← Book details Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 79

Sashe 11

Budurwar Abban Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Najlah ce tsaye cikin cikakkiyar uniform inta, farar shirt mai auke da tambarin *Unity Military Academy*, sannna ta sanya farin wando mai ajiyu da yawa, takalmanta suka ara haska shigarta dan suna white ne al, beret inta kuma ya zauna daidai, sai P-cap data sanya shima white. Haka suke wannan shigar amma kafin a gama horo sai kayan nan sun koma ruwan asa, gashi duk weekend suke wanki, ita in ta gudu gida sai a wanke mata. Lumshe idanunta ta yi tana kallon awayenta da suma suka kammala shiryawa. Najlah fine gurl, yanayin jikin ki na burgeni sosai. Bin Uthaman zageni kinji, ai ar Luu haka an fi yau. sai suka kwashe da dariya. Two ays kin manta kina kirana da ar Luu, sai yanzu ko....wallahi bana so. ta kai nan yana tura baki. Beasty leave Najlah, mu yi gaba an fara fareti. sai Amanda ta juya ta fara tafiya, hakan yasa suka bi bayanta suna tafiya. Suna isa tsakiyar filin wajen, sai angaren Barack suka sanya National Anthem a wani abu mai ara. Take su Najlah suka ame a in da suke kamar wasu gumaka, ba wanda ya kuma motsi a wajen, ba su ka ai ba hatta wa'inda suke filin horo duk sun ame. Numfashi dubban jama'a ne kawai ke fita a natse, amma babu wanda ya motsa, a irin wanna yanayin ko wani abu ya cijeka ba ka da ikon motsi saboda tsabar darajar da suke ba asar su Nigeria Suna tsaye har aka gama sannan kowa ya motsa ya ci gaba da abin da yake yi. Najlah ta zo daidai wajen hawa stairs kawai ta buga somasol ajere guda uku, sai ga ta kan stairs an ihu aka mata ana tafa mata, sai ta yi murmushi tana cewa. Na tashi da arfi, da waye za su mu kokawa kafin General ya so?. ta yi tambayar tana kallon an uwanta mata, sai dai babu wacce ta yi gigin yarda. Najlah ai babu mai iya kokawa dake. Hmmm Amanda to ke ki shigo, just for joke, tunda ba shugana a nan." Sai Amanda ta kalleta da kyau sannan ta ce. Okay. da haka ta shigo cikin filin, su kuma suka basu waje ana musu tafi. Najlah ta cire p-cap in ta, take gashin kanta ya bayyana wanda aka yi mai kitso biyar manya, an na e su waje guda. Salon fa a ta shiga, in da ta gyara tsayuwa tana yi ma Amanda alaman ta fara kawo farmaki............... *Abba* ________Nunfashi ya sauke a natse, sannan ya yi horn a bakin wani babban gida, take aka bu e mai gefe sannan ya kusa kan motarsa ciki yana jin be yauta ba, dan rabon da ya zo family house in su ya manta. Motoci hu u ne a parking space, a nan ya faka sannan ya fita daga motan yana are ma gidan kallo. Tabbas ya samu sauye-sauye da dama, a hankali ya shafa gashin kansa sannan ya mai da hularsa ya fara tafiya a natse. Direct main door ya nufa wanda wannan babban falon da ya ha a sassa na cikin gidan. Hannu yasa ya tura yana mai sallama. Cak ya tsaya yana kallon matar da ke tsaye cikin wani blue less Mai yau. Tray in dake hannunta ta saki tana zaro ido tare da cewa. A.....Ab.....Abba!?. sai ya yi mata murmushi yana jin kewan kowa na cikin gidan. Ai da sauri ta nufa ofar da ta fara gani ta shiga tana shelan, Abban Abuja ya zo. Take manya da yara suka fara fitowa da sauri dan ganin shin da gaske shine wai. Ilai yana tsaye a in da yake, suka rufa mai ana ta mai oyoyo cikin so da auna. Ji yayi farin ciki ya cika sa sosai, ai kuwa ya dinga rungume an uwansa yana. Sun au lokaci kafin suka bashi waje suka zauna aka fara gaisawa, da hirar yaushe gamo. Babban Yaya yana ina? Ina so na yi mai surprise. ya fa a yana kallon matar Yayansa. Kafin ta bu e baki yaransa biyu mata da suka fara tasawa suka ce. Yana Barack." Sai ya yi murmushi yana cewa. Ku bar abincin nan sai na dawo, zan je na ganshi. ya fa a yana mi ewa tsaye. Abba yanzu wucewa za ki yi, bayan ga Dining can an cika maka. cewan matar aninsa da ta kawo mai abinci kala-kala. Karku damu anan zan kwana, Bara naje. ai take duk farin ciki ya rufa su sosai. Ina yarana fatan suna lafiya?. sai ya kuma kallon matar Yayansa ya ce. Suna Lafiya, suma suna nan zuwa next week insha Allah. da haka ya ja yara biyu maza suka fita tare. Ji yake a yau ya cika wani babban gurbin da ya manta, ya kwana biyu yana tunanin zuwa amma Allah be yi ba, sai yau Allah ya bashi ikon zuwa, ya so dukkansu zu zo, sai suka nuna ba za su ba, be ja maganar ya barsu saboda ba su jima da jituwa ba, duk da har lokacin Marwa ba wani sakewa da shi ba. Mota ya shiga shi da Mazan nan sannan suka nufa Barack in da yayansa ke aiki, baban General ne, kuma Soja ne mai