← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 79

Sashe 24

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

mijinta da shi ba ka an bane, wanda har ita da matarsa suka kulla awance mai tsafta, ta yi mamaki wai da suka ce Abba shike bin General, ba ta ta a ganinsa ba sai yau, kuma ba yarya suna kama da General, gashi yana da natsuwa da kamala, koma menene ta bari gobe idan ta je bikin za su tattauna da Mardiyya......... ********* Da farin ciki ya isa gida, bayan Driver ya yi parking a parking lot, sanan ya auki jakkan ya fita direct ya nufa ciki, har lokacin dai mata sai kai da komo ake kai kace rana ne. Jin an kira sunan sa yasa ya juya yana kallon Fauza da ta nufo sa da gudu, tana zuwa ta rungumesa tana cewa. Sannu da dawowa, Dad tun azu Dad (General) ke nemanka, sai na ce mai ka tafi wajen walimar shine ya ce za ku ha e a can, fatan ka ganshi?." Eh Autata, kinga walimar ma nan." Sai ya nuna mata jakkar nan, murmushi ta yi tana mai ra Abbana zan iya ganin menene a ciki. kai ya girgiza yana ci gaba da tafiya. A'a ba za ki gani ba. sai ta juya ta nufa wajen awarta. Abba yana shiga ciki, ya cire babban rigarsa sannan ya fiddo wayarsa, yana an latsawa, be au lokaci ya bu e wannan jakkar, abubuwan cine masu, fried chicken rice in da ya tabbatar shine Baby ta yi da hannunta, ya zauna ya hau ci yana lumshe ido. Fried chicken rice ne wanda ya ji spices ya koma yellow, ga mai ya fito a ciki, sannan green and red pepper an musu yankan round, albasa kuma aka yanka cube shafe, da slize, sai abinci ya ba da wani style na daban, sannan da mix-meat da aka mai dahuwar ciki amma launinsa ya fita brown, sai amshi yake sosai. Lumshe ido ya kuma yi, da sauri kuma ya kira number Najlah, bugu uku ta auka. Babayna ka isa gida lafiya?." Alhamdullah, ina nan ina satin wannan hada en fried chicken rice in, wallahi ya yi da i, dole na biya tukwicinsa. Hmmmm bayan wanda ka ba me gadi ya ban, na ga sa o kuma na gode." Sai ya yi murmushi yana tuna wani babban leda da ya bada a mi a mata. Babu godiya tsakanina da ke, Ni dai dan Allah mukai aure ki dinga min irin wanna shinkafar kullum, wayyo da i." Ya fa a yana kai wani loma bakinsa. Dariya ta dan yi. To shike nan, kaman kasan ina son chocolate expecally C.C. To asha lafiya, nikam bayan wannan sai wanne kika dafa? Na fara ci kar tumbina ya cika. Snaks ne Mamie ta yi, amma saura duk Ni na yi maka, kuma kai ka ai za ka cinye dan kuwa na girka komai ne cike da soyayya." Dole anon ya rikitani, ina zuwa kaman ana knocking." Ok ka bar wayan a haka, Maybe Yarana ne suka shigo, ka ga sai na fara jin muryansu, kafin na gansu gobe." An gama ranki shi da e." Da haka ya aje wayar, sannan ya nufa ofa ya bu Be yi tsammanin ganinsu ba, shi yasa be katse kiran ba, sai kuma gasu su ukun. Hanya ya basu suka shigo, sai ya zauna a in da yake yana fatan kar Baby ta yi magana. Suna zama Marwa ta ce. Abba ko neman mu baka yi, ka kawo mu gidan nan ka sharemu, haba Abba. Kuma azu sai nemanka nake yi amma baka nan. Da kun zo ai da kun sameni, azu ne na fita, to yanzu me kuke so?. Munzo gaishe da kai ne." Cewan Fauza tana arin aukan wayar Abba. Da sauri ya auke yana cewa. Ina naki wayan?." Uhmmm duba abu zanyi kawai. A'a. Baseey ba magana ne?. sai ta ago idanunta ta kallesa, yasan duk ba in cikinta saboda sun zo Kaduna ne. Maganar ne banjin yi, yunwa nake ji dama, Fauza mi o min roban nan. ba musu Fauza ta mi a mata. Abba ya kauda kai, baya so ya hanasu ci karsu fahimci komai, gashi cike da soyayya aka girka mai komai. Bara na au plantain chips ni. cewan Marwa tana auka. Nan take suka hau ci suna an hira tsakanin su, take Najlah ta katse kiran, Abba yana ganin haka yasan ta ji haushi, sai ya lumshe ido yana duba abu a cikin wayar, yana gama latsawa ya aje yana mai shiga toilet. Hannu ya wanke ya fito, sai ya ga wayarsa a hannun Baseey, ta ri e tana kallon screen in sannan tana kallonsa. Kauda kai ya yi yana mai fatan ta aje mai waya, dan kuwa akwai matsala idan ta bu e, yasan bincike za ta yi. Basma idanunta kan Abba har ya zauna, sai ta gyara zama sannan ta fara magana cikin tuhuma kamar wata al aliya................ **************** Kallonsu ya yi sannan ya ja tsaki, a irin yanayin nan ne yake banbance su, dan kuwa Al-hassan ya natsu ne yana kallon asa, shi kuma Al-hussain sai cika yake yana atsewa. Na sake fa a, ba za ka yi aure yanzu ba, saboda ba ka gama hankali ba, dama Al-hassan ne be da matsala, kai kuwa ko aikin yi baka yi, dame za ka ciyar da matan?." Kafin Al-hussain ya yi magana Al-hassan ya ce. Abbeey Ni zan ciyar da su, ba ma shi ka ai ba, Ni zan auki nauyin komai da ya shafi bikin, yanzu haka ma na riga na gama ha a mai akwati." Al-hassan ya isa!, Akan me kake mai duk wannan? Shi ba namiji bane kamar kai? Me yasa ba zai nema da gumin sa ba." Abbeey ya fa a cikin acin rai. Namiji ne kamar Ni, sai dai duk abin da anina yake so, shi nake gani a dai-dai, Ni nasan cewa akwai ranar da tabbas zai fara zuwa wajen aiki da kansa..... da sauri Al-hussain ya katse sa da cewa. Ba zan yi aiki ba, na ce ba zan yi komai ba, wai dole ne sai ka fita na nema." A'a, kana da Ni ka ji." Dalla kumin shuru, gaba aya ba ku da hankali, mtwwssss aikin banza, kai ka zauna a gidan ka yi ta kwanciya, kai kuma ka kashe kanka da wahala, na rasa gane muku wallahi." Abbeey ka ya uri dan Allah." Hmmmm na ji, ku shirya gobe zamu Kaduna, babban abokina General A.A zai aurar da yaransa mata, sai ku shirya." Gaskiya ba zan samu zuwa ba Ni." Abbeey be kallesu ba amma yasan wa ya fa a haka, sai ya lumshe ido ya bu e, kafin ya yi magana Al-hassan ya riga sa. Shike nan anina, Abbeey Sai mu tafi tare kawai." Wani kallo Abbeey ya musu yana cewa. ace min daga gani." Da sauri Al-hassan ya mi e yana aga Al-hussain da ya kafe waje aya. Tashi mu je." Babu inda zan je sai ka ya tabbatar min da zai nemo min auren Marwa." Ni na ce ina son ka yi abu, ai baka yi, sai kai na yi maka wanda kake so, to baka isa ba wallahi. da haka Abbeey tashi ya bar musu wajen. Al-hussain kaman zai fashe haka ya koma, ya kafe waje aya da ido. Ka bar komai a waje na, zan mai magana kuma zai sa lokaci, kawai kaima ka dinga arin bin umarninsa. Ba wani nan, kawai dai Abbeey baya sona ai na sani, kai ka ai yake so, baya yauna ta saboda ina son Momy fiye da shi, hmmmmm. Magana cikin fushi be da fa'ida sam, ka je ka huta, kuma ka sa a ranka za mu bi sa Kaduna, insha Allahu komai zai yi daidai. sai Al-hussain ya mi e sannan ya fita a zafafe. Al-hassan ya dafe kansa yana lumshe ido yana mai cewa. Momy komai dake faruwa kece sila, Allah ya so ma daga Ni har su Al-hussain babu wanda ya biye miki, balle ki kaimu ga duhu mara are wa, kai alhamdulillah, Allah mun gode maka." Da haka ya bi bayan Al-hussain in............... *********** Tunda muke da kai bamu ta a ganin kasa password a waya ba, sai yau, hakan ya sa na ji ina zargin akwai abinda kake oye mana Abba." Sai Abba ya kalla Basma wacce take kallonsa cike da zargi. Already ya shirya ma tambayar su dan haka ya ce. Ban ta a sawa ba sai yau, kuma hakan yana da nasaba da shagalin nan da na zo, at anytime arayi suna iya sace waya, shi yasa na sanya idan mun koma gida zan cire. Ai kana zuwa irin bukukuwa haka, me yasa su ba ka sawa?." Marwa ya kalla sannan ya ba ta amsa. Saboda ban ta a kawo za ka sake min waya ba, last biki da mukayi aka sake ma abokina waya, shi yasa na sanya password, before a iya cire key in za'a yi sauri a gane location na wayar. Hakane wallahi." Cewan Fauza tana murmushi da kuma yarda, Marwa ma ta yarda sai dai Basma sam ba ta gamsu ba. Ok, menene password in zan duba abu?." Gabansa sane ya fa i dan kuwa sunan Najlah ya sanya. Kawo na cire." A'a fa a min kawai." Ta kuma fa a tana kafesa da idanuwa. A take wayar ta sa ta hau ringing, cikin sautin da ya sanya ma Najlah kawai, wa ar soyayya amma na Arabic, kauda kansa ya yi yana basarwa amma baya fatan Basma ta auki wayar, dan kuwa da kalman da Najlah za ta fara shine *Babynahhhhhh*. Wanene 01IMH?." Ta fa a dan ba ta gane ma'anar sa ba. Au Muhammad ne ban wayar." Ya yi sauri ya amsa wayar yana rejecting call Sai a yanzu yake gode ma Allah da ya sanya ma Najlah *01IMH* wannan sunan soyayya ne wanda aka sarrafa shi da ma'ana mai yau. Sai da safe." Cewan Basma tana mi ewa, da haka Marwa da Fauza suma suka mai sallama sannan suka fita. Tashi ya yi ya rufe ofar sannan ya kira Najlah, sai dai kira uku ba ta auka ba, a na hu u ta auka, cikin salon burgewa Abba ya ce. ONLY ONO IN MY HEART (01IMH), ya kike abin so na? sai ya ji ta fara kukan sha a tana magana
Chapter 24 · 0% Book details