← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 79

Sashe 61

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tsalle sai gata kan kujera, nan fa Basma ta fara arin tare ta, ita kuma ta mai da abin wasa, sai tsalle-tsalle take kan saman kujera. Fauza ta raruma afar Najlah, Allah ya bata sa'a, tako dam e ta da arfi, take Basma ta tsaya gabanta tana sauke ajiyan zuwa. Zuba mata kawai." Cewan Marwa tana juyi kan kujera. Najlah kamar mai Aljanu ta yi murmushi, ta wani zabura, bakin Fauza ta buga da ha arta, sannan ta amshe acid in tana tura Basma baya. Da gudu ta nufa wajen Dining area, sick in dake wajen Najlah ta zubar dashi sannan ta dawo cikin Parlourn tana cewa. Ashe baku da imani har haka, to bara na nuna muku nawa rashin hankalin." Da haka ta fizgo Fauza, ta agata sama, ta yi wani hajijiya da ita sannan ta sauketa, Marika uku lafiyayyu ta zuba mata tana tureta kan kujera. Sannan ta auki bulala ta yi kan Basma, lokaci guda Basma ta fara ja baya dan gani take ba mutum ba ce, idan ma mutum ce to tana da manyan Aljanu. Kafin ta yi wani yun uri, Najlah ta dam eta, ta zuba mata bulala guda biyar a bayanta, sai ta saketa ta nufa Kitchen. Masu aiki da suke le e da sauri duk suka koma bakin aikinsu, Najlah na shiga ta ce. Ku sa musu ruwan zafi." Ba ta jira amsar su ba ta fice, Dining room ta isa, ta zauna ta fara cin abinci ragowar na Basma. Daga wajen take kallon yarda kowaccensu ta shiga wani irin yanayi, dariya ta kuma yi. Bayan ta gama cin abinci ta dawo cikin Parlourn, zama ta yi kan kujera tana cewa. Kunsan Allah, banda mutumci, bana so na nuna muku ainiyin launina amma sai da kuka sanya na nuna muku, ban raina uwata ba dan haka ba zan yadda ana su raina Ni ba.........Ina zuwa." Da haka ta tashi ta bar part Da ido suka bi ta hatta shige part in Abba. Amma wannan ba mutum ba ce ko?." Cewan Basma wacce bayanta da hannunta ke mata zafi sai Marwa ta ce. Dama ba ta yi kama da mutane ba, innalillah kafa una zafi, shegiyar ta karyani." Kafin Fauza ta yi magana sai ga Najlah ta fito cikin farin hijab har asa, ta auko car key , hannu aya kuma tana ri e da wayarta. Tana zuwa tsakiyar Parlourn wayar ta hau ringing, ta auka tana zama kan kujera. My mubee, fatan kana lafiya?." Ba su iya jiyo abinda Abba ya ce, amma sunsan shine. Uhmmm zan kai Marwa asibiti, suna an yi husuma da Ni, shine na an shafa musu fuska, yanzu ina so na kaisu ko magani a basu." Murmushi suka ga ta yi sannan ta sumbaci wayar tana katse kiran. Lokacin guda ta ha e fuska, ta kallesu. Ku tashi mu tafi asibiti." Ta fa a tana mi a wa, Allah ya so ta iya mota, balle da ta dena zuwa barrack sai ta dage sosai wajen koyan mota, har ta ware. Babu inda zamu je, a haka zamu zauna har wanda ya ajeki ya dawo." Kallon Basma ta yi. Bana magana biyu, amma zan sake muku, mu tafi asibiti. Babu inda zamu." Ta sake fa a harda murgu a baki. Najlah gabanta ta isa, ta tsugunna daidai kanta. Na lura bakinki be mutu ba. da haka ta kama hannun da take da tabbacin akwai gocewan kashi, ta mur a ya yi wani ara. Lokaci guda ta ha a ma mur e mata kunne, ta ja kamar za ta tsinka. Hawayen azaba ne suka gangaro daga cikin idanun Basma, amma ta saka kuka. Najlah na sakinta ta nufa main door. Na baku 3mnt." Da haka ta fice, tana fita Basma ta saki marayan kuka tana ganin kaman hannunta ya rabe da jikinta. Cikin walaha Marwa ta ce. Ku tashi muje kar mahaukaciyar ta dawo. Ba yarda suka iya, Marwa da Fauza suka fita, amma Basma ta kafe waje aya. Farar mota suka gani kusa da main door, ganin Najlah a ciki, yasa suka shiga gidan baya. Ina Basma?." Tana ciki." Cewan Fauza, sai Najlah ta bu e motar ta fita, cikin minti biyu da dawo, tana shiga sai ga Basma ta fito bakinta a fashe yana jini. Duk yanayin da suke ciki sai da suka yi murmushi ganin yarda ta fito. Baya ta so shiga, amma Najlah ta danna mata horn, haka ta zaga ta shiga gefanta. Kowacce ta sanya seatbelt, karo na farko da zan hau babban titin kenan. da haka ta aura nata sannan ta nufa get. Parking ta yi bakin get sannan ta auka ni af dake cikin motar, wayarta da bu e location sannan ta fara bin Jan danger ta nufa babban asibiti wanda ya nuna alaman green. Ba su yarda da abinda take cewa ba, sai da ta hau kan titi, yarda ta figa motar, sai da kan Marwa da Fauza suka ha e waje guda, da sauri suka aura seatbelt in suna ara yadda Najlah ba mutum ba ce. Ga asibitoci nan suna wucewa amma Najlah ba ta tsaya a kowanne ba, hatta