← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 79

Sashe 33

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Al-hussain ne, dan Abbeey baya magana irin haka da Al-hussain sai Al-hussan. Kunninsa ta an ja tana murgu a baki. A lokacin wancan ya bar Abbeey ya nufosu yana murmushi, sai ya zauna gefan ayan ya ce. Al-hassan yau ba ka dawo office da wuru ba lafiya ko?. Eh, Tweeny aikine suka ha e min yau. Baya ta an ja, dan kuwa sun gama raina mata hankali. Wai dan Allah waye Al-hassan ne?. ta fa a tana marairaice fuska. Nine Menene?." A'a ga Ni nan?." Duk suka fa a da muryansu iri aya. Zama ta yi kan kushin, tana nazari. Kenan Al-hussain ne ya fito daga wajen Abbeey? Amma ya Abbeey ya yi magana da kai a natse, kuma wanda ke zaune ya ce shine Al-hassan daga baya ya ce shine Al-hussain, bayan kai ka fito ka kirasa da Al-hassan.....Kai dan Allah." Ta fa a harda buga asa. A daidai lokacin Abbeey ya le o daga parlourn sa, ya yi magana cike da izza kamar yarda yake. Hassan zo. da haka ya koma. Marry dai ta tsura musu ido tana jiran ta ga wanda zai tashi. Kallon juna suka yi, wanda ya dawo daga wajensa ne ya fara magana. Na koma?. No, Bara naje yanzu." Ok." Da haka ayan ya tashi ya wuce. Da ido ta raka ayan, sai ta mai da kan wanda ke zaune ya zuba mata ido. Waye kai?." Tweeny mana. Na sani, Al-hassan ko Al-hussain?. sai ya shafa kansa. Yau da Al-hassan dukka muke amfani, dan haka bansan waye Al-hussain ba. ya fa a yana aukan chips in dake kan center table. Merry dai ta kasa magana, dan ba tasan me za ta ce ba, gashi magana mai muhimmanci take dashi, ko ta ce babban magana. Tana zaune tana latsa sai wayar Al-hussain ya hau ringing cikin wakar soyayya mai da i na India, murmushin gefan baki ta yi, sai kawai ta ga wannan ya au wayar tare da yin pecking, yasa wayar a speaker. Ba.....Baby....... Baby, akwai matsala, wai A....Ab......Abba yaaaaa ke...." Take kuka ya wace mata, zumbur Tweeny ya yi tsaye, yana jin kukan Marwa dake daukan zuciyarsa. Ganin nan zuwa gidan. ya fa a yana katse kiran, duk da dare ya yi sosai. Merry ta mi e da sauri. Al-hussain zan yi magana da kai. Ba shi bane." Ya fa a fuskarsa a ha ewa kaman hadari. Kamar ya ba shi bane, bangane ba nikam, Al-hassan babu yarda za'ayi ya fusata daga jin Marwa na kuka. cak ya tsaya, sai ta yi murmushi tana takowa kusa da shi. Kafin ta yi magana ayan ya fito daga part in Abbeey yana cilla key in mota sama yana ca ewa. Meke faruwa, na ganku hankali a tashe?. ya fa a yana tsayuwa gaban Tweeny. Tweeny Marwa ta kira tana kuka, gashi ka je ka sameta." Ido ya zaro ya fizga wayan sannan ya yi waje yana jin irjinsa yana bugawa fat-fat. Zaman an bori Merry ta yi, ji take kaman ta kurma ihu. Sorry My sister, ki bishi shine Al-hussain." Da Haka ya juya ya haura sama. Kasa binsa ta yi dan sun juya mata tunani, gaba aya ta rikice. Dukka reaction iri aya suka nuna, kowa ransa ya aci, kowa damuwa da fargaba ya bayyana ta fuskarsa, kar dai Al-hussain ne ya tura Al-hassan, amma ai Al-hassan ba zai je wajen budurwar Al-hussain ba, to me yasa wanda ya au wayar har idanunsa