← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 79

Sashe 15

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a tana komawa ta zauna. To munce bamuson tsohuwa? An kawo dai-dai mu shima za mu ce bamuso?. Eh Marwa. Ta iya girki, ga matar da tsafta, in muka koreta wa za su kawo?. Sai suka kalla Fauza a tare. Mummuna a, gajera, wacce ba ta da shape sannan mai manyan pimples, yarda Abba ba ma zai so ganinta ba. Tir Ya Basma, kuma sai ta yi girki mu ci? Wallahi a'a, ban yarda ba sam, kinsa zuciyata yana tashi." Ta fa a tana mi ewa da nufan toilet da gudu, murmushi suka yi sannan Marwa ta ce. Muje na are ma jikinta kallo, in tafiyar ba zai yiwuba ta yi gaba kafin ya dawo, dan Ni kaina ba zan so mu zama silar kawo ma Mom Kishiya har gida ba. sai suka mi e a tare sannan suka fita. Ba ta Kitchen, Dan haka suka nufa in da aka sauke ta, a hankali suka yi sallama tare da shiga cikin akin. Babban gadone a tsakiyar akin, sai kujeru biyu, wardrobe madaidaici da an tarkacen abubuwa. Basu sameta a ciki ba, amma akwai motsin ruwa a bayi, sai suka zauna Marwa na cewa. Harira muna jiranki ana. ta fa a da arfi dan kar ta fito ta gansu za ta iya tsorata. To ganin zuwa." Ta fa a da arfi. Suna zaune ta bu e handle ofar ta fito, sanye da wata riga roba-roba mai laushi da bin jiki, sai ta yafo zani a kanta sannan ta iso in da suke ta zauna a asa tana cewa. Gani, ina fatan ba wani abu na aikata mara yau ba?" Sai Marwa ta ce. Eh, ba ki yi komai ba, auko wayarki ki ban account number inki." Sai ta mi e tana godiya sanan ta nufa gefan gado. Tana tafiya zanin ya fa i, manyan mazaunanta suka fara sama da asa, duk akan idanunsu. auko sannan ta dawo ta zauna ba tare da ta gyara zanin ba saboda ganin ai mata ne, ko bra ba ta saba, suna tsaye breast in suna kallonsu. Basma ta kai zuciya nesa sannan ta lumshe ido, dan in ta ci gaba da kallonta tsaf zuciyarta za ta buga. Yauwa na tura miki 100k ki fara sana'a, tafiya zamu yi dukka gida, ba lallai mu dawo nan kusa ba, ki ha a kayanki, Driver ya mai da ke gida, mun gode." Da sauri Harira da Basma suka kalla Marwa. Basma ta ja tsaki jin abin da Marwa ta ce, sai ta mi e ta bar akin. Ina za ku koma da zama?. ta tambaya tana jin babu da i duk da ba jimawa ta yi da su ba. Tafiye-tafiye zamu fara ne saboda aikin Abba, karki damu muna godiya da nuna kulawa, sannan ki dauki duk abin da kike so a Kitchen na baki, sai dai 15mnt kawai ya rage miki. da haka Marwa ta mi e ta fice. Wani farin ciki ne ya kamata dan kuwa ita gaba ta kaita, ai kafin ka ce me, Harira ta shirya tsaf, ta ko nufa Kitchen ta iba abinci sosai, Dan bako guda biyu ta cika. Tana fita tsakar gida ta shiga mota Driver a ransa ya ce An kuma kenan ya ja mota yana nufan tasha da ita..................... *Abba.* Sai da ya makara sallar asuba saboda rashin barcin da be yi da wuri ba, bayan ya dawo masallaci ya kwanta amma barcin ya i zuwa, har lokacin tunanin Najlah yake yi, murmushi na sau ba adadi ya kuma yi yana shafo gashin kansa. Haka ya shafe tsawon lokaci yana abu aya, sannan ya mi e ya shiga toilet, bu atarsa ya biya tare da yin wanka, yasan General 7:30am yake fita. Be zo da wani kayan ba, amma da yake da in General ne sai ya duba cikin kayansa, ya fara dubawa a natse. Bara na sanya ananan kaya ko zan burgeta yau, dan sai na samu daman maganar da ita ko ta yayane. ya fa a yana ciro wani wando da riga. warya yarda kukasan danshi aka yi wannan kayan, Ash in wando, sai light orange shirt, take ya dawo an 30s, ya taje kashin ganka sannan ya daura agogo, p-cap ya sa tare da mask, sannan ya yi wasan turaruka a jikinsa kamar yarda ya saba. A hankali ya fara tafiya cikin wannan kamalar ta sa, yana fita ya iske Yaya yana breakfast cikin sauri-sauri. Kusa da shi ya zauna suna sake gaisawa. Ya na ga ka shirya da wuri, ba dai wucewa za ka yi ba?." Sai ya shafa kansa sannan ya ce. Uhmm dama kawai na shirya ne." Okay muje Barak kawai, arfe nawa za ka wuce?." Da yamma." Kayi yau sosai." Na gode Yaya." Ya fa a yana kai Tea bakinsa. Matsalata da kai shine gaggawa, kana sau in hali da fahimta, amma in kana son abu baka bi a natse....... wacece yarinyar?. ai saura ka an Abba ya ware, ya hau an tari yana dafe irjinsa. Ina lura da kai ai, ban gane wacece ba