Specialist Hospital Suka wuce, wani babban asibiti wanda kaf Abuja ake ji da shi, babbane sosai wanda ya kusa cinye unguwa guda. Asibitin akwai manyan-manyan likitoci, ga aiki cikin warewa, kuma suna da sau i sosai. A babban Premises in ta yi parking, tana kallon sunan asibitin dake jikin signboard, *PrimeCare Hospital* tasan asibitin a labarai, dan yarda kowa yasan 44 hospital a kaduna haka wannan ya yi suna. Ita ce a gaba su kuma suna bin ta a baya, koda suka je wajen aukan suna, sai cewa ta yi, ita da yaranta ne. Basma ko tari ba su sake ba, haka aka shiga dasu wani aki. Mai gyaran ashi ya musu gyara, Basma hannunta aya, Marwa kafa unta, sai Fauza da aka ma dressing, itama Basma an mata a baki, haka dai aka gama duba su, tare da basu umarnin nan da kwana uku su dawo. Najlah ta biya komai sannan suka koma gida. Jikinsu duk ya yi tsami, babu wacce ta kula Naljah, haka suka nufa bedroom in su duk bi lafiyar gado, bayan sun sha alwashin ba ta duka banza ba. Najlah kaya ta sauya sannan ta yi kwanciyarta a cikin part dinta, da biyu da bigesu na farko dan su shiga hankalinsu, ba biyu dan wani dalili na daban. Ko da Abba ya dawo da yamma, a babban parlourn ya iske su zazzaune suna dakon dawowarsa. Ganin ciwukan dake jikinsu yasa ya tambaya abinda ya faru, take suka fashe da wani marayan kukan. Hankalin Abba ya tashi, ya fara rarrashin su yana basu baki, amma ina basu saurare shi ba. Paper da biro Basma ta mi a mai tana cewa. Idan har kana son mu da gaske to ka rubuta ma matarka saki.......ita ce ta yi mana wannan abun, cike da zalunci da mugunta." Wai Najlah?." Ya tambaya cike da mamaki. Eh Abba, harda arin kona mu da wuta." Cewan Fauza tana ara fashewa da kuka. Najlah ce ta fito daga part in Abba, yanzu ma riga da wando ne jikinta amma basu kamata ba, sai dai breast in ta da suke tsaye am. Gyale ne ta an yafa tana ma Abba murmushi. A tare duk suka kalleta jin yarda ta fara rero wa an soyayya tana rufe gefan fuskarta. Wani an yaro na gani, sai na jima kunya dana le o ahhhh..... soyayya na biyo sai na ga na fa a a tukunya ahhhh........ ta kai arshen baitin tana isa bansa. Abba kuwa soyayya da i ya rungumeta yana jin da in wa ar ta yi mai. Basma ta ha iye abu mai aci a cikin ranta kin an kira Abba da *Yaro* abin haushin ko damuwa da hakan be yi ba. Barka da zuwa Mu Mubee." Ya aga mata kai yana sakar mata dadda an murmushi. Tare suka zauna gefan su Basma, sai ya kalla Najlah cike da kulawa ya ce. Ammeen Basma me ya same su ne haka?. kallonsu ta yi ta an yi fari da ido tana cewa. Abba tsautsayi ne ya fa a musu, amma munje asibiti, karka damu, yanzu dai akwai abinda na shirya maka a ciki, muje ka gani." Murmushi ya yi shima. Da gaske Ammeen Basma." Uhmmm Babyna. Da mamakinsu sai suka ga Abba ya mi e yana fara tafiya. ABBA!!!!. juyowa ya yi ya kalla Basma da ta kirasa hankali tashe. Allah ya baku lafiya, dare ya yi kuje ku kwanta." Da haka ya yi wucewarsa ciki. Kin cuce mu wallahi, kuma Allah ya saka mana, kin juyar ma Abba tunani, Najlah........na tsaneki wallahi." Cewan Marwa tana share hawaye da suka zubo mata daga cikin idanunta. Najlah ta mi e ta fara tafiya, sai ta fara magana amma ba ta juyo ba. Ku kiyaye arshen ku, yau zan barki da iya wanna, Babyna yana jirana, zan mai tausa." Da haka ta shige ciki ta barsu baki bu Kuka Marwa tasa tana mai ci gaba da aukan mugayen alwashi akan Najlah. *Al-hassan* Sama yake kallo, yarda fanka ke jujjuyawa a hankali tunanin abinda suka wuce ya dawo mai sabo. A cikin satin nan gaba aya ya sauya, hatta magana ba ya wani yi sosai, be manta abin da ya faru washegari ranar ba. Da kansa ya kira Al-hussain ya tabbatar mai da Marwa ta ha ura, kuma za ta auresa, farin cikin da ya nuna a waya, yasa Al-hassan ji sanyi-sanyi a cikin ransa. A kuma wanna ranar Al-hussain ya dawo gida, kullum zai fita aiki daga safe har dare, amma a gida yake kwana, sannan shi da kansa ya rarrashi Marwa akan ta ha ura da shi, ta ci gaba da soyayya da Al-hussain. Ta yi mai biyayya, haka ta ci gaba da kula Al-hussain, shi kuma ya zama an kallo, amma a cikin ransa rada i da zafi yake ji. Dan uwa me kake tunani?. da sauri ya mai da idanunsa kan Al-hussain dake tsaye gefansa. Babu komai anina. ya yi maganar cikin sanyi. No fa a min abinda yake damunka?. ya kama hannun Al-hussain in ya agosa gaba aya. Murmushin arfin hali yana kallon an uwansa da yau suka koma kamar da, suka sanya kaya iri
Chapter 61 · 0% Book details