← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 79

Sashe 50

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a wannan sanar? Kalla shagon nan akwai kaya sosai." Cewan Al-hassan yana bin ko ina na shagon da Al-hussain ya musu watance suka zo da Abbeey. Ba laifi shagon yana da girma, ga kaya nan sosai duk na harkan system, Abbeey ya dafa kafa ar Al-hussain, ya mai murmushi. Na yi farin ciki da aikin nan da ka fara, Allah ya sa ma albarka. murmushi shima ya yi, sai Abbeey ya fita a shagon. Gobe na kowata nan kenan? sai ya girgiza kai. Akwai wani aiki da nake yi *TAJ BANK* ka kawota can zan tura ma address in wajen." Mamakine ya bayyana kan fuskar Al-hassan. Me kake yi a can in?." Aikin kula ma'aikata, da masu shiga da fita, ta na'ura. Wow anina ya dage, Bara na tafi Abbeey na jirana a mota, anjima ka an saurayin Merry zai zo. Shike nan, zan dawo da wuri yau. ya aga mai kai sannan suka yi sallama. Suna fita Al-hussain ya sauke ajiyan zuciya, sannan ya kalla saurayin dake zaune daga can gefe yanzu latsa system. Yellow, kira mai shagon ya dawo, ka sanar mai duk lokacin da muke bukatar zamu zo, uhmmm sannan zuwa anjima ka nema gurbin aiki a *TAJ BANK* idan zai baka walaha kamin waya, dana kira shine nan. Ok Boss." Sai suka yi murmushi. Ya aikin da na baka jiya akan am matan nan?. Bayanan duk ya zama ready, kawai......." Sai ya yi shiru jin wayar Al-hussain na ringing. Duba wayar ya yi, take sunan *Senator Tum a* ya bayyana akan screen in, murmushi ya sake yi sannan ya au kiran yana kai kunninsa................ END. *PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan *DAGA INA TAKE* free book *RASH OYAYYEN MASHE I* free book *BARRISTER* Paid book *THE SLAVE* free book *ZAMU HA U* Free book *KWANA HU U* Paid book 300 *GOLD DIGGER'S* Paid book 300 *HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book 500 *ISLAND OF WITCHES * Free book *DARE AYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book 500_ *YAUDARA ZALLA * _Free book_ AR NOLLYWOOD * _Paid 500_ HIKAYOYI kuma sune : *SARAUNIYA HIDAYA *SARKIN MU *MOHINA DA MATSAFIYA *RAMUWA #LIKES #SHARE #COMMENTS BUDURWAR ABBAN MU Drama&Love story by ```PRETTY SK *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* *THE SHIDORIA WRITER'S *Zazzafan Littafin da suke ongoing* *THE SHIDORIA WRITER'S TEAM* 1. BUDURWAR ABBAN MU Pretty Sk 2. WASAN ADDARA Asmeetah Writer 3. FANSAR NAILAH Umulkhairi Hashim Abo 4. DAGA RUGA NAKE Mrs Awwal 5. WAR IYAR SO Fatima Bintu Hussain 6. GARWASHI Hafiza Amanar Ammey Laylerh 7. YARINTA anwar Yayanta. _DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN PAGE 3 Bayanan duk ya zama ready, kawai......." Sai ya yi shiru jin wayar Al-hussain na ringing. Duba wayar ya yi, take sunan *Senator Tum a* ya bayyana akan screen in, murmushi ya sake yi sannan ya au kiran yana kai kunninsa........... ************ Kallon screen in wayar dake hannunta take yi, sai ga hawaye sun gangaro daga cikin idanunta, hannu da suka auka Henna ja da ba i suka fito suka zanu akan farin hannunta, kai ka ce manna lallen aka yi da