Sashe 14
Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta goge da gefen gyalanta sannan a hankali kaman mai jin tsoron wani abu. A gabansu ta tsaya tana kallon fuskokin su, tare da jikinsu, alama koda guda take nema dan gane masoyinta sai dai ta kasa ganewa. Kace wani abu?. ta fa a tana kallon na gefan damanta. Yau gani ga an uwana a gaban Marwa." Ya fa a yana murmushi, sai ta mai da idanunta kan aya. Kaima ka ce wani abu." Yau gani ga an uwan a gaban Marwa. sai ta rikice dan maganar ma iri aya sak. Take ta tuna abin da ya ce mata azu. Kar mu zo ki kasa gane ni. a lokacin dariya ta yi tana cewa. Duk yarda kamar ku ta ace, ina zuwa kusa da kai zuciyarta za ta ban alama. sai suka yi dariya gaba aya. Sai dai gashi tana gabansu amma ta kasa gane waye saurayinta da suka au sama da shekara suna tare. Ajiyan zuciya ta sauke sannan ta kalla cikin idanunsu, sai dai babu wani sauyi duk iri aya ne. Kina ata lokaci kuma kinsan ayan mu na zuwa wajen aiki." Cewan na gefan ha u, take Zuciyarta ta raya mata shine Al-hussain, sai ta yi murmushi lokaci guda kuma ta rungumesa tana cewa. Na kamaka. take zuciya biyu suka daka tsalle lokaci guda, sai ya yi sauri ya ja baya yana cewa. Buduwarka ta fa i Al-hussain. sai ta kalla aya, dariya ya yi sannan ya ri e hannunta yana janyota kusa da shi. Baby Love You fail why?. sai ta tureshi tana cewa. Kaine ko kai?." Ta nuna su dukka, sai wanda ta fara runguma ya nuna ayan ya ce. Shine masoyinki." Al-hussain kuma ya aga kai yana sake mata murmushi. Kan tane ya kulle, tabbas Al-hussan ta fara runguma, saboda yanayin da ta ji ba one a wajenta, tunda sau da dama tana rungume Al-hussain sai dai ba ta ta a jin yarda ta ji ba. A hankali ta aga idanunta ta kalla Al-hassan, sai ta ga kaman murmushin yana ha e da wani haske-haske, kaman kuma cikin idanunsa wantaccen farin ruwan madara ne. Sai ta ja dogon numfashi sannan ta isa kusa da Al-hussain. Baby Allah ya yi halitta, wallahi na kasa gane ku, kamar ta yi yawa." Sai ya ja dogon hancinta sannan ya ce. Ai kam tun yanzu ya kamata ki gane mu, dan ke matar Al-hussain ce." Sai suka taka a tare suka zauna a in da ta tashi. Al-hussain ne ya sallama kowa na wajen sannan ya gyara zamansa a tsakiya Al-hassan da Marwa. Hannunsa na cikin na ta ya ce. Yau dai ga ki ga an uwana. ya fa a yana ago hannun Al-hassan ya ha a dana Marwa. Take wani haske ya gittasu sannan suka ji wani sanyi ya ratsa hannun nasu. Ku biyun nan kune mutane masu muhimmanci a rayuwata, dan haka yarda ayan ku zai soni dole ya so ayan ma. ya fa a yana raba hannunsu, take wannan sanyi ya ace sai dan umin hannun Al-hussain dake hannunta. A hankali ta aga idanunta ta kalla Al-hassan, sai idanunsu suka sar e da na juna, wannan haske ya ara gilma musu, sai suka kauda kai kowa ya mai da hankalinasa ga Al-hussain dake ta koro musu jawabai akan soyayyar juna............... > Littafin nan babu arya Fan's, Chakwakiyar dake ciki akwai mamaki sosai, sannan kuwa Dramer labarin ya kusa fara aukan saitin. > Finally dai Abba ya yi gamo > Marwa an ru e da ganin twins Lokaci guda, amma anya babu wata ayar tambaya da zai biyo baya > Tsakanin Marwa da Basma wacece ta fi bala'i ne.....Baseey ba sau > Mu dai ha u da ku a kashi na gaba da yardan ALLAH *PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan *DAGA INA TAKE* free book *RASH OYAYYEN MASHE I* free book *BARRISTER* Paid book *THE SLAVE* free book *ZAMU HA U* Free book *KWANA HU U* Paid book 300 *GOLD DIGGER'S* Paid book 300 *HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book 500 *ISLAND OF WITCHES * Free book *DARE AYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book 500_ *YAUDARA ZALLA * _Free book_ AR NOLLYWOOD * _Paid 500_ HIKAYOYI kuma sune : *SARAUNIYA HIDAYA *SARKIN MU *MOHINA DA MATSAFIYA *RAMUWA #LIKES #SHARE #COMMENTS BUDURWAR ABBAN MU Drama&Love story by ```PRETTY SK *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* *JARUMAI WRITER'S TEAM DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN PAGE 8 Ku biyun nan kune mutane masu muhimmanci a rayuwata, dan haka yarda da junan ku zai sa ku so juna. ya fa a yana raba hannunsu, take wannan sanyi ya ace sai dan umin hannun Al-hussain dake hannunta. A hankali ta aga idanunta ta kalla Al-hassan, sai idanunsu suka sar e da na juna, wannan haske ya ara gilma musu, sai suka kauda kai kowa ya mai da hankalinasa ga Al-hussain dake ta koro musu jawabai akan soyayyar juna............... alla sun au lokaci a haka