← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 79

Sashe 3

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a wani ha en parlour mai rai da lafiya, amshin turaren huta kawai ne ke tashi. A natse ta sauke ajiyan zuciya dan tana son turare a rayuwarta. Babu kowa kamar yadda ta yi tsammani a parlour, Dan haka ta nufa main door ta bu e ta fice. Da yake safiya ce, babu wasu ma'aikata a tsakar gidan, amma Driver ya zama ready saboda ita. Murmushi ta saki har sai da dimple in ta suka lotsa, saboda ganin awarta tsaye jikin motar da shiga irin na ta. Tana isa suka rungume juna cikin nisha I'm sorry Rukky na tsaida ke ko, wallahi barci ne ya........ da sauri yarinyar dake sanye da ni af ta ce. Najlah ya isa, ai ke kullum sai kin bada uzurin barci, latti ai munyi kuma kinsan halin Ustaz. ta fa a dai-dai nan suka shiga motar. Hajiya Najlah ina kwana" fa in Driver yana kunna motar, murmushi ta yi mai tana cuku-cukun aura ni af ta ce. Baba Mansir na gaishe ka baka amsa ba, Ni kuma na ce bansan gaisuwar. ta fa a tana ciro mirrow a cikin pocket din jakkarta. Wayyo 8:12am shike nan, sunan mu sorry." Fa in Rukky tana mai da wayarta cikin jakka. Wai menene abin damuwa? Picking datti kawai zamu yi. Yau fa ya ce dukka zai yi. Rukky ta fa a kamar ta yi kuka. Dariya mai an sauri Najlah ta yi tana duban kan titi, a hankali kuma ta kai hannunta aya ta shafo shafaffen cikinta, take ta tuna ko breakfast ba ta yi ba, sai ta lumshe idanunta. Jin an yi parking yasa ta bu e idanunta tana duban in da suke, bakin islamiyyar su ce mai suna *Min-Hajjudeenil Islam* . A hankali ta bu ofar ta fita, daidai nan Ruky itama ta fito, sallama suka yi ma Driver sannan suka shiga cikin makarantar ta su. Makarantar babbar ce sosai, ga classes ta ko ina section-section, gefe guda kuma ga mata nan masu irin shigarsu suna tsaye, gefansu maza ne kusan 15 duk suna sanye da white jallabiya da ash in hula. Shike nan har an tare latti, wallahi Ustaz ya shiga uku, shi duk ranar dutyn sa sai ya yi halin nasa." Uhmmm Ruky kenan, me hali ai baya fasa halinsa." Fa in Najlah suka isa cikin am matan nan, wanda duk babu yara a ciki saboda angaren hadda ne Ustaz yake shiga. Najlah yau ma kin kuma latti kenan. cewan wata dake tsaye ri e da manyan takaddu a hannu. Najlah kuwa murmushi ta yi a cikin ni af kafin ta dafa yarinyar tana cewa. Umaima kinsan Ni da barci ai, wallahi ko Hadda ban yi ba, sai mun shiga aji zan yi haddar Sallama Ustaz." Ta fa a cikin barkwanci, dariya sukayi sosai dan kuwa kusan mutane da yawa haka suke mai wannan haddar. Innalillahi wa'inna ilaiyi raji'un yau duka zai yi. cewan wata tana zaro ido dan ganin Ustaz ri e da wata doruna mai baki uku. Ai nan take matan nan suka ru e, dama mata ga tsoron duka balle dukkan Ustaz. Najlah ta kalla Ustaz take tsaye ya fara yi ma maza dukka 6/6 shida-shida, suna wucewa. Miyau ta ha iye mai kauri tana matsawa baya, dan a rayuwarta babu abin da ta tsana kamar bulala, dan ta ga picking suke yi shi yasa take zabga latti abin ta. Najlah ya da komawa baya ne? Ki matso a fara mana saboda mu shiga a ji da wuri ko ma yi tilawa kafin ya shigo, ga dukkan alamu yau a rikici ya shigo." Rukky ta fa a tana dariya ganin yarda yau ya ha e rai sosai. Ustaz saurayi ne mai kimanin shekaru 26, saurayi mai baiwar hadda da sarrafa Alqur'ani, tun yana shekara 8 ya haddace Alqur'ani, daga nan kuma ya fara bin ruwayoyi iri-iri yana iyawa, ya samu gogewa sosai da har Saudiya sai da yake da silar Alqur'ani. Dogo ne mai cikar kamala ga gemu burin kowace yarinya, shi ka ai ne malam mai tsauri a angaren Tahfeez, kuma shi ke ri e da babbar aji. Be yarda da wasa ko raini tsakaninsa da alibai, amma duk da haka yana da farin jini sosai dan kuwa am mata na nuna suna sonsa, sai dai har yanzu babu wacce ta iya samunsa da wannan maganar, a takaice dai yana da zafi dan kuwa ya ci ainiyin sunansa Umar, amma Ustaz ake ce mai. A hankali muryarsa mai sanyi ya ratsa wajen yana cewa. Kullum sai kunyi latti, to daga yanzu kun dena picking, dukka za dinga muku, nasan za ku yi hankali, ku matso, sannan duk wacce ta bari ita ce arshe dukka 10. ya fa a yana gyara zaman hularsa wacce ake ce ma ta a ka ji hadisi. Ai kafin kice me, mata suka matsawa suna fiddo tafin hannu dan shi ana yake dukka, kowa sai sauri yake karya zama arshe, amma Najlah kuwa tana can baya ta tsira ma tafin