inji, dan kuwa ba in ya zamu sosai, haka jan wanda ya koma maroon ya tsaru, an yi mata safa da shi kamar ka sace ka gudu, idanun ta share da su, sannan ta ja dogon hancinta tare aje wayar a gefe. Najlah tana da rauni ta angaren an'uwa mata, a duk inda ta ga ana cin mutumcin mace ko da yarinya ne sai in da arfinta ya are, ta tsana taga ana wulakanta mata, sai gashi a wannan zamanin wani ya mai da mata kasuwanci, ya sace su ya sai dai su a wasu asashen a matsayin bayi, wasu kuma karuwanci ta arfi ake kaisu, gana aya duniyar sai addu'a kawai kowa kansa ya sani. Cikin muryan kuka ta ce. B........Black Dragon, she anin da ya addaba al'umma, ya Allah ka tona asirin koma waye, kasa hukuma ta yi aiki akansa. (ameen) kafin ta sake magana wayarta ta hau ringing, auka ta yi saboda sunan (LOML) Abba ne ya fito, ta auka tana kai kunninta. My Jaririya gobe zan shigo, daga nan bazan dawo Abuja ba sai da babban Diomand mai daraja. e ta yi tana lumshe ido, cikin sanyin murya ta ce. Abbaaana. Na'am Shalele, ya naji muryanki a haka? Komai lafiya? Ko kina bu arka wani abu ne?. ya fa a cikin yanayin damuwa. Babu komai, kawai dai na gode sosai. Godiya? Akan me Jaririya. Akan signing in da ka yi a paperna, aya daga cikin hangen da na yi ma rayuwata kenan, da ace matashi nake shirin aura ko na aura, inada ya inin ba zai ban wannan damar ba, amma kai ka amince ka yarda kasa hannu........har na tura gaba. sai ta yi shiru tana jin soyayyar Abba na ara ratsa argon jikinta. Haba Shalele, na za ci wani abu ne ma, karki dama kanki, Ni Mubarak mai tsaya miki ne akan komai insha Allahu." Take ta yi murmushi, sai kuma ta fara sha Uhmmmm my Mubeeey. Na'am Matar Mubeey. Uhmmmm ka min jaki-jaki ko na yi ma kuka uhmmmmmm. Ah subuhanallah, zan miki zo ki hau bayana. Uhmmmmmm banso ka min wa a." Me?." Ya fa a da arfi, murmushi ta yi tana kwanciya. Uhmmm uhmmm wa a nake so?. Jaririya kinsan ban iya wa a ba. sai ta fara Turjiya tana son fara kuka. Ni dai wa a nake so.........wa a kaji.........Kajiiiii. Wallahi ban iya ba, bana tunanin ko wa aya yana kaina. Uhmm Ni fa Baby zan ma kuku...........Baby Dan Allah....... Baby kamin wa a." Da sauri ya ce. To ki yi shuru, alhamdulillah na tuna wani, na miki?." Ta aga kai. Uhm. tana ji ya yi gyaran murya sannan ya fara wa SHURUM-SHURUM BAJI NE BA ......HANGEN DALA BASHIGA GURMI NE BA.....BABAAAAA........... da sauri ya yi shuru sakamakon Kukan da ta fashe da shi na sha Wayyo Allah na.......wa an soyayya nake so, amma ka min ba wa an alaba, uhmmmmmmmmm uhmmmmmmm. Ya Salam Shalele!? Wannan da ya na tuna, ina ga wa an soyayya, Please ke kimin, zuwa dare zan yi searching wani na miki. awari." Cikawa." Sai suka yi murmushi. Zan yi mama sai ka yi amshi ka ji." Tayaya?." Sai ta tura baki sannan ta ce. Komai ma ka yi, kawai wanda ya hau wa ar da zanyi maka." Ba tare da yasan me zai ce ba ya amsa. Hehehe a zuciyarka duk Ni ce..........An haifeka dan Ni ce............kaji a ranka Ni aya ce.......dan an raineka dan Ni ce......... Amaryar ka ai Ni ce......ta ayan....ta biyun.....ta ukun Ni ce.......ta hu un