo shine aka........ hannu ya aga mata sai ta yi shuru. Basma waye wannan?. cewan Doctor Mukhtar yana are mai kallo, ita kanta ba ta san waye shi ba dan haka ya ce. Me zance?. sai ya yi murmushi sannan ya ce. Ki ce masa masoyin kine Anas." Da sauri ta kalla Doctor Mukhtar. Masoyina ne Anas. Doctor Mukhtar sam be yarda da saurayin dake zaune yana are ma Basma kallo. Kai waye kai? Tashi ka fita, securities." Ya fa a da arfi yana kiran masu tsaron asibitin da suke sanye da uniform iri aya, wasu da sanda wasu da bindiga. Anas ya mi e tsaye yana wani murmushi. Basma waye wannan?. Uhmm Oga nane shi. ta fa a itama ta na mi ewa tsaye. A lokacin securities in suka iso wajen suna arin kamasa, da sauri Basma ta matsa gaban Doctor Mukhtar ta ri e kwalar rigarsa. Ka garga e su da kar wani ya yi gigin ta a shi, dan wallahi idan wani abu ya sameshi zan ransa raina, sannan zan iya komai akansa." Da haka ta saki rigar tana kama hannun Anas suka nufa motarta, shiga suka yi ta kunna ta bar asibitin. Doctor Mukhtar kuwa gaba aya ji ya yi duniyar ta tsaya mai cak, wai macen da yake mugun so, yake aunarta ita ce take ce mai wani ne ranta. Ya Allah. ya furta yana jin afafaunsa suna mai nauyi, a haka ya dinga dagawa yana taka asa, har dai ya shiga officer in sa ya murza key sanan ya kwanta kan sopa yana maimaita kalaman Basma wa'inda suke cakan zuciyarsa sosai. Basma kuwa bayan fita daga asibiti ta hau titi da yau, a hankali ta saki kallon Anas. Fatan ranka be aci ba, yanzu ina zamu je? Umarninka kawai nake jira." Sai ya yi murmushi yana juya kansa ya kalla taga, tabbas Basma ta yi daidai da shi, sannan a duk matan da ya yaudara babu mai yau irinta, sai dai ba zai yi aure ba, wannan a idarsa sa ce. Tun safe nake zaune waje aya ina jiranki Masoyiyata amma ba ki zo da wuri ba, yunwa nake ji sosai. ya kai nan yana lumshe ido. Wayyo sorry, me kake so? Me za ka ci?." Ta fa a hankalinta yana kansa. Ki kula da driving in dai." Karka damu, kace kana jin yunwa, me kake so? Ka fa a min yanzun nan zan nemo maka shi. Koma menene kika ban da hannunki zan ci. To...To....to." take ta nema waje ta yi parking, sannan ta fita zuwa shagon dake wajen ko za ta samu wani abun ci, sai dai babu komai sai snacks, haka ta siyan mai Multin Dew mai sanyi guda aya, Allah ya so tana da canji a jakkarta. Awara ta hangi ana soyawa, da sauri ta isa wajen tana mi a duba biyu. Ban awara." Yarinyar ta amsa ku in, sannan ta ce. 600 ne a nan dole sai na soya kasko biyu zuwa uku. No samin wannan ya isa." Da sauri ta zuje mata aleda tana arin mai da mata dubu aya kafin ta ha an canji ta bata. No ki barshi." Ta fa a tana sauri-sauri, motar ta koma sai haki take yi, tana shiga ta mai murmushi tana cewa. Kana jin yunwa sosai, ka ci kaji ko zan samu natsuwa." Ki ban a baki." Ba musu ta bu e ledar sai kuma ta tsaya. My hand is not clean." Ki ban a haka. sai ya au guda aya ta kai mai bakinsa, ya gutsira yana kallon cikin idanunta. Tari ya hau yi, da sauri ta ture ledan gefe tana bubbuga mai kai tare da jera mai sannu. Dama tarin iskanci ne, sai ya yi shuru sannan ta ci gaba da bashi awarar, suna gamawa ta ce. oshi?." Ya aga mata kai. Yanzu ina zamu je?." Gidan ku. sai ta aga mai kai tare da figan mota zuwa gidan su...... ******* Abba be bar Fauza da Marwa ba sai da ya lallashe su sosai, sannan suka au I.V card in duk da babu wanda za su ba, Fauza tana gida ba school dan haka part in su ta koma ta kwanta bayan fitar Abba da Marwa. Marwa 1:30pm
Chapter 45 · 0% Book details