sun bayyana tashin hankali???." Da sauri ta dafe kanta dake neman fashewa yake. Tashi ta yi ta nufa part in ta dan kwanciya ta bari gobe sunyi maganar idan Al-hussain ya bayyana da kansa, dan ko da wasa ba ta sakin magana sai ta tabbar, da tana so ta nema reza ta yi ma aya ta o a fuska ta yarda za ta dinga ganewa. Sauri ta ara tana shiga akin kwananta, direct wajen mudubi ta nufa, ta duba make-up tools, nan ta ci karo da sabuwar reza, auka ta yi sannan ta fita tana ha awa da sauri. Gaba aya suna mugun rikita idan sun so, tana ganin da ta yi haka ta kawo karshen komai, tasan dole zuwa gobe za ta gane waye Al-hassan a ciki, saboda suna meeting akan gina wani bank da aka basu wangila. Knocking ta yi a bakin ofar su, sai dai ba'a amsa ba, hakan yasa ta shiga kai tsaye. Kwance ta gansa ya rufe ido amma yana motsa arfasa, sai ta yi an gyaran murya. Merry Please ki barni, ina son zama ni ka ai, bansan magana. ya fa a cikin yanayin da ta tabbatar abu na damunsa. Rezar ta gyara zamanta a hannunta, sannan ta juya za ta fita, da gangan ta ha a kanta da ofa, sai ta yi baya da sauri tana ara tana dafe goshinta. Ouchhhh. da sauri Tweeny dake kwance ya tashi ya nufeta da sauri, sannu ya fara jera mata yana agota, ita kuma cikin hikima ta kai hannunta wajen fuskarsa, take ta an danna sabuwar rezar a saman girarsa. Wayyo reza ya yankeka." Ta fa a tana ganin jini yana fitowa daga wajen. Karki damu, bara na duba miki forehead in." aduba ya yi sannan ya liliya mata wajen da yake tsammanin nan ne, ta ko dinga ihu, bayan ya gama ya yi mata sannu, har lokacin kuma jini yana fitowa daga wajen. Juyawa ta yi da sauri ta nufa wajen mirrow, tissue paper ta auka ta nufesa, ta yaga sannan ta danne mai waje. Me yasa kike yawo da raze?." Ya tambaya yana kallon yawan anwar tasa mai kama da mahaifiyarsa. Drawing zan yi, pensil in ya arye, shine na au razor blades in, daga nan kuma na zo nan, I'm sorry." Ba komai anwata, gobe na je T.T injection, je ki kwanta." Ba musu ta yi waje tana farin cikin ta yi nasarar yi ma aya sheda, kuma ta tabbar Al-hassan ne wanda ke gida yanzu. Tana fita ya koma ya kwanta, babu abinda ya tsaya mai a rai sai muryan Marwa da take kuka, ji ya yi hankalinsa gaba aya ya tashi, ya rasa natsuwarsa, bai ga dalilin da yasa yake jin haka ba. Ya dai san Marwa ta shiga ransa, a cikin watannin nan da suka wuce, sun sake ha uwa sau aya, daga nan kuma ba su sake ba, amma babu ranar da baya tunaninta, babu ranar da ba ta addabar mafarkinsa. Kallon agogo ya yi 12:23pm, sai ya rintse ido, gaba aya ya mance dare ya yi sosai, haka ya bari Al-hussain ya fita, le ansa ya ciza yana kiran number Al-hussain, bugu uku ya auka. Kana ina? Meke damunta?." Ya tambaya cikin tashin hankali, sai dai jin muryan Al-hussain babu rashin natsuwa ya sa ya sauke oyayyen ajiyan zuciya. Come down Bloodline, yanzu haka ma na kusa gida, tana lafiya rigima ce kawai. Ok, take care." Da Haka ya cire wayar yana jin kamar be yarda rigima ce take ma kuka haka ba. Wayarsa ya auka, take kuma ya yi abinda yake hana zuciyarsa amma yau kam ya kasa, tun ba yau