duk Ni ce, na ceko akwai Maganaaaaaa na ce ko Akwai Maganaaaaaa." Da sauri Abba yace. Wallahi duke kece Jaririya......." Dariya ta yi tana lumshe ido. Ka ku uta abin so, zan sauka asa, an jima za mu yi waya ai kana gida ko?. Eh na au hutun aure ai. Iyyeee Ango ango. Za ki fara tsokana ko. da haka suka yi sallama cikin soyayya suka rabu........... ********** Abba ya yi murmushi yana aje wayar tare da mai da hankalinsa kan tv, Jin mutane suna fitowa daga part in sa ya sa ya kalla masu aiki. Alhaji mun gama. To masha Allah....... A'isha! A'ISHA!!. Da sauri A'isha ta fito daga Kitchen, a asa ka an ta tsugunna. Ki kai musu abinci a wajen hutawa, yanzu." To Alhaji." Da haka ta koma Kitchen da sauri. Yauwa ta waje za ku ga hanya ya an mi a a nan za ku zauna." To Alhaji mun gode. ya aga musu kai, suka fita, sai ya mi e ya shiga angaren na sa. Wow komai a rayuwa yana son gyara, wato Alhaji ya yi arin ku i, dan kuwa komai na Parlourn sai da ka sanya sabo, ko ina sai walwal yake yi, ga amshi na musamman da yake yi. Daga kan kujeru, kayan kallo, penti da komai an sake. Murmushi ya yi yana hasaso ganin Najlah zaune a kan kujera nan da kwana biyu. Sai ya shiga kowani bedroom ya duba, nan ma an gyara ko ina, ya so gaba aya gidan zai sa a sake gyara, amma fitinanniyar arsa Basma, ta kafe akan babu mai gyara musu angaren su, da ya so aga murya, har da tura maza biyu su fara fita da kujeru, Sai da Basma ta wanka ma aya mari ta musu hauka-hauka da mucciya shine suka bar wajen. Da haka ya share su, ya ci gaba da harkokin sa. *Bassey* Daga sama har asa ta mai wani Banzan kallo, sai ta juya kai tana sake ha a fuska. Za ki iya fa a min abu aya na miki, wanda na cancanci cin mutumci daga wajenki?. kalmar da Doctor Mukhtar ya furta kenan yana jingina da motarsa irar sport. Wani abu ta ji ya tsaya mata a rai, tabbas be yi mata komai ba, kawai haushinsa take ji, haka ko da ta je aiki ba ta kulasa ba, sannan Anas ya rakata, amma a wajen asibitin ya jirata har ta tashi, shine suna dawowa gida ya wuce, sai ga sallaman shi. A take ta kira Anas ta fa a mai, sai ya ce. Ki gaggasa mai ba ar magana, ki mai tijara ki koma gida." Da haka ta fito. Kuma tunda ga fito kallon banza take jifansa da shi. Kin i magana, dan Allah me na miki?. Hmmmm baka min komai ba, kawai lokaci aya na ji bana sonka, banjin hayaniya, dan haka ta ace min a ido, tun kafin na maka tijara a wajen nan." Sai ya ja dogon numfashi ya furzar. Zan tafi, amma ina nan ina dakonki, ina jiran ranar da za i dawo cikin tunaninki...........zan kar eki hannu biyu, abu guda biyu zan fa a miki.........na farko, Ni Mukhtar ina sonki, so na har abada......na biyu, ki dage da addu'a, ki yi sadaka." Da haka ya shiga motarsa ya barta tsaye cikin tunanin kalamansa. a kai ta yi ta shige cikin gida, daga bakin get zuwa main door ta yi ma mutane hu u fa a har ta kusa marin wani. Tana shiga babban parlourn ta zauna kana jin amshin kifi ya cika parlourn, da sauri ta toshe hancita, sannan ta haura sama tana wafa akan anjima za ta ha u da masu girki. Tana shiga
Chapter 50 · 0% Book details