hannun ido, tana jin hawaye na cika mata ido. Kallon yarda yake dukkan ta yi, sai ta yi sauri ta kauda kanta sannan ta gyara zaman jakkarta a baya, tana kallon saura mata biyun da suka rage sannan sai ita, Rukky tuni aka yi mata ta shige aji. Murmushi ya saki mai sanyi yana kallon Najlah yarda ta tsaya kamar kace tak, ta zura da gudu, ya rasa me Najlah take da shi da yasa baya iya kauda kansa da tunaninta a cikin kansa, yana so yaga tana mai magana, sannan saboda ita yake sanya an ajinsu su aga ni af kawai dan yaga fuskarta. Taku uku ya yi sannan ya kalla matan da ya sallama har sun shiga aji, sai ya mai da idanunsa akan Najlah yana cewa. Babu ranar Allah da wannan Baiwar Allah ba za ta yi latti ba, me yasa?. ya kai nan yana ha iye dariyar da ke shirin kamashi dan kuwa tuni hawaye suka cika mata ido. Idan ba za ki yi magana ba, ban hannunki na sallame ki alubai na jira na. ya kuma fa a yana gyara tsayuwansa, tabbas badan karyayi san kai ba, da ba zai duke ta ba, amma ya zama dole. Nijlah kuwa, gabanta ne yake ta fa i, amma haka ta daure, ta aje jakkarta a gefe, sannan ta fizge ni af dan ji take zafi na shirin kasheta. Hannunta ta zuro ta cikin Hijab sannan ta fara to mai addu'ar da duk ya zo bakinta, take kuma hawayen ya shiga gangarowa babu tsayawa. a mai ta yi bayan ta durgushe gwiwowinta a asa dan ji take dukka aya zai iya sa ta zu asa. Numfashi ya yi sannan ya rage tsayin bulalar, a hankali ya kai mata na farko, amma wani irin ihu da Najlah ta saki yatsa ya matsa an baya yana kallonta. Kuka take kamar aramar yarinya, sannan ta mai da hannun cikin Hijab, ta ha e kai da gwiwa tana rero kuka cikin wannan muryan na ta mai da Tashi ki wuce aji." Ya fa a yana yin gaba dan ba zai iya ara dukan ta ba kuma be ga alamun tana da shirin bashi hannun ba. Ko da ya shiga aji, ya nema wajen zamansa ya zauna, sannan ya fara amsar hadda, har ya amsar wa mutane uku Najlah ba ta shigo ba, gaba aya hankalinsa yana kanta, sai da ya fara amsar haddar na hu u sai ga ta tashigo a jikin duk a sake, tana tafiya sai jan afa take yi. Kallo aya ya yi mata ya kauda kai, dan kuwa fuskarnan ta ta tayi ja sosai, ga idanunta da suka ara ula- ula, kai kace an kwana ana dukkan ta ne. Benci na biyu a nan ta zauna kusa da Rukky, barci ne ya cika mata ido, dan haka tana kwantar da kanta sai barci mai da i ga auke ta. Ba ta san tsawan lokacin da ta auka tana barci ba, sai dai jin Ustaz na kiran sunan ta yasa ta farka a firgice. Hafsat Abdullahi! Hafsat Abdullahi!!." Na.....Na'am. ta fa a cikin sexy voice da yasa Ustaz Jan dogon hancinsa yana sauke oyayyen ajiyan zuciya. Zo ki ban hadda." Ya fa a yana nuna mata wajen zaman be bada hadda. Babu musu ta mi e jikinta a mace, ta isa wajen ta zauna, sai dai kafin ya bu e baki ta fashe da kuka tana rufe fuskarta. Ba Ustaz ka ai ba har an ajin duk kallonta suke yi, duk da kuwa sunsan halin Najlah, ita ba ta auki kuka a wani abu ba sam, duk da girmanta. Subuhanallah, me ya faru?. cewan Ustaz yana jin tasirin sautin kukan na ta. Najlah kuwa, numfashi ta ja sannan ta tsaida kukan tana cewa. Yunwa nake ji.........banci abinci ba.....ina jin yunwa." Ta kai nan tana shirin sake fashewa da sabon kuka. Ai kan kace me an aji suka hau dariya duk da kuwa Ustaz ne a cikin ajikin. Kuna hauka ne za ku yi mata dariya, duk ku fita ku yi neeldown." Ya fa a yana so su bashi waje dan su gana da Najlah sosai. Fitan suka yi sannan ya mai da hankalinsa kan Najlah ya rage murya sosai. Me yasa baki yi breakfast ba?. Na yi latti ne. ta fa a tana kallonsa sosai. Muga hannun dana dukka?." Ba musu ta nuna mai tafin hannun da tuni ya washe da rada Kiya uri kinji, banso na dukeki ba, yanzu me kike so ki ci?." Yarda yayi maganar yasa Najlah yin an murmushi sannan ta ce. Yanzu Mamie za ta aiko min da shi. Sannu autar Mamie." Sai ta aga mai kai tana tura aramin bakinta gaba. Dan Allah ki rage saurin kuka, duk an ajin nan sun rainaki, kuma gashi kin girma sosai, ko aurar da ke muka yi za ki zauna. ya fa a dan so yake ta kuma magana. murmushi kawai ta saki sannan ta ce. Ustaz zan iya tafiya wajen zamana?. sai ya aga mata kai. Yarasa me yasa bata iya tsawaita hira da shi, sai dai yaji da in hirar yau. Wajenta ta koma ta zauna, sannan ya umarci an ajin da su shigo, kowa sai us suke yi, dan kuwa sun gama fahimtar Ustaz ya fa a soyayyar Najlah
Chapter 3 · 0% Book details