ba yake da numberta sai da be ta a gigin kirarta ba amma yau dole ta sa. Number da be yi saving ba ya latsa, ya fara ringing, sai dai ba ta auka ba, hakan yasa ya sake kira, wannan kuwa bugu biyu aka auka. Shuru aka yi daga cikin wayar hakan yasa ya yi shuru shima, sai can ta katse shurun da muryarta mai gar Wake magana ne?." Yarda ta fa a cikin masifa yasa ya shafa ka sa. Assalamu alaikum. ya fa a a natse, shiru ta yi tana nazarinsa, sai dai jin abinda ta ce yasa ba shiri ya tashi ya zauna. Wassalamu alaikum Al-hassan. Ya kika gane ba shi bane?. Saboda haka zuciyata ta ce min." Ta fa a harda murmushin da yaji sautinsa. Me ya saki kuka azu?. ya tsinkaye bakinsa da furta hakan. Babu komai. arya ba halin mar'atussaliha ba ne, fa a min gaskiya. take yanayinta ya sauka. Family issues ne, karka damu. Bye." Da sauri ya ce. Akan aramin abu karki sake zubda hawayenki, dan suna da daraja, ba kisan duk igo guda zai iya ji an ma oshin bayin Allah da yawa ba............hmmmm kin aga min hankali, Please ki kula." Yana kai wa nan ya katse kiran, sai a lokacin kuma yake jin rashin dacewar kiran na ta, take ya goge numberta daga wayarsa. Abinda Al-hassan be sani ba shine, a iya wayar ne ya goge numberta amma ta riga ta shiga cikin tunaninsa da walwarsa. Murmushi ya saki jin tana lafiya, sai ya tambaya kansa. Menene amfanin kiran budurwar Al-hussain?. kasa ba kansa amsa ya yi dan haka ya mi e ya shiga restroom dan watsa ruwa kafin Tweenynsa ya dawo................. END. BUDURWAR ABBAN MU Drama&Love story by ```PRETTY SK *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* *JARUMAI WRITER'S TEAM DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN *PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan *DAGA INA TAKE* free book *RASH OYAYYEN MASHE I* free book *BARRISTER* Paid book *THE SLAVE* free book *ZAMU HA U* Free book *KWANA HU U* Paid book 300 *GOLD DIGGER'S* Paid book 300 *HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book 500 *ISLAND OF WITCHES * Free book *DARE AYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book 500_ *YAUDARA ZALLA * _Free book_ AR NOLLYWOOD * _Paid 500_ HIKAYOYI kuma sune : *SARAUNIYA HIDAYA *SARKIN MU *MOHINA DA MATSAFIYA *RAMUWA #LIKES #SHARE #COMMENTS BUDURWAR ABBAN MU Drama&Love story by ```PRETTY SK *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* *JARUMAI WRITER'S TEAM DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN PAGE 2 Menene amfanin kiran budurwar Al-hussain?. kasa ba kansa amsa ya yi dan haka ya mi e ya shiga restroom dan watsa ruwa kafin Tweenynsa ya dawo............... ************ Koda suka shiga part in su, ganin Fauza na kuka kamar anyi mata mutuwa yasa Basma ta nufeta da sauri, aga ta ta yi tana mai share mata hawayen da suke zuba kamar an bu e panpo. Kuka ba namu bane, sai dai yarinyar da ta sanya mu jin babu da i sai ya ji haka ita ma. Haka suka zauna dukkansu, har lokacin Marwa itama tana ta hawaye, gashi ta sanya Al-hussain jiranta, hakan yasa ta kira wayarsa, sai dai ta kasa magana sai kuka, sai ta katse
Chapter 33 · 0% Book details