kafin Al-hassan ya musu sallama ya wuce a motarsa dake wajen makaranta, Al-hussain kuma ya gyara zamansa a filin wajen suka dasa soyayyarsu da sam baya arewa. Gaskiya Allah Allah ne, kamarku ta aci, an gidanku suna ganeku kuwa?. ta tambaya tana wasa da hannunsa, sai ya yi gyaran murya sannan ya ce. Abbeey baya gane mu, Merry Kuma ar cinke take yi, mutum aya ne tak a duniyar nan, a kallon farko take babbance mu..... Wa?." Ta yi saurin tambayata. Momyn mu. sai ta yi murmushi. Allah ya ji anta, sorry kaji." Sai ya shafa gashin kansa sannan ya ce. Mu je class." Ba musu ta mi e suka fara takawa kwanon burgewa, dan kuwa Marwa da Al-hussain ba aramin dacewa suka yi ba ta kowacce fanni. Kamar yarda suka saba, bayan an gama lecture, suka zauna a school suka ci gaba da hira, da lokacin Sallah ya yi Marwa ke nufan massalcin mata shi kuma na maza, haka suke rayuwa ba gajiya da juna. A nan suka ci abincin rana, kafin Marwa ta mai sallama dan tana so ta koma gida da wuri, sai kiran Baseey take amma ba ta auka. Hakan yasa suka yi sallama, kowa ya wuce nasu gidan cike da mamarin juna........ Direct ta nufa gida, in da ta iske motar Baseey a Compound, sai ta fito tana ri e da jakkarta, a daidai nan, Fauza ta shigo wacce school box ya ajeta, sai Marwa ta jira ta ara so, oyoyo ta yi mata tana amsar lunch bag in ta suka jera tana cewa. Ya school in?." Wallahi ba da i, sai ha uri kawai. Hmmm to ke ai ko karatu ba ki fara ba, sai kin shiga jami'a za ki gane. sai suka shiga parlourn a tare. Secondry school ya fi, kufa babu mai dukkan ku, in kunso kuje, sannan da kowani shiga, amma mu fa? White sock ma in baka saba tashin hankali ne." Hmmmm za ki kai lokacin ai, duk abin da zance ba za ki gane ba." Sai suka yi murmushi suna haura stairs. Ba su rayu da Mom ba, amma suna aunar juna fiye da misali, ba za iya natsuwa idan ayansu yana cikin wani hali, komai da suke yi kansu a ha e yake, duk da kuwa suna samun sa ani da juna wasu lokutan. Suna shiga part din su suka iske Basma ta tasa abinci a gabanta sai kallo abincin take yi. Ina wayanki? Tun safe nake kiranki amma kin auka, why?." Sai Basma ta aga idanunta ta kalla Marwa sannan ta ce. Bana yanayin magana ne, shi yasa ban auka ba. Meke faruwa ne? Cewan Fauza tana zama daga gefanta. Ya kuka are a Station?. Sun kamashi, sun mai mugun dukka, kuma daga school na koma na duba shi, sannna na ce su atar ta shi da na sati aya, nan fa Shamsu ya haukace yana kuka yana ro ona, shine na ce su sake shi kawai, sai na kai shi asibiti na biya mai ku in magani na dawo gida. sai Marwa ta yi murmushi, halin Basma sai ita, ga mugunta ga tausayi. acin ran nan na menene kuma?. Ku dama nake jira, a yi ta ta are." Ta fa a tana sa hannu ta ture plate in dake gabanta zuwa asa, take ya fashe abincin ciki ya zube, Fauza za ta yi magana, Baseey ta aga mata hannu tana cewa. Kira Harira ta kwashe. ba musu ta mi e ta fita tana a ma mai aikinsu kira. Harira! Harira!!. Na'am." Cewan Harira tana fitowa daga Kitchen. Yauwa, ta wo da tsintsiya, glass plate ya fashe a ciki. To gani nan zuwa." Da haka ta koma Kitchen da sauri, Fauza ta yi murmushi, dan kuwa Harira ta yi mata ari bisa ari, tana da tsafta ga iya aiki, sannan girki ma haka. Tana shiga ta iske Marwa na ba Basma chips a baki, ita kuma tana amsa kamar anyi mata dole. Abba zuwa dare zai iso, me ya kamata a dafa mai?." Fauza irin kin iya girkin nan.....wai Allah ya yauta, babu abin da na iya ta fannin Kitchen. in Marwa tana kallon Harira da ta shigo tana aikinta. Duk wani motsin da Harira take yi akan idanun Basma, har ta kwashe ta goge sannan ta fita. Me kuka gani?." Cewan Basma tana mi ewa tsaye. A ina kenan?." Marwa kardai ki ce hankalin ki baya kanta?." Wa?. Harira, yau za ta bar gidan nan. ta fa a a fusace. Fauza da ta fito sanye da wata material ta zauna tana cewa. Sata take yi ko me? Yau fa kwana biyu da fara aikinta, akan me za ta bari Ya Baseey?. Saboda bana son zamanta a gidan nan, idan da sata ne babu matsala dan kanta take cuta, amma da zarar idanuna sun sauka akan ta zuciyata zafi take mi." Ta fa a idanunta suna sauya launi. Sai Marwa ta dafa ta tana cewa. Me ta yi miki?. Ba mason a yi ma Mom Kishiya, amma zaman Harira a gidan nan kaman mun kawo ma Abba mata ce har gida......bazawara ce, means ba ta aure, sannan tana da yau mai sunan yau, ga diri ga hips, jikinta tana aiki rawa yake sosai, a haka za ta zauna Abba ya dawo gidan nan ya ganta, wallahi ko hijab ta sa jikinta yana fitowa. ta fa