← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 79

Sashe 19

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ta yi mata mugun duka, tunda har hankalin Abba ya kai kanta, sannan ta sanya a cire mata harshe ta yadda ko magana ba za ta sake yi ba. Marwa ta janyota kusa da ita sannan ta bu e baki cikin wani irin yanayi ta ce........... Ki natsu mana, kema kinsan zance ne, babu wata shegiya da za ta iya rayuwa da Abban mu, dan haka ki kwantar da hankalinki.......... Me yasa kike bin komai a hankali? Idan bama nuna mai huta-huta akan al'amarin ba zai iya samun dama ya fara kula mata, narantse miki da Allah da a ce a yanzu zan ga Harira sai na sa an kulleta." Ta kai nan tana ji har lokacin irjinta yana mata zafi. Duk yarda kike ji ina jinsa ko ka fiye da naki, sai dai ina dannewa saboda in muka hau ba mai iya saukar da wani, yanzu dai ki kwantar da hankalin Please." Ta kai nan da sigar ro o da rarrashi. Na ji, amma ki sani ba zan kuma yi ma Abba magana ba. Hmmmm." Sai ta shiga bedroom sannan ta bu ofa da arfi. Marwa ta zauna kan kujera tana ciwon bakinta, tasan zuwa gobe komai zai wuce, amma tabbas kalmar da Abba ya fa a ya huda mata zuciya *Tana da yau ba laifi, ga muryanta akwai sanyi.* A fili ta yi tsaki tana kwanciya a kujeran tare da cewa. Wasa ne ma tunanin wata maccen a cikin gidan, dan har abada Mom ba ta da Kishiya. ......... *********** Bayan sunyi parking, Ya Adam ya Kuma aukar Najlah zuwa ciki, a parlour ya sauketa, sai ya bi bayan Yayansu zuwa wajen Mamie. Me aikin Mamie ce ta kawo ma Naljah youghout wanda ta umarta, sai ta fara sha, murmushi saki tana mai da idanunta kan Mamie dake saukowa daga stairs cikin tashin hankali. A ru e ta iso gabanta ta rungume Najlah tana jin hawaye na zubo mata tana cewa. Me ya sameki?. Outch ciwona." Ta fa a a ta are fiye da kullum, dama wani lokacin ta arar baya tashi sai tana kusa da Mamie. Da sauri Mamie ta aga ta tana cewa. Sorry, sannu kinji." To, ya kike Mamie?. ta fa a tana shafa fuskarta. Lafiya nake, amma me ya sameki ne? Kalla ciwuka a jikinki? Innalillah....tun ba yanzu ba nake rabaki da son zama Soja amma kafiyarki tana da yawa." Uhmmm Mamie, karki damu, fa a na yi da wani. Zamu wuce Mamie, hankalinki yana wajen arki fitinanniya." Cewan Adam suna saukowa daga stairs. Ki ja ma Yarinyar nan kunne, ba ta jin magana, fa a ta yi da wani soja." Mamie ta zaro ido tana auka hannu akai ta ce. Shine ya kusa kashe min ita? Ku kuna ina haka ta faru?. Ki dena aga hankalinki dan kuwa abokin fa arta yana kwance cikin mawiyacin hali, arki ta kusa kashe mutum yau, shi yasa aka ba ta suspension." Yayansu bangane ba? Wannan ce ta yi dambe da soja?." Ta tambaya tana are ma Najlah kallo. Adam da ya afka ma abinci ya mi e yana ci ya ba Mamie wayarsa, amsa ta yi tana kallon video yarda ke kokawa da aton namiji. Da wannan gardin take dambe?. ta fa a tana bu e baki. Uhmm da shi na yi, daga yanzu sai ki dena auka ta raguwa, zan je na kwanta, Mamie Ina son suspension ko dan zuwa na ganki." Ta kai nan tana mi e wa ta haura sama. Ya Salam, wai Najlah ce wannan?." Fitar arki ya fi haka ma, dan haka ki dena mata kallon raguwa, mace ce mai kamar maza, Mamie mun wuce dare na yi." Sai ta ba Adam wayarsa, sannan ta rungumesu tare da musu addu'a, da haka ta rakasu har bakin get, su ka wuce, sai ta gaisa da sojojin biyun da suke mata gadi sannan ta shiga ciki. Ba ta tsaya a ko ina ba sai akin Najlah, ai kuwa ta isketa cikin duvet ta na e sannan ta dun ule a ciki, sai Mamie ta girgiza kai sannan ta rage mata A.C ta fita daga akin. Najlah jiki ya yi tsami, barci ya auke ta mai da i, ballema an samu yarda ake so, ga A.C ga babban gado. Kiran sallar farko ta farka, ta tashi a natse, har dai lokacin jikinta be dawo daidai ba, amma ta da sau i, bayi ta shiga, ta sakar ma kanta ruwa na tsawon lokaci, tana gasa jikinta, sannan ta yi alwala, bayan ta fito ta sanya wasu riga da wando masu laushi, sannan ta yi sallah, ta jima aka dadduma tana ro an Allah. Allah ka bani Miji an Suger Daddy kaman Aboki. ta shafa addu'ar sannan ta koma ta kwanta, take wani barcin ya kuma aukarta. Sai misalin 10:23am ta farka, ta yi mi a tana jin da in yau ta yi barci har ya isheta, sai ta sauka ta yi brush. Parlour ta nufa, a nan ta iske Mamie tana zaune, sai ta isa kusa da ita ta zauna tana gaisheta. Lafiya lau, ai na shigo sau ba adadi amma