amma a an rukunin alubai ne." Da haka ya fara goge bakinsa yana kallon Abba dake kallonsa. Kai dai binciken ka yana yawa, har ka gane....oh Allah, kuma da kake cewa in da gaggawa, zafin nama ne kawai. Uhmmm amma dai ina fatan babbace duk da yara na gani, kuma kai ba yaro bane." Ya fa a yana mi ewa, da sauri Abba ya mi e ya bi bayansa yana cewa. Ko jinjira ce ina ruwanka in dai za'a bani." Sai Yaya ya juyo ya kallesa yana mai murmushi. A lokacin Matar Yaya ta fito ri e da jakkar Yaya, ta mi e mai. Allah ya tsare, a dawo lafiya..........Kai masha Allah, anya ba zaka ru am mata ba idan kaje, sam baka tsufa Abba." Sai suka yi dariya, Abba ya yi gaba yana duba wayarsa, Yaya kuma ya kalla matarsa cikin so da auna ya ce. Karki ara fasa mai kai, dan naga yana haya i, ki dai tayamu da addu'a kaman akwai yarinyar da ya gani." Sai ta zaro ido, za ta yi magana ya rufe mata baki yana cewa. Sai na dawo, ki kula." Sai ta aga kai tana fatan Allah ya sa da gaske ne. A motar sojoji suka nufa Barack, sai dai kowa aikin gabansa yake yi. Suna iska General ya nufa angaren sojoji, Abba kuma ya shiga office in Yaya ya kwanta, yana ji kamar ya yi tsuntsu ya ganshi a gabanta. Tun yana jiran Yaya har ya ji ya fara osawa, ya kira wayarsa amma ya ji ta a kashe, tsaki yaja yana tashi ya isa gaban fridge ya bu e, sai dai youghout kawai ya gani, sai ya auka yana cewa. Coming." Ya fa a jin ana buka ofa da arfi................. *Najlah* Kamar kullum haka aka tashe su fitar dare, ai kuwa ta doje ta i fita, ta ci gaba da barci, ashe Sir J, ya lura babu Najlah, tunda ita ke zuwa na farko kusan kullum, hakan yasa ya tabbatar tana barci, be bi ta kanta ba sai bayan da suka gama horo gaba aya, sannan ya sa a kira mai ita, ko da suka koma suka isketa tana sallah, nan fa suka ce sir J na na nemanta. Ta riga tasan hakan zai faru, sport wear blue ta sa, sannan ta fita zuwa wajen Sir J, in da kowa yake bin ta da kallon tausayi. A office in sa ta same sa, tana shiga ya rufeta da fa a sosai, sai dai Najlah ta ame am tana jinsa, bayan ya gama ya ce da ita cikin harshen turanci. What did you sit and do during the night lesson? sai ta ago fararen idanunta ta kallesa sannan ta ce. I am performing Qiyam al-Layl" Ta fa a tana turo baki. Do you mean night worship? Yes Sir J. Yesu..........so you are someone who worships a lot. Yes. So those of us who went out don t worship, or what?. Sir J, that s not how it is. You are an unbeliever, that s why you don t have its blessings." Ta fa a tana cizon le enta. Hmm, really?. ya fa a yana ha e fuska, ita kuwa bata lura ba ta ko kuma cewa. Very much, so You know our religion is the true one, not yours you stand in front of idols and pray." Najlah, quiet? Don t you have sense, waiting for Jesus like a mad person?." Take ya mi e tsaye yana jin zuciyarsa na mai zafi. Najlah kuwa danasanin fa a ta yi duk da tun ba yau ba take so ta sanar mai da ya dena bauta ma *Jesus Christ* sai yau Allah ya ba ta dama. Hannunta ya fiza sannan ya yi waje da ita, ba tare da ya ce da ita komai ba, ya nufa Barack da ita, suna shiga ta ha iye miyau tana mai ci gaba da binsa ba tare da tace komai ba. Idanunta ne suka sauka kan Ya Adam dake aga karfe a nesa da ita, sai ya mata murmushin *za ki ci ubanki,* baki ta murgu a mai, tana ganin sun nufa office in babban General, take cikinta ya hautsina dan bashi da sau ofar Sir J. ya hau duka ba tsayawa, jin an bashi Umarni, ya shiga ciki yana tura Najlah, har sai da ta fa asa, sai ta gyara zamanta ta ha e kai da gwiwa. A natse Abba ya juyo ya zuba ma Mutumin dake tsaye ido, sannan ya kalla yarinya a zaune ta ha e kai da gwiwa. General yana ina?. cewan Sir J cikin Hausarsa wacce ba ta fita. Ya fita amma anjima zai shigo. Abba ya fa a yana zama daga kan kujera. Ok....tashi ki kama kunne kafin na dawo, yau sai na an karya afafunki, an cire miki ha oran rashin kunya, nonsense." Da Haka ya juya ya fice. Tana ji ya fita ta ago ta kalla ofa sai ta yi murmushi sannan ta juya dan ganin wake zaune a office in nan General A.A. Idanunsa yana kanta, tana jiyowa suka ha a ido, take zuciyarsa ta fara bugawa da arfi. Najlah kuwa fuskarta ta fara kallo, take ta saki murmushi tana bin sa da kallo, a cikin
Chapter 15 · 0% Book details