ri on gaskiya. Yana driving yana ma yaran tambaya akan makaranta, sai suke bashi amsa suna yi suna dariya. A bakin get in Barack in suka faka, sai ya kalla babban yaron wanda a alla zai kai 15yrs, ya mai alama da ido. Sai yaron ya kiran number mahaifinsu, bugu biyu aka aura, sai dai kafin yaron ya yi magana wata murya mai zafi ta dake su. Ina aiki? Koma menene ku jira na dawo gida. sai yaron ya yi sauri ya ce. Dad muna get in Barack, wani tsoron abokinka ya zo dubaka." Sai aka kuma magana cikin mamaki. Aboki......okay, yanzu zan turo a shigo da ku. da haka ya katse kiran. Sai Abba ya auki facemask ya sanya sannan ya au farin glass ya sa akan fararen idanunsa masu she Wow Abba ba lallai ya gane ka ba a lokaci guda. cewan aramin yana mai dariya. Hmmm Yayana ne fa, kunsa shi ko mara gaskiya ne yana saurin ganewa balle Ni aninsa." Kafin su kuma magana sai ga wasu sojoji biyu sun bu e get in sunyi musu alama da su fito. Tare suka fita suka bi bayan sojojin nan. Abba ji ya yi ya tsinci kansa cikin nisha i kawai, sai ya bu e yana bin sojojin wlumshe ido sannan ya ajen da ido, ganin wasu na training, wasu na wasan dambe. Babban office suka nufa in da a can General A.A ya ke wato Adam Adam. Suna isa bakin ofar, sojojin suka wuce, sannan wasu sojojin dake wajen suka bu e mai kofa suna mai alama da ya shiga. A natse ya tura ofar yana mai sallama a natse. Babban office ne wanda yake da kujeru, takaddu, da wasu abubuwa amma komai a tsaftace yake. Wani babban mutum ne zaune yana latsa system, sai ya aga idanunsa kan yaran nasa da wani da ya zo a matsayin abokinsa. Wani awataccen murmushi ya saki yana cewa. Mubarak hmmm it's reel?." Ya tambaya yana mi ewa daga inda yake. Da sauri Abba ya arasa gabansa yana sauke mask in tare da rungume yayansa cikin so da kulawa, a tare suka ri e juna suna jin wani farin ciki na kamasu. Yayana nine. Me yasa Mubarak!? Why ka manta da Ni na tsawon lokaci. sai ya girgiza kansa yana raba jikinsu . Ta ya zan manta da kai Yayana, kullum da kai nake kwana nake tashi. sai General ya kuma rungumesa yana jin da i da farin ciki............. END. *PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan *DAGA INA TAKE* free book *RASH OYAYYEN MASHE I* free book *BARRISTER* Paid book *THE SLAVE* free book *ZAMU HA U* Free book *KWANA HU U* Paid book 300 *GOLD DIGGER'S* Paid book 300 *HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book 500 *ISLAND OF WITCHES * Free book *DARE AYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book 500_ *YAUDARA ZALLA * _Free book_ AR NOLLYWOOD * _Paid 500_ HIKAYOYI kuma sune : *SARAUNIYA HIDAYA *SARKIN MU *MOHINA DA MATSAFIYA *RAMUWA #LIKES #SHARE #COMMENTS BUDURWAR ABBAN MU Drama&Love story by ```PRETTY SK *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* *SHIDORIA WRITER'S TEAM DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN PAGE 7 Ta ya zan manta da kai Yayana, kullum da kai nake kwana nake tashi. sai General ya kuma rungumesa yana jin da i da farin ciki............. Kujera suka nufa suka zauna suna sake gaisawa cikin soyayyar juna, jini aya ba arya dan kuwa Abba da General suna kama sosai, sai dai General ya fi manyanta, dan har ya fara farin gashi. Gaskiya na yi kewanka sosai, a alla mun kai 4yrs ba mu ha u ba, ikon Allah." Sai Abba ya sunkuyar da kansa sannan ya ce. Hakane Yayana, naga katin bikin su Aneesa, insha Allah har su Marwa za su zo asha shagali da su. sai General ya ri e hannun anin nasa sannna ya ce. Next Friday ne, kuma kaine wakilinsu, na so komai ace da kai aka yi amma yanzu ma lokaci be ure ba." Sai Abba ya ce. Na gode Yayana, ina an nema wani alfarma Please. Tsakanina da kai babu alfarma, me kake so?. Ina so ka ban dama na yi ma Amare kayan aki. sai General ya yi murmushi. Kayan aki tuni an gama sai dai ka musu yautan wani abu kai. sai ya aga mai kai yana murmushi. A lokacin wani soja ya kawo lemun walba da snacks, General ya amsa sannan ya ba Abba yana mai Bismillah. Tare suka an sha lemun sannan Ganeral ya ce. Yau da wuri zan tashi saboda kai, amma yanzu bara na le a wajen alubai, akwai wasan da zasu yi yanzu zan basu mark, ka huta a nan yanzu zan dawo. sai Abba ya mi e da sauri yana cewa. A'a zan bika, nima na zagaya naga masu aukan horon." Sai General ya yi murmushi sannan ya mai alama da su wuce. Ameer ku zauna yanzu zamu dawo." To Dad. da haka suka fita suna hiran yaushe gamo. Har yanzu dai kana nan zaune a tuzuru, ko kunya baka ji, ya kamata ka yi aure har yanzu da
Chapter 11 · 0% Book details