ba ki tashi ba, ya jikin na ki?. Alhamdullah, ina jin yunwa Mamie. ta fa a tana turo aramin bakinta gaba. Gasu can a Dining ai. Uhmmm ni ke za ki bani a baki." Ta fa a da sigar sha Mamie ta yi murmushi sannan ta rike mata hannu, Dining area suka ara sa, sannan Mamie ta yi feeding sosai, da suka gama suka dawo parlour, Mamie ta fara mata tsifa tana cewa. Kanki sam baya samun kula, dan ma baya zuciya da duk ya zube." Hmmmm dan bana so ne da tuni an mun wal- wal, dan wani jami'i a wajen haka ya dinga ma mata waryan molo, nikam na i yarda, shine suke ce dole sai irin kitson nan." Allah na tuba in aka miki aski ai ba za ki yi yau ba sam, yanzu tunda sati za ki yi, zan wanke miki gashin, ki sha iska da shi a haka kafin za ki wuce na miki irin wannan. Yauwa Mamie na, na yi kewanki sosai." Nima haka Najlahtah." Da haka suka saura hira, suna yi suna dariya cikin son kasancewa da junan su.......... *Abba.* Bayan ya dawo sallar asuba sai ya zauna a babban parlour, ya kunna tv yana kallon labarai, sai dai hankalinsa baya kan tvn yana tare da Najlah, yarda take magana tana zaro ido hakan na mai tasiri a cikin kansa sosai, wayarsa ya ciro ya kira number General, duk da kuwa lokacin 7:12am, bugu uku ya auka. Sai suka gaisa, sannan General ya ce. Jiya nasan ka gaji shi yasa ban kira ba, na kira drivernka ya ce ka iso lafiya, to ya jikin?. Alhamdulillah Yaya, ya mutanen gidan?. Suna lafiya yanzu muka yi waya da su, dan a Barack na kwana. sai Abba ya sosa kai yana tunanin ta ina zai fara tambayar Yayansa wannan yarinyar. Uhmmm to dama....shike nan dai, sannu." Kai lafiyanka kuwa?." Sai Abba ya sosa kai sannan ya ce. Lau nake, dama kawai kiranka na yi. To sai an jima........" Da sauri Abba ya ce. Zan tambaye kane dama." Sai General ya yi an dariya sannan ya ce. Tuni na gano zancen, amma gaskiya Najlah is to Young, ba zan baka ita ba, ka tsufa maganar gaskiya." Ya fa a dan ya tabbata da shin Najlah yake so ko mene. Abba ya lumshe ido sannan ya ce.. Ni ba aurenta na ce zan yi ba, kawai na kira na ji ne ya take." Hmmm shike nan, amma ka sani da Soja kake magana, sannan Najlah mun ba ta Suspension na sati guda, dan kuwa rigima ta yi da wanan mutumin, yanzu haka yana cikin mawiyacin hali, ita kuma ta samu raunuka sosai.......... da sauri Abba ya an zabura yana cewa. Rau....raunuka!? Innalillah. Hmmmmm zance na ya tabbata dai, amma Mubarak yanzu yarinyar nan ce ta yi maka ?. sai ya lumshe ido. Eh Yaya, wallahi tunaninta hanani sukuni yake, yanzu dai ka taimaka min ka ha a da ita a waya." Sai General ya kwashe da dariya sannan ya ce. Na ce maka na bata Suspension na 1 week, ta koma gida. Oh shit! Yanzu ya zanyi, zuwa dare zan shigo Kadunan kawai......" Da sauri General ya katsesa. Ba sai ka zo ba, zuwa anjima zan turo maka numberta idan tana waya, ko na mahaifiyarta. take ya sauke ajiyan zuciya sannan ya yi mai godiya yana yanke wayar. Farin ciki ne ya kamasa, sai ya samu daman tashi ya nufa part insa, wanka ya yi sannan ya shirya zuwa office, tea kawai ya sha sannan ya auki waya ya kira Marwa, tana auka ya ce. Ku fito Ina son ganinku." Da Haka ya katse kiran yana zama. Ba su au lokaci ba sai ga su sun fito a jere, Marwa yau tana gida, Fauza kuma tashirya tsaf, sai Basma da ke sanye da Hijab har asa. Baki suka ha a suka gaishe sa, ya amsa yana are ma photocopyn matarsa Hajiya Karima, wato Basma, ranta a ha e, sai ya murmusa sannan ya ce. Alhamdulillah, Autata auko jakkanki mu fita tare, Basma yaushe za ki fita?. sai ta tura baki sannan ta ce. Yanzu zanje asibiti." Ok, zan sauke ki kema, ku yi sauri ku ara sa, dan za mu tsaya mu yi breakfast." No Abba, kuje kawai, zan auki motata." Sai ya ha e fuska duk da kuwa baya mai yau. Murmushi Basma ta yi sannan ta mi e tsaye ta isa kusa da Abba, sai ta ja mai kumatu tana cewa. Dama ka dena baya maka yau sam. ganin ta sauka sai ya matsa yana cewa. Karki min magana tunda ke ba za ki dena wannan halin ba." Da sauri ta kuma ja mai kumatu tana cewa. Abba ko a yanzu ban wuce ba, kawai na gano jiya baka yanayi mai da i ne, amma kalmar *Muryanta akwai sanyi* ya tsaya min a nan." Ta fa a tana nuna zuciyarta. To ba zan sake ba. Yauwa Abba na, shi yasa nake sonka da yawa." Sai ya rungumeta yana dariya. Da sauri Marwa da Fauza suma suka rungumesu, sun au lokaci a haka sannan ya ce. Muje, Marwa kema shirya mu
Chapter 19 · 0% Book details